← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 106

Sashe 102

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba kiji daidai ba" Tayi shiru sai kuma ta zame a hankali daga
irjinsa zuwa saman pillow, bai ce komai sbd yana bu
atar tunani sosai, tunda ya tashi garari yake ba uwa ba uba, ba
an uwa ba, Gang team ya sani a rayuwa sai Maminsa wacce take matarsa a yanzu, komai ya samu
arnatarwa yake, da yana kulawa da dukiyarsa babu mamaki da yafi haka arizi
i, kullum neman mai fa
a masa gaskiya yake, har Grandpa yake tambaya sometimes meyasa komai ya yi daidai ne?

Ya sakko da
afafuwansa
asan bed yana ri
e kansa da hannu bibbiyu, Majeederh dai kallonsa kawai take, ya mi
e ya kunna switch yana saka kayansa yana jin idanunta akansa ya juya baki
aya tayi saurin rufe ido, ya tsuguna yana kama hannunta ya ri
e cikin nasa kamar mai ra
a ya ce "The you need something?" Tayi shiru ya jima kafin ya mi
e ya fita, Majeederh maganganun Khalil da mutumin daya kira da president ke mata yawo akai, a hankali tayi
arin mi
ewa ta kasa sbd azabar zafi ta koma ta kwanta tana mai da numfashi.

Maman Alpha na fita ba je ko hanyar inda tasha take ba ta nufi Lodge Road gidan Abbu, ta samu Mami zaune a parlour tana kallon My better half a telemundo "Zuwan bazata har haka?" Maman Alpha tayi murmushi ta ce "Wlh, Yaya Bilkisu bata zo ba?" Mami ta ce "A'a tace zata zo ne?" Maman Alpha ta ce "To maybe ta fasa, daman Hawwa'u ce ta
i kwantar da hankalinta ta amshi khalil matsayin mijinta" Mami tayi shiru sai kuma ta ce "Ina saka kaina a matsayinta, abun ne da girma ba auren wanda ya girmeta bane matsala, a'a ko ka
an the problem is ita ce ta raine shi, tana jinsa har yanzu kamar
anta her little bawai husband ba" Maman Alpha ta ce "Amma kam dai kin bani mamaki Hajiya Asabe, faman
addarallahu hak
adrihi, babu wani abu daya isa ya samu bawa face abinda Ubangiji ya
addararta masa, ki
auka Majeederh
addarar Khalil ce, shi ma
addararta ce, Allah ne ka
ai yasan abinda wannan auren zai haifar tunda har aka yi shi, idan muka yi ja wannan al'amarin kamar muna ja da hukuncin Ubangiji ne, kuma wlh Majeederh na son mijinta tunda har ta iya dakatar da Abban Jawaad daga marin Khalil, idan har ba Ubangiji ne ya haramta auren ba bai kamata mu da kanmu mu haramta shi ba, babu aya ko hadisin dake nuna haramcin haka" Mami ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "You're right kina da gaskiya Barrister" Abbu ne ya shigo sanye yake da babbar riga da Jamper ta wata dakakkiyar shadda shampo light blue ya
ora hula akansa, ya
an yi jim Mami ta ce "Sannu da shigowa Alhji" Ya zauna Maman Alpha ta ce "Barka da gida Alhji" Ya ce "Kina lafiya?" Ta ce "Allahamdulillah" Ta gyara sosai ta ce "Ducoments da dukan wasu files na takardun Majeederh nazo amsa, date of birth, voter card, national ID card, tun daga kan primary zuwa diploma nata ka bani duka gaba
aya, ba ruwana da award data samu da keys
in motocin ta ba ruwana" Tunda ta fara magana Abbu ke kallonta ya ce "Kee Bello ya turo ki?

Ko Isma'ila, to na hana na
ona tuni" Ta ce "Photocopy ka
ona, at this time ba zan zuba idanu ba, babu wanda ya turo ni na kuma sauke matsayin
anin miji nazo a matsayina ta Barrister kuma
aya daga cikin shugabannin kungiyar human rights ta reshen jihar Kano" Ya ce "To na hana" Ta ce "Ohk daman na fara binka ne a hankali za kaji kira daga human rights kuma wlh da kanka zaka jawo a
aure ka, ina record
in abinda kai kanka baka san da shi ba, at the end a matsayinka na uba duk da ka fa
awa duniya baka da
a Majeederh to yana da kyau ka sawa rayuwar auren
arka a albarka hannunka baya ta
a ru
ewa ka yanke ka yar, dole ta amsa sunan Majeederh Abdul'aziz Khan!" Abbu ya ri
e kansa da sauri sbd tsara masa da yaji ya yi kamar zai tsage ya mi
e da sauri yabar
akin.

Khalil na zaune a parlourn Maman Alpha tun zuwansa gidan ko motsinta bai ji ba, hannunsa kuma
auke da Baby Khalil wanda ya yi wayo sosai har ya fara zama tuni Sallama ya ji an yi ya ha
e fuska sosai Latifa ta shigowa tana murmushi ta ce "A'a Mijin Malama ne a gidan" Bai ce mata komai ba tayi
asa da murya ta ce "Hala baka samu cikon gidan hayar bane shi ya sa take ta zaune bata tare ba?

Kuma kaje ka nemi taimako wajan jama'a?

Kana don Allah su taimaka aure kayi kuma baka da ko sisi na zaman gidan haya da abincin da zaka bawa matar?" Khalil dai bai ce komai ba idanunsa akan Baby Khalil dake ja masa saje ya mi
e tsaye akan cinyoyinsa Latifa ta ce "Allah sarki ai talauci babu da
i masifa ce sosai, da kuma zaman banza ai ko
an dako da ina shara daka fara" A hankali ya ce "Ohk" Maman Alpha ce ta fito daga bedroom tana murmushi ta ce "Latifa ce?" Ta ce "Wlh ina Bestie?" Ta ce "Ai da kam tana nan parlour zaune" Kafin su sake magana T.v dake kunne a channel
in Arise News aka shiga sanarwar zuwan President of Germany
asar Nijeriya a gobe Sunday, har yanzu ba a san dalilin zuwansa ba amma na tunann yazo ganawa da shugaban
asar Nijeriya ne akan harin da za'a kai
asar Nijar" Latifa ta washe baki ta ce "Wow shugaban
asar Germany a Naija?

Ai wallahi da ina gidan jaridarmu ni ce ta farko na buga wannan
yawan labarin, kuma mutumin nan baya tsofa sai uban arzi
i kamar ya
i gashi baya da
a balle jika" Khalil dai jin labaran kawai yake amma hankalinsa a tashe yake yasan wajansa yazo yana ji a jikinsa ba haka nan zai zo ba, zai zo ne ya raba shi da Majeederh.

Latifa ta ce "Khalil dubi shugaban
asar nan plx gaskiya arzi
i ya yi" Gently ya
aga kansa ya kalli Dad
insa da ake ta nunawa sai kuma ya mi
e tsaye ya nufi bedroom
in da Majeederh ke ciki tsaye ya ganta hannunta ri
e da waya hankalinta ya gama tafiya akan wayar har ya tsaya a bayanta yana kallon chat
in da suke, a hankali idanunsa ya sauka akan Abuturab wanda kuma da shi take chat
in.

Ya duba reply da take masa na "Plx help Ur Excellency i couldn't sleep, ka fa
a mini sunan maganin da kake bani nake bacci sanda nake gidanka" Wani irin huci ta ji a bayanta kamar na kumurcin maciji ta juya da sauri idanunta ya sauka akan Khalil da yake tsaye dab da ita, kallonta kawai yake babu
iftawa jikinta ya
auki rawa domin tun bayan abinda ya faru ranar juma'a take
oye masa a hankali ta ce "Sorry....," Hannu ya
aga mata murya bata fita sosai ya ce "A Medicine?

What medicine?

Yaushe kika fara sha waya koya miki sha?" Gaba
aya jikinta rawa yake ta shiga girgiza masa kai, idanunsa kamar za su fito waje ya daka mata wata razananniyyar tsawa ya ce "Stop nodded your head" Ya fa
a da
arfi wanda yasa
akin ya amsa gaba
aya ya birkice ta rasa yadda za tayi sai kawai ta fa
a jikinsa ta rufe fuskarta a
irjinsa tana
ame shi, shiru kawai ya yi mata deep down na zuciyarsa tunanin wanne magani ne da har yake sata bacci?

Da tunanin yadda zan ci uban Abuturab ba ruwansa da matsayinsa.

Ya zame ta daga jikinsa ya juya mata baya domin bai fiya son ta gane ita ce weakness nashi ba, ya jima a haka kafin ya fita.

Mutanen parlourn yaga sun
aro, Uncle Isma'il da Uncle Bello da Yaya Bilkisu har lokacin Latifa na nan.

Ya nemi waje ya zauna can ya ce "Evening uncle's Aunties" Uncle Bello ya ce "Ibrahim kana son
aukar matarka, gashi har yanzu bamu mene problem naka da reason na
in kawo mahaifinki ba, munsan kakanka David amma ko shi yaushe rabon da muji shi?

Nama yi tunanin zai zo da yaji labarin auren, kuma kaga mu ba zamu so muga mun bada Majeederh inda zata wula
anta ba, ko kuma ba asali ba toshe, wannan shi ne babban kuskuren da iyaye suke, su bada yaransu hankali kwace basu san waye familyn miji ba, sai an tara zuri'a kuma al'amarin ya
aci, a yanzu mahaifinka yazo a yau zaka tafi da matarka" Kansa a
asa shi kam ya zai yi ne su fahimce shi?

Ko cewa ya yi President babansa sam ba zasu yarda ba "Khalil magana muke?" Ba tare daya
ago kansa ba ya ce "What's the problem Uncle?

I have a house to keep her in and take care of her" Latifa ta ce "A'a yanzu fa kace baka gama ha
a ku
in hayar gidan ba" Ya juya ya yi mata wani irin kallo ya
ara cewa "Na maka al'
awari zan bata komai" Nan ma Latifa ta ce "Ko abincin da zaka bata baka da shi kuma....," Kafin ta
arasa maganar ta ji saukar lafiyayyen mari a fuskarta ta dafe kunci zata sake magana ya
ara sauke mata wani yana huci ya ce "Na tsani Shisshigi, kin dame ni haba idan Jee kike son ta wahala to bata nan zaki bi ba" Ya nufa mata
ofa ta mi
e da sauri ta ce "Wlh sai na ha
aka da mijina za kaji sammaci daga Curt mai yawo a titi bashi da ko sisi" Ya
aga
afa kamar zai bita ta kwasa da gudu tai waje jini har ya kwanta idanunta.

Baki sake kawai suke kallonsa Yaya Bilkisu ta ce "Khalil ka rage zafin zuciya, kasan mijinta waye?
Chapter 102 · 0% Book details