← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 106

Sashe 95

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Khalil ya tsaya yana kallon su, gaba
aya ke
ance kansa yake son yi domin ya yi farin ciki wayarsa ya zaro a aljihu yana
an daddannawa sai kuma ya mayar jin Uncle Bello yana cewa "Ibrahim mu shiga ciki ku gaisa da mutane" Ya
an kwa
e fuska ya ce "No!

Uncle zuwa yamma" Uncle Bello bai takura shi ba domin ya fahimci shocked ne ya masa yawa har yanzu kuma bai gama yarda dashi aka
aura auren ba, Motar su Ajlaal ya shiga suka nufi Bristol Palace Hotel.....

Abraham na kwance saman gadon hotel
in daga shi sai farar singlet da three quarter tuni ya yi watsi da manyan kayan a wahale, lokaci zuwa lokaci yake mirginawa gefe tare da rungume pillow yana sauke numfashi, tunani yake Majeederh zata amshe shi a matsayin mijinta or not?

Zata yarda ta kwantar da hankalinta su kwashi roman soyayya ya kula da ita ya bata tattali ko ya?

Ya lumshe idanunsa gabansa na fa
uwa a fili ya ce "Common Khalil, wata
ar ficikaf mace zaka ji tsoro?" Ya
an kwa
e fuska sbd kansa dake masa ciwo bai son yanayin gaba
aya, a hankali wayarsa ya fara ringing kamar ba zai
auka ba sai kuma ya yi picking tare da yin shiru, muryar Latifa ta sauka cikin kunnenshi ta ce "Congratulations Little, congratulations once again" Ya yi shiru bai ce komai ba ta ce "Na maka murna, Majeederh deserves to have any kind of happiness in life,You deserve to be her true and eternal husband" Khalil dai ya yi mata shiru, Latifa tayi
asa da murya ta ce "Yanzu kana da gidan da zaka sata ko haya ne?" Silently yana rufe Idanu ya ce "Haya" Ta ce "Ayya, I feel bad for you, to kana da ku
in kama gidan hayar?

Kuma a nan Lodge Road kusa damu ko Darmanawa?" Kamar Abraham ba zai magana ba yana danna
aya wayar tasa ya ce "No, Ranta mini za a yi" Nan na Latifa ta nuna babu da
i ta ce "Ka bani acct number zan baka marriage gift, sai ka ha
a ko
an taimako ka nema wajan mutane ka kama hayar ko?" Nan ma Shortly ya ce "Kam ngd" Har zai kashe wayar ta ce "Yawwa ina zaka kama haya
in?" Ya yi shiru alamar tunani can ya ce "Dotsa" Tayi murmushi ta ce "Oh Dotsa can hanyar Tamburawa?

Ai kama kaita waje mai kyau kana ji ko?

To aurenka da Majeederh mutukaraba ita ce matar rufin asiri, kada ka kuskura duk wahala duk azaba kace zaka saketa ka ri
eta sosai kuci wahalar tare, kamar auren zobe na al'
awari haka zaka
auki auren yawwa Allah ya sa albarka" Kafin ta
ara cewa komai Abraham ya kashe wayar idanunsa jajur jijiyoyin kansa duk sun tashi, baya son ya lalata mood
insa na yau amma tabbas da sai yaci uban Latifa Omar yaga wanda ya tsaya mata, Ya jima kwance har aka kira Sallar Azhar ya mi
e tare da shiga bathroom ya yi wanka tare da
aura alwala, bayan sun dawo daga masjid ya zauna kusa da Mai martaba yana ta
a kafa
arsa ya lura Abraham gaba
aya mantawa yake da Sarki yake tare ya yi
asa da murya ya ce "Tell me, i can't wait any longer" Mai martaba ya watsa masa harara bai ce komai Abraham ya girgiza kai ya ce "You made a sacrifice?

For me?" Ajlaal ya ce "Who told you that I love her?" Khalil ya yi shiru, Ajlaal ya ce Because of you I came to Nigeria, I made sure you married Majeederh, First love, your heart's choice" Khalil was speechless kallon Mai martaba Ajlaal Sultaan kawai yake with shocke Ajlaal ya ce "Bamu ta
a sonta ba, akwai i have my own reasons na following life
inta, tunda nazo Naija nama Uncle
inta magana, na nuna masa..." Sai kuma ya yi shiru Khalil ya kwa
e fuska yana marairaicewa sai bai ce komai ba ya yi shiru yana sauke numfashi, Ajaal ya ce "Ka tabbatar ba dan ita ka musulunta ba?" Khalil ya bu
e ido a hankali ya ce "What?" Sai kuma ya girgiza kawai yama rasa me zaice, daga
arshe ya mi
e zuwa bedroom
in Ajlaal ya yi kwanciyar nan take bacci ya
auke shi cike da wani irin nutsuwa da farin ciki.

Before Wedding
A can gidan Uncle Isma'il kafin
aurin aure gaba
aya
an-uwa sun ha
u babu wanda babu kowa mijinta ya kawota, Raihana da Ruma ne kawai suka zo by themself.

Mami na zaune ita da Maman Alpha suna magana
an matan familyn suna babban parlour, Anti kuma na cikin bedroom
in ta ta saka Sona a gaba tana mata make up da wani ha
an lace, Majeederh kuma tana bedroom
inta da
yar ta yi wanka ta saka wani mik
in lace mai red
in stone's ta
aura vail step by step abinda bata ta
a yi ba kenan, in her whole life ta
auki wani mayafi red mai milk
in stone's ta
ora akanta, gaba
aya ta kasa nutsuwa wani Uncomfortable take jin jinta gabanta na fa
uwa lokaci zuwa lokaci take duba a gogo.

Baby Khalil daman baya wajanta, Latifa dake zaune ta ce "Wai lafiyarki
alau kowa?" Majeederh tayi shiru Latifa ta
ara cewa "Ni banga abin damuwa ba, bayan auri zaki kije gidan mijinki kamar ko wacce mace?

Ai kamata ya yi ki kwantar da hankalinki wlh tllhi" Kafin Majeederh tayi magana Aaliyyah ta shigo tana murmushi ta ce "Anti Jeederh wai ki je" Yanayin kallon da takewa Aaliyyah yasa ta ce "A can Main parlour Yaya Bilkisu ke kiranki" Tana fa
in hakan ta fice a hankali Majeederh ta tashi ta nufi waje Latifa ta rakata da wata uwar harara...

Tayi zaune gaban Yaya Bilkisu da Innati Maman Alpha da Mami da kuma Anti a hankali Yaya Bilkisu ta ce "Kamar matar mamaci kin shiga
aki kin rufe kan ki?

Auren daba na farko ba?" Anti ta ce "A'a kusan na farko ne ai Yaya, tunda wancan ba wani da
in shi ta ji ba ko?" Yaya Bilkisu ta ce "Haka ne, Ni dai ba zan ce miki komai ba, yadda kika tashi gidan mahaifinki da yadda kikai rayuwa zuwa yanzu ka
ai ya isheki darasi da kuma hadisi a kula, ki kula da rayuwa da kyau tunda kana tare da mutane ne kawai baka san wanda baya
aunar ci-gaban ka ba, kuma dai
a na kowa ne bawa sai mai shi" Maman Alpha na
arin magana suka ji maganar maro
i har cikin parlourn yana cewa "Allahamdulillah!

An
aura aure ya
auro akan sadaki Naira dubu
ari biyar lakadan ba ajalan ba" Daga Latifa har Anti sukai saurin ha
a baki wajan cewa "To dawa aka
aura?" Maman Alpha ta ce "Mene abin tambaya?

Mai ance sunan shi Ajlaal ba?" Anti ta
an yi murmushi ta ce "Yhh Exlty kawai am happy for her ne" Maman Alpha ta ce "I can relate" Majeederh bugun zuciyarta ya tsananta shikenan ita yanzu wata
asar zata tafi?

Ya zata yi da
hulud idan ta san ita ce wacce mijinta ya aura?

Duk da irin halaccinta a gareta.

"Ma sha Allah, wallahi haka kurum naji nutsuwa ta zo mini ko waye mijin ina tunanin shi alheri ne" Innati dai murmushi kawai take, ana haka Jawaad ya shigo yana dariya sosai ya ce "Mun dawo daga
aurin aure" Anti ta ce "To mun ji, ina Khalil
in?" Jawaad ya yi shiru sai kuma ya ce "Oh yace sai anjima zai shigo maybe kunya yake ji" Maman Alpha ta ce "Wacce irin kunya ba da
in ji, meye abin kunya kuma?" Jawaad idanunsa akan Maman Alpha ya ce "Maa kunya irin ta surukai mana" Da sauri Latifa ta ce "Su waye surikan nasa?" Jawaad ya ce "Don't tell me baku san dashi aka
aurawa Anti Jeederh aure ba?" Wani irin tsalle zuciyar Majeederh tayi da sauri ta mi
e ta ce "Wacce Jeederh?" Yana yin baya ya ce "Anti Jeederh kema wallahi tallahi da Abraham aka
aura miki aure shi ne mijinki kuma tambayi su Abba ki ji" Wani irin girgiza kai Majeederh tayi tana yin baya jikinta duka tsuma yake da
yar naman jikinta na wata kakkarwa kanta ya shiga juyawa, ana haka Uncle Isma'il da Uncle Bello suka shigo suna murmushi Jawaad ya ce "Yawwa Abba tell them by yourself basu yarda da Khalil aka
aura auren ba" Uncle Isma'il ya ce "To wa ake bukatar ya yarda idan mu mun yarda?

In sha Allah Ibrahimul-khalil shi ne mijin Majeederh miji na har abada" Wata irin
ara suka ji an saki tare da fa
uwar abu tim!

A
asa gaba
aya suka juya idanunsu ya sauka akan Majeederh wacce ta zube sumammiyya saboda tashin hankalin da ya yi mata yawa.

Mami ta ce "Nasan za a rina, wlh tunda Majeederh ta yanke jiki ta fa
i to ba
aramar tsanar yaron nan tayi ba, da an sani bashi aka bata ba" Da wani irin sauri Uncle Isma'il ya ce "To wallahi ko zata dinga mutuwa tana dawowa bata da miji wanda ya shige Abraham, kuma In sha Allah zuwa gobe zai tattara ya
auke matarsa yaje duk inda zai kaita" Wani Irin da
i da farin ciki ya wanzu a zuciyar Latifa Omar ta yarda ita
in mai saa ce, duk abinda ta tsara yana tafiya daidai yadda take so, ba zata ta
a barin Majeederh tayi farin ciki baz she hate her for no reason.

Tayi waje da sauri tana neman number Abraham
in domin tayi masa Congratulations.

Tashin hankali yasa Anti kasa motsi zufa ce kawai ke yanko mata all over herself ta gama shiryawa taji ance na
aura auren Sona da Khalil, kenan komai tayi a banza?

Ko da safen dubu
ari bakwai ta bawa malaminta kallon mutanen kawai take tana kallon Majeederh da ake mata firfita da yayyafa mata ruwa.
Chapter 95 · 0% Book details