← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 106

Sashe 40

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina tofa tawa zai
ullace ni, mun sha samun sa
ani da shi akan ki amma ya ce ba ruwana
arsa ce ke ba wani ya haifa masa ke ba, hatta tafiyarki ba a son raina ba dana fa
a masa gasky cewa ya yi zan yi ta igiyar aurena, ni kam mene ya yi mini zafi?
atuwa dani ina shirin kai
aki na samu jika da yawon zawarci?" Ta ja numfashi ta sauke ta ce "Allah yana gani na fara gajiya yana neman shafa mini ba
in fenti" Murmushi kawai Majeederh ta yi ta ce "Ba komai"
"Da gaske babu?" Ta jinjina kai ta ce "To Allah ya iya mana, ko can
in kika je kiyi ta addu'a, ki ri
e mutumcinki har zuwa shekaru takwas
in" Kanta a
asa ta ce "Na gode" Mami ta mi
e tsaye tana cewa "Maza ki tashi ki shirya wani sa'ilin ke kike mai da kanki baya ayi mace ba kwalliyya?

Ba kwalli ba powder, fuska kullum a rufe da wata
ar malafar uban duguwar riga, kamar matar mamaci ko wacce aka koro daga Saudiya?

Fuska a mai
aci sai farin bala'i kamar an kwara miki man
anyar gya
a haba Majeederh?

To ai shikenan" ta saka kai ta fice abinta.

Majeederh ta sauke ajjiyar zuciya, wai ta yi kwalliyya?

Ai bata da wata sauran dama ta riga ta sallama, ta yarda ta amince domin ta yi ilimi da bautar Ubangiji take raye, ta yarda ita ta rako mata duniya ko me za ta yi a rayuwa ba zai ta
a sauya abin da zuciyarta ya yarda da shi ba, ko fata za a sauya mata ba zata ta
a samun mijin aure ta yarda za ta yi karatu zata zama cikakkiyar Malamar addinin Musulunci zata fafata da duk wanda zai ja da wata
iyya mace zata zama jaruma mai yarda da suke abin da Ubangiji ya zo mata da shi, yarda da
addara ta zama feminist.

Ta bu
e wayarta tare da kunna network ta shiga facebook, abin ya bata mamaki ganin ta samu mabiya da yawa sosai kamar jira ake ta bu
e.

Ta shiga wajan timeline ta yi rubutu ta ce
ITA MACE, BA BAIWA BA CE, KO A GIDAN MIJI" tana gama rubutawa hannunta na rawa ta yi posting
insa, Just now amma over 100 comment ta duba sunan wani Bilal-Habib ya ce
Uhm ke ba aure ba, kuma zai kashewa wasu?

Shi aure ne ba bauta ba?

To uwarki ne?" Tana gama karanta idanunta ya sauka akan wani da ya rubuta.

"Malama Majeederh ki bari ki fara auren ko?

Ai wannan maganar bata yara ba ce" Da sauri ta yi wurgi da wayar bayan ta kashe datar zuciyata na harbawa.

Ta da
e kafin ta samu nutsuwa.

Mami da ma
ociyyarta na zaune suna hira Latifa Omar ta yi sallama ta shigo cikin wani lace mai kyau ta sha kwalliyya ta ce "Ina yini Mami?"
"Lafiya lou Latifa ya Maman taki?" Ta ce "Ta ce a gaisheki, Majeederh fa?" Da hannu ta nuna mata hanyar
akin Majeederh ta shiga da sallama ta sameta zaune ta ce "Ya naganki zaune ba kyan gani?

Kamon ba?" Ta yi shiru idanunta akan waya tana da Research more than 2hrs tana abu
aya "Amma dai baki isa ki ce ba zaki ba ko?

Bikin Widad
ar uwarki ni ma zani balle ke?" Ta ce "Mene amfanin zuwa?

Ana zuwa domin farin ciki ni raina ke
aci Latifa Omar ki bari kawai karatu zan yi" Latifa ta zauna ta ce "Mene ya faru?" In brief ta fa
a mata komai, Latifa ta yi jigum ta ce "Kamar wata mujiya, Majeederh anya lafiya?" Majeederh ta yi murmushi ta ce "Lafiya lou, i believed Ubangiji ke komai i trust ni mutum ce ba Aljana ba....

MIJIN MALAMA
08119237616
Latifa ta kalli Majeederh ta ce "Amma ba zaki gudu ba kowa?

Ki bar gidan kawai idan a kaga babu ke dole a ha
ura" Majeederh ta shanye mamakin da Latifa Omar ta bata, she just staring at her kafin ta girgiza ta ce "Kina nufin na gudu na bar gidanmu?

Sbd bu
atar mahaifina?" Latifa ta ce "Yes, that's what i mean, idan kika ta fi after a month or a year sai ki dawo nasan babu abin da zai ce, sai murnar ganinki Majeederh" Tunda ta fara Maganar Majeederh ke jin zafin zuciyarta na
aruwa ta ce "Anya ke
awar arzi
i ce?" Latifa ta ce "Haba Majeederh?

Is just a suggestion bawai dole sai kin aikata hakan ba, kawai gani na yi kina cikin takura na mahaifinki by the way ga rashin saurayi da baki da shi balle mijin aure"
"Kuma
aramin tunaninki ya baki na gudu?

Kina gidan iyayenki,ni ki bani shawarar na yafi yawon duniya?

Na ta
a ce miki Abbu ya takura ni?" Latifa ta yi shiru, Majeederh ta ha
e fuska babu alamar her heart stopped beating, ta ce "Ban so, a gaban saurayinki kin zauna kina zayyana masa Abbu fa
a zai mini idan ban amshi form, mene nashi?

Ko halin ubana kike fa
awa wani?

Ba ruwana da wanda kuke tare ki daina fa
a masa wace ni ko ya nake" Latifa da mmkin maganar Majeederh ta ce "Ba dai wata manufa kika juya zancan ba?" "Ban ji da
i ba" Majeederh said quietly.

Kana a raunace ta ce "Na yarda ni macace mai tarin bu
atu, ina sane da abin da ke yawo akaina, amma Latifa ban ta
a cewa ki bani ko biyar ba, na yarda Allah ke yi, na ri
e aikina da albashina nake komai, na taimaki mahaifina, kun fimu wadata amma Allhamdu lillahi, ina da wadatar zuci kuma yanzu na fahimci maganar Abbuna, to ki daina tunani komai mahaifina ya yi zan iya barin gidan nan, ya zama first and last time da zaki bani wannan shawarar" Ta fa
a cikin da
in zuciya tare da mi
ewa zata bar wajan, Latifa Omar ta ri
eta ta ce "Ki yi ha
uri Majeederh, i don't mean to hurt you, ba zan sake ba" Ta jinjina mata kai alamar babu komai ta ce "And yana da kyau ki kwanta ki huta, naga bacci da ciwon kai a idanunki sosai" Majeederh ta har
e hannu a
irji tana kallon Latifa Omar kamar me nazartar wani abu kafin ta
auke kai tana duba littafin hannunta ta ce
Ok Dr Latifa Omar.

You need as much beauty sleep as you can get.

Latifa ta fa
a tana dry ganin yadda Majeederh har yanzu ranta ke a ha
e alamar dai sam bata ji da
in shawarar data bata ba, kuma ita ma
in ta fahimta Majeederh doesn't deserve that, Ta gyara zama ta ce "Amma bakya tunanin farinki ya yi yawa?

Shi yasa ake zaton wani abu daga gareki, ni a tunanina ki zauna yau na miki make up a shafa miki ba
i a fuska kiyi duhu wa'allah sai kiga an dace idan muka je wajan kamon Widad" Majeederh ta ajjiye littafin hannunta ta yi shiru alamar tunani speaking calmly ta ce "bleaching?

Latifa ta ce "Wanne irin bleaching ni
ar nan, kin ta
a ganin farin mutum na bleaching??

Kawai ba
i zan shafa miki a fuska" Majeederh bata sake magana ba, ta shiga ta yi wanka ta fito
aure da towel wani irin kallo Latifa ke binta da shi, zata iya cewa tunda suke bata ta
a ganin Majeederh haka, tafi ganin ta gama shiryawa tana saka kaya ko tana zaune, ko aiki, ko kuma dai tana karatu domin ko bacci bata fiye samu taga tana yi ba.

Ita da kanta zata iya cewa Majeederh ba Mutum ba ce, in her whole life bata ta
a ganin mace mai kyau da tsarin halitta kamar Malama Majeederh Abdul'aziz Khan ba.

"kallon fa?"
"No, na fara missing ne" Bata ce komai ba harta gama zaro abaya zata saka, Latifa ta ce "Yau
aya sai kin kafa mana tarihi a
asarmu Nigeria da jiharmu Kano" wata atamfa ta
akko tun wacce matar Uncle Isma'il ta bata,
inkin riga da skirt, atamfar Golden ce mai blue sai
aukan idanu take, daman tun tuni Latifa ta kwaso kayan make up.

Majeederh bata san meke damunta ba, amma zuciyarta ta amince da bu
atar Latifa Omar, ta zauna akan stool Latifa ta shiga yi mata kwalliyya ita dai idanunta rufe ta tafi wani tunani nada ban, wanda sam bai dace da ma'aunin iliminta ba. harta
aura mata head bata bu
e Idanunta ba, Latifa ta ce "Wow, wallahi kin yi kyau kalli kanki fa" slowly kamar mai tsoran ganin kanta ta bu
e Idanunta, tare da kafe kanta da kallo ta cikin madubin, gaba
aya ta tashi daka ba
a, fuskarta sai azababben mai
o take na ba
in kwallin da Latifa ta shafe fuskar da shi tas, sai fararen Idanunta wanda aka shafa musu kwalli ga wanin jambaki tun na iyaye da kakanni da aka lafta mata a lips
inta, ko ita
aka ce da wahala a nan a samu mai irin ba
in ta, amma har zuciyarta ta ji hankalinta ya kwanta da ganinta a haka fiye da ganinta a fara, sai taga ba
in ya mata kyau ta juya ta kalli Latifa ta ce "To ba zan iya baka Black gaba
aya ba?" Latifa ta ce "how?

Ba
in mutum zai iya bleaching ya dawo fari, fari kuma no way sai ha
uri" Ta yi jim ta ce "What about my hands?

Legs, da wuya"
Latifa ta ce "Ki saka Safa,
afa da hannu, wuyanki kuma ki rufe da mayafi" haka ta yi ta
auki babban mayafi ta rufe jikinta ruf sai ba
ar fuska kamar bayan tukunya a waje tana da
yalli.

Ba kowa a gidan suka rufe jawo gidan tare da ficewa, yammaci ne kusan duk samarin unguwar na nan, suka dinga bin Majeederh da kwallo suna mmkin inda Latifa ta samu mahaukaciya domin duk mutum mai hankali ba zai ta
a irin kwalliyyar da Jiddatul-khairy ta yi ba, ganin kallon na yawa kuma Latifa bata son su fasa zuwa gidan bikin a haka sai ta tsare napep ta masa kwatancen gidan Uncle Isma'il.....
Chapter 40 · 0% Book details