Sashe 77
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Me yasa kuma basa tare" Grandpa ya ce "You can ask him by yourself" Uncle Isma'il ya jinjina kansa kana ya yi murmushi ya ce "Yanzu ga abinda jikan naka yake
arin rikituwa, kana ganin zai iya musulunta" Grandpa ya jima yana kallon Uncle Isma'il kafin ya ce "Har abada, ku gaggauta yiwa yarinyarku aure, idan kuma zaku bashi aurenta haka to, kai ko zaku bashi mahaifinsa ba zai ta
a yarda y auri musulma ba kuma ba wacce ta girme masa ai tayi tsofa da yawa gsky" Ran Uncle Isma'il ya fara
aci sosai kafin ya ce "Kai kake ganin tsofanta, bamu zamu gaggauta mata aure ba ku ne zaku jawa naku
an kunne akan ya fita harkar yarinyarmu ko kuma duk abinda ya same shi shikenan, ko hukuma ta rabamu da shi" Mi
ewa Grandpa ya yi da sanda a hannu irin tsofaffin attajiran nan masu arzi
in gaske ba muna ku
i ba ya ce "Hukuma?
Waya fa
a maka Abraham na tsoran hukuma bayan shi ne hukumar kansa?
Abraham babu wanda ya ta
a zama ya ce masa wannan abinda kake ba daidai bane ga wanda ya kamata ka yi, Abraham ko yini guda ya yi bai kai abinci bakinsa ba babu wanda zai ce masa
auki abinci kaci, irin wannan wanda bai san bambancin fari da ba
i be kake tunanin zai fahimci wani ya daina kula muku
a?" Grandpa ya girgiza kai kawai kafin ya ce "Sbd karamcinta ya sa nace kuyi nesa da ita daga idanunsa, Abraham ne yaro ne mai naci da taurin kai, tun yana
arami idan yana son abu kansa yake bugawa a
asa ba zau ta
a bari ba sai an bashi, Have a good day!" Yana fa
in haka ya fice daga cikin Parlourn ya nufi compound da sauri driver ya bu
e masa bayan mota ya shiga.
Anti dake shirya Lunch ta kalli Uncle Isma'il ta ce
"Ya akai kai jarumin namiji?" Ya nemi waje ya zauna tare da rufe idanu ya yi shiru.
Ganin yanayinsa ya sa ta nemi ruwa mai sanyi a cup ta mi
a masa t
ana zama kusa da shi, bai musa ba ya amshi ruwa ya sha sosai yana sauke numfashi.
Ganin bai ce komai ba itama Anti ta yi shiru da bakinta, har ya je sallar Asr ya dawo ya zauna cikin iyalansa idanunsa akan Jawaad ya kasa cewa komai, tunani fal ya sa yana sanya Jawaad matsayin Abraham taya zan iya sanwaltar da rayuwar
an shi ya bawa duniya ajjiyar shi?
Ba dole ya kan gare ba.
"Abba" Jawaad ya kira sunan Uncle Isma'il ganin kallon da yake masa kafin ya ce "Abba ruwa zan baka?" Ya girgiza kai kawai ya ce "Allah ya yi maka albarka Jawaad" Ya ce "Amin Abba" Sona ta ce
"Jawaad ka
ai Abba?" Ya ha
e rai ya ce "Sona dake da Jawaad waye babba?" A hankali ta ce "Shi ne" Ya ce "To ya zama last day da zan ji bakin ki ya ce Jawaad ki bi bakin Majaufiarki na Fulanin Gombe ki ce Hamma, ko ki ce Brother da turanci ko Yaya da Hausa" A hankali ta ce "Am sorry Abba" Ya ce "Bashi ha
uri" Ta kalli Jawaad ta ce "Am sorry Yaya" Jawaad ya yi murmushi ya ce "No bad my dear" Bayan sun kammala cin abinci Uncle Isma'il ya zayyane wa Anti yadda sukai da Grandpa.
Anti ta yi shiru zuciyarta fal tausayin rayuwar Abraham ta ce "No wonder sweetheart, ka duba Abraham sosai wallahi kallo
aya nayi masa nasan babu kulawar uwa a tare da shi ita kuma ya yi missing, duk lalacewar yaro idan har a gaban mahaifiyarsa yake wlh zai samu nutsuwa da sau
i wani abu, shi yasa a kullum muke addu'a Ubangiji ya bamu tsayin rai mai amfani mu rayu tare da yaranmu" Ta girgiza kai ta ce "I felt sorry for the boy, his life is full of challenges, wallahi ya bani tausayi yanzu da babarsa na duniya taya zai dinga garari?
Ba sai dai su shiga duniyar tare ba?" Uncle Isma'il ya ce "
addara" Wani irin kuka Anti ta rushe da shi ta ce "Wallahi tallahi na ji gwara
ana ya mutu ya barni da ace na mutum na barshi ban san wacce kalar rayuwa zai yi ba, ban san waye zai kula da shi ba, Innalillahi wa'inna ilahir raji'un Ubangiji kayi mana tsayin rai mu rayuwa da yaranmu cikin kulawa da amincinka ya Rahamanu ya Rahimu" Uncle Isma'il ya ce "Ke fa daman haka kike babu dama ki ji abu sai kuka haba" Ta girgiza kai kawai wani kukan na kwace mata ta ce "Yalla
ai baza ka gane ba, don Allah ka jawo Abraham jikinka plx" Ya yi shiru for good 3 minutes kafin ya ce "I'll think about that dear" Abraham na kwance saman 3 sitter a ha
an parlourn shi kwana uku kenan cif babu inda yaje, duk ya fita daga cikin hayyacinsa.
Taj ya kalle shi ya ce "Wani ya yi mini maganar zanen gida da kukai da shi, gashi har time ya shige" Abraham ya yi shiru idanunsa bu
e yana kallon sama alama ya lula duniyar tunani.
Taj ya ce "Ina ta magana?" Sai a lokacin ya ce "Ka tura masa ku
in shi ba zan ba" Taj ya ce "Nawa ne ku
in?" Shortly ya ce "3M" Joshua ya girgiza kai ya ce "A'a ba za a mayar ba, a bashi ha
uri zuwa wani week
in kafin nan sai ka yi" Taj ya ce "Ya ce a mayar kuma daman shi zai aiki tunda ba zai ba bashi kenan ba?" John ya ce "Taj kada a mayar plx mu yi tunanin wani abun" Duk sukai shiru.
John ya ce "Kunga news guy's?" Taj ya ce "What news?
What's happening in the world?" A hankali ya ce "Wai President
in Germany aka kaiwa hari za a kashe shi" Da wani irin Mamaki Taj ya ce "Kashe kuma?
President
in guda?
Kuma a hospital?" Join ya ce "Daman wai jinya yake fa bashi da cikakkiyar lafiya, to a hospital
in akai attempting kashe shi amma ya ku
uta, irin haka dole akwai ha
in bakin wani na kusa shi" Taj ya saci kallon Abraham da idanunsa ke lumshe yana jin duk abubuwan da suke cewa ya ce "Ayya!
Shi bashi da
a ne wai?" A hankali Abraham ya mi
e ba tare daya kalli kowa ba ya nufi cikin part
insa ya kwanta saman bed, haka kawai ya ji bashi da nutsuwa gabansa sai fa
uwa yake, ya runtse idanunsa sosai a hankali ya ce "Daddy"
Majeederh ta kalli Latifa a sanyaye ta ce "Yanzu Latifa ya zan yi?
Wanne irin ba
in jini ne irin wannan?
Kamar wata mujiya" Latifa ta girgiza kai ta ce "Ki daina cewa haka komai lokaci ne,
addara ce kuma tana da nata lokacin" Ta goge hawayenta tare da yin shiru a hankali ta ce "Surutun jama'a ya fara damuna ana son mini sharri" Cike da tausayawa Latifa ta ce "Duk yadda kake kare kanka ba zaka ta
a hana jama'a fa
ar abinda su kai niyya ba, wani ma bai san waye kai ba labari kawai zai ji yaje ya
orar ba zaki ta
a yiwa kowa daidai ba rayuwa kawai ki tsarkake zuciyarki" Latifa ta ce "To yanzu da Uncle ya kira Abraham gidan nan parlourn Abbu me zai masa?" Ta girgiza ta kasa cewa komai.
Uncle Isma'il ya kalli Abraham ya ce "Khalil me ya kawo ka bedroom
in Mamin take few days ago?" A hankali ya ce "Matata dai not Mami" Uncle Isma'il ya jinjina kai ya ce "Ohk me ya kawo ka?" Ba tare da damuwar komai ba ya ce "Just to see her, sai kissing
inta da na yi" Uncle Isma'il ya saki baki dan ya san da gaske anyi hakan tunda har ya fa
a don baya
arya.
Abbu ya runtse idanunsa sosai yana jin kamar zuciyarsa ta fita.
Uncle Isma'il ya ce "kiss fa kace Ibrahim?" Abraham ya
an kalli Uncle I sai kuma ya kwa
e fuska ya ce "A small kiss, ka
an na yi fa" Uncle Isma'il ya ce "Tab
in" Uncle Bello shi abin dry ya bashi yana kallon Abraham cike da birgewa ganin baya
arya ko ka
an kuma hakan alamar mutum mai nagarta ce wanda zai iya ri
e amana ta komai.
Uncle Isma'il ya ce "Khalil ka san me kake cewa?" Ya
an watsa kafa
a cikin turanci ya ce "Exlty, kwana biyu bata kulani Uncle I ka barni naje ko
an hugging nata na yi da kiss
in sai nayi ta ganinta a baccina" Kallonsa kawai suke, Abbu kuma ji yake kamar ya sha
e Abraham Uncle Isma'il ya lura magana ce sosai a bakin Abraham wacce ya jima bai ba dan haka ya ce "Ya akai to yanzu?" Abraham ya gyara zama idanunsa sun yi jajur yana ri
e hannun Uncle Isma'il ya ce "Uncle I Mamina muguwa ce, bata so na ta hana ni sakat a bacci sai na dinga jin kamar gani kwance da ita" Wani irin hawaye ya zubu masa a cikin idanunsa masu zafi wanda rabon da ya yi kuka har ya manta ya ce "Uncle ka aura mini Mami idan na mata ciki zai sanya sunanka ka barni naje wajanta yanzu na yi mata small kiss.......
Jama'a ya Ibada?
Allah ya bada lada ayi addu'a sosai Allah ya hurewa kowa ku
i ya biya Mijin Malama ya sauke nauyi.....