← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 106

Sashe 92

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wlh Uncle duk duniya ko zan mutu babu aure ba zan ta
a auren mijin Bestie ba ai cin amana ne" Anti ta ce "Ji shasha?

Bashi ne ya ce yana son ki ba?

Ko Ubangiji ne ya haramta hakan?" Majeederh na kuka sosai ta ce "Mijin Latifa?

Bani da Aminiya sama da ita..." Sai kuma ta saki kuka sosai Uncle Isma'il ya ce "Tashi ki je, ai Ajlaal
in jiya ya nemi appointment dani nace masa kin yi aure to Allahamdulillah ba zai ta
a komawa Saudiya ba sai dake, na yaba da halinsa nutsuwarsa da nagartar shi ya fa
a mini yadda ya jima yana son ki tun a Misira" Zatai magana ya daka mata tsawa ya ce "Ban waje, wallahi sai na nunawa Abuturab ni ma
an iska ne kuma
an yau, zan nuna masa baki rasa mijin aure ba" Yana fa
in haka ya mi
e tare da
aga waya ya fita....

Majeederh ta kasa sukuni ita dama a barta ba wani aure daga sakin nata zaa
ara
aba mata wani auren? ta rushe da kuka har gari ya gama haske tana kuka sosai, tunda Uncle ya fita kuma bai dawo ba gashi har wajan hu
u na yamma, tana zaune abin duniya ya yi mata zafi aka bu
ofar tare da shigowa Sona ce ta ce "Anti wai kizo ana kiranki a parlour" muryarta bata fita ta ce "Waye?" Ta watsa hannu ta ce "Ban sani ba" Tana fa
in hakan ta fice da sauri, Majeederh ta jima kafin ta
auki vail tayi rolling kanta tunda yanzu ta daina saka li
ab, a hankali a sanyaye tayi waje ba zaka ta
a cewa tayi 35yrs a duniya ba, tana shiga parlourn taga ba taga kowa ba, a hankali ta sake dubawa tsaye ta ga mutum ya juya mata baya yana sanye da wata gezner
in shadda amy green ta amshi jikinsa sosai ta haska fatarsa hannunsa
aya zube a aljihu
aya kuma yana rungume da Baby Khalil dake bacci abinsa a hankali ta ce "Kai ka ke kira?" Domin bata gane waye ba zuciyarta na bata maybe Junaid
in ne ya kwaso ya
unannun
afafuwan shi, jin shiru yasa ta saki tsaki domin kwana biyu fa
a take ji sosai ta juya zata shige ta ji sautin kamilalliyar muryarsa mai taushi da ratsa kunne mai cike da nutsuwa da Ilhama ya ce "Amincin Allah ya tabbata ga ruhin Ibrahimul-khalil......
*Like i always say and always emphasize, things are not always what they seem, Duk abinda kake zargi karka yanke hukunci a kansa sai kayi bincike, ba ko wacce kishiya ko stepmom take kansa cewa azzaluma ko macuciyya ba..

Akwai masu zuciyar musulmi wanda babu tsatsa a cikinta, akwai soyayya ta gaskiya akwai ta algus, akwai mai tsayawa a rai akwai mai gundira..Never and never judge a book by it's cover idan kuma ba haka ba you might spend the rest of your life regretting...

Kuyi ta turo
udundunanniyyar dubu
aya amma kuna bawa mutum dubu
aya as free
to ai ko
an-gote akewa haka ya tafka zabgegiyar asarar balle Sarauta.

Ni ba zan zagi ko Allah ya isa ba, ba kuma zanta surutu ba akan abu
aya ba, balle bakina ya yi tudu a barni da siyan mansileta.*
#Who is the husband?...

She looked at him with surprise and excitement baki bu
e take kallon Khalil She couldn't believe that he was in front of her, because he was different from the Khalil she knew before, da sauri ta rufe bakinta tare da
auke Idanunta tana ha
e fuska sosai domin har cikin ranta bata
aunar sake ganinsa a rayuwarta.

Abraham dake tsaye rungume da Baby Khalil ya
an ja baya ka
an yana
are mata kallo frm head to toe, ta sauya baki
aya ta rame sosai idanunta ya fa
a, sai siririn hancinta da tsukakken bakinta da duk ya bushe, shap
in jikinta na nan daram musamman faffa
an waist
inta dake kwance, ya
auke idanunsa a hankali kuma ya mi
a mata Baby Khalil
in, ta watsa masa harara mai nuna yadda take tsananin tsanar shi, shi dai bai ce komai ba kallonta kawai yake, because He has nothing to say, no words in his mouth.

Ta saka hannu ta amshi
anta tana sauke ajjiyar zuciya ta rungume shi sosai, Abraham dai yana tsaye hannunsa zube cikin Aljihu Majeederh ta kasa yin shiru da bakinta ta ce "Stay away from me and my son, ban ce kada ka sake dawowa gare ni ba?

Ka fita daga rayuwarmu tun kafin nayi maka baki, kasan kamar uwa nake wajanka da nayi maka baki zai bika" Ya yi ta kallonta Calmly ya ce "Ohk" Ta juya zuwa bedroom
inta sai kuma ta
ara juyawa taga ba ita yake kallo ba wayarsa ya zaro daga aljihu yana dannawa a nutse ta ce "Ka fita daga gidan nan, kayi nisa damu, kuma
ana bashi da ala
a dakai hak
in uba na yafe" bakinta dake motsawa ya zubawa idanu a hankali kuma ya mi
e tsaye yana mayar da wayarsu zuwa aljihu, walking slowly ya nufi inda take fuska
aure bata ta
a ganin fuskarsa haka ba, ta juya zata shige bedroom
in ya yi saurin cafko hannunta tare da bayar da ita baya zuwa jikin bango ya saka hannunsa a both sides
amshin perfume
in Boadicea The Victorious yana fita daga jikinsa, ya dinga kallonta ba tare da yace komai ba, tama
auka yabar wajan ta bu
e idanu a hankali taga fuskarsa dab da tata kamar zai ha
e fuskokin nasu, tana
aga idanunta taga bakinta kawai yake kallo tayi saurin
auke fuska gefe
aya, silently bakinsa na fidda
amshin Spraymintt mouth freshener ya ce "Ohk, kuma nace wajanki nazo? da wani mitsitsin bakin ki" Majeederh dai bata ce komai ba, domin bata son duk abinda zai ha
ata da shi.

Ya
ara matsar da fuskarsa dab da nata murya can
asa ya ce "Kuma da zaki ce ba ruwana
ana ke ki kai cikin?

Ki biyani cikina da
wayayen haihuwata sai na bar miki shi" Cikin fusata ta ce "Ka matsa ka bani waje before I lost my temper" Ya dinga kallonta sai kawai ya juya da sauri tare da barin parlourn, yana fita tana sauke ajjiyar zuciya mayataccen turaren shi duk ya addabeta, ta shige bedroom tana zama saman gado idanunta akan Baby Khalil daya kwa
e fuska Exlty yadda Abraham yake abinsa tun yana
arami ta lumshe idanunsa tana jin soyayyar
an ta har cikin zuciyarta, gaba
aya yanzu bata son aure tana son ta rayu haka tunda Allah ya nuna mata
anta na cikinta, ta fahimci babu komai a cikin aure sai tashin hankali ba soyayya babu kulawa.

Anti ce ta shigo ta sameta tana jijjiga baby khalil dake kuka yana harba
afa Anti ta ce "Au ke ya kawowa?" Majeederh ta kalli Anti bata ce komai ba ta ce "Ai tun safe Abraham ke gidan nan a part
in Jawaad ya dameni wai ina
an shi, na fa
a masa yana gidan Uncle Bello babu jimawa sai gashi rungume da yaron, wannan mugun kamar da Abraham yake da yaron nan ya
aci kamar shi ne yana
arami" Maje
ederh ta ha
e fuska tamau ta ce "Plx Anti ki daina ha
a my son with someone else" Anti ta ri
e baki ta ce "Au haba?

Dole ya amsa sunan Ibrahim Ibrahim, ko kuma Ibrahim I Khalil kuma kin manta ke kika saka masa sunan?

Kuma dole a cewa mijin iya baba ba zaki hana duniya fa
ar cewa
an Abraham bane" Majeederh ta ce "
ana tsarkake ne, shi daban wancan daban" Anti ta gyara zama sosai ta ce "To Albishirin ki Abraham ya musulunta, yama jima da zama Muslimi ya sauya gaba
aya daga yadda kika san shi, ke banda ya sauya tunda yazo gidan nan ai wajanki zai fara zuwa amma ko sunanki bai ambata ba balle kuma yace kina ina, he just asked where's his son, kuma shi ma yasan ba zai sameki ba, da Jawaad yana basa labarinki bayan barinsa garin da kuma labarin mutuwar aurenk ko
ala bai ce ba, ya kwanta tare da yin shiru kamar bacci, sallah bata ta
a shige shi akan lokaci da jami'i, so ki kwantar da hankalinki He didn't come because of you, he came because of his son, Stop the small talk and shrug" Anti ta mi
e tsaye har taje bakin
ofa ta tsaya ta ce "Uncle yana kiranki" Gaban Majeederh ya fa
i ta
an marairaice ta ce "Plx ki ce bana jin da
i" Da wani irin kallo Anti ta ce "Tell him by yourself" Tana fa
in hakan ta fice, Majeederh ta runtse Idanunta tana zuciyarta na bugawa sosai tasan rabuwarta da Abuturab alheri ne tunda ta ro
i Ubangiji ya za
a mata mafi alheri, bata son ta shiga layin matan da za'a dinga lissafawa Aure, bata ji da
in aurenta da his Excellency ba, bata san farin cikin dake cikin aure ba, ta gama karaya tasan bata da rabo da farin ciki bata da rabo na ladan dake gidan miji.

Da
yar ta mi
e ta nufi parlour ta samu Uncle Isma'il zaune shi da Uncle Bello suna magana a hankali suna ganinta sukai shiru,ta zaune
asan carpet kanta a
asa bayan ta gaishe su Uncle Isma'il ya ce "Hawwa'u" Ta kasa amsawa sbd fargaba ya ce "Kamar yadda na fa
a zan
ara, wallahi wallahi Allah a gobe zan aurar dake, daman furniture's
inki da kayan kitchen da komai suna nan, abu
aya zan fa
a miki inma ki fitar da gwani a cikin su, Mai martaba Ajlaal Sultaan, Barrister Aliyu Sufyan, Engr Junaid, ko kuma Dr Ibrahimul-khalil, ko kuma na aura muki wanda ya fara zuwa ya saman wato Mai martaba" Majeederh ta rasa waye wani Dr Ibrahimul-khalil, idan ta auri Aliyu bata kyautawa kanta ba darajar Latifa a wajanta ta shige ta auri mijinta, idan ta ce Mai martaba kuma da wanne idanu zata kalli
hulud Arzaan?

Wacce ta
auketa matsayin
ar uwa kamar Aaliyyah da Ruma da Raihana da su Sona, Du'a, Widad da Sahar?
Chapter 92 · 0% Book details