Sashe 29
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bar gaigaye za kici tumu ne"
"Uhm" ta furta ta
auki Wayarsa ringing
in farko aka
auka Akeeth ya ce "Come with him"
Ya kashe kiran yana kallon Majeederh yadda take kallonsa yasa ya fahimci me take nufi ya ce "She's goode, but she's trouble Maker very stubborn boy" "....Am very sorry for that"
Majeederh said.
Tana ha
e hannu waje guda alamar ban ha
uri.
Akeeth ya watsa hannu baya ya ce "Is there nothing serious, kawai har yanzu bai sauya ba"
Ya gyara zama sosai cikin fahimta ya ce "Baya jin magana, ya yi
anta da irin trouble
in da yake ha
a mana, he just Five years amma fitar shi ne sai shi, baya
aukan karatu da muhimmaci" Majeederh tayi shiru kawai domin bata san me zata ce ba, bawai don ta rasa ba, sai don bakinta ya yi mata nauyi harshenta ya har
e baki
aya.
Tun kafin ya shigo jikinta ya bata yana tsaye a
ofa ta juya da
an sauri ganinsa tayi tsaye daga shi sai gajeren wando na Adidas sai wata
ar shirt mai photon lion a gaba wacce ka yaga masa ita ta baya, jikinsa futu-futu.
Kan nan na shi gaba
aya a cure fatar shi ha
arin, ta dube shi suka ha
a idanu da gudu ya
arasa wajanta cikin farin ciki da murn ya fa
a jikinta yana cewa
"Mamina,
ar madara"
a zata yi masa amma jin yadda yake sauke ajjiyar zuciya a jikinta ya yi lamo tare da
ameta ya sa rauni ya bayyana a tare da ita, rauni irin na uwa da
anta ta lumshe idanu tana shafa sumar kan shi "Little" "
ar Madara"
Ya ce yana rufe Idanu tasan tunda ya ce
ar madara bai ce Mamina ba to fushi yake da ita.
Akeeth ya ce "Majeederh ni banga cancantar ri
e shi a wajanki ba, duba da cewa ke ba aure gareki ba, kuma idan kika duba yanayin society
inmu akwai wasu abubuwan da idan mutum mara aure ya yi shi musamman
iya mace za a fara yi mata wani irin kallo nada ban, tunda mutane basa bu
atar bincike kafin making decisions zuwa zatar da shi, kawai the only thing da suka iya ya
a jita-jita da
anzon kurege, You have to be very careful"
"I'll, but" ta yi shiru daga maganar.
"But what?
Open your heart Mrs Khan" Majeederh ta ce
"About his family?" Akeeth ya ce "Oh Yes!
Babu wata amsa gamshasshiya wacce bincikenmu ya nuna, na fa
a miki a bakin masallaci aka tsince shi a shekaru uku da suka gabata,zan ci-gaba da bincike komai ake ciki I'll let you know" ta jinjina kai Akeeth yana ta son ko sau
aya ne yaga fuskar Majeederh amma ina.
Ta mi
e tsaye tana ri
e da hannun Little.
"Thank you!"
"Always Wlcm" fita su ka yi har bakin gate tana kallon yadda Little ya
i ce mata komai, alamun ya yi fushi sosai ta duba hamsin
in da tayi saura a hannunta sai kawai ta bawa mai ice-cream na kan hanya ya bata na hamsin
in ta kalli kyakkyawar fuskar shi wacce ta kasa bayyanar da asalin yare ko
abilar daya fito ta ce "Take Little, Mami ce am sorry muje gida na baka chocolate" ya bu
e idanunsa ya ce "
ar madara" ta dungure masa kai, ganin daga gidan marayun zuwa gidansu akwai tafiya ya sa ta dur
osa tare da cewa "Hau baya, sweetheart" da sauri ya haye bayanta ya ma
ale hannunsa a
asan
irjinta....
MIJIN MALAMA
Paid book ne
Book 1 and 2 1kne
Pay....08119237616
Tafiya suke a nutse duk da ya yi mata nauyi a baya shekarun shi biyar a duniya amma yana da girma jiki ga shegen wayo.
Ya
ara shigewa bayanta ya ce "Mamina"
"Little babe" ya le
o ta gefen fuskarta ya ce
"Mamina ke baki da mota?
Me ya sa baki zo wajena ba, me ya sa kike mini fa
a ai nayi
arfi duka nakewa yara, I will fight, and I will win"
Murmushi kawai ta yi masa a zuciyarta tana mamakin yadda da yawan lokaci turanci ke zama a bakin shi, bai ci ace daga fara karatun shi ya fara turanci har haka ba.
Jin ta yi shiru ya ce
"Get me down, Mami"
"No, little ba zaka iya tafiya ba" ya fara buga
afa a bayanta tare da
arin sakin kuka.
A hankali ta tsaya tana mai da numfashi kana ta sauke shi a
asa ya yi mata murmushi yana rufe Idanu tare da su
e baki na da
in ice-cream.
Gani tayi ya dur
osa a gabanta ya ce "Ni ma zan rama muki, haka muke a school"
"What! wa zaka goya?'
Ya tura baki gaba ya ce
"Ke
ar madara, ai duk wanda ya goyaka kai ma kai masa haka ko Mami?" Ta tsora masa idanu surutun shi na bata mamaki
warai ta sunkuya daidai tsayin shi ta shiga ka
e masa gasar jikinsa tana shata samar kan shi daya hana a aske ta ce "To ai uwa duk abin da ta yi wa
anta daidai ne"
"Kyautatawa nada da
i kin ce Mami?" Ta jinjina masa kai cike da jin da
i tana fa
in "Shikenan ka bari idan ka sake girma ka goyani" ya dinga tsalle da murna zai goya Maminsa
ar madara.
"Promise?" Ta mi
a masa hannu ta ce "Promise" ta kama hannunsa suka cigaba da tafiya tana jin zuciyarta da
i ga wani farin ciki yau zata kwana da Little daman sabgar shagalin musaba
a ya sanya ta kai shi can tunda ba kowa yake kula da shi a gidan nasu ba.
Tun daga can har gida suka
arasu a
afa suna tafe yana mata surutu wasu ta gane wasu kuma kamar wani yare nada ban haka yake.
A daidai
ofa Majeederh taci karo da Latifa taja baya tana
ara ri
e hannun Little dake
arin tafiya wajan daya hango yara age mate
in shi suna fa
a.
"Yanzu na shiga ake ce mini bakya nan" cewar Latifa.
Ta lumshe Idanu cike da gajiya ga azumi don ma rana ta fara sanyi a gajarce ta ce "haka ne" Latifa ta ce "Ki ce
an rigima kika
akko daman tun da mu ka yi waya nake son tambayarki shi sai kuma naga you're not on the mood na share" Majeederh ta ce "Ayya, muje" suka shiga cikin gidan a tare tana shiga ta jiyo muryar Uncle Isma'il ta fa
a murmushinta tana sakin hannun Little ta shiga parlourn Abbu.
Uncle Isma'il ne da Uncle Bello suna zaune suna tattaunawa akan maganar Widad da kuma ku
in Ruma da za a kawo.
Ya Uncle Bello ya dubi Majeederh ya ce
"Hawwa'u an dawo?
Yanzu ake ce mana bakya nan" ta sunkuyar da kanta
asa cike da ladabi ta ce "Eh Uncle, an yini lafiya" "Allahamdu lillahi" ya bata amsa yana mai jin tausayinta har ranshi sbd zurfin ciki da take da shi ga yadda duk al'amarin rayuwa yake jirkice mata.
"Uncle..," Uncle Isma'il ya yi saurin
aga mata hannu cike da
acin rai da damuwa ya ce "Kin kyauta tunda tsarin da ki kaiwa kanki kenan, ba bu abin da zamu iya ikon ki ne ke kike da kanki Hawwa'u" zuciyarta ta buga tsoro da fargaba suka risketa a wannan lokacin idan aka tsaga jikinta ba lallai a samu jini ba sbd tsabar fargaba.
Amma sam fuskarka ko yanayinta bai nuna hakan ba.
Cikin sanyin murya ta ce "Me nayi Uncle?" A hassale kamar zai daketa ya ce
"Ni kike tambaya me kika yi ko Hawwa'u?
Yanzu yaron nan Imran kwanaki yazo yana son ki har iyayensa ya fara yun
urin turawa, ban san mene ya faru ba naji maganar shiru, yanzu kuma na samu labarin zai kawo ku
in Rumana na tambayi Abdul'aziz ya ce da kanki kika cewa Imran bakya son shi kada ki sake ganin
afar shi?"
Duk da sanyin shigewar hadari bai hana Majeederh jin wata zufa ta yanko mata ba, daga ina wannan al'amarin ya bayyana waye ya shirya mata maganar da bata san da ita ba, waye yake shirin wargatsa burinta?.
Ta kasa cewa komai yawun bakinta ya ma
ale ga
ishin azumi ganta ya shiga juyawa.
Uncle Isma'il ya gyara zama domin ya fi kowa zafi akaf familyn Khan.
"Duk abin da ya faru ki kuka da kanki, ruwa cikin cokali ya ishi mai hankali wanka, itikafi rayuwa ka
ai zai sanya ki kai kanki tubalin tundun mun tsira, idan ba sukike rayuwar duniya ta baki naki kason ba, ina cewa akan idanunki aka haifi Widad?
Sa'ar Aaliyyah ce amma aurenta za ayi, akan idanunki aka haifi Du'a Yaronta
aya ciki ne da ita yanzu, shi ne kin samu mijin aure zaki wasa da damarki akan wani karatu?
Anya lissafi da burin zuciyarki da kwa
ayin ganin kin samu wadatacce ilimi ya miki adalci?
Hawwa'u aure da haihuwa da arzi
i na Allah ne, kuma lokaci ke wanzar da samuwar su kada ki rufe idanunki akan wani abu wanda bashi da wani muhimmaci, ke ba a bin kunya bane ace saurayin da yake son ki ya koma wajan
anwarki, baban abin takaici ma wai ke ce da kanki kika lamumce masa auren Rumana, Goodness what noises?
Meke damunki ne?" Majeederh ta fara shiga ru
ani da fara kokwanto anya ana sonta a gidan?
Me ya sa ake shirya mata abin da bata sani ba?
Ta
ago kai a hankali tare da zare li
in kanta, fuskarta ta yi jajur cikin muryarta mai sanyi kamar wacce take shirin yi musu shagwa
a ta ce "Uncle ka yi ha
uri, ka za
a mini mijin ko a gobe ne" Rashin sani ya fi dare duhu, rashin sani ba
o ya sha ruwa wanka, sun kasa fahimtar ita kanta a
ukace take da yin aure, babu abin da take sha'awa irin ta ganta gidan mijin babu abinda ke birgeta irin ta juya taga nata mijin a gefenta.