Sashe 1
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
MIJIN MALAMA
Nimcyluv Sarauta
*_Arewabooks@Nimcyluv_*
*1......*
_Allahamdulillah!
All thanks to Allah_ _Subhanahu wata'ala, for the opportunity, and ability to start this book MIJIN MALAMA.
Am back_ Bayan kammala littafin *IDAN BA KE* labarin Yaa Sheikh da Halisa.
Nasan You have been waiting for so long, Ma sha Allah i really appreciate for the love's nd care, i wnt to let everyone know, wannan labarin ya fi
arfin shekara guda a zuciyar Sarauta, ban sani ba, but I knw one thing duk wanda bai karanta zai yi missing.
No complain
You guys make me proud Sarautar love's you
A lullume garin yake, sakamakon yanayin sanyin da ake ciki, wanda ya fara tun watan Ogusta zuwa watan da ake ciki na Nuwamba.
Hazo ne ya yi wa samaniya ado, ga iska mai
arfi dake ta shi tana
ara haddasa sanyin shiga jika, yanayin hunturun daban yake dana ko wacce shekara.
Mafi yawanci lokuta a irin wannan
arnin manyan cututtukan da suke gaba da sanyi suka fi ta shi, irin su mura, asthma, sikila, ciwon ido, lamoniya, bushewar fata, ha
o, hatsarurruka a titi da sauransu.
Daidai by pass na First bank motar su ta tsaya akan titi saboda go-slown da hazon ya ha
a, tafiyar 9min (4.8km) ce tsakanin Lodge Road zuwa Aminu Kano teaching hospital.
A hankali ta
ago kanta dake sunkuye tun shigarta cikin motar, fararen Idanunta dake ma
ale cikin farin Glasses mai
auke da photochromic ta watsa akan titin a nutse.
Da
yar ta fisgi numfashi saboda a
irji yake tsaya mata.
"Jeederh!"
Latifa dake zaune a mazaunin driver hannunta ri
e da string motar ta kira sunanta, tasan ta ji ta sarai don haka bata bu
atar ta amsa, Latifa ta ci gaba da cewa.
"We live by our own destiny, kuma Allah na son mu haka, You should not worry about that"
Sai a lokacin Majeederh ta
an juya ka
an jikinta a kame tana curewa waje guda, ji take kamar ita ka
ai ke jin sanyin, duk da cewa Latifa ta rufe Glasses
in motar ta kashe a.c.
Baki ta bu
e ta cikin li
inta za tayi magana,sai kuma tayi shiru can dai ta ce.
"Worry?" "Kamar haka na ce" cewar Latifa "Kada ki yaudari kan ki dole kina cikin damuwa, duk yadda ki ka kai da zurfin cikin ki, nasanki tsayin shekaru talatin da biyar, komai da komai naki na sani, After that, I am your friend"
Malama Majeederh jin ta kawai take bata fahimta, gangar jikinta ce kawai a motar, tunaninta, nutsuwarta gaba
aya sun yi
aura daga gare ta.
Kalaman Abbu su ne suke mata amsa kuwwa!
A kunnuwanta.
Latifa bata gaji ba domin ko Aku zata shafa mata lafiya.
"Ki zo ki aure Mijina Majeederh zamu zauna lafiya,na gaji da ganinki haka ba aure, na kasa jure yanayin ke ake fa
awa magana ni nake jin zafinta a zuciyata"
Cikin sauri ta juya ta kalli Lafita a ranta tana ayyanna girman wautar Latifa, corner Lafita tayi da kan motar tare da sulalewa gefen gwalta ta shiga cikin asibitin Aminu Kano kai tsaye!
"Yes,Malama Majeederh Abdul'aziz Khan" ta ci gaba da driving tana fa
in "Sweetheart ya amince zai aureki, Kinga amintarmu zata sake
arfi, ba zan ta
aukarki matsayin kishiya ba, ki amince Please Please Jeederh"
"Ke da mijinki kuna bu
atar ganin psychiatrist" Malama Majeederh ta furta a nutse cikin sanyin murya.
Dariya kawai Latifa tayi tana girgiza kai, a ranta ta saka dole tayi forcing Jeederh ta auri mijinta, parking tayi a inda aka tana da domin ajjiye motoci.
Ita ta fara fitowa hannunta ri
e da key
in motar sai waya, ganin Majeederh bata fito ba ya sanya ta zagawa just to find what's happening.
Hannu Majeederh ta saka ta bu
e murfin motar, tare da zuro
afarta waje.
Sai a lokacin Lafita ta lura da yadda farar
afar Majeederh ta kumbura har wani
yalli take, yanayinta ya sauya gaba
aya yadda ta kumbura ta bu
e zai bawa kowa mamaki.
Da
yar ta yun
ura ta fito daga motar can
asan ranta tana kiran sunan ALLAH.
"Kamar mai suger?
Wannan kumburin ya yi yawa Majeederh, Mami ta gani?
Abbu ya gani?" A duk jerin tambayar da Latifa taiwa Majeederh ba wacce ta amsa ko inda take bata kalla ba ta nufi
angaren data zo.
Da yake Dr Jamal ya san da zuwan nata domin shi ya bata appointment ya sa kai tsaye ta kira number shi, yana
agawa ya ce ta shiga.
Latifa ta mi
e zata bita zuwa office a kame ta ce.
"I need Privacy"
"Take your time" cewar Latifa tana watsa hannu.
Brown
in Abaya ce a jikin Majeederh, wacce ta amshi fatarta, sai babban hijabi daya sauka har
asa wajan
afafuwanta hannunta sanye da safa, fuskarta rufe da li
ab ga Glasses
in da ya yiwa idanuwanta murfi.
Babu abinda ake gani a jikinta sai
wayar Idanunta
afarta kuma hijabi ya rufe.
Malama Majeederh Abdul'aziz Khan, budurwa ce bata ta
a aure ba shekarunta Talatin da biyar ciff a duniya, cikakkiyar Malamar addinin Musulunci ce,
angaren boko ba ba a barta a baya ba.
Zaune ta samu Dr Jamal suka gaisa cikin fara'a ya
akko wani babban file ya ajjiye gabanta tare da zaro x-ray ya
aga sama ya ce.
"Finally, bayan tsayin shekaru biyu yau mun samu damar gano abinda ke damunki"
Wahalallan numfashi ta sauke a
oye,tana yiwa Ubangiji kabbara.
Ta juya idanunta alamar tana son jin me bincike ya nuna?
Dr Jamal ya ce
"Mun sha wahala, ko na ce muna kan shan, sai dai duk wacce zamu sha bayan taki take"
Idanunta a
asa ta har
e hannu a
irji zuciyarta na bugawa da
arfi amma ba zaka ta
a ganewa ba, kallo
aya zaka yi mata kasan tana cikin halin jinya.
"
ari ne ya fito miki a ciki, shi ya haddasa kumburin cikin, shi ne kuma yake girma kullum a cikinki har wasu suke fassara ki, ya yi girman da sai dai ayi miki operation a cire, mun samu issues na wannan domin wata idan ki ka ganta zaki
auka ciki ne da ita wata tara"
"When za ayi operation
in?" Ta fa
a a taushashe ita ka
ai ta san halin da take ciki, bata iya barci ciwon ya ci
arfinta burinta a rabata da shi.
"Wednesday, In sha Allah ki zo gobe da yamma da shirin operation" Shiru tayi domin duniyar ce gaba
aya tayi mata zafi, kamar ta
auki wu
a ta soka a
ahon zuciyarta haka take ji, rana zafi inuwa
ona, gida babu da
i waje babu, family babu, uban daya kawota duniya shi ne ya jefata cikin wannan halin ba zata ta
a yarda Uba zaiwa
ar shi asiri bisa
udirin zuciyarsa ba sai akanta ta gasgata haka, tana rayuwa da asirin mahaifinta a jikinta tana rayuwa da ba
in tabon daya shafa mata wanda ba kowa ya san da hakan ba.
"Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!"
Dr Jamal ya kira sunanta.
Ta mi
e tare da rungume
irjinta kamar yadda ta saba ta jima kafin ta ce.
"Thank you,Dr Jamal"
"Your Wlcm, Allah ya baki lafiya" she just smile and quickly leave the office.
Sai ta daidaita nutsuwarta kafin ta fita, tana zuwa ta samu Latifa na waya kallon juna su kayi tana jin Latifa na cewa.
"Wallahi taurin kai ne da Jeederh banda haka mene abin
in amincewa da aurenka Sweetheart?"
Ta cikin wayar Aliyu haydar ya sauke numfashi ya ce.
"Tana da gaskiya"
"Wacce gaskiya Beb?
Ni da Majeederh
awaye ne mun yi trusting juna don ta auri mijina ai ba wani abu ba ne right?"
Murmushi kawai Aliyu ya sauke mata ta cikin wayar, dake waya biyu yake da su,
aya a ma
ale a kunnenshi,
aya kuma a hannunsa idanunsa zube akan screen
in ya kafawa photon Majeederh idanu, gaba
aya jikinta a rufe yake photon kuma tun tana makarantar Noor-Ul-Iman School.
Latifa jin Mijin nata Aliyu ya yi shiru ya sa ta ce.
"Kayi shiru, ko baka sonta?" A nutse ya ce
ifa Omar, abar maganar haka ya jikinta?" Ta juya ta kalli Majeederh wacce ta shige tana tafiya a hankali jikinta ya
ara yin sanyi sosai..
"She's critical condition, tana cikin mawuyacin hali bata son nunawa kawai don Allah Sweetheart kayi conversing nata ta aureka kaga sai mu zauna mu biyu"
Bai
ara magana ba ya kashe wayar yana rufe idanu, bai ta
a ganin fuskar Majeederh ba, ko surar jikinta ko da yaushe a suturce take kaifin Idanunta shi ke ruruta masa abinda yake ji.
"What kind of love is this?
Ina Son ki Malama Majeederh Abdul'aziz Khan"
Kashe wayar Latifa tayi tasan Aliyu haydar baya
aunar auren Majeederh baya sonta baki
aya, ita ce ta takura masa har ya amince.
Da sauri tabi bayan Jeederh lokacin tana tsaye gaban motar jikinta duk rawa yake ta kifa kanta saman motar.
"An very sorry for keeping you waiting, muje ko?"
Jeederh bata kalli Latifa ba ta bu
e motar ta shiga, abubuwa da yawa suke damunta ga ciwon Limoniyarta dake shirin ta shi.
Ganin yanayin Malama ya sanya Latifa jan motar da sauri Allah ya taimaka babu go-slow har suka isa Lodge Road.
Babu kowa a unguwar sai wasu samari guda uku wanda suka damu jama'a, tunda Motar su Majeederh ta tsaya samarin suke kallon motar, a kame ta fito hannunta ri
e da waya domin ko jaka bata
auka ba, cikin nutsuwarta da kamilalliyyar muryarta wacce ko Latifa sai tayi da gaske take jin me take cewa saboda sanyin muryar da jan aji irin na Malama Majeederh Abdul'aziz Khan bata fiye maimaita magana ba.
"Jazakallah-bil khair Latifa Omar"
"Ur welcome, bari na shiga gida sweetheart ya dawo tuni" jinjina kai tayi.
Jeederh na
arin nufar gate
in gidan su ka ji saukar muryar wani yana cewa.
"Karuwa an dawo ne" wani irin runtse Idanunta tayi, zuciyarta ta buga
irjinta ya ri
e nan take ta shiga kokawa da numfashinta.
Samarin su kayi dariya
aya daga ciki ya ce
"Maganar gaskiya Yusuf ya fa
a, ana fakewa da addini ana yawon karuwanci gari gari" cewar Kabiru.