← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 106

Sashe 56

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Majee?" Da sauri ta kashe wayar tana rufe Idanunta kamar yana gabanta, daga can
angaren murmushi Alpha ya yi kana ya kashe wayar ya shiga Parlourn Mahaifiyarsa zaune ya sameta ya ce "Sannu da dare Mama" ta
aga masa hannu ta ce "Ya isa" Tana fa
in hakan ta mi
e tare da ficewa daga parlourn......

Ciki sati gudu wata muguwar sha
uwa ta wanzu tsakanin General Alpha Bello da Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!

Tana jinsa har cikin zuciyarta gashi da masifaffen kishi, Anti ta kira mai gyara aka shiga yiwa Amarya Majeederh wani mahaukacin gyara, sosai Alpha yake kashe ku
i har kawo lokacin ko hannu Majeederh ta hana ya ri
e mata.....

Ana saura kwana
aya
aurin aure tun safe aka ha
a Family meeting gidan Uncle Isma'il an cika sosai yara da manya maza da mata, Alpha ne kawai babu a wajan can Uncle Bello ya
akko wayarsa ya kira shi yana
agawa ya ce "Wanne irin iskanci ne haka?

Mu zamu zauna zaman jiranka?" Muryarsa can
asa Ya ce "Am sorry" Uncle Bello ya kashe kiran babu jimawa ya shigo kansa a
asa ya zauna can kujera, aka bu
e taro da addu'a Uncle Isma'il ya ce "Ma sha Allah, a gobe In sha Allah muna da
aurin auren da zai kafa tarihi a Khan family" Cikin sauri Alpha ya ce "Auren wa za'a
aura Uncle?" Gaba
aya aka kallesa cike da mamaki Uncle Isma'il ya kasa bashi amsa, Alpha ya ce "Me ya sa kowa ke kallona?

Why are you staring at the?" Anti ta ce "Gidanku General Aurenka mana" Ya ware idanu ya ce "Aurena kuma Anti?

Dawa?" Ta ce "Da Majeederh" Ya
ara waro idanu ya ce "Wacce Majeederh?

Ni zan yi aure kuma Majeederh zan aura?" Innati ta ce "Ji wawa dilla kuyi abinda ya kawo ku" Uncle Isma'il ya kwaso katin
aurin auren ya ce "Gashi nan It's too late ka bawa friends
inka" Alpha ya kwashi katin da Shock ya dinga bin sunansa da idanu da kuma na Majeederh ya
ago kansa ya ce "Ke ni na ce zan aureki?

Wai meke faruwa ne?" Uncle Bello ya mi
e ya zabgawa Alpha ya
ara zabga masa ya ce "Bana son hauka, lokacin da kazo da maganar aurenta kwana bakwai daga shige uban waye ya yi maganar ba kai ba?" Alpha ya girgiza kai ya ce "Wallahi Abba ni ban ta
a cewa ina sonta ba, ni me zai saka na aureta
anwata ce fa?" Innati ta ce "To da sau
i tunda ba nono
aya kuka sha ba" Alpha ya ce "Uncle,Abba this is misunderstanding wlh ni bance zan auri Majeederh ba infact ina da wacce nake so kuma gobe zan kawota ku ganta don Allah kada ku aura mini Majeederh.......
*BOOK 1 PAGE 32*
*MIJIN MALAMA*
_littafina na ku
i idan kina so ki biya ki karanta.... 08119237616 ko yayane kada ki karanta free without my permission please siyan littafinmu shi ne nuna soyayya a garemu
addarar mace abace mai wahala musamman
addarar za dinga maka gori da ita, ana ganin kamar ganganci ne ko kuma kai ka
orawa kanka ba yin Allah bane
Yadda da
addara shi ne cikar imanin mutum, Ubangiji bai baka abu ba hakan na nufin abin nan ba alheri bane a gareka da rayuwarka,
addara na tafiya da lokaci shi kuma lokaci ne abu ne da baya jira, hakan na nufi ita kanta
addarar ba tabbatacciyya bace, akwai lokacin da zai zo ta zama tarihi...

Wani jinkirin alheri, rasa abu baya nufin rasa rayuwarmu hakan wata dama ce da Ubangiji ya baka wajan gane laifinka da kuskurenka, wasu suna sakaci da addu'a, wasu kuma rashin biyayya ga iyaye, wasu kuma ru
awaye, wasu kuma
addarar ce dai....

Idan aka ha
a zamu fahimci gaba
aya lokacin kowa ne bai ba, da zarar lokaci ya yi komai zai zama shu
en, cimma manufa bashi iyawa ma, cimma nasara da tsayawa akan ra'ayinki shi ne cikakken mutum.

NO MAN IS THE MAN WITHOUT A WOMAN
*_Huhuu!

To bance komai ba, amma ya kuke ya
in neman MIJIN MALAMA Don't you know cewa na ku
i ne?

Mata masu fama da Jinkirin aure wannan littafin sadaukarwa ne a gareku
.....

A daina shelar neman Mijin Malama tunda akwai Mazan da yawa Allah ka
ai yasan waye mijin Madam come and Subscribe before you read, meye wata
ar 1k da zata muku wahala?........

Chat me via WhatsApp 08119237616_*
Kasa bata amsa tayi saboda tashin hankali, ganin kowa ya yi shiru ya sa ta ce "Finally, ni ma na zama matar aure Allah na gode maka bisa wannan tarin Ni'imar da kayi mini, na
ara yadda wani jinkirin alheri ni Anti, gashi yanzu Ubangiji ya bani nagartaccen miji" Majeederh ta yi murmushi tana goge hawayen farin ciki, duk wani zafi da
unci ya kau a ranta, tabon dake cinta a zuciya ya hanata sukuni gaba
aya ta neme shi ta rasa.

Aurenta da Yayanta Alpha ya zama abu na farko wanda ba zata ta
a iya mantawa fashi ba.

Anti ta juya ta kalli Aaliyyah da Sona ta ce "We need privacy, ku je waje yanzu zan fito" Aaliyyah ta yi waje, Sona ma ta bi bayanta.

Anti ta kalli Majeederh tana murmushi wanda bai kai zuciya ba ta ce "To Amarya" Kunyar Anti ta kamata, ta
an yi
asa da kanta a hankali Anti kamar kazar da
wai ya fashewa ta ce "Ki je ki yi sallah, wanka,cin abinci we need to talk ok" Majeederh ta mi
e tsaye da sauri ta dafe gefen kanta "Sorry kan ne dai?" Anti ta tambaya tana ri
e kan nata, jijiyoyin kan duk sun fito sai har bawa suke idanunta jajir, ta
ara yin murmushin
arfin hali ta ce
"Abbu ma zai farin ciki ko Anti?

Zai yi farin ciki yaga aurena, ni kuma zan aurar da Aaliyyerh" Gaba
aya Anti tunanin dake sarrafa
walwarta ne ya tsaya da aiki ta tsaya ta dinga kallon Majeederh da
yar ta iya cewa "Ki je ina jiranki Majeederh" Ta nufi bathroom da
yar ta yi wanka tare da sallolin dake kanta, Anti ta kawo mata wata atamfa Valisco milk da yafin blue a jiki,
inkin duguwar riga Ashap.

Majeederh ta dinga kallon kayan domin bata saba saka irin su ba, tina cewa ko wacce amarya irin kayan da take sakawa kenan sai bata ce komai ba, ta shirya tsaf tayi wani irin masifaffen kyau, kamar irin Fulanin Usul
in nan ko na Daji ko kuma irin Half-caste
in nan jinsan larabawa da yankin Niger na Agadas ko Sudawa.

Idanunta zuru-zuru tayi muguwar rama kamar ku
in guzuri, fuskarta kamar tafin hannu.

"Anti na kira number Yaya a kashe fa?

Zan yi masa godiya da aurena da ya yi" Anti ta kasa bata amsa ta juya da sauri tare da ficewa daga bathroom
in ta nufi part
in Uncle Isma'il lokacin yana zaune saman kujera yana waya, tana zuwa ta rushewa Uncle Isma'il da kuka tsabar firgici ya saki wayar hannun sa tare da mi
ewa jikinsa na rawa ya ce "Subuhanallah!
ar Aljanna ke dawa?" Anti ta dinga kuka jikinta har rawa yake kai kace Uncle Isma'il ne ya rasu, ko kuma an aiko mata da mutuwar mahaifinta daga Gombe.

Cikin kuka ta ce "Mun shiga Uku Yalla
ai, mun shiga uku Abban Jawaad" Uncle Isma'il ya ce "Ba mu shiga uku ba da izinin Allah, Ubangiji na tare damu" Ya saka hannu ya
agota yana ri
e fuskarta ya ce "Majeederh ko?" Ta kasa magana sai kuka Uncle Isma'il ya rasa yadda zai rarrashi matar tasa ya kamo ya rungume ya ce "Haba bansan fulani da raguwar zuciya ba, haba jinin Gwambawa haba
ar Bafullatanar matata uwar
ana kukanki azaba ne a zuciyata" Ya yi murmushi cikin dauriya ya ce "Akanki bulala nawa na shanye?

Gwambawa sun gana mini azaba a haka na shanye sha
in na aureki, mene ya kawo haka?

Kinga juriya ce da yadda da Allah da
arfin addu'a, ki zama jaruma kamar yadda na zama jarumi a soyayyarki ki yi ha
uri don Allah uwar Jawaad da Sona, garkuwar Du'a haba matar Isma'il amarya kuma uwar gida, idan baki jure ba ina zaki samu
arfin qiwwar rarrashin Majeederh" Ya goge hawayen da suke bin idanunta tana shasshe
a ta ce "Na rasa yadda zan yi babu kalaman ban ha
uri ga Majeederh, wannan yaron ya cucemu he disappointed us" Uncle Isma'il ya ce "Da wannan salon yaudarar taki da kika sace zuciyar Isma'ila da shi zaki rarrasheta, komai na rayuwa yin Allah ne ba namu ba, bama da ikon hana komai ko faruwar shi take heart please" Mi
ewa tayi tana gyara
aurin zaninta ta nufi part
in da Majeederh take ciki.

A zaune ta sameta idanunta rufe
irjinta na
agawa kamar wacce asthma
in ta take shirin tashi, kafin ta
arasa ta nufi wajan freezer ruwa ta
auka mai sanyi ta tsiyaya a kofi ta ce "Drink"
"Azumi nake" Majeederh ta bata amsa, Anti ta ce "Ai kowa zaki karya azumin me?" Ta yi
asa da kai ta ce "Nuna godiya ga Ubangiji" cewarta.

Anti ta nemi waje ta zauna tana bin bedroom
in da kallo a hankali ta ce "Hawwa'u!"
"Na'am Anti" Ta amsa gabanta na fa
uwa haka kurum.

Anti ta ce "Mece
addara?" Da mamaki Majeederh ta kalli Anti sai kuma ta ce "Jarrabawa ce da Ubangiji yake jarabtar bawansa domin gwada imaninsa, shi ya sa aka ce yarda da
addara shi ne cikin imanin ko wanne musulmi" Anti ta sauke ajjiyar zuciya ta ce
"Allahamdulillah" Wajan ya yi shiru can dai Anti ta
ara kiran sunan Majeederh a wannan karam kasa amsawa tayi ta ce "Hawwa'u mace da ciki da ciki ta mutu, miji ya rasu ya bar matarsa da yaransa, uwa ta rasu tabar miji da yaranta, iyaye sun rasu sun bar yara, Gaba
aya hakan tsarin waye?
Chapter 56 · 0% Book details