← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 106

Sashe 69

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kusan me ya sa?" Suka girgizawa Taj kai ya ce "Cos he's not his dream, Abraham's doesn't like it, Business kawai yake so bayan nan sai
angaren tsaro yana son sama sojan
asa, yanzu haka idan ya yi zanen gida miliyoyi yake samu, gaba
aya shi ke siya mana suttura sometimes" Gang team
in sukai shiru kenan dole akwai abinda Abraham yake
oye musu na daga rayuwarsa.

Taj ya ce
"Excuse me" Wayarsa ya
auka ya
ara danna number Abraham yana ji tana ringing ba a
auka ba, ya mi
e ya ce "Bari nayi dropping Debeka"
Majeederh ta
auke kanta daga kan wayar Abraham da taga still Taj ke kira, maybe ya yi dropping Debeka
in can gidan kamar yadda ya ce, so he's waiting for Abraham to go back his home and...

Ta yi saurin runtse Idanunta, fitar numfashinsa da ta ji ne ya sanya ta juya da sauri tana kallon at this time a kwance ta gansa yama kasa zama tsugunawa ta mi
e a hankali zuciyarta babu da
aramin yaronta wai har ya san mace?

Mata ke bibiyar mata yaro?

Yana Shaye-shaye shi ya sa ya zama criminal kenan bashi da tsoro?

Banda haka ko zance Abraham bai isa ya tsaya yi ba, gaba
aya nawa yake?

He just 16 fa.

Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!

Majeederh ta furta a ranta, ta dur
oshe gabansa zuciyarta na wani Irin harbawa bakinta na rawa ta ce "Khalil" Ya yi shiru Ta mi
a hannu zata ta
a shi cikin sauri ya ja baya yana mirginawa kamar zai shige
ashin gado muryarsa na shaking la
ansa na wani irin
ari ya ce "Don't torch me" Kamar za ta yi kuka ta ce "But My son taya zan iya barinka haka?

Fa
a mini me suka baka?

Meke maka ciwo?

Headache?

Fever?

Bari na ji ki da zazza
i sorry" Ya tsoro mata narkakkun idanunsa wanda sukai mahaukacin jaa sosai da
yar yake iya
an bu
e su, bai ta
a jin abu makamancin abinda yake ji ba in whole his life shi ko ciwo baya yi sosai, Ya ja idanunsa ya rufe yana curewa waje guda yana magana
asa ya ce "Don't torch me Maa..

Don't" Itama Majeederh ta marairaice fuska ta ce "Please Baby son, bari na ta
a wuyanka ko robe na shafa maka" A hankali cikin muryar marasa lafiya ya ce "Ohk"
Ta sauke ajjiyar zuciya ganin har lokacin idanunsa a rufe yasa ta
arasa dab da shi tare da mi
a hannu zuwa neck
insa ya yi saurin bu
e idanu tare dam
ar hannunta kafin ta yi magana ya fizgota zuwa jikinsa daga kwance da yake.

Gaba
aya ta fa
a kansa tana zare idanu, Abraham ya zaga hannunsa tare da
ameta sosai a
irjinta yana wani irin mimmi
a tare da jijjiga, yana jin kamar wani abu na jansa mararsa na wani irin azababben ciwo.

Majeederh ta ce "Sakeni Khalil na baka magani" Slowly ya girgiza mata kai a hankali kuma ya
ara manneta da jikinsa
amshin CLINIQUE Deep Comfort Body Lotion shower gel
in da ta yi using da shi wajan wanka ya
ara rusawa Abraham sabuwar zuciyar tashi na daga abinda ya ke ji.

A hankali ya tura
kansa tsakiyar wuyanta hannunsa
aya a waist
inta ya ri
e ta gam yana wani irin fitar da wahalallan numfashi, Majeederh ta ru
e tare da zaucewa a rikice ta ce "Khalil let go of me, ka bari na baka paracetamol" Ta fa
a muryarta na rawa tana jin tsigar jikinta na tashi, bakinsa dake wani irin
ari alamar yana bu
atar wani abu ya manna a kunnenta ta wani kalar zabura ta ji ya sake ri
e waist
inta gam ya manna da nashi yana wani irin saukar mata breathing a kunne lips
insa na gogar fatar kunnenta a hankali cikin raunatacciyar muryar ya ce "Allow me to kiss u Jee..
ar madara...
[7/24, 8:28 PM] Maman Aslam: Saboda Shocked kasa motsi Majeederh tayi, take kuma jikinta ya fara rawa na rashin sanin abin yi da kuma gingimemen tashin hankalin dake neman zautar mata da nutsuwarta.

Fahimtar Majeederh bata da bakin magana ya sanya Abraham janye gajiyayyun idanunsa wanda ya laushi ya
ance sbd Ba
on lamarin dake son tafiya da ruhinsa, yadda jikinsa ke rawa naman wajan na zillo da harabawa ya sanya ya fahimci akwai abinda yake bu
ata urgently.

Fuskarsa dake manne a wuyanta ya zame yana sake manna mata kwantaccen beard
insa wanda ya sha Jack Black Beard Oil sai she
i yake.

Shortly can
asa Abraham ya ce "Plxxxx" Sai kuma jikinsa ya fara jijjiga gab gab gab kamar wanda ake zarewa rai a ki
ime Majeederh wacce ta kasa koda motsi ta yun
ura zata mi
e daga jikinsa ya yi sauri kama fuskarta tare da jawota dab da nashi fuskar, Majeederh baki sake take kallon ikon yadda take zare idanu ka
ai zai sanya kasan shocked ne ya hanata
aukan action akan abinda ke faruwa, tsinin hancinsa ya
ora akan nata ya ware idanu a hankali cikin saa itama shi take kallo da sauri ta janye nata jin tsigar jikinta na tashi tana zubewa kame kanta tayi da kyau tana fa
Asstagafirullah, Subuhanallahi, Allahu Akbar!

A zuciyarta Abraham ya bu
e baki da
yar
amshin Colgate Vedshakti Mouth protect spray na fita daga bakinsa, lips
insa na gogar nata ya yi attention to kiss her lips.

Sai kuma ya zame kansa tare da yin
asa da zuwa neck
inta.

Lokacin da lips
insa ya sauka a skin
in wajan wani irin zabura Majeederh tayi sbd harabar da zuciyarta tayi wani abu ya fara mata yawo saman fata.

Gam!

Abraham ya ri
eta da hannu
aya idanunsa rufe ruf jikinsa na karkarwa kamar mazari duk wasu
ofofi na jikinsa wanda suke bu
atar abinda gangar jikinsa ke so sun gama bu
ewa cikin fitar hayyaci da zaucewar tunani a hankali ya ce "I am sorry Mami" Yana fa
in haka ya sauke mata wani irin zazzafan light kisses a neck skin
inta tare da murza hannunsa dake bayanta a hankali kuma ya dam
e hannunta ya yi kamar zai saketa.

Da sauri Majeederh ta mi
e zata tashi ta ji ya saki wata kalar sounds idanunsa na yin fari jikinsa na
yarma yana
ame hannunsa kamar zai suma, a haukace Majeederh ta tsuguna wajansa ta
ora hannunta a
irjinsa tana jijjiga shi muryarta na rawa ta ce "Little, Baby my son what happening to you?" Yadda take jijjiga shi ya
ara sanya shi cikin wani irin azababben yanayi numfashinsa ya fara fisga a rikice ta saka hannu ta
ago shi tana yin kuka tana cewa "Plxxxx Khalil open ur eyes" Da
yar ya bu
e idanunsa yana jin kamar ba a duniya yake ba, zuciyarsa ta gama tsinkewa, ya kafe Majeederh da kallo data kamo hannunsa tana cewa "Khalil my son mene?

Me kake so?

Ina ke maka ciwo?" A hankali ya kai hannunta saman mararsa da yake jin kamar ya tsinke.

"Here"
Ya furta shi kansa bashi da tabbacin ta ji, hannunta ta mi
a da niyyar danna masa ai da wani irin sauri ta sake shi tare da mi
ewa tsaye idanunta na rufe yana yarfe hannu tana jin kamar ta ri
aton katako.

Mi
ewa ya yi kamar
an maye kana kallonsa zaka san ba'a hayyacinsa yake ba yayi muguwar fa
awa sbd azabar da yake ji a jikinsa wajanta ya nufa yana zuwa ya
auke shi da wani irin gigitaccen mari, Without letting him come back to his senses ta sake sauke masa wani irin zazzafan mari idanunta rufe murya
asa gudun kada a jisu ta ce "Out, out Khalil" Kallonta kawai yana yin baya kamar zai fa
i idanunsa sunyi jajur ga wani zafin zazza
i da jikinsa ya
auka ta
ara nuna masa
ofa ta ce "Zoka fita" Shi dai yasan ko kashe shi za ta yi ba zai ta
a iya fita ba, to inama yaga energy
in fita balle driving?

Ganin bashi da niyyar fita ya sanya ta shige ciki ta
auki wayarsa ta dam
a masa kana ta saka hannu ta kama nashi ta shiga jansa har zuwa bakin part
inta ta
ofar baya, ta tura shi ka
an har lokacin da idanu kawai yake binta yana kallo ta gar
ame
ofar ta mur
e key.

A hankali ya ja gajiyayyun idanunsa ya rufe tare da sulalewa ya zauna zaman dirsham a
asa ya rufe idanunsa hannunsa ri
e da mararsa sai numfashi yake saukewa a wahale tuni zazzafan zazza
i ya rufe shi wanda bai ta
a yin irinsa ba.

Majeederh ta sulale ta zauna saman gado tare da ha
afafuwanta waje guda tana girgizawa, zuciyarta a cunkushe Asstagafirullah kawai take a ranta, Abraham
an ta yana bu
atar taimako tasan cikin maye yake da ba zai ta
a aikata abinda ya yi ba, dole kuma ta nuna masa nasa kuskuren na yin Shaye-shaye.

Almost 10 minutes ta
auka kafin ta mi
e ta le
a ta
ofar window
inta ta hango shi dur
oshe ya ri
e kansa da hannu bibbiyu, ta yi matsawa tana hana kanta jin tausayin
an nata, har kiran sallar farko na Subhi bata runtsa ba, ta mi
e da
yar ta nufi bathroom tayi wanka da kyau, ta fito ta tsafta ce jikinta ta zauna zaman azkar tunda ba sallah take ba.
Chapter 69 · 0% Book details