Sashe 8
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mene abin so a wajan wata Majeederh tsohuwar ko me?" Aliyu kamar zai kuka ya kalli Hajia ya ce
"Kin ganshi ko?" Hajiya ta ce "Ka fita idanuna Almustapha, kabar mini yaro ya ji da abinda ke damunsa" "I love her"
Cewar Aliyu.
"Kayi ha
uri zaka sameta idan rabonka ce" Almustapha kamar ya sha
e Aliyu haka yake ji ya
ara yin tsaki ya ce
"Gashi nan an sallame ka daga court
in da ka ke aiki, sai ka zauna zaman kashe wando kana jiran wata" Zaki ya kwa
e fuska ya ce "In sha Allah sai Allah ya
ora maka son wacce bata son ka" Dariya sosai Almustapha ya yi kafin ya ce
"Ai matata
ar Aljanna ce ta wada tani da komai na kwanciyar hankali to me zai sanya na fara tunanin yi mata kishiya?"
Sai a lokacin Papa ya shiga dramar ya ce
"Shi ma tashi matar ai
ar Aljanna ce" "Barshi Papa idan ya cika ya zo ya dauki Latifa ya sata a wuta, matar taka duk raguwar mai"
Yana fa
in haka ya juya zuwa ga Hajiya tare da
ora kansa a cinyarta ya ce "Hajia zuciyata babu da
i ki taimaka mini" ta shiga lallashinsa ta ce "Yanzu yana da kyau ka shaidawa duniya baka da ha
i da
an gidan Majeederh, after that sai ka fara shirin nemanta ko?" Ya kalli mahaifiyar tasa sosai sai bai ce komai ba.
Misalin 12 na rana lokacin an sallami Aliyu zuwa gida yana zaune ya fa
a sosai kamar wanda ya yi jinyar shekara kamar daga sama ta fa
o bai kalleta ba,
amshin turarenta kawai ya ji ya fahimta "Ya jikin?" A gajarce ya ce "lfy" ta zauna ta ce
"Amma ka fasa aurenta?" Ya dubeta ya ce "Ita wa?" Kai tsaye ta ce "Waccar Mazinaciyyar mana" ya yi murmushin kawai bai ce komai ba ta ce "Magana nake kayi shiru" ya juya gaba
aya tare da saka hannu ya ri
e fuskarta ya ce "Kina son rabauta ko Wife?
Me ya sa ki kewa mijinki haka?" Ta ce "Idan har zaka
ara aure zaka iya ganin fiye da haka" ya sake ta yana kwanciya jikin kujera ya ce
"Sai dai idan bana raye, Latifa Omar ke baki tausayina ne?
Sai fa Majeederh zata zo gidanki ki ke gyarawa, tsafta zero, kwalliyya zero, girki zero, mu'amalar aure zero, aikin ki kawai ki sani, yanzu mene ribarki don ki aibata mijinki? yaran da zaki haifa sune abin zai zamewa tabo not me or Majeederh" ta mi
e tsaye ta ce "Divorce me"
"Never, ki jira zama tare da sweetheart" ba
in ciki ya cika mata zuciya ya zari key car tabar gidan ya bita da kallo.
Tunda ta farka daga nauyayyen barcin ko tari ba tayi ba, tsoran ta bu
e idanu taga su waye akanta take, bata so ta samu
auki ba ta so ace mutuwa ce ta risketa.
Mama dake zaune ta zabga tagumi ta ce "Baiwar Allah kenan, Allah ya saka miki" ta goge hawayen Idanunta Hammad ya ce
"Kamar ta farka ai" Mama ta ce "Ato gwara ta tashi ai, ga
an yana ta kuka gwanin tausayi" a hankali ta bu
e Idanunta ba tare data kalli kowa ba sai gefe guda, yadda take ji zaka
auka kuka za tai ta rusawa amma idanunta a
afe komai na tunaninta ya sabunta hanyar da zata bi ta zama cikakkiyar karuwa kawai take nema.
"Sannu Malama, Sannu kin ji" sai a lokacin ta juya ta kalli Mama tana jinjina kai.
Gently ta mayar da Idanunta ta rufe daidai shigowarsa yana gyara zama babbar rigar jikinsa, nutsuwa da haiba tattare da shi.
"Barka da zuwa Your Excellency" Abu-turab ya jinjina kai tare da neman kujera ya zauna idanunsa kwance a kanta,daga nan Mama mi
ewa tayi.
Jin shirun ya yi yawa yasa ta juya cikin sa a suk
a ha
a idanu tayi saurin
aukewa.
A ransa ya ce "Ma sha Allah, Tubarkallah" a fili kuma ya furta "Jiddo ya jiki?"
Ta ha
e rai sosai "akwai ciwo?" Nan ma shiru tayi gani take yanzu kowa ya tsaneta.
Sosai ya gane bata san waye a gabanta ba domin
wayar idanunsa kawai ta kalla.
Yana
arin magana ya ji
arar bindiga na tashi ta kara
e gaba
aya gidan, ya bu
e idanu da mamaki yasan akwai securities amma harbin na mene?
Hammad ya fice da sauri tsoro ya kama Majeederh ta runtse Idanunta cikin rauni ta ce "Ni za a kashe"
"What?
Kisa wake shirman haka" ya ajjiye babyn ta
auke
anta da sauri ta duba hijabin dake gefe wanda yake sabo ta
auka ta saka jikinta jiri na
aukarta ta rungume
anta tare da nufar wajan domin ta mi
a kanta gare su.
His Excellency Abu-turab Al
asim ya fito yana kallon Hammadala dake
oyewa cikin nutsuwa ya shiga nufar wajan da harbin ke tashi Hammad ya ce "No Your Excellency, kada ka je wani Mahaukaci ne da bindiga yake harbi kawo yanzu ya harbi securities guda uku"
"In my house?
Mahaukaci?" Hammad bakinsa na rawa ya ce "Yes Sir, kuma wallahi ri
en Mahaukaci ne kayan jikinsa tamkar sun yi shekara
ari a jikinsa, gaba
aya jikinsa zane ne kamar na tattoo gashi ba
irin...
Na'ima Sulaiman Sarauta
08119237616
MIJIN MALAMA
Nimcyluv Sarauta
*_Follow my account
https://www.arewabooks.com/u/nimcyluv
*6......*
His Excellency Abu-turab ya dubi P.a
insa Hammad ganin yadda jikinsa yake ta rawa kamar wanda aka ce masa ba zasu
ara samun mulki ba.
"Your Excellency abun nan yana neman girmama, mu sanar da securities na Government house" Abu-turab dai bai ce komai a hankali ya ci gaba da takawa har zuwa tsakiyar compound na gidan nasa, ya shiga ware idanunsa akan securities
insa da aka harba wanda suke kwance a
asa.
Ya
aga kai ya dubi wanda yake tsaye ya juya masa baya, cikin nutsuwa ya shiga
arewa yaro ko matashin saurayin kallo.
Cikakken namiji ne a tsaye, ya ri
ugunsa da hannu
aya,
aya hannun ri
e da bindiga ga jini yana zuba daga hannun, ba
i ne irin sosai
in nan fatarsa har she
i take gaba
aya wuyansa zanan tattoo ne kamar wanda aka zanawa macizai, sumar kansa a cure take ta wani murmur
e kamar indomie ta sauka har wuya, wani irin crazy jeans ne a jikinsa wanda ya yayyage ga wata Armless
in riga tayi fata-fata a jikinsa, siffofin mahaukaci bayyane a jikinsa.
"Who are you?" Abu-turab ya tambaya cikin kakkausar murya fuska ba wasa.
Wanda aka kira da Mahaukaci gaba
aya ya juyo, kyakkyawar bugawa zuciyar Abu-turab ya yi in his whole life zai iya cewa bai ta
a ganin kamar shi ba, zubin idanunsa ma daban yake musamman yanzu da idanun suka sauya launi babu mai iya fassara abubuwan da suke nunawa, wanda ya yi masa mugun sani shi ne zai iya me yake ji ko me yake bu
ata.
Sosai yake da gashin gira a cunkushe, duk ba
in da yake da shi lips
insa jajir yake.
Ya lumshe idanu ya bu
e akan Abu-turab,bai ce komai ba ya ci gaba da
are masa kallo sai kawai ya
auke kansa.
"Ma ka ke bu
ata?" Still bai magana ba.
Sai a lokacin Hammad ya
ara so wajan suka dinga kallon mahaukacin kafin P.a Hammad ya ce
"Hi crazy man, who are you, What do you need?"
Nan ma ya da
e yana kallon su still bai ce komai ba, Hammad ya kalli Abu-turab ya ce
"Your Excellency Wallahi Mahaukaci ne"
Abu-turab ya jinjina kai yana
arin juyawa cikin gidan ya ji saukar muryar mahaukacin ya ce "Hhhh kai...
I want my Jee back, and my son" Hammad da His Excellency Abu-turab suka kalli juna kafin Hammad ya ce
"Who's Jee?" Ya
i cewa komai sai
irjinsa dake
agawa.
"Your Excellency na fa
a maka Mahaukaci ne, da alama ba a son ya hauro ta kadanga ba" Abu-turab ya yi jima kafin ya ce "Call securities" yana fa
in hakan ya juya zai koma cikin gida wajan Majeederh.
Da sauri Mahaukacin ya sha gaban Abu-turab yana
are masa kallo idanunsa jajir kamar gauta cikin gur
atacciyar Hausar shi ya ce
"Ina so Jee, i want my babe" "Are you mad?
Kai ma haukaci ne?"
Shi dai babu abinda yake cewa sai "Ina so Jee, i want my Jee back babe na" His Excellency ya dubi sauran jami'an tsaron ya ce "Ku fita da shi" kafin su kama shi idanun Mahaukacin ya sauka akanta, tana ri
e da jajirin kamar kullum jikinta rufe da hijabi ya zaro dara daren idanunsa waje ya juya da sauri cikin
aga murya ya shiga fa
in "Jee, Jee!"
Tazarar dake tsakaninsu ya sa sam bata ji ba.
Ya
ara sauri kamar zai kifa, yana
arin haure motar da ke parking lot aka cilla masa igiya ta
afa ya fa
asa, kafin ya yun
ura an sake cilla masa igiya ta har
e hannayensa, maimakon ya yi
arin dukan securities
in sai ya fara buga kansa da tarazon wajan yana fa
"Bebe, Jee, Malumana"
Ya dinga fa
a yana buga kansa cikin
aramin lokacin jini ya wanke masa fuska ya fara gani dishi dishi.
Majeederh na shirin
ara sawa tsakiyar parking lot ta ji anyi saurin kama hannunta tare da janta baya, a tsora ce ta juya suka ha
a idanu da Abu-turab baki bu
e take kallonsa, daman shi ne? daman Gwamnan jihar su ne ya taimake ta?
"Me ki ke?" Ya fa
a speaking calmly.
Ta janye idanunta tare da kame kanta tana son
oye fuskarta ta tuna ai bata da wata sauran
ima da daraja sai kawai ta
an ja baya ya tattausa murya ya ce
"Baki da lafiya Jiddo, kina son hutawa" ta juya ta kalli yadda Hammad ke kallon su haka kawai jikinta ya bata akwai wani abu ta ce
"Ni za a kashe?" Ta furta cikin kamilalliyyar muryarta.