← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 106

Sashe 37

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta jima tana addu'a akan Allah ya dawo mata da Little
inta abin sonta, abin wasanta, abin hirarta, me
auke mata kewa.

Ta yi shiru na rashin abin yi har
arfe 7 tana zaune kanta
asa sai wajan 7:48 bacci
araho ya
auketa.

Misalin 11 na safe Hajia dake zaune cikin ha
en parlourn gidanta ta yi ado cikin atamfa mai kyau da
aukan Idanu (Valisco) fara ce kamar buzayen Niger.

Ta dubi agogo dake parlourn ganin lokacin na tafiya ya sanya ta
auki wayarta tana
arin kiran Aliyu taga Almustapha ya fito, ta ajjiye wayar idanunta akansa tare da duban bayansa har ya iso ya zauna dab da ita ya ce "Good mrng Hajia" Ta dube shi kafin ta ce "Mrng, Zaki fa?" Ya
aga kafa
a ya ce "Tun sallar Subhi rabona da shi" Ta yi shiru "Bai fito bane?" Almustapha ya fa
a yana mi
ewa, Hajia ta ce
"Jeka kawo mini Yarona"
"Ya zama dole ai" Tsakanin part
in Musty dana zaki ba nisa suna opposite da juna ko wanne ha ha
u kasancewar su masu rufin asiri sosai.

Komai na part
in zaki light blue ne, looking so Masha Allah.

Furniture's
an Turkiyya sbd yadda suke
aukan Idanu.

Ganin
ofar shiga cikin bedroom
in a bu
e bayan ta parlournsa dake bu
e ya tura kai ciki,
amshin room air-freshener, a hankali Musty ya shiga hannunsa
aya yana gyara hular kansa yana fa
in "Autan Hajia bacci har yanzu?

U have to wake up" Jin shiru ya sa Musty
arasawa har bakin bed
in da Zaki ke kwance ya lullu
e jikinsa baki
aya idanunsa rufe numfashinsa na sauka a hankali.

Da mamaki Musty ya ce "Zufa?"
Ya duba yaga A.cn
akin na working domin har yawa taso yi, ya
an bubbuga pillown da kansa yake kai.

Slowly a hankali Aliyu-haydar ya shiga bu
e idanunsa wanda su ka yi masa nauyi, ganin sauyin idanun Zakin Hajia musamman da yake cikakken Baushi Nigerian, ya bawa Musty tsoro.

Suka kalli juna ya ce "Lafiya kake?"
"In capital letters, FINE"
Aliyu-haydar ya fa
a yana janye jikinsa daga bed
in kansa ya yi masa nauyi sbd rashin bacci na kwana biyu, hakan ma jiya ta kasance masa sai daya dawo daga masallaci bacci ya
auke shi.

Musty ya bisa da kallo musamman yadda yake tafiya kamar bai so sai kawai ya girgiza kansa ya shiga danna waya.

Yana zaune har Aliyu ya fito
aure da towel cikin sauri ya shirya cikin wani carton
in Yadi mai kyau da taushi wando da half
in riga sai hannun rigar half dark blue ya haska farar fatarshi.

Bai saka hula ba sai sunglasses daya saka ko gyara sumar shi bai ba.

Ya nufi waje kai tsaye, Musty ya mi
e yana mita "Ji wula
anci na gama gadinka har ka shirya shi ne zaka fita?"
"Waya kake dannawa fa Yaya?" Suna fitowa a jere Hajia ta mi
e tsaye a daidai lokacin Papa ya fito cikin shirin fita office.

Ya dubi samarin yaran nashi a tare suka ce
"Mrng Papa"
"Babana, Almustapha, kun makara yau" Almustapha ya ce "Yanzu zan fita" Papa ya juya ga Aliyu-haydar ya ce "Kai fa?" Ya
ata fuska ya ce "Ina gida" Da mamaki Papa ya ce "Gida?

Daga fara aikin?" Nan da nan Aliyu ya nuna Autansa a fili ya marairaice fuska tare da langwa
ewa, Papa murmushi kawai ya yi ya ce "Hajia bari na fita" Hajia ganin yadda idanun yaran nata ya sauka akanta suna jiran su ji me zata ce, ta girgiza
afa kawai ta ce "Allah ya tsare ya kiyaye" Papa ya yi jim kamar na jiran wani abu sai kuma ya ce "Amin" A tare suka fice shi da Almustapha kowa ya shiga mota, Almustapha na driving kansa, Papa kuma yana baya Busy reading news paper driver na jansa a haka suka fice.

Hajia ta dubi Aliyu ta ce "Auta sai yanzu?" Ya rufe idanu ya ce "Just woke up Hajia"
"Ka yi breakfast?" Ya girgiza kai kawai tare da mi
ewa tsaye ya ce "Ki mini addu'a zan fita yanzu zan dawo" Tana lura da yadda yake yawan lumshe idanunsa yana ri
e kai ta ce "Allah ya tsare" Hannunsa
aya zube cikin Aljihu
aya ri
e da key ya nufi harabar gidan, motarshi ya shiga yana yi mata key while yana kiran number Latifa Omar.

Majeederh na zaune idanunta ya yi zururu sun fa
a fuskar nan jajur karan hancinta ya yi jaa sosai sbd damuwa.

Da
yar ta cira kai ta kalli Latifa Omar ta ce "To ya zan yi?

Mahaifina ne, na ha
ura da Little" Latifa Omar ta ce "haka zaki zauna Takaicin Uba na cin zuciyar ki?" Kallon da Majeederh ta yiwa Latifa Omar ya sa ta fahimci bata ji da
in maganar ba ta ce "Ki yi ha
uri, yanzu kina nufin bakya nan zan yi aure?" Kamar ba za ta yi magana ba ta ce "Aure zaki?" Latifa ta yi dry tana gyara zama ta ce "Aure zan yi In sha Allah, ina wannan wanda ya kaimu gidan Uncle Isma'il da Yaya Bilkisu?

To shi ne ya ce yana so na, na ji tsoro ganin shi ne wani ne masu arzi
i kuma ni gani
ar gidan Malam Shehu, amma ya ce babu komai iyayensa basu da matsala yana da kyawawan hali" Ba zata iya gane yanayin reaction na Majeederh ba kanta a
asa yake.

"Majeederh kina ji na?" Ta ce "Allah ya sanya albarka" Kafin Latifa Omar ta yi magana wayarta ta fara
ara ganin wanda yake kira yasa tafiya murmushi hannunta na rawa ta
auka ta ce "Hello"
"Is not allowing, Assalamu alaiki" Majeederh ta mi
e zuwa
akin Abbu cikin
aton hijabi har
asa kana kallonta kasan a hargitse take.

Ta yi sallama yana zaune hannunsa ri
e da wani file na takardun Majeederh ya ce "Hawwa'u kin fito?

Yanzu zan office
in zaki?" Ta
aga masa kai ya ce "To ya za ayi?

Bani da ku
in mota" A sanyaye ta ce "Ina da shi" Ya mi
a mata file
in yana murmushi na nuna jin da
i ya ce "Allah ya yi miki Albarka, Kinga kina zuwa Misira Shekaru takwas kin gama karatunki, idan da hali kawai ki yi zamanki a can ki fara aiki ance albashinsu akwai auki sosai" Ba zata iya tantance halin da maganar Abbu ya sanya zuciyarta a yanzu ba, kuma ta yi al
awarin ba zata sake masa
orafi ba.

Ta mi
e taiwa masa sai ta dawo taiwa Mami ma, Aaliyyah da su Ruma na makaranta.

A hankali ta nufi waje kanta a
asa ga yunwa domin kafin ta farka har an cinye abinci abincin safen, jiri na
aukarta a haka ta yi waje ganin mota a
ofar gidansu ya sanya ta
aga kanta cikin rashin sa a Idanunta ya fa
a cikin nasa suka kafe juna da wani irin kallo....

MIJIN MALAMA
PAID BOOK
08119237616
Mutumin dake zaune cikin motarshi ya zame idanunsa daga cikin nata a hankali ya rufe Ido yana jin abin da Latifa Omar ke fa
a.

"You surprised me, Aliyu" Yana jinta dai bai ce komai ba, Latifa Omar ta
ara cewa "Zuwan bazata har haka?

Bayan am not in a dreams, kuma ba dare ba balle na ce?" Aliyu ya bu
e idanunsa cikin gajiyawa a gajarce ya ce "To ya na iya?

My heart beating so faster" murya bata fita sosai ya
are maganar.

Ganin Majeederh na
arin shige su bayan daman tare za su fita
in ya sa ta ce "2 minutes please" Fita tayi da sauri harta isa ga Majeederh tana ri
e hannunta ta ce "Me kike
arin yi?

Bayan kinsan ke nake jira kada ki bari
walwarki ta daina aiki ko ta samu matsala sbd tuna-ne-tuna-ne" Kallonta kawai Majeederh ta yi ba tare da ta ce komai ba.

"Kizo muje, ya ce hanyar B.u.k
in zai yi shi ma" Yadda Majeederh ke kallon Latifa Omar yasa ta fahimci kusan dalilin kallo.

Murmushi ta yi ta ce "Uhm I knw ur problem Majeederh, kina tsoran what those few people are going to say, right?

Ai na fa
awa Baba ko waye kuma Abbu ma ya sani you can ask idan baki yarda ba, kawai if you trust me you have to believe" Majeederh da fararen Idanunta wanda suka ku
e kawai ake gani,ta juya su a taushashe ta ce "Ke macace, ita mace sirri ce, sirrinki tsaraicinki ne, ki ri
e shi kamar tazugenki" Latifa Omar ta saka dariya mgn
aya kawai Majeederh za ta yi mai cike da ma'ana da azanci ta ce "Ok zan ri
e da hannu bibbiyu, Majeederh sbd ke na ce zai kaimu, nasan Abbu bai baki ku
in mota ba, kuma is like compulsory to you na zuwa kar
o form
in, ki yarda dani in sha Allah nothing will happen as you think" Kafin Majeed ta yi magana ta yi gaba abinta hakanne kawai zai saka ta taho.

Ta cikin madubin motar yake
are mata kallo har ta bu
e ta shiga sai a lokacin nauyin da zuciyarsa ke masa tun daren jiya ya saki, ciwon kan ya yi nasa waje.

A ransa yake mamakin yadda ko kwalli bata sakawa cikin Idanunta.

Key ya yi tare da yin reverse kana ya
auki hanyar da zata kaisa B.u.k new side....

Sun yi nisa sosai babu abin da ke tashi sai maganar Latifa Omar, Aliyu ya
an ya tsuna fuska yana tunanin yadda abu kamar wasa yake neman zamar mishi gaske, ya ce yana son Latifa Omar amma baya jin aurenta a ran shi duk da furta a baki, ya rufe idanu ya bu
e saman kwalta his heart disappointed him.

Ya kasa daurewa ya ce "Na zama drivern kurma" Latifa ta ce "Kurma?

Yana driver idanunsa rabi da rabi akan madubi ya ce "Ur friend, Jiddatul-khairy" Latifa ta bu
e ido kana ta juya ta ce "Malamarmu, Malama Majeederh mijin da zan aura ba sai anja masa aji?
Chapter 37 · 0% Book details