Sashe 12
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni nayi miki cikin fa, ni ne baki cikin ke da babyn duk nawa ne barsu kawai" cikin razani tana fito da ido ta ce
"Abraham fita, ka fita na ce kabar bedroom
in nan" ya
aga
afa shi bai ga abin damuwa ba ya ce
"I mean my words ni ne na baki cikin, kawai bani da tabbacin yaushe cikin ya samu tunda al'amarin shekaru biyu baya ya faru kenan kuma yanzu ki ka fito da babyn waje, kawai nayi believing babu wani namiji da zai samu sa a irin tawa balle ya baki ciki"
"Ka cika Mahaukaci"
Gaba
aya suka kalli bakin
ofa Abu-turab ne tsaye yana tattara hannun riga, Abraham Daniel David ya mi
e tsaye Malama Majeederh ta tayi toilet cikin sauri ta zura abayar data cire ta
ora rolling.
"Zan nuna maka Banbancin mai hankali da mara hankali, zan nuna maka tazarar dake tsakanin mai mulki da kuma wanda ake mulka" Abraham dai na tsaye can ya girgiza kai ya ce
"Oh, Go ahead"
"Kasan waye ni a jihar nan?" Cikin shan
amshi Abraham ya ce
"Governor Abu-turab Al
asim" sosai His Excelle
ncy Abu-turab ya yi mamaki kafin ya ce
"Haukan
arya ka ke yi kenan?" Idanunsa akan
ofar toilet ya ce
"Daman ai bance Mahaukaci ba ne ni, let me warn you kada ka takura kada ka matsanta,kada ka zurfafa domin You can take it"
"I love her" cewar Abu-turab..
"I am the one who raped her" Abraham ya bashi amsa, yana matsowa dab da shi.
"Zan iya komai a kanta" Wani irin murmushin mugunta Bad boy ya yi kafin ya ce.
"Ita ne dalilin ya sa aka kai ni gidan mahaukata"
Abu-turab ya fa
a shi ma yana matsowa wajan Abraham suka ha
e ko wannensu yana huci.
"Mara tsafta, wanda ya dulmiyya cikin yadanci ha zai ta
a samun Malama Majeederh ba"
Wata dariya sosai Abraham ya yi yana
ora hannunsa a shoulder ta Abuturab ya ce.
arshen samu ni na amshi budurcinta, na
auka abinda nake kwa
ayi ne sai dai ko mintuna arba'in ba ayi ba na fahimci ba budurcinta nake so ba,I want to end my life with her, I want to take my last breath on her shoulder,I lived with her love, I will die on her lap with a smile on my face"
Abraham ya fa
a a hargitse.
Abu-turab ya ce "Idan ka dauwama a gidan yari har
arshen rayuwarka, sai mu gani ko zaka sameta"
"Kai ka ke tsoron prison, ka duba record, da report na Abraham Daniel David ni criminal nan"
Abu-turab ya
aga hannu zai mari Abraham kafin His Excellency ya sauke hannun ji ka ke
asss!
Abraham ya
arya hannun.
Wata
ara ya saki da sauri kuma ya danna wani abu daman Hammad na waje don kada ya shigo ne, yana jin
arar ya shigo da sauri ganin Abraham ya sa ya ja da baya.
Securities
in da suke cikin gidan gaba
aya suka shigo part
in Malama Majeederh daidai lokacin itama ta fito Idanunta jajir da alama ta saurari komai dake faruwa.
Zufa ce ta dinga yankowa Abu-turab, Majeederh ta tsaya tana kallon Abraham day taso ya tsaya a gaban baki ya bu
e ya ce.
"Malumana, shi ne....,"
Marin data sauke masa yasa ya kasa magana, ta
ara sauke masa.
"Ka tarwatsa mini farin cikina, jin da
ina kwanciyar hankalina, ka rabani da iyayena i hate you" Abraham ya zare ido domin shi ya
auka for now bashi da wani laifi, idan har ta karanta sa
on daya bari before he leave the country.
"Na raineka da hannuna, na baka kulawa kamar yaron dana haifa,daga baya na rasa ka, nayi kuka na shiga damuwa, ban cancanci haka ba, kaci zarafina ka ci mutumcin addinina, ban san ya akai hakan ta faru ba amma zan so ka bayyanawa duniya gaskiya domin na samu sassauci, Abraham Daniel David...".
auke kai shi dai yana tsaye gabanta kamar idanunsa za su fa
asa, yadda
irjinsa ke
agawa kai sai sanya a gane zafi da tasirin maganganunta a zuciyarsa.
"Allah ya isa, na tsaneka adadin tsanar da mahaifina ya yi mini zan so ka samu tabbataccen ta
in hankali na har abada" sai a lokacin Abu-turab ya zo ya kifawa Abraham mari amma ko motsawa bai ba Malama Majeederh kawai yake kallo.
"Ku kakkarya mini shi a kuma kai shi prison har ending rayuwarsa"
Securities suka rufe Abraham da duka ta ko'ina da
asan bindiga.
Da ace babu Majeederh wajan ko kalamanta ba su yi tasiri a zuciyarsa ba da tuni dambe ake da shi.
Ana dukansa yana kallonta.
Ya mi
e tsaye tare da
aukan hijabinta yaje har gabanta ya sanya mata, shi kansa bai san dalilin sanya mata hijabin ba, amma yana lura da idanun Abu-turab akanta.
Wani securities ya sakarwa Abraham
asan bindiga akansa nan take kan ya fashe, Majeederh ta runtse Idanunta.
Daidai kunnenta ya ce.
"Jee kin jima da sanin Abraham baya giving up, azabar nan babu inda zata, idan baki yafe mini mun daidaita har mun yi aure babu shakka zan baki ciki na biyu, i don't care" "take him out"
Cewar Abu-turab, Hammad tausayin Abraham ne ya kama shi.
yar yake jan numfashi sbd wahala amma bai fasa kallonta ba, har suka isa bakin
ofa za su fitar da shi idanunsa ya kawo ruwa sai kuma ya yi dry domin ya hango rauni a cikin idanunta kawai bata sani ba ne, da
arfi ya ce
"I love you Malumana, I'll be back"
Not editing.
Littafin MIJIN MALAMA na ku
i ne, kuyi magana a wannan number domin biyan ku
in 08119237616...
Na kusa gama free pages
*Ina Mata 'yan gayu masu son kayan gayu kuzo ga dama ta samu*. _BY JAY_ *ta kawo maku Kayan masu kyau da inganci indai mace tasan gayu to* _BY JAY_ *ne gurin siyayyar ta.*
We have
*Laces* _(Dubai laces, london laces, Switzerland laces,)_ dan uban su
*Atampha of all kinds*
*Veils*
*shadda*
*shoes*
*qualitative handbags*
*Jewelries* etc
Abun sha
awa ana shine Kayan mu ba a jikin kowa zaku gansu ba dan kaya ne unique na mata yan gayu da suka san kan gayu ku dai kawai ku mana magana ta Wannan no din *09060450181*
Ko kuma ku danna Wannan link din domin samun damar ganin kayan mu
https://chat.whatsapp.com/IBD74Cka3X2E2AqZyg0Nfo
MIJIN MALAMA
Nimcyluv Sarauta
*9......*
Yadda suka
aure Abraham a jikin sar
a zaka
auka wani tantirin
an fashi ne ko kidnaper, ko irin mutanen nan masu muyagon har
alloli.
Suna zuwa suka cilla shi a mota tare da yiwa motar key.
"Ku daka ta" P.a Hammad ya fa
a yana
ara sawa inda suke ya dubi Abraham wanda kansa yake sunkuye jini ya
ata masa fuska.
"Mene matsayina?" Kai tsaye Captain ya ce "Kai P.a ne a wajan His Excellency" Hammad ya jinjina kai ya ce "Good, kamar matsayin P.a ya fi na mataimakin Gwamna, idan ya tabbata haka ne la shakka zaku bi nawa umarnin" suka kalli juna
cikin kuma rashin fahimta Captain ya ce
"Me kake bu
ata?"
Ya ce "Ku kai Abraham gidana, ya zama sirri ni da ku kada ku kuskura akai shi Prison idan ba haka ba, ku ne zaku tabbata a can har
arshen rayuwa"
"Cin amana?" "Shi ma ita ya yi" cewar Hammad.
Captain ya ce "I can't, dole mu kaisa prison kamar yadda ya umarta"
"Nawa ya baku?"
"Mu ai ma'aikatan gwamnati ne, wannan shi ne aikinmu" Hammad ya yi murmushi mai kyau kafin ya ce "Mu ne Gwamnati ai, baka san inda rana zata fa
i ba gobe" "Kowa ya san ta yamma take fa
uwa" Captain ya tari numfashin Hammad da fa
in hakan.
"Zan baka 10Ms, zan fa
a maka yadda za kayi" ya yi shiru alamar tunani kafin ya ce "Sauran securities
in fa?" Hammad ya watsa hannu ya ce "
auke shi, lokacin ya fara" Captain ya dubi abokan aikin nasa, ganin sun yi nesa da su hakan ya tabbatar ba su ji abinda suke tattaunawa ba.
Tunaninsa ya rabo gida biyu shin ya amshi ku
in?
Idan ya amsa kuma ya ci amanar Gwamnansa, da
asar shi da kuma aikinsa.
Amma miliyan Goma ai ba nan ba ce, babu wanda kuma zai sani.
Ya shiga motar, sauran securities
in ma haka kai tsaye suka fita daga cikin ke
antaccen gidan na His Excellency Abu-turab.
Hammad ya yi murmushi a fili ya ce "Kaci amnar maci amana kamar babu laifi?
Ba zan jure ganin hakan ba, am sorry Best friend"
Abu-turab ya na tsaye da hannunsa wanda aka karya ya dubi Majeederh dake zaune tayi shiru ta sanya hannunta tsakanin cinyoyinta hakan na nufin tunaninta ya girmama har ya kasa
aukan
walwarta.
Abu biyu ya fi tsaya mata, kalaman mahaifinta Abbu, da kuma kalmar Abraham "I am the who raped her" hakan na nufin Abraham yaga surarta na
iya mace?
Ya gama kallonta.
Ta rutse idanu tana kiran sunan ALLAH.
Yaron cikinta?
an data raina?
Ya yi mata Fya
e?
Ya samar da cikin Khalil, ta ya ya hakan ya faru?
Rabonta da shi shekara biyu, shin ciki yana shekara biyu ne?
Ya akai har ya yi mata Fya
e bata sani ba?
Yaushe hakan ta faru.
"Jiddo" Abu-turab ya kirata a ru
e ganin yadda jikinta ke rawa kamar wacce take shirin yin jijjiga.
"Ka da ki sawa kan ki damuwa wani ciwon ya kama ki, don Allah Jiddo listen to me ki bani dama, ki bani dama just one chance, please Jiddo Give me one chance"
ago kai a nutse ta fa
a kyakkyawar fuskarta speaking calmly ta ce "Your Excellency"
"Yes, Jiddo"
"Don Allah ka bani waje" ta fa
a murya can
asa idanunta na lumshewa.
Ya jinjina kai ya ce
"Zan fita,idan zaki farin ciki" yana fa
in haka ya yi waje yana zuwa wajan
ofa ya juya ya kalleta sai kawai ya fice yana rufe
ofar bedroom
in.
Yana fita ta zame
asan lallausan carpet na
akin, zuciyarta tayi mata zafi
irjinta na
agawa sama.