Sashe 35
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Latifa Omar ce"
"Ayya to, Allah ya amfana" Ya gyara zama sosai ya ce "Hawwa'u ki fa
a mini gaskiya, mene hujjarki na barwa Rumana saurayin dake son ki yake son aurenki a lokacin baya, sai yanzu kwatsam!
Reshe zai juye da mujiya wai kin fasa auren shi ya auri
anwarki Rumana anya akwai
amshin gaskiya?
Domin na lura da rashin nutsuwarki, A can gidan" Ta yi shiru domin bata da amsar tambayar Uncle
in nata, ita yanzu a yadda take ji ko sa'an mahaifinta Abbu aka bata matsayin miji da gudu zata amsa, koda ha za ta yi farin ciki ba da zama da shi muddin zai
auke bu
atar ta, wacce ke damunta take sanyata rama da ibadar dole.
"Ina jinki, kin fi ganewa ki zauna duka
an-wanki su yi aure ke kina gida?
Kin fi ganewa ki gansu da mazajansu gwanin sha'awa suna yin soyayya da rayuwar aure mai tsafta?
Su haifi
a wanda ko wanne mai rai yake muradi, inma namiji inma mace?
Zuciyarki ta yi rayuwarki adalci?
Anya Hawwa'u-Jidderh?"
"Ka yi ha
uri Uncle, Idan da rabo zan yi auren"
Maganarta ta narkar da zuciyar Uncle Isma'il, kalamanta sun nuna karaya zahirin fuskarta kuma ta amshi
addarar tare da godewa Allah bisa tarin Ni'imar da ya yi mata, tasan yana sane da ita bawai barinta ya yi ba.
"Shikenan, ALLAH ya yi miki Albarka ki je wajan Luba" caraf Innati ta ce "Wacce masifar ce Luba?
Ka fita daka idanuna Isma'ila matar taka da ban gama sanin zuciyarta ba ita zaka turawa Kululu?
ar Gombe?
Wato ta tsaface ta bayan kasan yadda Fulanin Gombe suke?"
"Allah ya baki ha
uri Innati, zan shige taron da ake yau babu mamaki na samu dacewa da aiki mai kyau" "A to!
Ya dai fi maka, kamar tsiya akan
ana ta kare kowa fama yake da kansa da azababben talauci, In sha Allah tsalelen miji Kululu zata aura na tarkata na koma gidanta" Murmushi kawai Uncle Isma'il ya yi tare da shafa kan Little ya ce "Yau ba magana?"
"Mami kakewa fa
"To
an Maminta Allah ya baku ha
uri kai da Mamin" Yana fita Innati ta yi
asa da murya ta ce
"Munafuki, ai duk tsinewa matarsa da nake to ta shi nake, daga shi har Ubanki Audil azizu sai na kai su hisba uban kowa ya huta, turmin atamfar ankon wannan yarinyar Wifat fa na ce ya siya mini wai bashi da shi?" Ta
ara girgiza kai ta ce "Hoo!
asa Ubangiji ya baki miji mai ku
i wanda zai so ki"
Majeederh ta marairaice fuska sosai ta ce "Innati bar maganar auren nan"
Innati ta ri
e ha
a ta ce
"To ba zan bari ba, Annamimiyya ina nan watarana idan ban mutu ba sai mijinki ya sunkuya ya miki doki-doki dake da yaran da zaki haifa, wallahi ko bana raye sai kin tuna wannan maganar tawa, zaki haifi zuri'a mai yawa zuri'ar da babu Uban wanda ya ta
a haifarta a cikin
an-uwanki da iyayen naki" Majeederh ta lumshe idanunta a zuciyarta tana tona tsayin shekarun da zata
auka kafin tabbatuwar hakan!
Innati ta fashe da kuka ta ce "Allah ba zai barki haka ba, wallahi halin Uwarki Fulani kika
auka, har tsinannen kyan da kike da shi duk nata ne, ki rubuta ki ajjiye watarana sai labari ni dai ki sani ina son ki ba zan baki gurguwar shawara ba, amma dai Allah ya yi
ai da zuciyar Rumana" Surutun Innati ya hau wa Little ka, daman ba da
i yake ji ba ta shagwa
e fuska tare da fashewa da kuka ya fa
a jikin Majeederh ya
ameta "Mami gida"
Majeederh ta yi saurin rungume shi tana shafa kansa yau
in gaba
aya ta rasa meke damunsa ga kanshi zafi kamar mai zazza
i.
"Innati kin firgita mini yaro" Innati ta ri
e baki ta kasa cewa komai sai can ta ce "Ba zan ce komai akan yaron nan ba, amma dai a guji gobensa akwai abubuwan Al'ajabi cikinta" Majeederh ta
auke
an ta tare da rungume shi sosai a
irjinta tana ji yana sauke numfashi ya
ameta.
Latifa Omar ta yi murmushi mai kyau tare da kallon Aliyu ta ce
"Kana da abin dariya"
Aliyu Sufyan Alhassan ya ce "Uhm Latifa Ina son ki, bana son a
auki lokaci ki bani dama"
"Daka ganin sarkin fawa sai miya ta yi za
i?" Ya yi murmushi kawai kana ya ce "Bani labari"
"Na me?
Akan wa?" Latifa Omar ta tambaya.
Ya ce "Your friend"
Ya nuna
ofar gidan da Majeederh ta shiga.
Latifa ta juya idanunta ta ce "Oh, Sunanta Majeederh Abdul'aziz Khan!
Iyayenta suna yawan ce mata Hawwa'u,
annenta musamman Aaliyyah tana ce mata Jeederh.
Mun yi makarantar primary lokacin
aya, amma ta fini
ari ne sa ba kusa ba, da yawan lokaci ina hana kai na bacci ganin na zama ita, sai na fahimci iliminta baiwa ce, daga Allah.
Biye
aya takewa ayar Alkur'ani ta hadda ce ta, tun muna primary ta rasa mahaifiyarta, she left her, at the same time ta yi saukar Alkur'ani, ni kuma na maimaita aji, a lokacin da ta zama hafiza a lokacin na yi sauka ta farko" Ta yi jim,tana rayuwa da step mother
in ta, kishiyar babbar ta, ilimin Majeederh ya sa Manyan mutane na primary school
in mu suka shige mata gaba wajan samun scholarship a matakin secondary school, ta samu makaranta mai kyau tun a lokacin Karatun ta a
angaren Islamic yake, yanzu maganar da nake maka ranar Candy ranar ta zama Gwarzuwa a
angaren musaba
ar Alkur'ani, wannan shi ne kashi na wajan uku na dai manta Makarantarmu Ahlul Madar tana bada sunanta matsayin wacce zata jagoracemu, yanzu haka sunanta yaje ko'ina duk wata gasar karatun Alkur'ani indai Kano zamu shiga to ita za ta yi" Ta ja aya tana sauke numfashi.
Tunda ta farar maganar idanun Aliyu a rufe yake ruf ta ce
"Lafiya?" A taushashe ya ce "Ina jinki"
"Majeederh ta zama malama a Ahlul Madar duk wata suna bata albashi, da albashin take kula da yaron daka gani a wajanta" Ya ware idanu da mmki ya ce
"Yaro?
I heard you kin ce single take, not house wife" ta ce "Eh, Tsintar yaron ta yi, kuma tana son sosai banda kada na yi maka
arya bayan iyayenta babu wanda take so kamar Little, tana iya ha
ura da cikinta ta bashi ya ci, ku
in Makaranta, kayan sawa duk da albashinta take masa, kuma a ciki take taimakon Abbu da abincin gida, by the way yanzu tana shirin tafiya
asar waje Africa, ta samu scholarship za ta
ora University
in ta a can
angaren Islamic and Arabic studies"
Ta yi shiru ganin kamar Attention
in Aliyu baya kanta ta ce "Ya dai?"
"Wacce
asa?" Ya fa
a yana murmushinsa mai kyau da aji.
"Misira"
"Ok Egypt, Allah ya taimaka" Latifa Omar ta ce "Amin".
A can cikin gida Hajiya Luba ta kalli Majeederh ta ce "Yanzu karatun zaki?" Majeederh ta sauke ajjiyar zuciya a fili tare da jinjina kanta alamar "Eh, Mama"
"To Ubangiji ya sa rabokin ke kiranki, Allah ya baki ikon cinye
addarorinki mutane ne kawai da basu son zama lafiya gaba
aya nawa kike balle
an-uwanki shekaru Ashirin bai ci har a fara gorantawa mutum bai aure ba"...
......
Allah ya kyauta
Ta ci-gaba da bata ha
uri da ban mamaki.
Har Latifa Omar ta shigo suka ta fi gidan Yaya Bilkisu domin acan ake Sabgogin bikin Widad
in.
Ko!
Da ta je bata iya zama ba
an matan familyn Khan, suka shiga sauke magana.
Kusan duk akan Idanunta aka haife su sbd rashin aure ya sa girmanta ya zube.
Tana zaune kiran gaggawa ta sameta zuwa Orphanage for young children, kira ne daga kai tsaye daga Akeeth.
Yaya Bilkisu ta bata ku
in napep daman tuni ta ce Latifa Omar ta tafi kawai.
Tana gab da zuwa ta sake kiranta.
"Assalamu alaika"
Majeederh ta furta cikin muryarta mai sanyi da
i a kullum.
Akeeth ya amsa ya ce "Am sorry Majeederh,na samu meeting na gaggawa idan na gama ko kiranki ne zan yi" Jikinta san yi
alou ta kashe wayar ba tare data ko amsa masa ba.
Unguwar Darmanawa
Idanunsa rufe yake kallon selling
in dake cikin bedroom
insa, lokaci na farko a rayuwa da ya yi nauyin baki wajan furta abin da yake so.
Ya juya ka
an yana sake mirginawa hoton idanunta kawai suke gilmawa cikin nasa idon, ganin abin bazai goge ba sai ma
aruwa da yake ya sa a hankali ya mi
e ya shiga bathroom tare da sakarwa kansa shower yana ri
ugunsa bugun zuciyarsa na
aruwa gaba
aya Latifa Omar ba tsarin aurensa ba ce, me ya kai shi?
Density
Shi kansa bai adadin lokacin daya
auka a bathroom
in ba, sai da ya ji ana knocking
ofar part
in shi ya fito
aure da towel a jikinsa.
"Meke damun
an autan Hajia yau da bai yi dinner damu ba?" Aliyu ya shagwa
e fuska sosai autar ta motsa daman rauninsa da wuri yake fallasa asirin zuciyarsa.
Ya ja baya yana zama kan kujerar dake kusa da gadon shi,
asar Turkiya.
"Hajia"
"Na'am Autan Hajia" Hajia ta amsa tana jiran ta ji dame yau kuma ya zo, domin shi Aliyu baya rabo da issues sbd tsabar ta
ara gashi kyakkyawan ajin farko sai ka
auka Half-caste ne.
Looking so classic.
"Aure zan yi, na samu mata" Ya fa
i hakan domin a tunaninsa shi ne mafita ga abin da yake ji, wacce zai aura daban, wacce ta yi zuciyarsa kamo daban.
Ko mene hakan hakan?
Only God knows.
Sosai Abbu ya yi wa Majeederh fa
a don me bata
arasa ta kar
o form
in ba?
Ita dai bata ce komai ba ita ka
ai ta san abin da take ji.
Yau
in ma sai da ta yiwa Little wanka ta sanya masa kaya masu
an sau
i bata son ya kwana da zazza
i.
Ta tsora masa idanu a hankali ta ce "Little zaka manta dani?" "Me?" Ta tambaya domin bai fahimta ba.
Ta ce "Idan na ta fi karatu, karka manta dani ka ji?