Sashe 63
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya tsaya sbd hannunsa da ya ji an ri
e ya juya da mamaki suka ha
a idanu da Abraham dake tsaye idanunsa ya yi wani mahaukacin ja kamar jini ya girgiza kai cikin husky voice ya ce "Ka dake ni, banda Mamina beat me if you want" Yana fa
in hakan ya saki hannunsa ya nufi wajan Majeederh tayi baya da sauri tana girgiza masa kai, Abbu ya
ara
aga hannu tare da kaiwa Majeederh mari, Abraham ba zai iya cewa ka sanda ya kaiwa hannun Abbu cafka ba, ji kawai sukai hannun Abbu ya shiga
ara, zafi da ra
in da Abbu ya ji ya sanya ya saki ihun azaba,cikin sauri Majeederh ta
arasu tana zuwa ta
aga hannu ta zabgawa Abraham wani gigitaccen mari ta kasa magana sai dur
oshewa da ta yi a wajan ta saki wani irin raunataccen kuka gaba
aya jikinta rawa yake.
Mami dake ta saki kuka ta ce "Jama'a mun shiga uku, Mahaukaci har cikin gida Majeederh mene ha
inki da wannan lalataccen?
Wanda yake
arin kashe ubanki akan idanunki, tunda uwata ta haifeni ban ta
a ganin tanririn mara kunya kamarsa ba, daga
an iska sai shi" Abraham bai kulata ba, sbd bai ma ji me take cewa ba, Aaliyyah ce ta ce "Mami Little ne fa" Mami ta ri
e ha
a ta ce "Wanne irin Little ba da
in ji, Little
in ya zama garjeje kamar samudawan farko ni Asabe?
Kuma ita Majeederh da hankalinta da komai ta bari ya kai mata wannan wawurar?
Baligi ne fa" Zufa jikin Abbu ta
aro kamar zautacce ya koma cikin gida hannunsa ri
e da
ayan da yake karyayye.
Ayuba Mai gadin gidan Aliyu ya dinga le
owa ta katanga sbd ya kasa jure hayaniyar gashi da son jin zance.
Ya zunguru kan Sani ya ce "Meke faruwa ne a cikin gidan naku wallahi jikina duk rawa yake kamar na hauro nake ji" Sani ya kallesa ya ce "Kuma sai ka hauro
in?" Ya
an marairaice ya ce "Wallahi Allah, ina da son jin zance yanzu ba kaga tashin da hankalina y yi ba" Sani ya ce "Ikon Allah" Ayuba ya yi
asa da murya ya ce "To Abokina
an bani labari mene ya faru?
Shi wancan kamar rungume Majeederh ya yi, bala'i to daman haka take da mugun kyau take rufe kyanta?
Aini kaina sanda zan rungume wannan ban sani ba, to banda abinka sune matan aljanna fa hurin'in" Sani ya ce "Dan Allah?
Jeka aureta to" Ayuba ya zare idanu ya ce "A'a ba zan iya aurenta ba, ban ma yi sha'awar hakan ba kawai dai nayi ta ganinta, amma shi wannan
in waye shi kamar arne?" Sani ya mi
e tsaye ya ce "Bari na tambaya" Ya marairaice fuska ya ce "Yawwa dan Allah" Sani ya yi shigewar sa
akinsa.
Majeederh kuka kawai take abubuwa sukaiwa zuciyarta yawa, me ya sa bata wata guda da kwanciyar hankalin ne?
Abbu mahaifinta ne, ba zata ta
a jure aci mutuncinsa ba, Little
anta ne wallahi zama ta iya bada rayuwarta wajan fansar tashi kamar yadda ko wacce nagartacciyyar uwa zata iya, zazza
insa ba zata jure ba.
Abraham jiki na rawa ya zube gabanta tare da yin kneeling down ya kai hannu zai ta
a ta kenan ya ji surutan jama'a a
ofar gate
in gidan, daga kuma ya fara jiyo sautin fasa Glasses sababbin motar daya kawowa Mamainsa ya mi
e tsaye cike da mamaki, bai damu da asarar ba he just want to know su waye?
Akan wanne dalilin.
Mi
ewa Majeederh ta yi itama a ki
ime ta nufi wajan gate
in tama manta babu li
ab a fuskarta kafin ta
arasa Abbu ya ce "Muddin kika
arasa sai dai ki nemi wani uban ba ni ba" Cak ta tsaya tana mai juyawa daga nan Abbu ya ce "Sani bu
e gate" Sani ya yi sak domin mutanen sun bashi tsoro tsawa Abbu ya yi masa cikin sauri ya bu
e gate
in, ya kalli mutanen gaba
aya sunwa motocin illa sun ragar gaje su.
Zaratan maza ne masu
aga
arfe su wajan shida hannunsa ri
e da makamai Abbu ya kalle su ya ce "Ku karya mini shi kamar yadda ya karya hannuna" Gaban Majeederh ya fa
i Mami ta ce "Haba Abbu kai fa babban ne idan kace yabar gidan ka
ai ya wadatar ko kayi reporting nasa police" Abbu ya kalleta ya ce "Police?
Bayan sun raina
an sandan kansu a gabana ya karya hannun wani police fa" Mami ta girgiza kai ta ce "Please ko dan darajar ri
on da Hawwa'u tayi masa, ka yafe masa" Abbu ya yi mata banzan kallo ta ce "Kada ka yi abinda abinda zaka iya ladama watarana" Ya ce "Asabe kina tunanin zan iya ladama akan wannan mara amfanin?
Arne ne fa?" Mami ta zare idanu tana bin Abraham da idanu sai yanzu ta lura da yanayinsa ta kasa cewa komai, Aaliyyah ta nufi gida da sauri jikinta duk rawa yake.
Abbu ya kalli samarin ya ce "Ku dake shi" Majeederh ta kalli Abraham ta ce "Run, ka gudu Khalil" Ya lumshe idanunsa kamar bai san cewa komai ya ce "Ko yatsana ba zasu iya ba karyawa ba" Ta girgiza masa kai ta ce "I said run Ibrahim, ka tafi" Shi hawayenta ke tayar masa da hankali yana
ara nufarta ya ce "Taya zan tafi kina kuka Mami?" Yana
arin ri
e hannunta ya ji saukar duka a tsakiyar kansa ya
an yi jim!
Sbd abubuwan da suka gilma ta cikin idanuwansa tsananin dukan daya ratsa cikin kasa ya sanya ya fara ganin Majeederh dishi, kafin ya motsa sun rufe shi da duka ta ko'ina idanunsa
urr akanta, yana fatan ba zatai kuka ba.
Majeederh ta nufi wajan Abbu ganin zasu iya yiwa yaronta illa ta zube tana ri
afar Abbu tana kuka kamar ranta fita tana cewa "Abbu dan Allah kayi ha
uri wallahi ba zai
ara ba, na maka al'
awari zai baka ha
uri don Allah ka hana su" Abbu ya yi mata banza, ita kanta Mami sai da hankalinta ya tashi da irin dukan da sukewa Abraham kamar zasu kashe shi.
"Abbu kar su kashe mini yaro, ina son yarona Abbu dan Allah kayi ha
uri ka yafe masa i promise you that ba zai
ara zuwa gidan nan ba, Abbu yarona....yaro yarona...," Numfashinta ya fara sama kamar Asthma
inta zata tashi, da sauri ta mi
e ta tsakiyar maza tana kare dukan da suke masa ganin haka yasa Abbu cewa "Ku ha
a da ita" Kamar jira suke kafin su kai ga dukan ta cikin zafin nama Abraham ya saka hannu ya fizgota ta fa
o cinyarsa gaba
aya ya rufe ta ruf da faffa
irjinsa ya zageta tare da yi mata rumfa suka shiga dukansa yana jin yadda take kokawar
wace kanta sbd ta fanshi dukan da ake masa amma ya matseta a jikinsa ya rungumeta da kyau a haka jiri ya fara kwasar shi amma bai gigin sakinta ba, ya gwamma ce ku mutuwa ce ya mutu a jininta a gabanta yana mai kare nata ran!
Cikin fitar numfashi da
yar daidai kunnenta ya ce "Am sorry Maa...." Ya kasa
arasawa sbd wani dukan da akai masa wanda ya sanya ya matse Majeederh kamar zai rabata gida biyu.
"I love you Mami" Daidai nan motocin guda biyu suka shigo gidan da wani irin gudu, Uncle Isma'il ko gaba parking bai ba ya fito haka Uncle Bello suna zuwa suka dakawa samarin tsawa "Wanne irin mahaukata ne ku?
Da zaku shigo har gida kuna dukan mutane?" Cewar Uncle Isma'il, Uncle Bello ya ce "Rabu da su za su yi bayani a Police station yanzu" ya fa
i hakan yana danna wayarsa.
Kafin kace me sun arta ana kare.
Rai
ace Uncle Isma'il ya kalli Abbu ya ce "Are you happy?
Kana farin ciki ko?" Abbu bai ce komai ba, ya koma cikin part
insa yana jin kamar ya ha
iye zuciya ya mace sbd ba
in cikin
ar cikinsa Majeederh.
Uncle Bello ya dubi Abraham da kansa ke kife a bayan Majeederh ya ce "Tashi ka ji, sannu" Mami ta ce "Kamar fa ya suma?" A hankali suka ji ya ce "Am sorry Mami, am sorry" Majeederh kowa kunyar su Uncle ne ya kamata yasa ta kasa fitowa, can dai ta yi shahadar
oda ta
wance jikinta bawai dan
arfinta ba, sai dai rashin kuzarin Abraham
in, ana haka wata ha
iyar mota ta shigo cikin compound
in iya ha
uwa motar ta ha
u, ta cikin motar kuma Grandpa yake
arewa Uncle Isma'il,da Uncle Bello idanu, bai samu zarafin ganin fuskar Majeederh ba sbd kanta a dur
oshe yake,ya sauke idanunsa akan abin sonsa Abraham Daniel David "Jeka kazo da shi" Taj da Joshua suka bu
ofa tare da fitowa kai tsaye wajan Abraham suka nufa basu tsaya jin me zai ce ba, suka
aga shi a hankali yake bin su da kallo, kallon zaku ci ubanku ne munafukai.
"Ina zaku kaisa?" Haushin Majeederh ya kama Taj ya yi mata, sai Joshua ne ya ce "Hospital" Jiki na rawa ta ce "Wait for me please" Joshua ya ce "Ok" Taj ya ce "Me ya sa zaka ce mata haka?" Joshua ya ce "Tana son shi, ina tunanin tare da kai mu kaga komai a vedio ko?
Bawai jiranta za mu yi ba muje kawai" Suka nufi mota da Abraham suka sa shi kusa da Grandpa David yana ganinsa ya rungume Grandson
in nasa, shi bai san wanne kalar hukunci zai
auka akan Abbu ba har yanzu....
Suna rufe motar Majeederh na fitowa sanye da abaya da li
ab Uncle Isma'il ya ce "Kada ki bisu" Ta ce "Please Uncle Allow me to go,
ilan mutuwa zai yi" Uncle Isma'il ya dinga kallonta a hankali ya ce "Ki bari su tafi da shi, after that kya je" Kasa magana tayi sai juyawa kawai da ta yi zuwa part
inta ta fa
a saman gado tare da rungume pillow hawaye na zuba daga cikin idanunta, ta kasa samun sukuni ba zata ta
a yafewa kanta ba muddin wani abu ya samu
anta........