← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 106

Sashe 89

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"a'a, babu ko kunya
an fari ne fa" Majeederh ta mata shiru ta ce "Na bi wa
ancan tsageran, ni i can't take it wlh i hate nonsense" Majeederh ta zubawa Latifa sexcy eyes
inta ta ce "To ribar me kika ci?" Ta
aga shoulder's ta ce "A'a ba batun cin riba bane, ni bana
aunar baka fini da komai ba kace zaka
aga mini kai sai naci uban mutum sarai, ni na fi so always ace ni ce a gaba idan ina mu'amala da mutum" Majeederh ta jinjina kai da
an yin baya ta ce "Kowa watarana zuciyarki zata buga, You will have a heart attack one day, ki dinga nightmares da kala-kala" Latifa ta kalli Majeederh kawai ta ce "Ai na gyara musu zama" A hankali majeederh na mi
ewa ta ce "Kina ha
uri da rayuwa, watarana za kiga ribar hakan" Latifa ta ta
e baki ta ce "Ni dai ba wannan ba zan kira Barrister ki lalla
a mini shi" Tana fa
in hakan ta
auki wayarta tare da kiran number Aliyu sai da tayi kira uku kafin ya
auka tun kafin ya yi magana ta bawa Majeederh wayar tare da
aukan Baby Khalil tayi waje abinta.

Majeederh ta dinga kallon wayarsa cike da fargaba da zullumi zuciyarta na bugawa da
arfi ita bata ma san mene zata ce masa ba.

Aliyu jin shiru ya sa ya ce "Hello?" Ta sauke ajjiyar zuciya kafin tayi magana ta ji ya ce "Hawwa'u" A hankali ta ce "Let by gone be by gones Aliyu, ku zauna lafiya da Latifa please" ya tari numfashinta da cewa "Untill when you're my side Hawwa'u shin ban cancanci zama mijinki bane?

Ni ba irin mijin da kike addu'a Allah ya kawo miki bane?" Ya yi
asa da murya ya ce "Think Hawwa'u, i love you i so much loves u" ta kasa cewa komai sai bakinta dake rawa wai yau ita ake cewa i love you sai taji kalmar bata birgeta bata
ata da
asa.

Latifa na fita ta zauna saman kujera babu jimawa ta ji
amshin perfume Dolce and gabbana tana juyawa suka ha
a idanu da Latifa ta ce "Sannu da zuwa" Ya
an fa
a fuskar shi ya ce "Kina lafiya?" Ta ce "Allhamd" Ya juya idanunsa sai kuma ya yi jim ya ce "Yake
aya?" Ta
an yi murmushi ta ce "Eh ta
an ari wayata ne zatai kira, kuma naga tana bu
atar privacy that's why i am here" ya ce "Oh" Ya nufi bedroom
in nata tsaye ya yi cak lokacin da ya ji Majeederh na cewa "U misunderstanding Aliyu, i am married now" Ta cikin wayar Aliyu ya yi wata dariya ta kin raina mini hankali ya ce "Funny, stop kidding me dear ko dana bar gidanku ciwo ya kwantar dani sosai shi ya sa ban dawo ba amma yanzu haka kin san zan zo na ganki ki jira zuwana i on my way" Da sauri ta ce "Aliyu listen, listing to me...." Ta kasa
arasa maganar sbd shadow
in data gani ta juya da sauri idanunta ya sauka akan His Excellency dake tsaye kamar an dasa shi idanunsa jajur ta kasa cewa komai kanta a
asa ya taka har zuwa ida take yana kallonta kafin ya ce "Kin riga da kin saba, kuma ki
auke wannan shegen
an ki fitar da shi daga cikin gidan nan, You really disappointed me Jiddo, kin san lokacin dana
auka ina son ki?

Lokacin dana samu labarin kin haihuwa bai iya bacci ba, wani ya sameki bani ba duk da haka na jure na yi accepted naki da
addarar ki ashe i was mistaken, duk wanda ya saba zina ba zai iya dainawa ba, yanzu sbd kinga bana kulaki ban ta
a sauke hak
in ki dake kaina ba shi yasa ki yi deciding kiran mazinacin naki ko?" Jikinta ya
auki rawa da
yarma idanunta a kansa ko
iftawa ba tayi ta ce "U misunderstanding, baka haka bane Lati....." Hannu yasa ya zabga mata mari ya
ara zabga mata mari ya ce "Bana magana ana katse mini numfashi, wannan dalilin yasa na amshe wayarki shi ne kika amshi da
awarki?

Jiddo zina da aurenki?" Tunda ya mareta ta ri
e fuskarta ta kasa motsi yatsunsa ya fito kwance a fuskarta ta juya zata bar wajan ya saka hannu ya dawo da ita baya a hankali ta ce "Cika mini hannu Abuturab" Ya bu
e baki ya ce "Abuturab?" Ta kalle shi idanunta cike da hawaye ta ce "Ba Sunanka bane?

Wannan dalilin yasa na ce ba zan aure ba, na yi zaton da gaske sbd Allah ka auri da kuma so na da kake amma nayi ganganci ba kuma laifinka bane, na iyayena da suka baka ni, baka da tabbaci ina zina ko bana yi, kuma ka sani aure da zargi haramun ne kana
arin datse igiyar aurenka dake kai na, na yi zaton ana samun farin ciki da aure amma shi ma na yi kuskuren fahimta, Sunanka na mijina sai na yi sati ban saka ka a Idanuna ba, baka san ya nake ba" Hawaye kawai take sosai ta ce "hakkin ka kuma maybe you're not interested, daman ba dan Allah kake so na kawai sha'awata kake" Ya bu
e idanu ya ce "Ni kike fa
awa haka?" Ta ce "Bani na fa
a ba, fassarar abinda ka fa
a ne, har gobe zan ci gaba da yi maka biyayya whether you like it or not" Tana fa
in hakan tabar wajan tare da shigewa bathroom ya jima yana bin
ofar da kallo, he don't even know what comes over him yana abu madly ya juya yabar wajan...

Da daddare Majeederh ta kasa bacci juyi kawai take, Abuturab ya riga daya saba mata da maganin da yake ba, ta rufe idanu nan ma ta kasa ta mi
e tsaye taga wajan 2:34 ta
auki hijabi ta saka ta nufi part
insa luckily taji
ofar a bu
e tana shiga ta same shi zaune yana operating system sai tea dake gefensa bai kalleta ba ya ce "why are you here?

Hak
in naki kika biyo amsa?" Ta yi masa banza ya ce "Oh, i can relate ki je kawai Jiddo if i need something, I'll call" Calmly ta ce "Medicine" Da sauri ya kalleta tana
auke idanu ta ce "Na kasa bacci, i couldn't sleep" Ya mi
e tare da shigewa wani
an corridor kamar bedroom ba jimawa ya dawo hannunsa ri
e da kwalba bayan ya yage takaddar jiki ya bata tana amsa ta shanye tas tare da dropping empty ta juya ya bita da kallo deep down na zuciyarsa yana tunanin wani abu.

A duk sanda ta sha maganin she just immediately forget everything, more especially her father and his bads words, she just realized baccin da take yasa take jin sau
in zuciyarta.

Cikin ikon Allah kiran sallar farko ya farkar da ita bakinta
auke da addu'ar tashi daga bacci, idanunta sun yi jajur sbd baccin bai gama sakinta ba da
yar ta mi
e tare da sakarwa kanta shower tai wanka sosai ta
aura alwala raka'atul fjr tayi kafin ayi sallar asuba ta jima tana addu'ar neman
aukin Ubangiji,idan aurenta da Abuturab alheri ne Ubangiji ya daidaita tsakanin su idan ba alheri bane Ubangiji ya za
a mata abin da yafi zama alheri ga rayuwarta, ita
in me biyya ce ga dukkan wata Jarrabawar Ubangiji a kanta.

A hankali ta
aga hannunta sama idanunta na zubar da hawaye ta bu
e zuciyarta sosai ta samu ka
aici da mahaliccinta cikin siririyar muryarta ta ce.
(Allah) Abin bautana
Ta yaya ba zan kira ka ba alhali nifa nice baiwa
antaciyya?

Kuma ta yaya zan yanke tsammani daga gare ka alhali kaifa kai ne Allah mai iko?

Abin bautana
Idan har ban ro
e ka ka bani ba, to, wa kuma zan ro
a koma bayanka ya ba ni
Abin bautana!

Idan har ban kira ka ka amsa min ba, to, wa kuma zan kira koma bayanka ya amsa min?

Abin bautana!

Idan har ban
antar da kaina gare ka don girma da isarka ka tausaya mini ba, to, ga wa kuma zan
antar da kaina gare shi koma bayanka wanda zai tausaya mini?" Wani irin kukan zuci take tana
ara bu
e zuciyarta sosai da fa
awa Ubangiji damuwarta ta
ora da.

"Abin bautana!

Kamar yadda ka keta/tsaga Teku ga Musa aminci ya tabbata a gare shi yayin da Fir'auna ya bi shi ka tseratar da shi, to, nima ina ro
onka da kayi salati ga Muhammadu da Iyalansa, kuma ka tseratar dani daga abinda nake cikinsa na damuwa da
unci,kuma ka yaye min shi cikin gaggawa ba bisa jinkiri ba, domin falalarka da tausayawarka ba don halina ba yaa mafi tausayin masu tausayi, Allah ka zama mini mafi daidai, Ubangiji yafe mini bisa laifin sani dana rashin sani, Ubangiji kada ka hukuntani bisa zunuban wasunmu, Asstagafirullah yaa Allah!

Ni Hawwa'u na zo gareka da
on barata ka ta
aita mini
addarorin idan ina da rabon farin ciki kafin mutuwata ta riskeni ka sadani da shi, daga yanzu zuwa ko yaushe duk yadda kayi da rayuwarta na amsa bani haufi domin ka fini iko da ita yaa Allah!

Tana gamawa ta shafa a hankali ta ji nutsuwa na saukar mata wacce ta da
e bata ji irinta ba, ta
ara yadda babu abinda yakai Ka
aita da Ubangiji da
i da kuma imani da shi, idan ta tuna yadda Annabawan Allah suka tsinci kansu sai ta ji ita babu abinda yake a sameta na daga
addara domin sun fita sanin Ubangiji da ri
e addini amma a haka Allah ya yi ta jarabtar su.....

Washegari ta shirya sosai cikin abaya kamar ko yaushe fuskarta fresh ba ba
in ciki ba farin ciki ta nufi part
in Abuturab tana zuwa taga baya nan sai ta dawo parlour ta zauna watching sunna t.v tunanin Abbu tuni ya kau a ranta...

Germany.
Chapter 89 · 0% Book details