Sashe 52
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye part
in da aka nuna mata aka ce shi ne nashi ta nufa, sosai part
in ya ha
u iya ha
uwa gashi parlourn farko ta gansa bu
e da dinga kallon komai cike da sha'awa da mmki, ganin baya parlourn ta shiga wata
ofa da zai kai ta
aya parlourn wanda daga shi sai bedroom, ta tsaya cak tare da yin knocking ta
auki good 10 minutes tana knocking kafin cikin fa
a aka ce "Who is there?"
"Majeederh ce, Abbu"
Abbu ya maimaita "Majeederh?" Ta ce "Eh" muryarta duk rawa take gefe guda kuma farin ciki take zata saka mahaifinta a Idanunta can ta ji ya ce "To ya akai?" Sosai tambayar ta bata mamaki da tsoro ta ce "A'a daman tunda na dawo ban ganka ba, ina ta duba ka ina so mu gaisa" Daga cikin parlourn Abbu yana zaune saman lallausan kujera watching TV hannunsa ri
e da cup yana shan black tea ya ce "Ok bani da lokaci zuwa safiya" Majeederh kamar zata zunduma ihu sbd abin da ya tsaya mata cikin rauni ta ce "Please naga kowa banda kai, shekara 8 ban ganka ba" A
an hassale ya ce "Ok na bar abinda nake na fito ki ganni kenan ko Hawwa'u?
Bani na ce ki bari sai safiya ba, ni ma ina da bu
atar ganin naki" A sanyaye ta ce "Kayi ha
uri" Tana fa
in hakan ta nufi part
inta.
Waje ta nema ta zauna a saman bed tana cusa hannunta a tsakanin cinyoyinta tare da yin shiru tana girgiza
afa, ita kanta ba zata iya cewa ga abinda take tunani ba.....
Washegari misalin 7 na safe Majeederh ta fito tana mustsike idanu sbd baccin daya
auketa bayan sallar asuba, ta ci karo da Mami ta ce "Ina kwana?" Mami ta kalleta sosai ta ce "lafiya, me ya samu idanun naki?" Majeederh ta
an yatsuna fuska ta ce "Sometimes ya yi ta mini zafi, wani lokaci kuma ban fiya gani ba musamman duhu" Mami ta ce "Kuma Kinga Dr?"
"Eh" Ta bawa Mami amsa a gajarce, Mami ta ce "Result?" Majeederh ta kalli Mami da idanunta ya fara yin ja ta ce "Wai yawan karatu da nake hasken littafi dana computer wajan Research, amma an bani medical Glasses bayan an yanka daidai idanuna sai drugs" Cikin damuwa da alhini Mami ta ce "Subuhanallahi, Allah ya sauwa
e yanzu dai sai ki ha
ura da wasu abubuwan ki huta sosai ki rage duba wayar ko?" Ta jinjina kai a sanyaye kamar jin tsoro ta ce "Abbu fa?" Mami ta ce "Ai tun 6 ya fita wai yana da appointment da wani" Sai duk jikinta ya yi sanyi ta juya zuwa bedroom.
Wajan 12 tana zaune wayarta data saka line
in Nigeria ya fara
ara, ganin sunan Latifa Omar ya sa ta
an yi cute smile tana answering "Amarya" Latifa Omar ta ce "Ke dilla wacce amarya, ai mun zama tsofaffin hannu" Majeederh bata ce komai ba "Ya hanya?
Da Misira da kuma ba
unta?" A taushashe ta ce "Allahamdulillah" Latifa Omar ta ce "Please ki zo mana, ni ban tambayi Sweetheart ba, kuma he alrdy left" Majeederh kamar bata gane ba ta ce "Nazo ina?"
"Wallahi kin gane" Ta yi shiru, Aliyu dake zaune a kujerar dake facing Latifa ya yi mata nuni da hannu ta cewa Majeederh bata jin da
i ne da tuni ta shigo don Allah ita ta zo, Latifa ta kanne masa idanu ta ce "An gama Sweetheart" Majeederh ta ce "Me?"Latifa ta yi saurin rufe baki ta ce "Wallahi bani da Lafiya ne da tuni na shigo kema ai kinsan ba zan iya jira har haka ba, shekaru takwas ba kwana takwas ba" Majeederh ta ce "Ok" Tana ta zaune sai da ta yi sallar zhur kana ta yi wanka ta shirya cikin abaya ruwan toka tayi rolling kana ta saka Li
ab ta nufi fita daga cikin gidan, mai gadi jikinsa na rawa ya dinga gaida Majeederh murmushi kawai take masa, tana fita ta nufi gate
in gidan da akace na Latifa ne.
Latifa Omar duk a hargitse take ta shiga gyara parlourn cikin sauri tana fesa air-condition Aliyu dai na zaune cike da mmki yana binta da kallo, yana
arin magana ya ji knocking Aliyu ya saka hannu ya danne saitin zuciyarsa yadda take bugawa da
arfi ya san cewa ita ce, tabbas Majeederh ce "In"
Ya ce, ta mur
a handle ta shigo cikin sassanyar muryarta mai tasiri a zuciyarsa tana
arasa shigowa yana mi
ewa tsaye ya zuba duka hannu a aljihu idanunsa kafe a kanta da
an sassarfa cikin sauri ya nufi inda take tsaye hakan yasa ta gwalo ido tare da ha
e fuska...
ilan sai bayan sallah
Idan Allah ya saka mini shau
i kuma ku gani gobe, a samu masu kawo mini naman sallah da barka da sallah domin za ni
asa mai tsarki na ro
awa Abbu ya fiyar Ubangiji Allah ya shirya ya
angwalawa zuciyarsa tausayin Jeena
....
Masu karantawa As free common baby an daina yayin haka ki waye ki biya a saka ki grp albarkacin wannan ranar
Allah ya amshi tubanmu, ya gafartama ya kyauta makwancin wanda suka gabace mu
08119237616
Aliyu na zuwa ya bi ta gefenta ya shige da sauri, a hankali ta sauke ajjiyar zuciya tana
an juya idanunta, fita ya yi waje can wajan mai gadi ya nemi waje ya zauna yana ri
e kansa.
Ayuba ya ce "Yalla
ai lafiya?
Yau kai ne zaune a nan?" Aliyu ya kasa cewa komai sai numfashi da yake saukewa, lokacin da idanunsa ya sauka akanta tunaninsa ne ya tsaya, amma yana
arasawa inda take sai yaga ta riki
e masa.
"Yalla
ai" Maganar Ayuba ta dawo da Aliyu ya yi saurin ware idanu a hankali ya ce "Ka ce me?"
"Na ganka a firgice, kamar baka cikin nutsuwarka?" Aliyu ya shafa kansa yana mai mi
ewa tsaye hannunsa zube cikin Aljihu ya ce "No...."
"Ka tabbata?" Cewar Mai gadin Aliyu ya girgiza kai ya ce "Goodness, lafiya nake" Ayuba ya washe baki ya ce "To...
To ma sha Allah, ai yanzu naga magidanciya ta shige wallahi nutsastsiyya da ita kana ganin idanunta kaga Balarabiya amma ta bani tsoro kamar mai idanun maciji ko mage" A
an hargitse Aliyu ya dubi mai gadin nasa ya ce "Okay daman sa idanu kake zama yi ba gadi ba?
Har kake description
in how beauty she's?" Mai gadin ya zaro idanu ya ce "Kwarankwatsa ba saka idanu nake ba"
"Ok munafurci ne?" Aliyu ya fa
a yana saita kansa domin nan da nan ya ji ransa ya
aci, shi dai Ayuba bai ce komai ba.
"This is the first and last time da zaka ke sakawa mace idanu more especially ita" Ayuba ya gwalo idanu ya ce "Yalla
ai da dai kayi mini da Hausa, wallahi ban ji komai ba banda ok, Da
e ne ni na ajin
arshe" Aliyu bashi da mood
in yin dariya.
Rai
ace ya ce "Ai kowa naga alama, ka tabbatar ka iya turanci domin I will not live with an uneducated and poor person in my house" Ayuba ya ce
"Turanci fa kace?" Ayuba ya
ara dafe
irji ya ce "Turanci?
Dai irin wanda na ji kana yi to wallahi ko A..B..C sai na yi da gaske zan iya, ni dai ka rufa mini asiri" Aliyu dai bai sake furta komai ba ya juya zuwa garden na gidan....
Majeederh ta
an bu
e idanu akan Latifa ta ce "Ba dai a haka kike zaune ba?" Da alamar rashin fahimta Latifa ta ce "Kamar yaya kenan?" Majeederh ta kalli jikin Latifa tas, kaya ne ha
in bauta riga daban zani daban haka
an kwalin daban ta ce "Ina nufin haka" Ta fa
a tana nuna mata shigar jikinta, Latifa ta yi saroro sai kuma ta ce "Oh don mind me, zuwa anjima zan shirya kin san na ce miki bana jin da
i" A ta
aice Majeederh ta ce
"Allah ya bada lafiya" Ta mi
e tsaye tana mayar da li
ab Latifa ta ce "Meye haka to kamar kurarriyya?
Ba dai tafiya ba?" Majeederh dai ba tayi magana ba tana
arin fita Aliyu yana shigowa bakinsa
auke da sallama.
Ya kalli Latifa ya ce "Ba
uwa ki kai ne?" Ta ce "Baka nan ta shigo ne?" Ya
aga kafa
a ya ce "Am in the garden" Ya nemi waje ya zauna idanunsa akan Majeederh ka
an, Latifa tayi dry ta ce
"Nikam how long ka
auka ba kaga bestie ba?" A takaice ya ce "I can't remember."
Latifa ta zauna kusa da shi "8yrs going to 9 fa, tunda yanzu muna end of the year ne, gasky yau ya kamata ayi hirar yaushe gamo" Sosai Majeederh ta fahimci daga matar har mijin neman magana suke.
Aliyu ya ce
"Bestienmu ina yini?"
A cikin nutsuwa a takaice ta ce "Allhamd, ya jiki?"
"Sai godiyar Ubangiji jiki"
Bata sake cewa komai ba ya juya kan Latifa ya ce "Wife yunwa ina ji sosai, wallahi kamar zan ci babu" Yadda ya langwa
e kai da yanayin daya nuna yunwar yake ji da gaske kuma bashi da ha
uri akanta ya sanya Majeederh lumshe idanunta tunanin Little ya fa
o mata, ko yana raye ko ya mutu ko yana wacce duniya?
Sai ta ji zuciyarta ta karaya
afarta tayi sanyi.
Latifa Omar ta ce "Bestie taimakawa sweetheart da Superghetti"
"What?" Majeederh ta fa
a lokacin da maganar Latifa ya dawo da ita daga tunanin
anta Little.
"Kinga bana jin da
i, warin gas hawar mini ka yake ki taimaka please ki dafawa Sweetheart wani abu" Majeederh ta zare idanu har sai dai Aliyu ya
an sauke numfashi kamar ba zatai magana ba sai kuma ta ce "Amma kin san am not your maid?"
"Mun sani" Aliyu ya ce
"Don Allah, please Bestie me" Latifa ta fa
a a marairaice.