← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 106

Sashe 74

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni bani da matsala kaso ko wacce kawai kulawarka nake nema lokacin ka nake bu
ata, hatta wannan cikin na jikina Ubangiji ne kawai ya
addara samuwar shi, yaushe rabon daka ra
eni?" A hankali ya ce "Sorry Maysoon" Kuka take ta ce "Please ko sau
aya ne" Ya ce "Am not in the mood, ki je" Za ta yi magana ya daka mata tsawa tare da hanka
eta ta fa
asa saman
aton cikinta, wata
ara ta saki tana runtse Idanunta Abuturab ko ta kanta bai bi ma ya nufi part
insa,
arar data kuma yi ya ya jawo hankalin Mama da mai aikinta suka shigo parlourn a guje jinin dake malala a
asan Maysoon ya sanya Mama rikice Maysoon tuni ta fara kokawa da ranta, Mama ta fara kuka sbd tausayi cikin ikon Allah kuma suka fara jin kukan jariri da sauri Mama ta
aga Maysoon ta matsar da babyn Salati Maysoon take tana kiran sunan Abuturab tare da yin wata jijjiga idanunta na rufewa, Abuturab Mama ta shiga
walawa kira yana ji ya yi shiru ganin numfashin Maysoon na tafiya baya dawowa yasa Mama fara kalmar shahada,idan ta kira sunan Maysoon sai ta fa
i kalmar shahada cak numfashinta ya tsaya jikinta ya saki idanunta ya yi sama rai ya yi halinsa Maysoon died.

Ban yi Edited ba.. bear with me
Da hannun bibbiyu Abuturab ya ri
e kansa yana kallon
yawar jaririyar da matarsa ta mutu ta bari.

Mama dake Kallonsa tayi jigum ta ce "Ka yi ha
uri, ko wanne mai rai mamaci ne, damuwata har yanzu ban san mene ya samu Maysoon har ya yi sanadin Ajalinta ba" Abuturab ya yi shiru yana jin wani iri a ransa.

Kallonsa kawai Mama take kafin ta ce "Na yarda da kai na aura maka
ar mutane ta zauna dakai a yadda ta sameka, Ali wallahi muddin ka sa
awa yardar da na yi maka Ubangiji ba zai barka ba, zaka samu jarrabawa ta yadda baka yi tsammani ba, gwara tun wuri idan akwai wani abu ka fa
a mini" A hankali Abuturab ya ce "Are you accusing me, Mom?" Ta girgiza kai ta ce "Ba zarginka nake ba, kawai dai tunatarwa na yi maka" Ya jinjina kai ta ce "A sakawa jaririyar sunan uwarta Maysoon" Da sauri ya ce "No Mama" Ta ce "Why?

I don't think it's a crime to inherit her mother's name, no matter what, we'll always remember her" Cikin rauni da siga ta tausayi ya ce "Mama zan dinga jin kamar zata dawo gareni ne, ni ka
ai na san abinda ke damuna, ko a saka sunanta ko ba a saka ba, she's always be on my mind, she's a kind and nice person da ban ta
a ganin irinta ba, so Please Mama ki yi ha
uri kada a saka sunan Please" Mama ta tsora masa idanu kafin ta ce "To wanne sunan kake so?" A hankali ya ce "Hawwa'u, we can call her Jidderh" Mama ta ce "Hawwa'u?" Ta tambaya da mmki ganin ka kaf Familynta babu mai irin sunan ya yi shiru.

Ta ce "Ubangiji ya rataya, ya bata ha
uri irin na mahaifiyarta" Mi
ewa ya yi zuwa part
insa sbd jin muryar
an gaisuwa duk da ya hana zaman makoki for no reason.

Kwanciya ya yi yana lumshe idanunsa tun auren su da Maysoon bai samu nutsuwa ba, gani yake kamar ya ci amanar wacce zuciyarsa take so da
auna da muradin kasancewa da ita, yanzu kuma wani irin sau
i yake ji da nutsuwa ko babu komai she's pass away frm his life,She was out of his life, He will live without constraints, he will live from him only what his heart wants.

Ajjiye babyn ya yi yana jin son yarinyar har ransa musamman idan ya tuna sunan data mallaka.

Wayarsa ce ta fara ringing a hankali ya duba ganin mai kiran ya sanya
auka.

A nutse ya ce "Barka" Daga cikin wayar aka ce "Ka duba news kaga meke faruwa?" Ya
an yi shiru sai kuma ya ce "Bana ce ba, kasan am not in the mood" Mutumin ya ce "Motar
an boarding school dake tafiya zuwa wani abu na makaranta aka cinnawa wuta,
alibai sama da 500 sun
une
urmus ga kabari mutane wajan goma da aka tune aka kwashe gawarwakin an rasa waye, Hon ina jin tsoro baka tunanin jam'iyyar hamayya ta aikata wannan abun sbd kawai taci mulki?

Ko wani asiri suke ki tsubbu?" Mi
ewa Abuturab ya yi zufa na yanko masa ya ce "Yanzu Sir al'amarin har ya kai sbd son mulki a sanwaltar da rayukan al'umma wanda basu ji ba basu gani ba?

Me ake son zama ne?" Mutumin ya ce "Calm down Hon, ina tunanin we can do something about that" Ya ce "Kamar m" Ta cikin wayar aka ce "Mu je makarantar mu jajanta lamarin mu bawa iyayen ko wanne yaro ha
uri da kuma
an wani abu, tare da al'
awarin yin bincike idan jam'iyyarmu ta samu mulki" Tattaunawa sukai kana suka sauka akan layi.

After 1weeks
Majeederh na zaune tana duba wasu files da aka turo mata na Human rights akan wani cases da ake son ta taimaka kamar daga sama taga Abbu ya shigo cikin sauri ta
ago kanta ta dube shi jikinta duk rawa yake ta kasa cewa komai Abbu ya ce "Hawwa'u me ya kai ki Bristol Palace Hotel?" Wani irin bugawa
irjinta ya yi ta ce "Hotel Abbu?" Hannu ya
aga ya zabga mata mari ya ce "Are answering my questions with a question?

How dare you?" Yatsunsa ya fito sosai akan fuskarta sosai idanunta ya shiga fitar da hawaye ta ce "Abbu ban ta
a zuwa Hotel ba, don Allah..." Wani marin ya kuma sauke mata idanunsa sukai jajur kamar zasu fito waje yama kasa magana sai pointing
inta da hannu da yake "Ban haifi yarinyar da zata
ata mini sunan family da nawa ba, kin yi kadan zaki san cewa ni na haifeki ba kece kika haifan ba wallahi lokaci kawai nake jira" Kuka take sosai kamar ranta zai fita ta ce "Why should i do that Abbu?

Wallahi ban ta
a zuwa Hotel ba mene ribata bayan nasan illar hakan don Allah Abbu...," Hannu ya
aga ya
ara sauke mata wani marin kafin ya ce "Idan ba ki ki Hotel ba to wace wannan? 1week ago wacce ta je gidan
artin maza?

Past week's waye ya dinga hauro mini gida yana shiga
akin ki?

Ko shi ma bake bace baki san anyi ba?

Shekaran jiya kin ce mini zaki wani meeting a Abuja daga nan mene ya kai ki Lagos?" Wani irin kuka take sosai bakinta na rawa ta ce "Abbu zan maka bayani wlh ba abinda kake tunani bane" Jin hayaniya ya saka Mami fitowa Main parlour, Raihana ta fito itama da sauri Mami ta ce "Meke faruwa ne?" Da hannu Abbu ya ce
"Hawwa'u zata saka mini ciwon zuciya, tana sane ta
i yin aure take yawo tarbiyyar dana baki kenan?

Na yarda dake na amince miki shi ne zaki aikata mini haka?

Kin san bana iya bacci sbd damuwarki, burina kawai na ganki a
akin mijinki kamar sauran
an uwanki amma abin ya ci tura, ashe haka zurfin ilimi ke jawowa?" Mami ta ce "Take ur heart please Alhji baka da lafiya ka dinga bin komai a sannu Please, kada ka yanke hukunci ba tare da bincike ba" Abbu ya ce "Wanne irin bincike bayan wanda na yi?

Komai nake idanuna yana kan Majeederh bani da cikakkiyar nutsuwa private Investigators nawa na saka akanta?" Da wani irin tashin hankali Majeederh ta ce "Zargina kake Abbu?

Innalillahi wa'inna ilahir raji'un na shiga uku, wallahi Abbu ban ta
a aikata sabon Ubangiji ba, ba zan ta
a cutar da tarbiyyarka ba da nayi haka gwara mutuwata, taimakon al'umma musulmi kawai nake" Wata zabgegiyar bulala ya
akko ya nufi Majeederh zai daka da sauri Mami ta shiga tsakani idanunta na zubar da hawaye ta ce "Haba Alhaji idan rai ya
aci nutsuwa ake samu, hankali ke nemo shi, idan ka yarda da Majeederh tun farko bai kamata ka zargeta ba yanzu, zargi haramun ne a musulunce wlh" Yana huci sosai ya ce "Leave, Asabe ki matsa daga nan ko na ha
a dake" Mami na kuka sosai ta ce "Wlh sai dai ka dake mu tare, na fara gajiya wanne irin mutum ne wai kai?

So kake a zageni ace sbd bani na haifeta ba?

Ka sassautawa zuciyarka, kabi komai a sannu fa
a baya magani idan ba kangarar da yaro ba, ko
addara ce fa ta fa
a mata dole ka zauna da ita
arka ce jininka ce hannunka baya ta
a ru
ewa ka yanke ka yar" A wannan karan hatta Raihana sai da ta ji tausayin Majeederh, babbar mace mai shekaru ilimin addini dana boko ku
i hankali nutsuwa amma ita ake doka kamar
ar shekara biyar.

Zubewa Abbu ya yi dafe da kansa dake juya masa yana jin kamar zuciyarsa zata fashe, shigowar Abraham cikin main parlour ya sanya Abbu mi
ewa da sauri ya ce "Ban hanaka shigo mini cikin gida ba?

Ban hana mara tsafta me yawo da datti ya dinga shigo mini cikin gida ba?

Ban hana mara gata da
anci wanda bashi da mara da almajirin kan titi shigo mini gida ba?" Abraham kallon Majeederh dake dur
oshe yake wacce gefen bakinta ya fashe, ta kasa
ago kanta ta kalli Abraham sbd gujewa ganinsa da take rabon data ganshi ma ta mance ta rufe duk wata hanya da zata ha
ata da shi ba da son ranta ba.

Abbu ya ce "Da kai nake magana?" Abraham ya zame idanunsa ya kalli Abbu, sauyin idanun Abraham ya ka
a hantar cikin Mami.
Chapter 74 · 0% Book details