← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 106

Sashe 24

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana sanye da wata dakakkiyar shadda sky blue
inkin jamper da babbar riga ta zauna a jikinsa sosai a wannan lokaci babu ko hula a kansa sbd so yake yau Jiddo taga ainahin kyan da yake da shi, cikin takun
asaita kamar wahainiya haka ya nufi cikin gidan Uncle dake sun da zuwan na shi, Jawaad na parlour yana kallon ball ya yi saurin mi
ewa ganin His Excellency Abu-turab da kan shi ya dur
osa da girmamawa ya ce
"Wlcm sir" Murmushi Abu-turab ya yi yana jinjina kai "Kana lafiya?" Ya ce "Allahamdulillah, sannu da zuwa" ya
ara murmushi kawai.

Jawaad ya yi masa rakiya zuwa parlour part
in da Majeederh ke ciki kana ya shiga ciki ya sanar mata lokacin tana zaune har yanzu ko sauya kaya ba tayi ba ta zubawa Ibrahimul-khalil Idanu.

Ta jinjina kai kawai ya san ba zatai magana ba sai kawai ya fi ce.

Abu-turab ya kasa zama har tsayin mintuna kusan goma kafin ya ji motsi a bayan shi.

A hankali ya sauke wata
oyayyiyar ajjiyar zuciya ya
arasa gabanta yana binta da kallo.

"Barka" ta furta can
asa ya ce "Can You remove the cover?

Please i want see my wife ba wannan hijabin" Ta
ago kai ta kalle shi tana son ce masa ya jiki tunda taga harda carnoner a hannunsa.

"Please Jiddo, My wife aure ya halatta mini ganinki" ta runtse idanu sosai lokacin daya zare hijabin jikinta a hankali ya jata jikinsa ya rungume sosai yana sauke numfashi da ajjiyar zuciya ya ce "Allahamdulillah, Allahamdulillah, Allhamdulillah!

Ina son ki Jiddertul-khair" Rayuwa Kenan bayan tarin
alubalan rayuwa data sha ta tsallake
addarori da surutu da zun
en jama'a yau ita ce matar babban mutum, ita ce first lady?

Ita ce jikin Governor Abu-turab Al
asim rungume da ita yana fa
a mata yana son ta?

Sai a lokacin wasu hawaye Masu zafi suka shige fitowa daga cikin idanunta har bata san lokacin data
ame jikin Abu-turab ba.

Sannu a hankali kamar gilmar fitila cikin duhu rayuwarta ta baya ta fara dawowa cikin Idanunta da tunaninta....

THE BEGIN OF THE BEGINING.

Shekaru talatin da biyar da suka shige a baya al'amarin ya fara......

MIJIN MALAMA
Littafin ku
i ne book 1 and 2 1k ne....

If you read for free
08119237616
*Duk wata mace yana da kyau, ta nutsu ta bi labarin nan, ko bai zo daidai da rayuwarki babu shakka zai iya zuwa daidai dana wan bak...

MATA MA SU JINKIRIN AURE.*
Al'amarin ya fara a garin kano cikin unguwar
an-kaba.

Yamma sakaliyya lis unguwar ta yi shiru saboda gabatuwar almuru.

Yanayin ginin wajan zai baka tabbacin akwai
arancin wadata a cikin mazauna unguwar musamman yadda aka samu kwatoci a gaban ko wanne gida da kuma kan hanya akwai tarin gidaje wanda suke dab da juna kamar tsarin ginin cikin gari.

Da sauri magidancin mutumin ke tafiya hannunsa ri
e da wata jakar
aramar kai tsaye gidan da ya fi ko wanne muni ya shiga lokacin daya shiga ya samu wata mata tsaye tana goge zufa ya dubeta cikin damuwa ya ce "Ya ya ta sauka ne?" Bilkisu ta girgiza ta ce "Ayya ai sai abin da hali ya yi na
uda tun jiya ana abu
aya sai fama ake, gashi Malam ka
i a ta fi asibiti" Malam Abdul'aziz ya ha
e fuska ya ce
"Yanzu nan zata sauka lafiya, ni ban fiya yarda da aikin nasara ba yadda nayi wannan tofin babu shakka zata rabo da cikin salin alin" "Allah ya sa, amma Fulani na shan wahala" cewar Bilkisu.

Ta amshi maganin tare da
aga labule ta shiga, rawar dai har yanzu bata sauya zani ba.

Domin Nishi ake son ta yi amma abu ya gagara.

Bilkisu ta ce "Sannu kin ji Fulani" ta bawa wata mata dake zaune gefen Fulanin ta ce "Yanzu Malam ya kawo wannan tofin, taimaka ki
agata ki bata kin ji Asabe" Asabe ta amsa cikin alhini ta tallo kan Fulani ta shiga mata maganin jikinta duk ya riga ya saki.

"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, na shiga uku me zan gani ni Asabe Yaya Bilkisu
afa ce ta fito, haihuwar dire za ta yi"
"Wanne irin dire ni
ar nan matsa muga Asabe" Asabe ta matsa Yaya Bilkisu na dubawa ta ga da gaske
afa ce guda
aya ta fito harta fara bushewa.

Suka rasa yadda za su yi hakan alama ce dake nuna musu ruwa ya
arewa
an-kada.

Suka yi rufdugu akan Fulani wacce take jin mawuyacin hali salati kawai take yi gefe guda kuma tana kiran sunan Hawwa'u.

Da ga bakin
ofa Malam Abdul'aziz ya ce "Ya ake ciki?

Ta kusa sauka ko?" Yaya Bilkisu ta ce "Wanne sauka za ta yi dire, Malam ka je ka kawo mota mu je asibiti ko na Murtala ko na nasarawa" sai a lokacin Asabe ta ce "Ai bama za su amsheta ba, domin bata ta
a zuwa awo ba, ko haihuwar Majeederh a haka ta zo mata"
"Ikon Allah, Ubangiji ga mu gareka" da
yar suka taimaka mata
aya
afar ta fito suka dinga yayyafa mata ruwa tare da bata shayi mai zafi cikin sa a nishi mai
arfi ya zo mata ta haifi
iya mace a karo na biyu.

Murna sosai sukai harda hamdala aka yanke cibiya tare da gyara kyakkyawar yarinyar.

Malam na waje Yaya Bilkisu ta fito tare da barin Asabe a
akin.

"Ga kyautar da Ubangiji ya
ara yi maka, uban
a mata" Malam ya yi murmushi ya ce "Hakan ma suttura ce Yaya, kuma ina alfahari da
iyata Majeederh wacce zata bani abin dana rasa a baya" Yaya Bilkisu ta yi murmushi tana fa
"A kan Soyayyar Majeederh baka da
auke
afa, tana ina ne?"
"Makaranta Yaya Bilkisu, ai tun tana shekaru biyu na sanyata a makaranta gashi yanzu dab take da yin sauka" Yaya Bilkisu ta zare idanu sosai cike da mamaki da al'ajabi ta ce
"Yau na ga abin da ya isheni ni Mai gadon zinare ba bu tausayi shi ya sa gata nan duk a fige saboda tsabar karatu" Wani Uban kira Asabe dage cikin
aki ta shiga
walawa Yaya Bilkisu jiki na
ari har zaninta na fa
owa ta tsuguna zata
auka domin gyarawa ashe takalmi ta
auka tana fa
"Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama, Wanne irin
aukan alhaki ne haka Asa....," Abin da idanun Yaya Bilkisu ya gane mata ya hanata
arasa duguwar maganar data
akko.

Fulani ce ke kwance kamar Matacciya sai jijjiga take harshenta ya fito waje ga jinin dake fita a
asanta kamar an yanka rago.

Yaya Bilkisu dake zuciyarta da rauni tuni ta fara shar
ar hawaye tana fa
in "Oh, mu mata muna ganin jarrabawa a wajan haihuwa rabu ba a tsira ba" Fulani da numfashinta ke sama fuskarta tayi fari sosai saboda jinin daya
are a jikinta ta ce "
ana,
ana Yaya a kira mini Hawwa'u kafin na koma ga mahaliccina"
"Assha, Assha daina fa
a mai ha
uri albarkacin ha
urin ki Ubangiji ba zai amshi rayuwarki yanzu ba, ke zaki raini yaranki da kan ki kamar yadda kika haifa" Fulani tayi shiru banda salati babu abin da take ana haka Malam ya shigo jin shirun ya yi yawa.

Wani bugawa
irjinsa ya yi ganin halin da matarsa Fulani ke ciki, tsananin kyan da Ubangiji ya yi mata kasancewar ta Fulanin Gombe Usul gaba-da-baya Fulanin kuma makiyaya masu kiwon shanu wanda nono ya zamr musu jarin su wanda a yanzu shi ake sarrafawa zuwa madarar Rufaider yoghurt.

Tun tana shekara goma sha biyar da haihuwa aka
aura mata aure da Malam Abdul'aziz, a lokacin ya ziyarci garin Yobe shi da abokinsa yin dillacin wata saniyya domin kiwo.

At first sight soyayya mai
arfi tayi dirar mikiyya a zuciyar matashin saurayin Abdul'aziz.

Har Ubangiji ya tabbatar da auren su, bata sami haihuwa ba sai da tayi shekaru ashirin da biyar a gidan shi, sannan ta haifi
ar ta Hawwa'u Majeederh Abdul'aziz Khan!

Wacce kamar ka ki tayi ta zubar saboda zallar kamannin da su ka yi.

A nan ya samu wadata ya
ara aure Majeederh na da shekara wacce ya aura ta haihu ta samu
iya mace.

Kasancewar kwanika take ta sake haihuwar wata
ar lokacin Majeederh nada shekara hu
u ana haka Fulani ta samu ciki.

Har ya isa mizanin zuwa duniya a daidai ga
ar da Malam ya bar gidan domin kawo tofi a lokacin na
udar da ta ke tun jiya ta tsanan.

Nishin da Fulani ta yi tare da salati ya dawo da Malam daga tunanin daya lula firgigit ya zube gabanta yana fa
in "Fulani kada kiyi magana haka, ba mu shirya zuwan wannan ranar ba" ta ri
e hannunsa sosai tana salati ta ce "Malam ka kira mini Hawwa'u ina son ganinta, ina son fa
a mata wani abu mai muhimmanci a rayuwarta" Malam ya fara addu'a tare da cewa "Ki fa
a mini ko ma mene, ni ne uban Hawwa'u kuma zan ri
e amana" ta girgiza kai ta ce "Al'amari ne daya shafi uwa da
arta, da kuma dangina ka je ka dawo mini da Hawwa'u, dole zata
ukaci sani a lokacin da bu
atar hakan ta zo" Ta dinga rufe ido tana salati gaba
aya wajan aka fara salati Yaya Bilkisu ta zari mayafi ta ce "Wacce
addararriyar makaranta ce har kusan almuru?

Wallahi yanzu zan je na dawo da ita, Allah ya baki lafiya Fulani"
Tana fa
in haka ta yi waje lokacin yaran duk suna makaranta banda guda
aya.

A hankali Yaran suke tafiya wajan su biyar, uku a gefe guda biyu a can gefe sai.

Wacce ta fi ko wacce nutsuwa ta
ara
ame Alkur'aninta a
irji tana sauke numfashi, a hankali ta yi kyakkyawan murmushi ta cikin li
in dake ma
ale a fuskarta.

Murmushi daya haifar da lomawar dimple
inta guda
aya.

Farin ciki yau take ta
arasa bada haddar Alkur'aninta surar
arshe kuma shafin
arshe na Suratul Bakrah.
Chapter 24 · 0% Book details