← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 106

Sashe 38

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba gaisuwa" Aliyu-haydar ya ce "Hakan kuma ba halin Malaman
warai bane" Duk tana jin su sai da suka gama surutu da wajan minti biyu suka ji ta ce "I don't want interfere" Wata
oyayyiyar ajjiyar zuciya Aliyu ya sauke lokacin muryarta ta sauka cikin kunnenshi, ba zai iya cewa ko ranar daya fara ganinta ya ji muryarta ba, sbd baya cikin nutsuwarsa ji yake kamar new Aliyu akai a lokacin ba shi Aliyun ba, sai ya ji kamar bai ta
a jin murya irin haka ba in his whole life, sanyi, nutsuwa, ha
uri da kamalarta duk ta bayyana cikin maganar da tayi ta kalmomin da baza su gaza biyar ba.

Suna zuwa cikin B.u.k
in Majeederh ta fita babu jimawa ta dawo lokaci Aliyu na zaune hannunsa ri
e da Swn water yana sha ganin yadda ta yi tsaye ta kasa knocking Glasses
in motar yasa gently ya saka hannu ya fito daga cikin motar yana zuba hannu a aljihu tare da juyawa ya dinga ganin Students different department suna ta zirga-zirga.

Ya kalli Majeederh ya ce "Jiddatul-khairy, you are too..." Da sauri ta
aga kanta a tunaninta ko yau Allah zai sanya wani namijin ya ce tana da kyau, sa
anin Uncle Isma'il da yake cewa tana da kyau da kuma
an-uwanta mata sai ta ji ya yi shiru ya ce "Kin gama ne?" Ta girgiza kai tana addu'a a zuciyarta Aliyu yana son ya
ara jin muryarta ya ce "Mene ya faru?

Me bada form
in ne baya nan ko?" Har ranta ta gaji da magana ga yunwa sosai take ji ga kewar Little da rashin sanin inda yake ta marairaice kamar za ta yi kuka sosai ta ce "Uhm ba nan bane" Aliyu ya ware ido hadda ri
ugu ya ce "Oh ni Haydar sai aka ce ina?" Batai magana ba har Latifa ta fito daga cikin motar ta ce "Meke faruwa nan?" Aliyu ya yi mata shiru Majeederh ta
auke kai can ta ce "Murtala way" Murmushi kawai Aliyu ya yi ya ce "Oh Kano state ministry of education, i think Government office?" Ya fa
a yana duban Majeederh "To yanzu can zamu kenan?

Domin idan muka koma gida ba wannan form
in mun shiga uku wajan Abbu kwana zai yi yana fa
a" Aliyu ya ce "Waye?" Kai tsaye Latifa Omar ta ce "Her father" Sosai ran Majeederh ya
aci Latifa na son nunawa Aliyu Mahaifinta masifaffe ne ko yana takura musu ta
ata fuska duk da ba'a ganin yanayin nata.

Cikin Aljihu ya saka hannunsa ya ji ba ku
i ya juya yaga babu wani pos a kusa da su, babu cash da sauri ya juya mota tuna cewa kamar ya bar ku
i ciki jiya daya siyi Popcorn 2k ne ya mi
awa Latifa ya ce "For transport, ku yi amfani da shi wajan napep ina da shari'a 1:00" Latifa ta ce "Ok bye" Ya girgiza kai kawai jin ko godiya babu bawai kuma damuwa da hakan ya yi ba, Majeederh ya san ba za ta yi magana ba.....

Sun jima cikin ha
en office
in na commissioner for education
in, kafin a hankali su ji an shigo duk suka mi
e tsaye ya nemi waje ya zauna, magidancin mutumi ya zauna saman kujera, babba ne mai shekaru amma ku
i sun zauna rayuwar daula ga hutu da kwanciyar hankali plus jin da
in rayuwa.

Ya amsa gaisuwa ya ce "How can I help you?" Majeederh ta yi
asa da kanta a hankali ta ce "Sunana Majeederh Abdul'aziz Khan, ance na zo na amshi Form na scholarship
in da akai mana al'
awari ranar Candy da Musaba
a" Ya jinjina kai ya ce "Ok" Kana ya shiga jawo file gefe
aya kuma yana danna waya ya ce "I, Alhji Aliyu S, Commission for education" Bayan sun amshi form
in ya ha
a su da wani ya yi musu bayani, Sai dare Majeederh ta ci abinci towon masara biyar ku
ewa bushasshiyya bacci
arawo shi ne ya
auketa.

Washegari babu inda ta fita sbd ciwon kai da zazza
i tana ta kiran number Akeeth shiru a kashe. 5days left da yamma ranar laraba tana zaune a
aki tana tunanin hanyar da za ta yi cigiyar Little sai kawai ta yi ta sauke application
in facebook ta bu
e Acct da full name
inta Malama Majeederh Abdul'aziz Khan, ta saka photon Little cikin uniform da rubutu mai tsayi da ma'ana, tausayi da neman taimako.

Comment
in data gani ya
aga hankalinta zuciyarta tayi nauyi, ta ji kanta na juyawa komai ya yi mata zafi, ta
ara bu
e Idanunta akan comment
in da aka ce mata
Ke aure ya kamata dake, shekaru sun ja
Ta cillar da wayar tana mi
ewa tsaye kena kowa ya san bata da aure?

Me ya sa ake son goranta mata yin aure ne?

Ita zata aurar da kanta ne ko ita za taga namiji ta ce tana son auren shi?

Ta
arasa gaban madubi ta shiga kallon kanta Majeederh ba zata iya tantance da gaske tana da kyau ko bata da shi ba, tasan dai ita fara ce ba ruwanta da Powder, kwalli, lipstick kullum fuska a rufe cikin li
ab sai duguwar riga da take sawa ko
aton hijabi.

Ko dai gwada fita za ta yi babu wannan abu
buwan?

Idan ta fita hakan zata samu wanda zai ce yana sonta?

Ta yi shiru...

Washegari Alhamis bikin Widad ya kama yau za a fara za su yi Arabian night.

Gaba
aya suna zaune a parlourn gidan Uncle Isma'il, ga Uncle Bello ga Abbu sai Yaya Bilkisu da Innati.

Uncle Isma'il ya ce "Na fahimci matsalarka Abdul'aziz, sbd baka da
a namiji shi ya sa ka
auki Majeederh kamar namiji?

Tunda ita ce babba, duk abinda yake faruwa na sani, kawai zan maka cewa ba ka yi kanka da
arka mai hankali adalci ba, Majeederh does not deserve this Abdul'aziz, idan karatu ne kaima kana iya fa
a naka kaje ka
aro ilimi, idan ma hakan kake so ta yi why not ka fara yi mata aure first sai karatu ya biyo baya, kaga da mijinta da komai babu wata fargaba, amma Fisabilillahi ka
auki Majeederh wacce take kan shekarunta na balaga tun daga Nigeriya zuwa Misira?

Kasan halin da zata kasance a tsayin shekaru takwas
in da za ta yi?

Yanzu ko namiji ne ka sadaukarwa ilimi shi ba tare da tunanin lafiyarsa ba?" Abbu ya kalli yayan nasa Uncle Isma'il ya ce "Lafiya kuma?

Ina tunanin ai akwai kulawa ta makaranta?" Uncle Isma'il ya ce "Ok bari na na fito maka a mutum, idan Majeederh ta bu
aci namiji makaranta zata bata?

Ko maza zata fara bi?

Ka haifi yarinya a cikinka amma You don't even know abinda ke damunta, da abinda take so ba, Majeederh Allah ne kawai yake kula da ita kuma shi ne ya bata yawon da take da shi, gata
ar fari ga babu kulawar uwa data uba a wajanta" Sai a lokacin Yaya Bilkisu ta ce "Allah na tuba gata dai kyakkyawa amma ai babu mai ganin kyanta bata da kaya sai duguwar riga kamar haihuwar Larabawa, ai Allah ne ya san manufar Fulani da tace ka aurar da ita tun tana 15 amma ka
i, ka ci mana wasiyya Allah ya sanya ta fito da kabari tai maka fatalwa sai ka fahimci tashin hankalin da take ciki" Innati ta zare idanu ta ce "A'a ba amin ba wannan kuma ai fatan tsiya ne meye kuma fatalwa ana zama lafiya abi dai komai a nutse tunda shi ya ce karatun take so ku zuba masa idanu idan yana laifi sai ya yi, duniyar gaba
aya nawa take?

Allah na tuna ya rubuta ya ajjiye komai ya faru ya shirya amsa" Uncle Bello ya ce "In sha Allah babu abin da zai faru, da dai ya barta tayi auren shi ne kawai" Abbu ya ce "Aure fa baya bari ayi karatu by the way waye ya ce yana son aurenta na hana?" Duk su ka yi masa shiru haka dai taron ya tashi ba fahimtar juna tsakanin Abbu da Uncle Isma'il da
aninsa Uncle Bello, familyn Khan maza ba su fiya yawa ba mata duk sun fi yawa.

Majeederh na parlour ta yi shiru tana kallon yadda
an matan suke shiryawa cikin abayas ba
a Ruma jiya Imran ya bata, Raihana ma saurayinta ne ya siya mata, Aaliyyah kuma Majeederh ta siya mata da ku
in albashi.

"Anti Jeederh ba zaki ba?" Majeederh ta kalli Ruma ta ce "Eh" Aaliyyah ta ce "Amma me ya sa Anti Jeederh?" Ta yi musu shiru kawai Mami ta ce "Hawwa'u me ya sa baki son shiga cikin
an uwanki ne?" Ta ce "Ba komai" cewar Majeederh tana rufe ido Mami ta ce "To Allah yana kallo na yi nawa yin, Majeederh idan kana da kyau ka
ara da wanka amma dai kuma ta wani
angaren kina da gsky tunda duk kin girme su sai dai ko Sahar" Aaliyyah ta ce "Kai Sahar
in ce sa'ar Anti Jeederh?

Naga na girmeta da shekara
aya ma" Mami ta ce "Ji
uruciya to ai duk wanda ya yi aure ya zama sa'anta yanzu hirar da za ayi da Sahar waye zai yi da Majeederh?" Majeederh ta mi
e tare da shigewa bedroom
inta zuciyarta a cunkushe ji take gwarama kawai ta tafi karatun ta huta zuciyarta ta samu salama.

Gidan Uncle Isma'il akaiwa decorations ya yi kyau sosai bride mate da friends
inta sun yi kyau aci make up, ga abokan ango sun kyau yawancin su classic ne masu aji ilimi ga wadata ta iyaye.
Chapter 38 · 0% Book details