← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 106

Sashe 19

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yanayinta?" Ya ce "She's beautiful, fara tas yar yellow take tana da jiki zata kai 35 yrs going to 36" Ta kalli hanya ta ce
"Oh Malama Majeederh Abdul'aziz Khan?" Ya
aga ya ce "Exlty, where she's?" Ta ce "She Left, alright"
Ya yi baya a fili ya ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, why? why Jeederh mun shiga uku daga ni har ke" da gudu kuma yabar world
in ya nufi reception har zuwa parking lot na hospital
in amma babu ko mai kama da ita.

Motarshi ya shiga tare da yi mata key kamar zai tashi sama haka yabar cikin asibitin baki
aya wanda ya yi kwana Uku ciff a cikinsa.

Dr Jamal na zaune a office
insa yana operating system sai gumi yake duk da sanyin A.cn dake office
in.

Bell aka danna ya ce "Come in" bu
ofar akai tare da shigowa.

"Dr Jamal wai meke faruwa da kai ne, kwana uku baka cikin hayyacinka" ya share zufa ya ce "Tajju ina cikin damuwa"
"Problem?" Tajju ya maimaita.

Dr Jamal ya gyara zama ya ce "Ka san Malama Majeederh Abdul'aziz Khan?" Gaban Tajju ya fa
i hakan ya tuna masa da wasu memories ya ce "Uhm, ina jinka" kai tsaye Dr Jamal ya ce "Ta haihuwa, kuma yanzu an nemeta an rasa, kwana kenan bana barci kullum sai na duba all scanning da na ta
a yi mata, wallahi tsayin shekara biyu result bai ta
a nuna mini Majeederh nada ciki ba ko da wasa, infact results
in na nuna she's Good, sai a satin nan dana sake mata wani ya nuna mini
ari ne a cikinta shi ne ya haddasa kumburin Cikin, sai gashi kuma wai ta haihu harta gudu" cikin wata kalar hausa Tajju ya ce
"Innalillahi, subuhana"
Ya yi ta maimaita wa kafin ya ce "Amma tayi aure?" Dr Jamal ya ce
"Ko engagement ba tayi ba balle aure, bata ta
a aure a zahiri ma babu wani
a namiji daya ta
a cewa yana son ta"
Tajju ya mi
e ya shiga kai kawo cikin office
in da sauri kuma ya fice yana cewa "ina zuwa"
Yana fita mota ya shiga ya nufi gidan shi dake cikin Nassarawa.

Tun da ya shiga bedroom yake tunani,akwai muhimmin abu da yake son tunawa amma ya rasa mene?

Dr Jamal abokin Tajju ne gaba
ayansu likitoci ne.

A hankali ya ce "Malama Majeederh Abdul'aziz Khan?

Ya Allah!"
Kwanciya ya yi nan take barci kuma ya
auke shi.

Can cikin barcinsa ya ci wasu maganganu na tashi a kunnenshi a firgice ya farka yana ha
a zufa jikinsa na rawa ya ce.

"Gang" ya mi
e ya ce "Gang team!" a haukace Tajju ya dinga fito da kayan wardrobe nasa cikin sa a wata envelope ta fa
o ya
auka da sauri yana dubawa, har yanzu wani sassan yan
amshi ke tashi jikin envelope
in, ya duba da kyau idan har ba zai manta ba shekaru biyu kenan da bashi sa
on ya bawa Majeederh, shi kansa ba zai iya tuna abin da ya mantar da shi ba.

A hankali ya duba jikin envelope da aka rubuta.
*_No words to explain, no words to describe, no words to as your forgiveness, Wait for me, I'll be back sooner or later, Please Jee_*
Tajju na gama karantawa ko gyara bedroom
in bai ba ya zari key
in mota tare ficewa daga cikin gidan, tana ina zai fara?

Ina zai ga Malama Majeederh har ya bata wannan sa
on?

A fili ya ce "Allah na tuba, ban san me ya mantar dani ba" haka yaci gaba da driving.

Tun safe Majeederh take tafiya fuska rufe babyn ya yi shiru a jikinta, kamar mahaukaciya haka ta zama bata gane komai bata bambance komai, kiran sallar Magriba ya yi daidai da tsayuwarta a gefen wani shago a lokacin kuma babyn ya kama kukan yunwa, ta samu waje ta zauna ta shiga kallon fuskar jaririn ko Allah zai sanya ta gane dawa yake kama, amma abin mamaki komai nata ne, kamarsa
aya sak da ita idanunsa ne kawai da bai fiya bu
ewa ba yasa bata gama gane
wayar tawa ba, ganin kukansa zai sanya hankalin jama'a ya dawo kanta ya sa ta zura shi cikin hijabi bata san me zatai masa ya daina kuka ba can ta tuna abincinsa yana jikinta ta
aga rigar asibitin dake jikinta tare da sanya masa nono a baki, babu ruwa ko ka
an zai azabar zafi, haka ya dinga jan fata jin baya shan komai ya cika ya dinga tsala ihu.

Sai a lokacin ta fashe da kuka take rungume shi ta ce.

"Asstagafirullah Ya Allah, ba san komai, na yarda da
addara, Allah ka kawo mini
auki albarkacin Annabin rahama" a hankali ta dinga tattaro yawun bakinta tana bawa jaririn yana sha, tun tana bashi har yawun ya
afe bai kuma daina kuka ba.

Ta mi
e ri
e da shi tare da
ara sawa wajan shagon tayi sallama
can
asa kafin tayi magana ta ji saukar muryar Abbu a kunnenta ta juya da sauri ta kalli T.v dake shagon, fuskar mahaifinta tar a t.v yana yi wa
an jarida bayani ya ce.

"Me kuke son sani?"
an jaridar ya ce "Shin da gaske ne
arka Malama Majeederh Abdul'aziz Khan kan ta haihu? bayan duniya ta san bata da aure?

Ko dai tayi aure a
oye ne, ko kuma zargin da ake a kanta ya tabbata?" Abbu ya yi dariya sosai yana kallon
an jaridan ya ce.

"Ina da
a Majeederh, amma tawa yarinyar ta zama gawa tun tuni bata raye, ban kuma san yarinyar dake amfani da sunana da kuma sunan familyna ba, zan yi amfani da wannan damar wajan yi mata Allah ya isa har abada, zan kuma shaidawa duniya duk inda suka samu yarinyar nan mai amfani da sunana su jefe ta ko kuma suyi mata bulala akan laifin aikata zina, su kuma
auki mataki akan amfani da rigar Muslunci tana aikata alfasha"
an jaridar ya kalli Abbu sosai, da alama ya firgita da maganganun shi ya ce.

"Kenan Malama Majeederh ba
arka ba ce wacce muke tunani?"
Cikin tsawa Abbu ya ce
"Yara biyar ne kaf duniya, tawa Majeederh ta zama gawa tun da jimawa bana son wata tambaya bayan wannan" a firgice Majeederh ta dafe
irjinta da yake wani bugawa jajirin ya nemi su
ucewa ta shiga kokawa da numfashinta, wani abu mai nauyi ya tsaya mata a
irji Idanunta suka tsaya
am akan fuskar mahaifinta tunani take ko dai da gaske bashi ya haifeta ba?

Mai shagon ya girgiza kai ya ce.

"Kai duniya, kai duniya wai yanzu aikata zina ya zama ruwan dare?

Matan aure su aikata zina,
an mata su aikata zina, zawarawa su aikata zina, mijin aure ya nemi matar wani, matar aure ta nemi mijin wani? ga Fya
e daya ya waita, ga matsalar tsadar abin duniya, ga rashin nefa ga rashin ruwan sha, albashi wannan sai a shige wata ba a biya, wani lokacin ma a rage albashin, ga yawan aibata Musulunci yanzu Fisabilillahi a kaf garin nan waye bai san Malama Majeederh Abdul'aziz Khan babbar malamar musulunci ba ce? waye bai san irin tallafin da take bawa Muslunci ba, waye bai san wa'azin da ta kewa masu aikata alfasha ba, sai gashi ana zaton wuta ma
era sai gata a masa
a, shi ya sa ake cewa kayi amfani da fa
ar Malam kada kayi amfani da abin da yake aikatawa, wallahi ko ki aka bani dama sai na jefe wannan shai
aniyyar" Lawan ya girgiza kai ya ce "A'a Bala, amma dai Allah ya kyauta!" Bala ya ce "Amin, shi ya sa ta
i aure tana ta zuba alfasha, kasan daman duk wani mai aikata zina aure bai dame shi ba, kuma ko ya yi aure ba zai daina yin abinda ya saba ba"
Malama Majeederh bata tsaya neman ruwan ba, ta juya da sauri tare da barin wajan a lokacin ji take kamar ta shiga duniya, kamar ta zama
aruwar da suke danganta ta da ita, ji take kamar ta zama sanadin lalata sunan mahaifinta dana familyn da yake nesa ta da shi gudun kada ya
aci, zuciyarta ta
ashe duk damuwarta ta tsaya, lokaci zuwa lokaci take jan numfashi ta sauke sbd abinda ya tsaya mata a saitin zuciya da ma
o shinta.

Tayi tafiya mai nisa sosai kafin ta samu wani waje kusa da wata bola ta zauna ta rungume yaron wanda ya yi shiru, jikinsa ya
auki zafi.

Ji take kamar ta rataye kanta, ga jinin haihuwa daya gaba
ata mata jiki a haka barci ya
auketa.

Tsaye suke gaba
aya a parlour Hajia ta girgiza kai ta ce "Me kayi haka Zaki?

Me ka aikatawa kan ka haka Aliyu?"
Almustapha ya kalli news paper
in ya
ara ware idanunsa akan photon Bar Aliyu Sufyan Alhassan da kuma photon Malama Majeederh Abdul'aziz Khan dake zaune fuskarta rufe da li
ab.

Almustapha ya shiga karanta headline
in jaridar.

"Bar Aliyu Sufyan Alhassan shi ne ya aikata zina da Malama Majeederh Abdul'aziz Khan, tare da saninta domin su wula
anta matar Aliyu wato Latifa Omar kasancewarta aminiyar Jeederh" ya karanta a fili cikin zafin nama da fa
a Almustapha ya ce "Wanne shirme da hauka ne haka Aliyu?

Zina?
an shege?" Aliyu ya kalli yayan nasa ya ce..

"Ba shege bane" "To uban mene?

Aurenta kayi?" Aliyu ya ce "Ko
aya, ina son ta am ready to marry her,
a kuma ba shege ba ne" Almustapha ya
auke Aliyu da mari ya ce
"Mahaukaci, to kayi gaggawar zuwa gidan jaridar nan ka
aryata rubutun su, ina da tabbacin kuma matarka Latifa Omar ce tayi wannan aikin ai a gidan jaridar take aiki"
"Tayi dubun su, ba zai sauya mini ra'ayi ba"
Cewar Aliyu.
Chapter 19 · 0% Book details