Sashe 81
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaga mahaifinta an masa
arya munce masa tana gidan Uncle Isma'il, mun ha
a baki da Anti kuma anci sa a Uncle Isma'il
in baya nan ya samu wani aiki sai nan da kwana goma zai dawo, to shi na dai Abbun baya
asar" Gaba
aya da turanci take maganar.
Ta ce "Ka yi shiru?
Are you okay" Sai kawai ta ji ya sauke numfashi quietly ya ce "I love Jee, idan ba'a ganta ba I'll die, Mamina nake so duk duniyar nan" Latifa ta ce "I knw that dear, kayi
arin nemo ta" Ya jinjina kai ya ce "I'll do that, amma ki fa
awa family nata gaskiya" Latifa ta ce "No!
Zan fa
a amma ba yanzu ba, sai mun fara sanin inda take" Ya yi shiru idanunsa akan hospital
in dake kusa da shi yana jin kamar ya shiga sai kuma ya yi tunanin babu abin da zai kai Majeederh hospital dole tana wani waje a
oye, su waye suka kawo musu hari?
Me ya sa ba su yi musu komai ba sai Jee za su
auka?
Hatta John da aka kashe mistake ne ya yi
arin hana su ne, shi ma 4days da mutuwarsa, gefen titi ya samu ya yi parking motar yana lumshe idanunsa komai nasa a tsaye yake ya rasa meke damunsa...
Mami na zaune tana kallo Aaliyyah ta ce "Mami ina son zuwa gidan Anti, Anti Jeederh kwananta shida yau bata gidan nan nayi kewarta" Murmushi kawai Mami tayi ta ce "ba zan hanaki ba, amma ki bari sai weekend sannan baki da lecture ko?
Kuma kinga ni
aya zaki bari, Mahaifinku baya nan ga Majeederh na gidan Antyn taku, ba Raihana ba Ruma ki yi ha
uri itama nasan
wannan yaron ta gujewa" Aaliyyah bata ji da
i amma ta yi murmushi kawai ta ce "Allah ya kaimu weekend
in Mami" Tana fa
in hakan ta mi
e tana
aukan kiran Yaa Nura dake kiranta kunyar Mami ta hanata
auka, bayan barin wajan Mami ta kira Anti tana
auka ta ce "Hajiya Luba kina lafiya?" Anti dake zaune ta ce "Alhmd ya yaran?" Ta ce "Suna lafiya, na ji Majeederh shiru har Aaliyyah na cewa zata biyo bayanta nadai bata baki" Anti ta ce "Ita kuma kamar yarinyar goye?
Me Majeederh zata mata ba dama ta huta?" Mami dai tayi murmushi ta ce "To sha
uwa ce ai, ina Majeederh bata mu gaisa" Anti tayi shiru ta rasa me zata ce Sbd fa
uwar gaba "Ya dai?
Lafiya ko Hajiya Luba?" Anti ta ce "Ta shiga wanka yanzu idan ta fito zan kiraki wayarta ta
an samu matsala shi yasa bakya samunta" Mami ta ce "To babu damuwa a gaida yaran" Sallama sukai tare da kashe wayar, Anti ta kira Latifa tana
agawa ta ce "Latifa ya ake ciki ne?
Iyayen Majeederh sun kusa dawowa wlh mun shiga uku" Latifa ta ce "Bamu shiga uku ba Anti, In sha Allah zata bayyana muna ta bincike" Anti tayi zuru kafin ta ce "To Allah ya sa" After a week.
A hankali take bu
e Idanunta wanda sukai mata nauyi, tana jin kamar ba'a jikinta suke ba, mai dasu tayi ta rufe sbd hasken da ya yi mata yawa bayan wasu minutes ta bu
e su, ganinta ya dauka kan ledar drip da mmki take ganin drip
in, kafin ta tantance inda take kuma ta ji an ce
"Sannu, ya jikin naki?" Majeederh ta juya idanunta ya sauka akan Nurse bata ce mata komai ba, Nurse
in ta ce "Meke maki ciwo yanzu?" A hankali ta ce "Kai na, jikina ya yi tsami ba gwari" Nurse ta ce "Babu damuwa kan zan daina, jikin kuma kwanciya ce" Majeederh ta kalli Nurse da
yar ta ce "Tun yaushe nake nan?
Meya kawo ni nan?" Nurse ta nemi waje ta zauna ta ce "Sati guda kenan, bana ce ga abinda ya kawo ki nan ba, amma bincike ya nuna kamar ki sha
i abun da baki ta
a jinsa ba ya juya miki tunani tunda a sume aka kawo ki nan" Mmki ya cika Majeederh ta kasa cewa komai sai kallon Nurse
in da take tana
arin tuna meta sha
a har haka?
"Kinga kada ki takura kan ki wajan tuna mene ya faru yanzu ki mi
e kiyi sallolinki idan babu wata damuwa sai a sallame ki" Majeederh bata ce komai ba, ta mi
e tsaye tana tafiya nrml sai da
ewar da tayi a kwance yasa
afarta sagewa, yadda Nurse ke kallonta ya da ta ji wani iri ta ce "Me?" Nurse ta ce "Ni babu komai,
afarki ko cinyarki ko dai wani wajan baya miki zafi?" Ita Majeederh abin mamaki yake bata ma, bata ce komai ba ta nufi Bathroom sbd fitsarin da take ji.
Tana shiga Dr Haroon dake bakin
ofa ra
e ya shigo ya ce
"Me ya sa kike tunanin zata ji zafi ko zata gane?" Nurse ta ce "Haka kurum Dr, Dis virgin is not easy fa" Ya yi murmushi ya ce
"Au haba?" Ta hararesa ya ce "Kin san akwai yara ko wasu da suke rasa budurcinsu ba tare da mu'amalar aure ba ko?" Nurse ta ce "Na sani"
"Ki
auka kamar haka ne ya faru da Majeederh, har abada idan ba aure tayi ba mijinta ya fahimta babu yadda za ayi tasan bata da budurcin, duk wani alama da Any sign of pain that she would feel, we would have killed" Nurse ta ce "Likita bukan ture, ka jira karbar hisabi ranar lahira" Ya yi murmushi ya ce "Allah ya yi mana mai kyau" Da sauri ta ce "Taya zai muku mai kyau bayan baku aikata mai kyau ba?" Ya watsa mata kallo ya ce "Idan za a shigar dani aljanna ki hana ki ce da wuta na dace" Ta ri
e ha
a ta ce "Me ya yi zafi"
"Abin da ke wuta" Bayan Majeederh ta kammala sallah tana ta jiran taga Mami ko Aaliyyah sun shigo taga har wajan 1hr shiru ta ce "Ina Mami?"
"Ai babu familynki nan, wasu fa suka kawo ki" Ta mi
e da sauri jikinta na rawa sosai ta ce "Kina nufin sati guda da na yi babu wanda ya sani a familyna?" Ta ri
e kai ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, Hasbunallahu wani'imal wakil" Ta dinga maimaitawa kafin ta ce "Plx taimaka mini da phone naki" Ta mi
a mata wayar, numberta ta kira ba jimawa aka
auka da sauri ta ji muryar Latifa na cewa "Allahamdulillah, Majeederh kina ina?" A hankali kamar ba zatai magana ba ta ce "Hospital" Latifa tana mi
ewa hannunta ri
e da key ta ce "Mu ha
u gidan Uncle Isma'il" Ta yi shiru sai kuma ta ce "Ohk" Sallama sukai kafin ta kalli Nurse ta ce "Ki taimaka mini da li
ab ko
an kwali" Nurse ta ce "Ai daman sai da li
ab, wallahi ban ta
a ganin mace mai kyanki ba, ko ni da nake mace ji nake kamar na dauwama ina kallonki, idan da irinki ai mu ba zamu gano a wajan samari ba" Majeederh surutun Nurse
in ya dameta bata hayyacinta gaba
aya, zata fita ta ce "Ur medicines" Ta amsa bayan ta rufe fuskarta ta fita kanta a
asa take tafiya jiki a sanyaye sbd kwanciya Napep ta tsara ta fa
a masa inda zai kaita, a kusan tare suka iso ita da Latifa, Latifa ta bawa Napep ku
in shi suka shiga cikin gidan bayan tayi parking motar ta...
Tsaye suka samu Anti tana ganin Majeederh ta sauke ajjiyar zuciya tare da neman wajan zama ta ce "Allahamdulillah, wlh tun safe nake gudawa sbd fargaba" Majeederh tayi shiru.
"Majeederh mene ya sameki?
Daga ina kike har sati guda gashi mun yi
aryar mun ce kina gidana?" Ta yi shiru "Magana nake" Sai a lokacin ta ce "Actually, i don't know Anti, abu
aya na sani na fito daga office zan shiga mota na ji kamar na sha
i wani abu mara da
i sai na ji kaina na juya daga nan ban sake fahimtar komai sai yau dana farka na ganni a hospital" Anti ta ce "All these days you have been in the hospital Hawwa'u?" Ta ce "Haka Nurse ta ce, dana farka" Anti ta yi shiru can Majeederh ta ce "To ya akai wayata ta zo wajanki?" Latifa ta ce "Abraham ya bani na baki motarki ma na gidana" Da mamaki sosai Majeederh ke kallon Latifa kafin ta ce "Kuma aka ce a ina aka gan su?" Latifa ta watsa hannu ta ce "Bana ce ba maybe Allah ya
addara da rabonki shi yasa wani bai gaba da su ba, shi kuma da alama office naki yaje kin san halinsa" Majeederh was speckless tunaninta ya tsaya baki
aya, haka kurum ta ji ba
in ciki ya tukare mata zuciya ta nemi walwalarta da komai ta rasa daman ita rabon da tayi dariya ta manta.
"Yanzu ko Abbu ya dawo idan ya tambayeki daman ki ce kina gidan nan, na riga na fa
awa Uncle
inki cewa kina gidan nan tunda shi ma baya gari, Mami kuma idan ta kirani ina ce mata kina wanka ko sallah wayarki ce ta samu matsala" A hankali ta ce "Me ya sa ba za'a fa
i gaskiya ba?" Anti ta ce "Oh!
Kin san halin Mahaifinki ai ba zai ta
a yarda accident kika samu ba, wani tunanin zai je kansa daban, Majeederh
arya don kare kai a tubali na gaskiya ba haramun bane, ka kashe mutum
aya domin taimakon rai dubu ba haramun bane, hakan ba kuskure bane" Majeederh dai kallon Anti kawai take tare da yin shiru can ta mi
e ta nufi bedroom
in Sona tana zuwa ta kwanta tare da rufe Idanunta babu jimawa bacci ya
auketa sbd allurar dake
awainiyya da ita...