← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 106

Sashe 96

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Innati ta mi
e tsaye tana ranga
a uwar bu
a tana cewa "Gashi nan yazo, shi ne wanda nake fa
a shi ne wanda zai bata wannan farin cikin, shi ne wanda zata rayu dashi ta haifa masa yara, shi ne wanda zai dinga goya yaranta yana goyata"....

Wani irin fitinannan kuka Majeederh take kamar mahaukaciya idanunta ya yi wani irin bakinta na rawa ta ce "Haba Uncle, ku rasa wa zaku aura mini zai shi?

Na shiga uku" Yaya Bilkisu ta ce "Ki shiga dubu ba uku ba mene laifinsa?" Majeederh na kuka hadda majina sha
e sha
e kamar yarinya ta ce "Haba Yaya yanzu ta ina zan tsaya gaban shi wannan yaron nace wai mijina ne,
an guntu dashi mitsitsi innalillahi na shiga uku wallahi bana son shi gwara kawai a aura mini Aliyu" kuka take sosai duk ta fita hayyacinta Yaya Bilkisu ta ce "Ba shakka a yaron kuma har ya hura miki iska kika
auka ga sakamakon
an shi Khalil nan" Uncle Isma'il ya danne dariyarsa yana kallon Uncle Bello da ya
i cewa komai "Kuma ai namiji baya ka
an, age is just a number ke yanzu me kike tunanin a harakar aure Khalil zai gaza miki da shi?

Ko tunaninki kece fitinanniyyar hajira shi yasa ke kike zaton ya miki ka
an?" Fa
a sosai Yaya Bilkisu take Majeederh kuka take hankali tashe abun kunyar har ina?

Tana shasshe
a ta ce "Nifa na raine shi?

Nayi masa wanka nai masa wanki na goya shi a bayana ya kwanta a jikina shi ne yanzu za a ce ya zama mijina?

Wayyo Allah wayyo ni Majeederh shi kenan dan
addara ta fa
a mini sai a bani wanda na tsana wanda bana
aunar bu
e idanu na ganshi gaba
aya shekarun shi 20 fa?" Maman Alpha ta kasa ri
e dariyarta ta kifa kanta tana girgiza kai, a fusace Innati ta fita sai gashi ta dawo ri
e da tsinke ta ce "Ri
e amshi nan ki je wajan shi ki lakace abinda yake
ani a jikinsa, maza ri
e ki je ki cire
antar ki lakace ta" Majeederh ta kifa kai tana kukan takaici kowa ya kasa fahimtar ta, Innati ta ce "Aikin banza, kina ganin yaron nan da idanu a tsakar ka kamar jinin ayu har shi zaki cewa yaro?

Muna nan dake zai
unsa miki ciki wata tara ki haife duk ranar da kika zo mana da ciki zan maimaita wannan maganar ta
anta" Majeederh ta zabgawa Innati harara ta ce "Wlh Allah ya sauwake na haihu da shi, wlh bana son shi Uncle don girma Allah ku tausaya mini zan mutu idan kuka ce shi ne mijina zuciyata babu da
i" Uncle Bello ya ce "Mun tana di likkafani" Abu kamar wasa sai gashi Majeederh na wani irin mimmi
a numfashinta na sar
ewa Asthma
inta ya tashi gashi babu inhaler, su yaya Bilkisu sukai kanta cikin tashin hankali Uncle Isma'il ya fita yana kiran number Khalil amma a kashe, yasan shi Dr ne ya kalli Jawaad ya ce "Kasan inda Ibrahim ya shiga?" Jawaad ya ce "Ai tun safe rabona da shi" inhaler da
yar suka samu numfashinta ya daidaita, Mami tana kuka ta ce "Amma Abban Jawaad me ya sa? wlh bata son shi ban ta
a ganin Majeederh cikin wannan halin ba gada ta mutu fa" Uncle Isma'il ya ce "Wai idan ta mutu waye ya damu ne?

Balle babu abinda zai sameta ya gama ciwi ciwon da suman munan watarana ba zata so a maimaita wannan maganar ba" Mami tayi shiru tana kallon Majeederh da idanunta ke rufe
irjinta yana
agawa ga wani hawaye dake fitowa daga idanunta..

Har dare Khalil bau shigo ba sai washegari da safe wajan 7:30 suna zaune akan dining area
amshin perfume
in Boadicea The Victorious ya cika parlourn gaba
aya, akan a hankali kamilalliyar muryarsa ta ratsa parlourn, duk suka juya suka kalle shi banda Anti, yana sanye cikin wata shadda sky blue sai
aukan idanu take,
afarsa sanye cikin Monlianseng Euphoria ya saka hannunsa ma
ale Rolex
in Paul Newman Rolex Cosmograph Daytona, bai saka hula ba sai gashinsa dake
wance daga gaba daga baya kuma duk a murmur
e yake, yasha Ginger Geminal Oil-hair ba
ar fatarsa na
aukan idanu sosai shaddar ta rufe zanen tattoo, majestic yake tafiya jajayen la
ansa nata she
i a hankali ya
arasu idanunsa akan Baby Khalil daya girma sosai yaron ma Khalil
in yake kallo yana zuwa ya
an shafa kai Calmly ya ce "Mrng U.." Uncle Isma'il ya ce "Ina ka je ne?

Duk gidan nan an nemaka baka nan wayarka aka she" Ya
an ware idanu with surprise ya ce "Kuma waye me neman?" Ya ce "Jawaad" Abraham ya girgiza kai kawai yana jan kujera ya zauna ya ce "bai duba ba, ina bedroom
insa fa?" Uncle Ismail yace "Ikon Allah" Abraham ya kwa
e fuska sosai yana shafa cikinsa ya ce "Food" Sai a lokacin Aaliyyah ta ce "To acici" Bai kulata ba sai ha
e fuska da ya yi sosai, aka ha
a masa breakfast tunda ya zauna Raihana Ruma ke Kallonsa komai nasa abin birgewa ne suna san yi masa magana amma ba fuska ya gama cin abincin ya mi
e ya ce "Bani
ana" Aaliyyah ta ce "Au
an ka?" Ya kalleta sosai yana bu
e ido ya ce "To na ki ne?" Ta bashi Baby Khalil ya rungume shi, mamaki ya kama Uncle Isma'il ya ce "Ibrahim baka tambayi matar taka ba?" Abraham ya lumshe idanunsa yana
oye yanayinsa "Uncle Isma'il ya ce bata ma da lafiya shi ya sa nake ta kiranka, ka shiga ciki" Abraham bai ce komai ba deep down na zuciyarsa ba sakawa Uncle I albarka.

Majeederh na kwance tun da tayi wanka ta kasa saka kaya towel ne kawa jikinta taja duvet ta rufe numfashinta na sar
ewa sbd yadda
irjinta ya yi mata nauyi, a hankali ya bu
ofar ya rufe without making any sounds idanunsa akanta ganin yadda gashinta ya baje a saman pillow da yadda ta lumshe idanunta hawaye ba zuba yasa kawai yake binta da kallo, a hankali ya sauke baby khalil da yake ta waworar fatar wuyansa, ya kwantar da shi a ge
fe a hankali ya
arasa inda take tare da yin tsaye a hankali kuma ya zauna gefen gadon yana janye duvet tayi saurin bu
e idanu tare da ri
e duvet
in ta ha
e fuska sosai, ya kalli hannunta da fuskarta ya ce "Cika" muryarta na rawa ta ce "To ina ruwanka dani ne, ba kaya jikina" Yasa bakinta ke rawa yasan tana dab da sakin kuka ya ha
e fuska sosai shi ma ya ce "To ina ruwan Khalil da jikin ki?

Raguwar lusarin mijin naki?" Tai masa banza ya janye duvet
in tayi saurin runtse Idanunta sbd towel
arami ne sosai, ta ce "Wai meye haka, bani da lafiya bana son damuwa kowa yayi hakar gabansa" Ya
ara matsawa sosai kusa da ita yana dam
ar towel
irjinta ya ce "Kika ce?" Ta ce "Ban magana" Ya ha
e fuska sosai ya ce "Tashi" Ta marairaice baki
aya
irjinta ciwo yake muryarta na rawa ta ce "ba zan iya tashi ba, wlh bana son ganinka zuciyata zata buga" Ya dinga kallonta sosai Silently yana saka hannu bibbiyu ya
agota ta runtse Idanunta bata da
arfi ko ka
an bata son magani bata son allura, ya ce "Mamina" Ya furta daidai kunnenta ta
auke kai tana sakin kuka sosai da sauri ya matsa yana jawota jikinsa muryar shi bata fita ya tallafo fuskarta ya ce "What?" Ta ce "Don girman Allah ka sakeni don Allah Khalil
in ma na bar maka" Kuka take sosai da tana da
arfi ta tuni ta bar masa wajan yana rungume da ita sosai hannunsa
aya yana ta
a wuyanta ya ce "Ni ma da son ki nake ba" Ta ce "Then divorce me" Juyi
aya ya kwantar da ita saman bed yana mirginawa tare da
aga duvet ya shige ya ce "Zo in taimaki rai na rage miki zafin jikin" Bai bata opportunity na magana ba ya fisge towel
in tare da jawota saman shi.....

MIJIN MALAMA
Daga yau zan dinga posting sau biyu a rana amma a Arewabooks, wanda suke Arewabooks suyi following Acct
ina @Nimcyluv... 08119237616
[8/11, 3:22 PM] Maman Aslam: *#The Envelope*
Motsi ta fara tana zare idanu sbd hannunsa da ta ji kamar za ta yi kuka a hankali ta ce "Ka sakeni, i hate you with all my heart,i hate u Khalil" Sharr hawaye ya shiga zubu mata, tears came down her face, she felt a kind of sadness in her heart, whatever will happen, she will never accept Khalil as her husband, forever.

Babban damuwar yadda kowa ya kasa fahimtar condition
inta,no one understood what she was feeling in her heart, they couldn't stop to listen to her even for two seconds.

Idanunsa ya lumshe kamar mai yin bacci yana jin yadda zazza
in jikinta ke ratsa masa nasa jikin, cikin
aramin lokaci jikinsa ya
auki zafi sosai tama yi zaton bacci yake tunda ko motsi ba ya yi He took a deep breath and said "Why?

Am I not a good person?" Ta yi masa shiru a hankali ya mirgina ya mayar da ita
asan shi ya sakar mata nauyin
irjinsa baki
aya, daman was not well, she was breathing quickly because of the difficulty.
Chapter 96 · 0% Book details