Sashe 70
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajejen 10:10 ta gama ha
a breakfast da taimakon Aaliyyah suka jera komai a dining area a hankali kowa na gidan ya hallara, sai a lokacin Majeederh ta san Raihana da Ruma a nan suka kwana suna zaune Mami ta fito cikin wata dakakkiyar atamfa Valisco ruwan huda da feshin blue a jiki ta murza
auri ana tafiya a hankali taja kujera ta zauna, Aaliyyah ta ce "Ina kwana Mami?" Ta ce "Lafiya lou" Majeederh tana juya tea da spoon a hankali ta ce "Mrng Mami?" Ta ce "How are you?" Ta ce "Good" Raihana ta ce "Nikam Majeederh da zaki zo gidana ko sati biyu ki yi mini, kina
an tayani aiki tunda ba wani abun kike ba" Majeederh ta yi shiru, Ruma ta ce "Wlh idan ta gama miki ki sending
inta gidana, ma rage mata zaman ka
aici" Daga Aaliyyah har Majeederh ba wanda ya kula su, Raihana ta ajjiye spoon
in hannunta ta kalli Mami ta ce "Yawwa gwara da ban manta ba, ni shawara ce dani idan tayi muku" Mami ta ce "All ears"
amshin turaren Hugo boss da suka ji ya sanya sukai shiru, Majeederh jikinta ya
auki rawa amma ta dake Mami ta kalli Abbu da yake shigowa kamar sabon ango, wani tattausan voyel ne a jikinsa nevy blue ya murza jaddara akan shi ya nemi waje ya zauna.
Mami ta ce "Barka da fitowa Alhji" Abbu ya jinjina kai, Raihana da Ruma suka ha
a baki wajan cewa "Sannu da shigowa Abbu" Aaliyyah ta ce "Abbu ina kwana?" A hankali ya ce "Lfy" Sanin ba a magana idan yana wajan duk sukai shiru.
Gently Majeederh muryarta na rawa sosai ta ce "Mrng Abbu" Slowly ya
aga kansa tare da zuba mata idanu can kuma ya
auke ganinsa ba tare daya amsata ba, Duk motsin Majeederh yana gani juyawa spoon kawai take tana cakalkala dankali, few minutes ya sake
ago kansa ya zuba mata Idanu "Hawwa'u" Ta ji saukar muryarsa ji tayi kamar tayi fitsari a wando ta ce "Na'am Abbu" Shortly ya ce "Leave" Mi
ewa tayi tabar wajan da sauri tana jinta kamar ware a cikinsu.
Mami ta ajjiya cup
in hannunta ta ce "Me ya sa kake yi wa yarinyar nan haka ne Alhji?
Me ya sa kake son nuna fifiko a cikin yaranka, bana son haka a gaskiya ni" Bai ce mata komai ba, Aaliyyah ya tsame hannunta zata mi
e Abbu ya ce "Sit" Ta zauna tasan me yake nufi.
"Raihana me kike cewa?" Raihana na rarraba idanu ta ce "Daman wani ne ke mini aike yana da hankali sosai daga
auyen Rurum yake naga da
ar sana'arsa daidai gwargwado domin har
an dako yake, na ce ko shi za a ha
a da Majeederh tunda Kinga al'amarin nata shiru babu mashin shi ni, sunansa Tasi'u" Ruma ta ce "Lallai da kin yi aikin lada sosai Raihana" Mami ta ce "Shi
an dakon kenan?" Raihana na kallon Abbu ta ce "Wlh ai irinsu babu ruwansu, musamman ga Majeederh fara tas wlh haukacewa zai ya samu mata ta keta raini bama zai duba taimakon da ya yi ba, nan nan zai dinga yi da ita kamar ya lashe" Cak Abbu ya ajjiye cup
in hannunsa da yake
arin kawai baki zai sha ruwa, ya mayar ya ajjiye tare da mi
ewa ya fice daga parlourn.
Compound ya nufa Driver na ganinsa ya mi
e tsaye, Abbu ya nufi wajan mai gadi ya ce "Waya shigo cikin gidan nan jiya?" Mai gadi ya kama kame kame Abbu ya ce "Ohk ha
a baki ake da kai ana shigo mini gida?
Ka tattara kayanka na sallameka ku
inka zan tura maka ta acct" Mai gadin ya rikice sosai ya zube yana bawa Abbu ha
uri amma ina tuni ya shiga mota...
Zuwanta gidan Maman Alpha kenan ta nufi part Innati tabar Latifa tare da Maman Alpha, bayan sun gaisa Innati ta ce
"Ina Kululu?" Majeed ta ce "Gani kusa" Innati ta ce "A to bana ganki ba kuma,
ara tabbatarwa zan yi" Ta
ara zama ta ce "Shikenan ku dangin mahaifiyarku basa
aunarku ne?" A sanyaye Majeederh ta ce "Me kika gani?" Innati ta yi mitsi mitsi da idanu ta ce "Ji wata wula
antacciyar tambaya??
To ke yanzu dan Allah wa kika sani a dangin Fulani?" Majeederh ta ce "I don't know anyone, I've never seen anyone from my mother's family" Innati ta saki baki ta ce "To banda kin so wula
anta ni a idanun jama'a meye zaki sauya raye, ni zakiwa turanci?" Ita dai Majeederh bata ce komai ba, domin jikinta duk ya mutu tana son yi wa Abbu maganar Mother's family
in su tana jin tsoro.
Innati ta ce "Kawai ki rutsa mahaifinki shi ne nunafukin ki ce ya fito miki da dangin mahaifiyarki, ki
aga masa hankali sosai idan ma kidnaping
in su ya yi sai mu ji labari, tunda ba wani yarda nayi da zuciyar Audil azizu ba, sama taka mu kaga yayi arzi
i fa?
Shi yasa yake ta wani fankama yana
aga kai, to ai mu munga
aruna ma" Majeederh ta yi shiru Innati ta ce.
"Allahu Akbar, ai ba zaki san
aruna ba, munga ikon rabbi a wajan bawan Allan nan, gashi dai
arshen shi bai wani kyau ba, ai wallahi wannan kyan na fuskarki da farar fatar nan kamar sadaka yalla to haka uwarki take, har ta
araki a kyau mace mai sanyin hali da ha
uri, ta sha fama da talaucin Audil azizu sana'a kala-kala tayi fa?
Ko Attajirin uban naku bai baku labari ba?
Babu mamaki gadonku ya tattara ya siyar kwasha kwasha, domin har gwala-gwalai ne da ita" Majeederh idanunta ya cicciko da hawaye ta kasa cewa komai.
Innati ta zabga sallati ta ce "Yanzu kamata Kululu ni zakiwa turanci?
Ni zaki sauya harshe, yanzu fa muke Shira dake rumi rumi kawai sai kika sauyan raye ni ki kaiwa turanci" Majeederh ta mi
e ta ce "Kyaci kanki ke ka
ai" Ta yi waje abinta, Innati tayi
asa da murya ta ce "Tab, ka
an ya rage ban saki fitsari ba yarinya kamar Aljana, zaki Albarka,zaki Albarka mijinki daban yake sananne ne shi tauraro ne, wanda duniya ta gama saninsa" Haka take something kamar wacce ake bu
ewa idanu.
Maman Alpha da kalli Majeederh ta ce "Majeederh Kinga
an uwanki har yanzu shiru?
Ko yana raye ko ya jima da mutuwa?
Ko a hankalinsa yake ko ciwon hauka ya same shi Allah ka
ai ya sani" Gently Majeederh ta kalli Maman Alpha ta ce "Ki yi ha
uri, addu'a za a yi" Murmushi kawai ta yi kafin ta ce "Ya maganarki kowa?
An samu tsayayyen?" Kafin Majeederh ta yi magana Latifa Omar ta ce "Aliyu ya ce zai aureta, amma ta
i" Maman Alpha ta ce "Mijin naki?" Latifa ta ce "Eh" Da mamaki Ta ce "Son ta yake?" Latifa ta ce "Sosai, sbd ya ce na yi conversing
inta to marry him take gaba dani" Maman Alpha ta yi shiru for a second kana ta ce "Eh to gaskiya conversing Majeederh to marry ur husband Aliyu, kamar ki yi forcing nata ta cakawa kanta wu
a a ciki ne, How do you think she can marry her Aminyya's husband?
It is a difficult thing that the mind cannot handle.
Honestly, even I do not support this useless thought, Majeederh tana bu
atar taimakonki,She needs your help, but not this way, think of something else besides this" Latifa ta marairaice ta ce "Ni wlh tallahi na amincewa Aliyu, ba zan ta
a kishi da Majeederh ba, zamu ci-gaba da zama kamar yadda muka sabaSocially there is sacrifice, I sacrifice my husband's love for Majeederh" Maman Alpha ta ce "Sacrifice?"
"Eh" Cewar Latifa Omar
Maman Alpha ta ce "Let me tell you something you don't know, ko da
anwarki da kuke ciki
aya aka ha
aki waje gudu wlh sai kin yi kishinta, balle Majeederh?
Sanda zaki shige
aki kina ihu idan suka ke
e Allah ka
ai ya sani,We are dedicated to Love, it does not mean that we have stopped loving, in love there is jealousy, Think about that Latifa Omar" Kafin kowa ya yi magana Innati ta shigo tana kuka wiwi hannunta ri
e da sanda.
Maman Alpha ta ce "Subuhanallah lafiya Innati?" Innati ta ce "Fatima wai ni Kululu zata juyawa yare ta yi mini turanci?" Maman Alpha ta ce "Allah gasky bata kyauta ba, turanci ana zaune lafiya?" Lafita ta dinga dariya sosai sun jima a gidan kafin su ta fi.
A hanya Lafita ta nufi Tahir Quest Palace Majeederh ta dai kalleta ganin hakan ya sa ta ce "Abu zan kar
o kin san mu
an jarida, muna amfani da Opportunity da zarar ya samu"
5 days left.
Tun ranar Majeederh bata
ara jin motsin Abraham ba even on the phone, har numbersa ta kira ta ji a kashe.
A hankali ta rufe Idanunta da sauri ta bu
e kuma tama rasa wanne kalar tunani za ta yi, tana zaune wayarta ya fara ringing dubawa ta yi taga new number sharewa ta yi, kuma ba a fasa kiran ba, tunaninta ya bata masu neman taimako ne ko wani abu ne ya tashi a Ngo
inta.
Ta
aga kiran tare da cewa "Assalamu alaika/ki" Taj ya yi wa Salamon alama da ya yi shiru a ladabce ya ce "Good day Mami" Sosai Majeederh ta
auki muryar ta yi shiru, Taj ya ce "Sorry na kira without ur permission, am very sorry about that" Bata ce komai ba, a ransa yana mamakin girman kanta ya ce "Abraham, baya da lafiya kwana biyar kenan, baya ci baya sha sunanki kawai yake kira gashi Grandpa baya gari" Majeederh ta yi shiru a hankali ta ce "Bashi wayar" Taj ya ce "Dr ya duba shi yanzu bacci ya
auke shi, amma yana da kyau idan ya bu
e idanu ya ganki" Shortly and silently ta ce "Address" Ya ce "Ohk check ur Dm" Kashe kiran ya yi ba jimawa ya tura mata da Address
in gidan.
Sosai ta dinga duba location
in tana mamakin unguwar.