Sashe 76
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin Majeederh nada 33yrs a duniya Abraham kuma 18 Abubuwan sun faru, tashin hankali fiye dana baya, Majeederh ta gujewa Abraham ya haukace baya iya ci baya iya sha duk wani abu da ta hana shi baya yi amma ya fita daga hayyacinsa, ganin hakan yasa Abbu barinta tafiya aikin Hajji bayan an kammala Azumin Ramadan.
Fitowarta kenan daga bathroom
aure da towel duk ta rame tana daga tsaye taga kamar gilmawar shadow da sauri ta
auki hijabi ta saka tana juya idanunta ya sauka cikin na Abraham wanda ya sauya mata ya
ara yin wani girma na ban mamaki kamar ana
ara shi kyansa na ba
an America ya sake fitowa a fili.
A kallo
aya da tayi masa ta fahimci bashi da cikakken nutsuwa walking slowly ya nufeta da sauri ta ce "Karka zo nan" Ya yi mata banza kamar ana jansa haka ya nufeta kafin ya
arasa ta
auke shi da mari ta ce "Mahaukaci, to addinina ba irin naku bane,
abi'ata tasha bambam da taku kada ka sake mafarkin ta
a jikina, ni ba Maminka bace ok fine ni ma ban haifeka ba, ba zan ta
a haifarka ba ka fice mini daga....," Caraf ta ji ya cafke lip's
insa da bakinsa tare da manneta da jikin bango ya shiga....
[7/27, 9:08 PM] Maman Aslam: Zare idanu tayi alamar ya haka?
Banda bugawa kuma babu abinda zuciyarta take.
He was kissing her passionately, the kiss coming from the land of his heart with all love and affection.
Takaici ya sanya Majeederh runtse Idanunta wani irin hawaye mai zafi ya shiga gangaro mata ta gefen idanunta, jikinta ya saki ta kasa koda motsa hannunta, tunda ta zo duniya bata ta
a jin wani abu mai kama da wannan ba, ji tayi jikinta ya shiga rawa da
ari kamar ana ka
a mata gangi, wani abu ke tsarga mata tun daga kan babban yatsar
afarta har tsakiyar kanta.
Tsigar jikinta ya shiga tashi yana zubewa ganin yadda jikinta ya
auki rawa da
ari numfashinta na neman
aukewa sbd kawai yana kissing
inta ya sanya Abraham bu
e idanunsa da sukai jajur yana jin kansa na masifaffen sara masa sbd ba
on lamarin daya ziyarce shi ba tare daya shirya zuwansa ba.
This is the first time in his life that he kissed a woman and the woman he looked upon as his mother.
A hankali ya zame bakinsa ganin tayi baya zata fa
asa ya yi saurin saka hannu ya dawo da ita saman chest
insa hannunsa
aya a waist
inta, idanunsa ya ware sosai cikin mutuwar jiki ya kasa cewa komai yadda take sauke numfashi haka shi ma yake ganin babu mai
auri a cikinsu ya sanya ya
ara ri
eta sosai a jikinsa yana ri
e kansa da
arin ganin ya dawo cikin nutsuwarsa.
A hankali ya zame daga inda take yana matsawa ta yi baya zata kifa sbd ta gama tunanin tana jikinsa ta gama sakin jiki baki
aya, cikin sauri ta ri
e kanta da kyau tana jan breathing
inta da saukewa a hankali, har lokacin jikinta kuma bai gama daidaituwa ba rawa yake still.
Idanunta ta bu
e da son nuna masa ko a jikinta ta ce "Ka fita daga cikin bedroom
ina" Ta fa
a ba tare daya kalli direction
insa ba, shi kuma ya zubawa yatsun
afarta idanu yana karantar yanayin da kike ciki, a hargitse ta
ara cewa "Khalil get out of my room,i Said" gently ya
aga kai ya kalleta da rikitattun idanunsa wanda sukai laushi calmly ya ce "Bayan kasancewata Christa mene hujjarki?" Wani irin murmushi ta yi ta ce "Waya fa
a maka sbd kai ba musulmi bane ya sa na
i amincewa?
Da ace ina sonka da na ja ra'ayinka kan musuluncin ai" Ta gyara tsaiwa ta ce
"Ba zan ta
a son ka, ba zan ta
a son yaron cikina ba, ba zan ta
a auren under age irinka ba, kayi mini
antar da ba zan iya cewa kai mijina bane, infact i don't love you, wani gwanini da kai a gabana" Tunda ta fara maganar yake kallonta da wani irin yanayi wanda ba zaka iya tantance shi akan fuskarsa ba, ya nufeta da niyyar ri
e hannunta ta yi saurin matsawa ta ce
"Ya zama last time da zaka
ara gigin ri
e wani sashi na jikina, addina da naka akwai tazara mai yawan gaske" Rai
ace kamar Mahaukaci! ya ce "Wanne irin addini ne wannan for God sake?
Komai ba kyau" ta fizge hannunta, kau!
Ta
auke shi da mari ta ce "Mahaukaci, addinina ya fi
arfin cin mutuncinka sai a yanka wuyan wanda duk zai aibata Musulunci" idanun Abraham sukai jawur ya ce "Shi addinin ya haramta auren macen data girmeka kenan?
Shekaruna 18 mene abun yarinta a jikina?
Me ya sa ki ka raina ni?
Kawai saboda ni yaro ne, saboda kin girmeni da shekaru goma sha biyar?" "Kai yaro ne"
"Zan wadataki da komai JEE, don kin rai ne ni a lokacin dana rasa iyayena bashi ke nuna ba zan iya zaman aure dake ba, ina soyayyar da kika nuna mini ina yaro?
Okay fine, i have a solution!
Your father doesn't like me kawai muyi auren Choci ko kuma wallahi mu haifi
an banza kuma shegu, ko kuma na wula
anta addinin Musuluncin naku" Yana fa
in hakan ya fice daga cikin bedroom
in.
Zubewa tayi saman gado tana ri
e kanta wanda yake juyawa mata, tama rasa wanne irin tunani za ta yi da matakin da zata
auka, Abraham na neman zame mata
arfe
afa.
A hankali ta lumshe idanunta da sauri ta bu
e jin tsigar jikinta na tashi har yanzu while bakinta na mata wani iri, Abraham ya bar mata wani irin moment da memory mai wahalar mantawa a zuciya, ya yi abinda babu wani namiji daya isa ya yi shi ya kafa tarihi a rayuwar Majeederh.
Shu
an abinda ke damunta shekara da shekaru wanda tayi maganinsa ya dawo mata sabo fil.
Gaba
aya ta hargitse tare da yin luf saman gado ta rungume pillow addu'a take Allah ya kawo mata ko tsoho ne wanda ya girmi Abbu ta aura ku ta samu sau
in maganganun jama'a ta kaucewa rashin kunyar
an cikin nata..
Uncle Isma'il ne zaune a parlourn ba
insa ya dubi Pasto David kana ganinsa kaka cikakken Christa gaba da baya.
Uncle Isma'il ya yi murmushi ya ce "Sir Please ga ruwa nan" Grandpa ya yi murmushi ya ce "My pleasure sir"
Uncle Isma'il ya gyara zama cikin nutsuwa da harshen turanci ya ce "Kafin na ce komai zan su nasan waye kai, kuma na yi maka some of questions akan Abraham" Grandpa ya jinjina kai yana yaba nutsuwar Uncle Isma'il kafin ya ce "David sunana, shugaban church, business man with experience, sai wani secret aikina, kuma Abraham's Grandfather" Uncle Isma'il ya watsa hannu ya ce "That's good and i like it, amma Sir daman can Abraham Christa ne?" Kallo Uncle Isma'il kawai Grandpa ke yi kafin ya ce "Maybe, Abraham gaba da baya Christa ne kamar yadda ka ganni
in nan, muna ganin kima da matar tabar addininmu kamar yadda kuke ganin naku, muna
arfafa al'adunmu mun san muhimmancin hakan sosai, sai dai Abraham rayuwarsa ta samu bambanci da tamu kasancewar a nan Naija aka haife shi tun yana da 3yrs baya
aunar zama cikin gidan iyayensa, akwai wasu Neighbor
in su da suke Musulmi kullum yana gidan, yana da masifar wayo na ci da taurin kai, idan su kai alwala haka shi ma zai yi, ko sallah sukai haka shi ma zai.
Bayan mahaifinsa ya fahimci hakan ya fara dukansa san bai gwadawa Abraham tausayi ba, ya tashi cikin mugunta yau zai dake shi ya fasa masa jiki haka zai wayi gari babu shi ya koma gidan Musulman nan, daga bisa ni ya kulle shi a wani
akin duhu babu abinci ya gana masa azaba sbd kawai ya daina zuwan gidan mutanen, kai har farcen
afa dana hannu Denial ya cire Abraham yana
araminsa, shi yasa zuciyarsa ta
a shi bashi da tsoro ko ka
an, watarana kawai aka wayi gari babu shi neman duniya, shi kuma Denial ya yi tafiyarsa tunda daman ba a
asar yake ba, bai damu da
an ba ya ce watarana dole zai dawo gare shi idan har yana raye shi kuma daya haifi musulmi gwara ya kashe
an da hannunsa ya wuta" Wani irin tashin hankali ya bayyana akan fuskar Uncle Isma'il, da wani irin Expression yake bin Grandpa da kallo kafin ya ce "To mahaifiyarsa fa?" Ya ce "Ta mutu tun yana
arami ai, amma bai san da hakan bai kuma ta
a tambayar wani abu daya danganci mahaifiyarsa, Abraham bai ta
a zama da mace na minti
aya da sunan kulawa da bashi tarbiyya ba, mace
aya ta fara
arin saita shi da ganin ya dawo hanya ita ce wacce yake kira da Mami, ur daughter Malamar nan" Uncle Isma'il ya ce "To ya akai ya dawo gare ku bayan ya
ata?
Tunda mun zauna da shi shekaru 2" Grandpa ya
ara yin murmushi ya ce "His father, shi zuba private Investigators everywhere domin hankalinsa ya dawo kan shi, cikin sa a kuma aka same shi daga nan ya
auke shi zuwa wata
asar" Mamaki fal ya cika Uncle Isma'il sbd yasan cikin dare aka nemi Abraham aka rasa.
"Waye mahaifin nasa?
Yanzu yana ina?