Sashe 50
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauran gwamnoni suka mi
e lokaci guda hadda gwamnan Kano suka shiga
aga hannu da kabbara, da sarkin Misira dana Saudiyya Sarki Sultaan suka nufi inda Majeederh Abdul'aziz Khan take dur
oshe, Zaytoon ta saka hannu ta
agota tare da jawota ta rungume tana cewa
"Allahu Akbar, Allahu Akbar, Allahu Akbar ma sha Allah" Majeederh daman waje take nema domin ta kasa believing na nasarar data samu, ta
ame Zaytoon tana sakin wani mahaukacin kuka, She just wished that her parents were here to see her suga nasarar data samu, musamman Abbu burinsa ya fara cika.
an jaridu gidan t.v da rediyo sukai kan Majeederh
aukarta suke ta ko'ina, lokacin da aka
auki wata farar hula ta silver aka saka mata tare da
aukan wani abu mai kama da Award na zallar tagulla aka bata wanda ya biyo ta hannun Sarki Sultaan, yin duniya ta cire li
in ta
i haka aka dinga yi mata photo wanda kai tsaye ake watsa su a duniya, wasu mahaukatan ku
i aka bata wanda ita kanta ba zata ce ga adadin su domin hankalinta baya kai tunaninta yana ga mahaifinta.
Aka rataya mata sar
a gold daga nan aka dinga mata kyauta wannan gwamna ya ce ya bata kaza wannan ya ce ya bata kaza, Shugaban
asar Nijeriya har yanzu kasa tantance me zai bata matsayin kyauta, duk abinda ya yi tunani sai yaga ya yi ka
an.
Kyautar kujerar Umara data hajji aka bata sarkin Makka ya
ara bata kyautar kujerar hajji.
Kana aka dinga photo lokacin da aka sanya mata albarka bata san mene ya faru ba, Majeederh ta samu kanta da wani irin jin girma wani abu mai girma ya hau kanta daga nan taro ya watse sai walimar da za ayi da daddare.
hulud ta rungume Majeederh tana kuka murmushi kawai Majeederh ta yi tare da bubbuga bayanta a hankali ta ce "Ina mijinki?"
"Yana wajan takawa" cewar
hulud, Majeederh ta ce "Rakani" Da sauri
hulud ta kama hannun Majeederh suka isa wajan Ajlaal na tsaya rungume da Zaytoon da yake tsokanarta Majeederh ta tsaya kanta a
asa Zaytoon ta ce
"Ba dai ita ce wacce kike bani labari ba?"
....
Ita ce Grandma
"Ma sha Allah, na yi farin ciki ina alfahari dake da
asarku" Murmushi Majeederh ta yi ta ce "Na gode Mama" Zaytoon ta ce "Laa, wacce irin Mama bayan zan iya jika dake?" Ta yi murmushi kawai Ajlaal dai yana lafe da bayan Zaytoon ya kasa Kallon Majeederh ya ji ta ce "Thank you"
"For?" Ajlaal ya tambaya yana gyara tsaiwa ta ce "Kai ne ka
arfafa mini qiwwa na kasa mance kalmar Da
iya" Ajlaal ya
an shafa gemunsa ya ce "Congratulations"
Yana fa
in hakan ya bar wajan.
Bayan sun fito tana
arin shiga mota domin komawa gidansu ta ji ance "Hawwa'u"
Cak ta tsaya ta kasa tuna inda ta ji muryar ta juya, yana tsaye hannunsa zube cikin Aljihu sanye da wani tissue
in farin yadi
al da shi ta yi murmushi ta ce "Aliyu"
Ya yi jim domin bai
auka ta san sunan shi ba ya ce "Congratulations Hawwa'u ko wani zai nuna mini farin ciki ina tunanin bayan Abbu ne" Kafin Majeederh ta yi magana aka ce "A sbd kai ne wa?" Majeederh ta ware idanu ganin Captain Alpha bakinta na rawa ta ce "Yaya?" Ya ware mata idanu ya ce "Me kike?
Yana da kyau ki huta" Ta ce "Ayya yau ai bana iya bacci, Aliyu baka da lafiya?" Aliyu dai bai ce komai ba sai kafeta da idanu da yake ya ce "Congratulations once again, take this matsayin nawa gift
in" Ya dubi hannunsa ta box ne
arami ta ce "No thank you, hakan ma ma gode sosai" Calmly ya taka har inda take ya ce "Please, ki amsa kamar yadda kika amshi ta kowa" Tana
arin amsa Alpha ya kar
a ya ce "Mun gode, let's go" Majeederh bata ji da
i ba amma haka ta daure ta ce "Jazakallah-bil khair, ina Latifa Omar?
Kun yi aure hala?" Ta fa
a cikin muryarta wacce ta juye bai amsata ba ya juya kawai tare da barin wajan.
Majeederh ta shiga mota Alpha ya shiga baya kusa da ita, driver ya ja suna tafe ya bu
e box
in wani
aramin ring ne mai kyau sosai, sai wani farin tissue da akai rubuta cikin good handwritten a hankali ya fara karantawa da sauri kuma ya tura tissue
in cikin aljihu ya maida ring
in yana tafe baki.
Har Magriba Majeederh na tare da yayanta Alpha sosai tayi farin ciki, har akai walima.
arfe 12 na dare ta bu
e wayarta message kamar hauka musamman daga wajan Aaliyah da Anti cikin sauri ta dinga dubawa ko za taga na Abbu domin tasan he's the first person da zai cnrgt nata amma har ta gama dubawa babu nasa jikinta ya yi sanyi a hankali ta danna number Abbu ringing
in farko ya
aga ta ce "Assalamu alaiyka Ya Abbu" Abbu ya ce "Majeederh na ji labarin irin ku
en da kika samu, da na yi lissafi sun haura miliyan 20 banda kujerar makkan " Sosai abin ya bata mamaki ta
auka zai farin ciki ya sanya mata albarka kan nasarar data samu amma sai ta ji babu batun hakan a bakinsa maganar ku
i kawai yake?
Ta yi murmushi mai ciwo ta ce "Ban san nawa bane Abbu, amma dai da yawa" Abbu ya ce "To da kyau ai tuni na lissafa, a hakanma banda ku
in albashinki" Ta jinjina kai idanunta cike da hawaye wanda ya fara sakkowa saman fuskarta ta ce "Abbu ka shirya tafiya aikin hajji, ni ma zani Uncle Isma'il da Mami su je Umara" Abbu ya yi zumbur ya mi
e daga zaune ta cikin wayar ya ce "Ashe Majeederh baki da hankali baki da wayo?" Muryarta na rawa sosai ta ce "Me na yi Abbu?
Ka yi ha
uri don Allah" Ya ce "Daga ni harke har su Uncle Isma'il
in da ita Asaben babu mai zuwa ko nan da airport balle aikin hajji, siyar da su za ayi a ha
e kan ku
in tas" Majeederh ta ware Idanu while hawaye na zuba a fuskarta ta rufe bakinta ta kasa cewa komai "Hawwa'u?" Muryarta na rawa ta ce "Na'am Abbu?" Ya ce "Kuka zaki akan na ce haka?
Shikenan ri
e ku
enki" Da sauri ta girgiza kai tana zubewa saman gwiwoyinta jikinta na rawa ta ce "Ka yafe mini Abbu wlh ba kuka nake ba, idan kukanne ma na farin ciki nake, na bar maka ku
in halak makal ko biyar ba zan
auka ba, amma don girman Allah Abbu ko kai
aya ne ka je aikin hajjin idan ya so sai a siyar da sauran"
Abbu ya girgiza kai ya ce
"A'a ai tas za a siyar da su, nan gaba sai ki sama mini ku
in da zan je aikin hajjin hakan ya fi ko?" Ta jinjina kanta ita gaba
aya ba ruwanta da ku
in ba shi take bu
ata ba burinta kawai ta ji ya ce "Majeederh Allah ya yi miki Albarka" Wannan kalmar ita kawai take bu
atar ji, babu uwar da zata sanya mata albarka uban kuma bai damu ba.
Abbu ya ce "To sai anjima aci gaba da
arin adana ku
i banda
arnatarwa" Kafin ta yi magana ya kashe wayar, sakin wayar ta yi tare da dur
oshewa ta shiga rera kuka kamar ranta zai fita tana bu
atar sanya albarka ko sau
aya ne idanunta ya kumbura sosai da
yar ta iya kiran Uncle Isma'il ya yi mata addu'a haka Uncle Bello ta kira Anti da Mama kana ta kira Mami sai Aaliyyah ji tayi duniyar ta yi mata zafi komai ya jirkice mata bacci ya
auracewa idanunta......
Majeederh ta tattara komai ta ajjiye waje guda karatu take sosai, sha
uwa sukai sosai da
hulud Arzaan Ajlaal kuma basu ta
a magana ba tun ranar, duk wata sai ta turawa Abbu ku
i bata san me yake da su ba, Majeederh kullum cikin azumi take ta rame sai
an jiki fatarta ya goge sosai, zamanta da
hulud ya
ara sawa ta zama wayayyiya sosai rashin magana ya ninka nata, tun a lokacin da Abbu ya ja mata kunne ta cire batun aure a ranta, tun tana sha'awar yi har ta fice mata a rai, ta sanyawa ranta ba zata ta
a yin aure ba, duba da cewa tun a lokacin babu wanda ya
ara cewa yana sonta, a shekarar
arshe ta zanna jarrabawa mai kyau ta samu first class tayi farin ciki sosai ta zama cikakkiyar Malamar addinin Muslunci ga tarin magoya baya da take da shi a facebook ta fara fa
akarwa akan maza da mata kamar yadda taga Fauziyya d sulaiman tana yi....
*After 8 year's....
Nigeria*
Aminu Kano airport...
*After 8 year's....
Nigeria*
Misalin
arfe 6 na yamma jirgin sama na Emirates ya sauka a fili tashi da saukar jirgi na Aminu Kano airport, mai
auke
aliban
asar wanda suka kammala karatun su na scholarship da gwamnatin baya ta samar musu.
alibai ne suka ta sakkowa maza da mata ko wanne fuskarsa
auke da wani irin farin ciki bayan shekaru takwas yau sun dawo ga iyayensu.
"I couldn't believe Aunt Jeederh would come back from Egypt today" cewar Aaliyyah daga gefe aka ce "Me ya sa?" Ta kalleta "Haka nan" Aaliyah ta bawa Widad amsa.
Ko wanne banza idanu yake yaga ta ina Malama Majeederh zata fito...
Jawaad
an gidan Anti da Uncle Isma'il ya ce "Finally" Jin hakan yasa gaba
aya suka kalli direction
in jirgin inda ake sakkowa.
A hankali take sakkowa kanta a
asa tana sanye da wata Abaya ruwan sararin samaniya wacce akaiwa feshin dutsuna na masu ruwan huda, tayi rolling kanta da vail sai li
in data sanya a fuska da wani sirrin farin photochromic
in Glasses a Idanunta.
Hannunta
aya yana jan
atuwar trolley
inta
aya kuma ri
e da hand bag a nutse take sakkowa, lokacin data sakko ta tsaya cak ta lumshe idanu sbd wani da
i daya ratsa, farin ciki ya wanzu a zuciyarta.