← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 106

Sashe 51

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Da ace tana da iko kuma zata iya da bu
e fuska za ta yi ta sha
amshin iskar
asarta wacce rabonta da ita shekara takwas kenan, tun tana shekara ashirin a duniya yanzu kuma tana dab da cika shekaru talatin domin ka
an ne ya rage mata 28 take yanzu going to 29 tunda end of the year suka kammala Final exm.

"Ma sha Allah" Majeederh ta furta cikin lallausar murya.

A hankali ta shiga rarraba idanu taga ko akwai wanda ya zo tafiya da ita, domin komai ya sauya mata.

Ihu ta ji an kurma tare da
ameta ana fa
in "Wlcm back Anti Jeederh" Majeederh ta ware idanunta akan Aaliyah cike da mamakin ganin yadda ta girma sosai ta yi murmushi tana hugging nata back.

"Sannu da dawowa
asa Nigeria" Widad ta furta murmushi kawai Jeederh take sbd tsantsar farin ciki.

A hankali ta
aga kanta sai a lokacin taga tarin jama'ar da suka zo tafiya da ita, Anti, Ruma da Raihana sai Jawaad da Uncle Isma'il da Innati.

Ta dinga ware idanu ko za taga Abbu amma babu shi sai jikinta ya yi sanyi.

Tana zuwa Ta fa
a jikin Anti ta ce "Na yi kewa Anti"
"Mu ma mun yi rashin yarinyar arzi
i barka da dawowa" A hankali ta dinga bin kowa tana bashi hug Uncle Isma'il ya shafa kan Majeederh ya ce "Kin zama abin alfahari, Ubangiji ya baki zuri'a masu hali irin naki" Majeederh ta kalli Uncle Isma'il a ranta tana maimaita kalamar "Zuri'a" Ganin motoci har guda hu
u duk na familynsu ya bawa Majeederh mmki musamman da taga Ruma ta shiga wata kuma matsayin driver, motar Uncle Isma'il ta shiga ita da Anti a baya sauranma duk suka shiga mota, On their way back home, Majeederh kept looking at the road, everything has changed for her since she went to Egypt until now, eight years after returning.

Ta
an ware idanu ta ce "Yaushe akai wannan a Government house?" Anti ta ce "Mefa?" Ta nuna musu roundabout Uncle Isma'il ya ce "Bayan tafiyarki da shekaru biyu, gwamanti data sauka" Ta jinjina kai Calmly ta ce
"Amma kamar ba hanyar gida ba, ko ni ce na manta?" Anti ta yi murmushi ta ce "Daman kam za a sha tambaya, nan ai hanyar Lodge Road ne bari mu
arasa za kiga komai" Murmushi kawai Majeederh ta yi tana jin sau
i a ranta ganinta kusa da
an uwa shi ya sa bakin nata ya bu
e a taushashe ta ce
"Uncle yanzu ya yanayin garin yake, waye Governor da mataimaki?" Uncle Isma'il ya ce "Engineer Dr.

Muhseen Bagayya" Ta yi saurin cewa "A'a ai daman shi ne Governor har lokacin dana bar
asar" Uncle Isma'il ya ce "Yes, ai shekara takwas ya yi yanzu ake
arin yin za
e duk sun tashi hankali"
"Kenan wanne jam'iyyu ne?" Uncle Isma'il ya ce
"Yaushe Hawwa'u ta zama Talkative ne? zamanta a Egypt?" Murmushi kawai ta yi Anti ta ce "A'a ka barta ta tambaya ai ta zama ma
owa, kuma tana da ikon sani ai" Majeederh bata
ara cewa komai ba har suka isa Lodge Road suka isa street
in da zai kai su har gida, Majeederh ta waro idanu waje ganin sun nufi wani tamfatsetsen gida mai mugun kyau, ta kasa
auke Idanunta daga gidan domin kaf unguwar babu na biyun gidan, gida ne iya gida 200by 200.

Uncle Isma'il ya danna horn gatekeeper ya mi
e da sauri yana bu
e musu, shi kansa jikinsa rawa yake yau zai ga Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!

Mamaki bai gama sakin Majeederh ba idanunta ya sauka akan wasu lafiyayyiyun motoci na alfarma har guda hu
u a rumfar ajjiye motoci.

Parking Uncle Isma'il ya yi yana fitowa Anti ta bu
e ta fito, a hankali Majeederh ta fito tana lumshe idanunta tare da bin cikin compound
in da kallo, a hankali kuma sauran motocin suka shigo.

Aaliyyah ta kalli yadda Majeederh ke kallon komai ta ce
"Mamaki ko?" Ta jinjina kai Aaliyah ta ce "Ai zaki sha labari" Gaba
aya suka shiga gidan a Main parlour suka zauna ita dai Majeederh kallon komai take cike da mamaki.

"Ya kamata a cire mana li
in" In ji Ruma murmushi ta yi ta cire li
in, Gaba
aya suka tsora mata idanu ta waro nata ta ce "Lafiya?"
"Wallahi baki da maraba da Balarabiya Anti Jeederh kin ga mahaukacin kyan da ki kai, sa maza hatsari a titi" Majeederh ta ce "Kyau ya zama Annoba idan har za ai accident" Suka saki dariya Mami ta ce "A bar mini
a ta huta haka nan, ta ci abinci" Innati ta ce "Azaba ji munari nabi abinci da gudu ba wando" Aaliyah ta fasa ihu ta ce "Rufa mana asiri ki saka wando" Innati ta
ance idanu ta ce "Da ubanki kike mara zuciyar nan, mai yawa
asa
asa yawan kasuwanci,
ar banza da idanu fi
i-fi
i kamar malafar kwa
o" Aaliyah ta murgu
a baki ta ce "Bani da lokacinki, Allah ya sa kiga fatalwa yau" Tsit Innati ta yi bata sakewa cewa komai ba.

Anti ta sassauta murya ta ce "Majeederh jeki wanka ki sallah kici abinci" Ta marairaice fuska ta ce "To ban san ina zan shiga ba" Ruma ta ce "Zaman house ya dawo kenan" Ba wanda ya kalleta Aaliyah taiwa Majeederh jagora zuwa wani part mai kyau sosai da tsari With so much surprise ya dinga kallon komai kana ta cire kaya ta shiga bathroom a hankali ta saukewa kanta shower tana sauke numfashi, ta
aura alwala wata duguwar riga mai sau
in nauyi ta saka, ta saka hijabi bayan tayi sallah ta
auki vail tare da rolling kanta kana ta nufi main parlour duk suna zaune saman dining area ta
arasa tare da jan kujera ta zauna.

Spoon
in kawai take juyawa ta kasa cin abincin can dai ta runtse idanu ta
an ci ka
an.

Innati ta ce "Shi ya sa kike kamar kazar matsiyata firit a fige ba tsiya ba arzi
i, tirrr" Hira aka dinga yi har su Anti suka yi sallama tare da komawa gida.

Misalin 12:30 na dare Majeederh da Aaliyyah na zaune saman gado Aaliyah ta ce "Bayan tafiyarki babu jimawa Abbu ya ce za a rushe wancan gidan namu a yi sabo, ya ce ku
i ya samu sama da miliyan biyar, ni dai ban ce komai ba ban kuma nemi sani ba, sbd i don't have any business with that, kuma ubanwa ya bani ikon tambayar inda ya samu ku
in ma?

Muka tattara gaba
aya muka koma Gidan Uncle Isma'il Mami Kuma da Ruma suka tafi can dangin Mami, ba a
auki lokaci ba aka gina gida ha
e aka dinga surutu a unguwa ina Abbu ya samu ku
i shi ba sana'a ba??

Ya yi burus dai a lokacin akai bikin Ruma da Imran sai Raihana......,"
"Amma na gansu gida?" Majeederh ta katse Aaliyah da fa
in hakan ta ce "I have no idea, amma idan suka zo gida sai su yi wata gudu wai mazajan nasu basa gari" Majeederh bata ce komai ba, Aaliyah ta
ora da cewa "Daga nan kuma Abbu ya bu
e shago a kantin kwari ya zuba kaya da yara masu kula da komai, ya
inka sutturu kamar ya
i, lokacin da kika samu nasara a Misira da bayan wata hu
u ya ce gaba
aya tashi za mu yi daga gidan nan zamu koma Lodge Road, haka muka koma bamu da wani option, shekarunki uku da tafiya akai bikin Anti Latifa" Majeederh ta waro idanu waje cike da mamaki sosai kafin ta yi magana Aaliyah ta ce "Wallahi anyi bikin bayan jinyar da Yaya Aliyu ya yi a
asar waje tsayin shekaru biyu, to bayan ya dawo akai bikin" Majeederh ta sauke numfashi ta ce "Ikon Allah, ina aka kaita?"......

"Gata nan kusa damu, ita ce neighbor namu fa" Majeederh kamar
aramar yarinya tai zuru ta ce "How?" Aaliyah ta ce "Good, bamu san mene ya faru ba daman akwai gida kusa damu dake duk kusan gidan haya ne na masu ku
i kawai sai mu kaga ana fara gyara, daga nan ne Latifa take cewa Aliyu ne ya ce nan zai zauna yafi kusa da wajan aikinsa, ana yin bikin ya ta tare, amma a ranar auren ana
aura auren Aliyu ya tafi Cairo
aro karatu maganar da nake jiya ya dawo cikin dare" A gajarce Majeederh ta ce "Allah ya sa albarka, ke fa?" Aaliyah ta zaro idanu ta ce "Tab ai nayi al'
awari sai kin yi aure zan yi" Majeederh bata ce komai ba ta yi shiru da sauri ta ce "Abbu bai dawo ba?" Ta ce "Kai ai tun 7 ya shigo gida, baku gaisa ba?" Majeederh ta yi shiru kawai.

"Na manta ban fa
a miki ba" Aaliyah ta gyara zama ta ce "Bro Alpha an
ara masa matsayi daga Captain zuwa General" Majeederh ta ce "Ma sha Allah, Allah ya ri
a" Daga nan Aaliyah ta nufi
akinta ba don ta so ba.

A hankali Majeederh ta mi
e tsaye tare da
aukan hijabi hankalinta yana kan Abbu shi kawai take son gani, taga ya mahaifin nata yake?
Chapter 51 · 0% Book details