← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 106

Sashe 67

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Majeederh ta ce "Oh Allah, ba Grandpa bane?" A hankali ya mi
e yana cewa "Why do you want me to pick up the call?" Tana mi
e tsaye itama ganin ya tattaro mata kayanta ta ce "Masu kiranka sun damu, fatana kawai ba wannan yaran bane ku ha
u ku dinga nuna
uruciya" Ta fa
i haka tana nufar waje sai a lokacin ya
an yi murmushi ya ce "Haka zaki fita?" Ta tsaya tana duba jikinta ta ce "Akwai matsala ne?" Ya girgiza mata kai kawai kafin ta nufi
ofa ya
arasa wajan
ofar da sauri yana tsaya a bayanta ya cire rigar jininsa ta sama ya ce "Ki rufe jinin" Majeederh ta yi sai, sai kuma ta kai hannunta ta shafa ta jita duk a ji
e ji tayi kamar ta nutse a wajan da kunya me ya sa wannan abin zai zo mata yanzu?

Daman shi ne kenan shi yasa take ta ciwon ciki amma yaushe rabon da tayi ciwon ciki dan za ta yi al'ada, ta gefenta ya shige yana
an cije baki.

Majeederh ji ta yi kamar ta dauwama a wajan, Abraham bayan ya kunna motar ya
aga murya cikin gur
atacciyar Hausar shi ya ce "Na zo na
auke ka Jee?" Ta yi masa shiru gani ta yi ya bu
e mota hakan yasa tayi saurin sakin li
inta ta nufi motar tata, front seat ta bu
e ta shiga, ya kunna motar tare da yin reverse cikin nutsuwa ya shiga murza kan motar lokaci zuwa lokaci yake
an kallonta ta mirror yana girgiza kai, Majeederh addu'a take Allah dai ya kai su gida lafiya har sukai nisa bata yarda ta kallesa ba haka kawai yau take jin nauyin
an nata yana tsaka da driving ya ji ta ce "Ina motar taka?" Sosai ya jita sai ya yi
asa da wa
ar da yake ji ta crisdanial ya ce "What?" Ta ce "Banga motarka ba tana ina?" Ya ce "Ohk" Ta ce "Me?" Ya saki kan motar gaba
aya ya zuba mata gajiyayyun idanunsa ya ce "I can't drive, kina mgn" Yana fa
in hakan ya ri
e kan motar ya ci gaba da driving da mugun gudu tun a lokacin bata kuma cewa komai ba, wani irin mahaukacin gudu yake kamar zai tashi sama baya ta
a tsayawa danja, sun zo daidai roundabout suka samu ana fa
a tsakanin wani
an karota da wani me napep, Abraham ji ya yi jikinsa ya
auki rawa da
ari ganin abinda yake shirin yi ya sa Majeederh cewa "Kada ka fita" Bai kalleta ba, domin yana kallonta dole ya bi umarninta a hankali ya ce "Zan amshi ruwa" Yana fa
in hakan ya bu
e motar tare da saka mata key kai tsaye ya nufi tsakiyar inda ake fa
an.

Majeederh ta shiga bugun
ofar hankali tashe domin tasan idan Abraham ya isa wajan ba sa a haifar da
a mai ido ba, cikin sa a
ofar ta bu
e garin saurin yaje wajan fa
ofar bai rufe ba, ta riga data mance rigarsa a jikinta saman abaya
inta ta shiga takawa zuwa wajan da
yar kanta na juyawa.

Abraham ya kalli
an karota
in da yake cewa "Daman idan ana duba yanayin society to Gwamnati babu uban da zata iya ta
ukawa, duk
arinta wajan ganin komai ya yi daidai amma al'umma bata ta
a bata goyan baya, kuma sune kan gaba wajan tsinewa gwamnatin dake ci, kuna tsine musu suna
ara lalacewa dole kuga abubuwa suna ta faruwa, yadda suka dama haka za a sha" Mai napep
in ya ce "Ok daga maganar hak
ina sai ya zama laifi?

Akan miliyan
aya da rabi ake bamu napep
in nan, kafin mu biya ku
in mu yi batun riba ta kwararra
e tuni, amma baku gani abu ka
an adaidaita za su yi aci su tara kenan mu ba mutane bane, bamu da
ancin yin magana ko?"
an karota na
arin yin magana ya ji an kifa masa mari an kuma kifa masa, ya bu
e baki zai magana ya ji an sakar masa naushi a bakin.

Ihu ya kurma na azaba, yana kallon Abraham dake huci kamar zaki ya ce "Me na yi maka, wanne irin zalunci ne wannan?" Abraham ya shiga dukan
an karotan kamar an aiko shi.

"Fouk You!,
How dare you insulate him, like that, Eh?"
Har ya juya ya tafi yaga dukan bai masa ba, ya dawo da sauri tare da kama hannun
an karotan zai karya.

A gigice ta ce
"Ibrahim-Khalil!" Bai kula ba sbd bai yi tunanin da shi yake ba, cak kuma ya tsaya dalilin muryarta da ya ji.

Ya
ago jiki a sanyaye sbd shi bai ba san yaushe ne ya shiga dukan mutumin ba, kallonta ya yi ya ce
"Sorry Mami" A fusace ta ce "Sorry for yourself Khalil" Ta kalli mutumin ta ce "Don Allah ka yi ha
uri, yaro ne ina mai baka ha
uri" Ta juya ta kalli Abraham da ransa ya yi masifar
aci jin ta ce wai shi yaro ne?

Ta ce
"Say sorry to him, ka bashi ha
uri" Ya
auke kai tare da yin shiru.

Tun da aka fara fa
an yana zaune cikin mota, sanye da wata dakakkiyar shadda gezner sai
aukan idanu take, komai na jikinsa da mugun ku
i aka siye shi.

Uncle Isma'il dake
aya side
in ya ce "Majeederh's disappointed me, na kasa yarda ita ce cikin tsakiyar mutanen nan" Abbu ya runtse idanunsa,wai
ar cikinsa ce a nan wajan?

Idanunsa ya sauka akan rigar Abraham dake jikinta, a hankali ya dinga binta da kallo, frm head to toe ganin jini kwance a bayanta ya sanya Abbu fara tari yana girgiza kai, Uncle Isma'il ya ce.

"Take heart Abdul'aziz,
Ka bi komai a sannu dan Allah, Please!" Shi kansa Uncle Isma'il idan ransa ya yi dubu to ya
aci, he can't believe cewa Majeederh yake gani, akan idanunsu ta saka hannu ta jawo hannun Abraham har zuwa cikin mota.

Shi kowa Abbu tari ne ya sar
e shi idanunsa ya yi jajur sosai, da
yar yana jan numfashi ya amshi bottle water
in da Uncle Isma'il ke bashi ya shiga ja yana komai ya fice masa a rai.

Misalin 5 na yamma wata
atuwar mota, Mercedes-Benz EQS Black colour ta yi parking a compound na gidan Uncle Isma'il, Driver ya ce "We're here, Sir"
Abraham dake bayan mota, ya shiga bu
e idanunsa da suke always sleeping sbd
wayoyin da yake sha, tar ya bu
e ganinsa akan harabar gidan, har ranshi ya
auka gidan zai ninka tunaninsa sai ya ga ko kwatan na Grandpa bai kama ba, balle kuma nasa gidan da bai fiya zana cikinsa ba.

Sanye yake da Brown
in Armani suit, wacce ta kama jikinsa sosai dark black skin
in ta fito sai she
i take, hannunsa ma
ale da agogon wrist na Patek Philippe, ga wani takalmi Half Cover Leather Shoe, komai na jikinsa designer ne.

Fitowa ya yi daga cikin motar yana rufe idanu tare da zuba hannu a aljihu, a hankali yake bin komai na harabar gidan Uncle Isma'il, yana tsaye Uncle Isma'il
in ya fito cikin nagartacciyyar shigarsa tun daga nesa yake kallon Abraham har ya
arasu ya ce "Oh har ka iso?" Abraham ya nufi wajan Uncle I zai rungumesa alamar gaisuwa Uncle Isma'il ya mi
a masa hannu alamar musabaha bai musa ba ya amsa a hankali ya furta "Good day Sir" Uncle Isma'il ya ce "Come in, bismillah" Suka shiga har Parlourn ba
i.

Uncle I ya gyara zama cikin turanci ya ce "Sunana Isma'il mahaifi ne ga Majeederh uwar ri
on ka, Ban yi wahalar gane ka ba, a wancan lokaci Little ake ce maka, sbd yadda kake ba
yawan mai
aukan hankali, ga saurin fushi da zafin zuciya,na lura har yanzu akwai ta kuma" Abraham dai kallon Uncle Isma'il yake bai ce komai ba.

"Kana da shekaru 3 a duniya Majeederh ta tsince ka, ta raineka da hannunta, ta ciyar da kai da albashinta tana hana cikinta ta baka, bata fa
a amma akan ka tana yi kamar wacce akaiwa asiri da jininka, a haka har kayi shekaru biyar bi ma'ana kayi 2 years a wajanta, Tayi kuka sosai lokacin daka sake
ata a hannunta sai gashi yanzu ka bayyana a bayyanar da ban ji da
i ba, ka bayyana a wani addinin da ba namu ba" Uncle Isma'il ya gyara zama ya ce "Tambayoyi nake son yi maka, ina fatan zaka bani amsa?"
Abraham ya jinjina kansa alamar yana jinsa.

"What's your real name?

And who are you?

Meme aikinka?

Matakin karatu?

Ina familynka suke, Father, mother, e.t.c" Abraham ya sauke numfashi a
oye ya da
e yana kallon Uncle Isma'il kafin a hankali ya ce "Abraham Daniel David, that's my name, Who is me?" Ya yi shiru for a second kana ya ce "Bani da uba, but i have a mother" Uncle Isma'il ya ce "Mene sunan mahaifiyar taka?" Abraham ya
auke shi fa duk ya gaji da tambayoyin nan, kawai don Uncle
insa ne ya ce "Ohk, Jee Malumana, i can't I can't pronounce the name" Ya fa
a yana
an yatsuna fuska.

Uncle Isma'il ya ce "Ok, Ina son fa
a maka abinda baka sani ba, Majeederh uwar ri
o ce ba uwar asali ba, ina nufin akwai aure tsakaninka da ita ba kamar yadda ba zaka ta
a auren wacce ta tsuguna ta haifeka ba, yadda kake zuwa kana rungumeta itama tana biye maka is prohibited in Islam.

Ka saka a ranka duk sanda ka fara feelings na Majeederh to zaka iya aurenta, kasan Developing feelings towards opposite sex shike kawo So ka ji kana son mutum ko kasancewa da shi ko aurensa zama na dindin wani kuma sha'awa ce kawai take jan mutum ga abinda yake gani, kasan mata komai nasu mai kyau ne Zasu iya attacking opposite sex
in su, su ja ra'ayin namiji ya kwa
aitu da su, Abraham I am telling you this as your Uncle, not as my guest" Tunda Uncle Isma'il ya fara maganar Abraham ke sauraren shi cike da fahimta, nan take ya ji komai na zuciyarsa na sauyawa.
Chapter 67 · 0% Book details