← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 106

Sashe 39

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali Majeederh ta sako
afarta cikin harabar gidan ki
a na tashi zuciyarta sai rawa take for the first time data zo event har haka, wanda kuma bayin kanta bane tabi ragamar zuciyarta akan abinda take jin kamar shi ne daidai, abaya ce mai
aton hannu a jikinta ga fa
i da take da shi ta yi mata yawa sbd ramewar da tayi, tayi rolling kanta a hankali ta saka hannu ta zame li
in fuskarta a karo na farko in her whole life data cire li
ab a gaban maza tafiya ta fara yi zuwa wajan, gaba
aya idanun jama'ar wajan suka dawo kanta duk wanda ya ganta sai ya ta
o na kusa da shi ya nuna masa Majeederh daga mazan har matan, ta ci-gaba ta shiga cikin wajan tana zuwa dab da wani matashin mutum tun kafin ta
arasu ya juya da sauri kamar yaga Aljana yabar wajan jiki na rawa......

MIJIN MALAMA
Via this number..... 08119237616
Duk inda ta sanya
afarta sai taga ana matsawa tare da jan jiki baya, Majeederh was Shocked ta yi saurin saka hannunta ta shiga shafa fuskarta ko wani abu ne ya sameta, amma bata ji komai ba, bata iya shiga razani ba sai numfashinta ya fara sauka da
arfi ciwonta ya fara neman tashi, wani saurayi ya dinga kallonta daga nesa ganin attention
insa yana kanta ya sa ta nufesa duguwar rigar jikinta na neman yarda ita sbd tayi mata yawa sosai.

Tana zuwa wajan saurayin taga ya yi saurin rufe idanunsa a fili ya shiga fa
in "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, Ya subuhanallahi!" Kalamansa da salatin da yake na neman taimako daga Ubangiji ya
ara firgita Majeederh da jirkita duniyarta idanunta da sukai jajur ta bu
e akan saurayin ta ce "Don Allah mene ya samu fuskata?

Me ya sa kowa ke kallo na??

Me ya sa maza suke guduna?" Sosai muryarta ta razana shi amma ya dake deep down na zuciyarsa addu'a yake na neman tsari ya dai daure ya ce
"But are you a Baha'i?" Majeederh ta dinga kallonsa ya ce "Ina nufin ke Bahaushiya ce?"
Ta jinjina masa alamar eh ya ce "Ki dai bincika amma duk wanda ya ganki zai ci Aljana ce, kyanki ya yi yawa ni ma dauriya kawai na yi" Yana fa
in haka ya bar wajan da sauri jikinsa na rawa.

"Aljana??" Majeederh ta tambayi kanta tana nuna kanta da yatsa a fili ta ce "Is this really happens to her?" Ta zube saman kujera tare da dafe kanta "Wai meke faruwa?

Ni ce Majeederh ko wata new Majeederh?

Ko dai gaske Aljana ce, Innalillahi" da
yar ta iya jan jiki tare da
aukan li
ab ta mayar a fuskarta tana fita Aliyu ya shigo wajan shi kansa bai san mene ya kawo shi ba.....

Gaba
aya suna zaune a parlour Hajia ta gyara zama speaking calmly ba fa
a ta ce "Sannu fa, ai zata aikata duk me aka ce ta yi bana doubting" Hajiya Rahmerh ta ce "I don't think so, amma dai ta ce komai zai daidai In sha Allah" Hajia ta girgiza
afa kawai hankalinta yana ga Aliyu-haydar da har yanzu ba taga shigowar shi ba.

Anti Biba mai bin Hajiya Rahmerh ta ce "Ni wai ina Autanki ne Hajia?

Babu shi ba Almustapha?" Kafin ta yi magana Aliyu ya shigo muryarsa mai
auke da damuwa ta
an baiyana a parlour.

Daga Mahaifiyarsa Hajia har
annenta Hajiya Rahmerh da Anti Biba suka dubi Aliyu.

"Kai lafiya kake?

Wannan idanun kamar mai azumin Kaffara?" Ya nemi waje kusa da Hajiya ya ce "Am Good, ya hanya Aunties?" Anti Biba ta ce "Lafiya, lawyer sarkin
arya" Bai ce komai ba ya shafa kansa feeling better ganinsa kusa da Hajiarsa "Aliyu" Aliyu ya kalli Hajiya Rahmerh har sai da gabansa ya fa
i ta ce "Aliyu, Aliyu, Aliyu how many times do I call your names?" Ya yi
asa da kansa ta ce "Ok na kira na ji da
in bakina ne ko mene?

Eh?" A hankali ya ce "Afuwa" Ta gyara zama ta ce "Kana da gata, kana da ku
i, kana da ilimi ka fara aiki zaka gina kanka to me ka ke jira?

What are you waiting for??" Shi dai bai magana ba ta ce "To ka fita daga cikin idanuna, ku biyu kawai Allah ya bawa Hajiya Laylerh ai yana da kyau yanzu zuri'a su fi haka yawa, bari na bu
e maka zancan a faifai maganar aure nake maka" Ya yi shiru daman ya san abin da zata ce kenan ya ce "To" ta ce "Ba wannan nake son ji ba, cewa zakai to Hajiya Rahmerh zan yi nan da wata kaza ka gane, ni a kawo maganar ba ga can
ar uwarka ta
are karatunta a London Buhayyerh talk to her ina da tabbacin zata amince maka" Ya cira idanunsa ya kalleta ya ce "She is not strong enough to be my wife, I need someone stronger" Ta ce "Are you kidding me, right?" Ya yi shiru, Hajiya Rahmerh ta shiga fa
a ta inda take shiga bata nan take fita ba har tayi masa tas bai ce komai ba.

Ya mi
e tare da shigewa part
insa, yana shiga Anti Biba ta bi bayansa ta ce "baka kyauta ba Aliyu" ya ri
e kansa ya ce "Goodness, me na yi?" Ta ce "Ba haka ya dace ka bata amsa ba, ana iya yin
arya domin kare kai wannan ya halatta a mazahabar malam Bahaushe, ana iya lashe rai
aya domin kare rai dubu" ya yi shiru for some seconds ya ce "Kawai sai a ha
a aure?

Kamar an daina wannan abun an shige
arnin tun tuni" Ta yi Murmushi kawai ya ce "Ina Antin Turkey?" Anti Biba ta ce "Sun sauya she
a an yi mijinta transfer na wajan aiki" Yana kwanciya tare da rufe idanu ya ce "Zuwa ina?" Ta ce "Ban san
asar da take ba, tana ta complain dai bata so sbd karatun yaranta baya yake dawowa" Ya mirgina ya ce "Tana da gaskiya" Hira su ka yi sama tana lura da yadda
irjinsa ke
agawa sosai da ramar da ya yi sai ba tayi masa magana ba....

Washegari da safe Innati ta dira gidan Abbu lokacin duk suna karyawa ta dubi Abbu ta ce "Audil azizu sa
on Ubangiji kake amma ba zaka gane ba" Da damuwa sosai ya ce "Sa
o Innati?"
"A'a, Allah na tuba ai duniyar gajere ce kaje ka yi bance komai ba, amma zaka sha mamaki da izinin Allah ka kuma shirya" Kalaman Innati suka daka Abbu cikin shakku na rashin sanin abinda ya aikata har haka da zai gani?

Innati ta kalli Majeederh data ra
ube gefe
aya kamar ba gidan Ubanta ba ta ce
"Babu komai, jarrabawa ce amma ni ka
ai na san abinda idanuna ke gani akan ki Kululu ki yi ta addu'a takanas na zo wajanki tunda na ji ance jirgi zaki hau ki bar duniyar"
asar dai ba duniyar ba" Aaliyah ta fa
a tana kallon Majeederh wanda ko kunun ta kasa sha.

Kamar daga sama kuma su ka ji ta ce "Inna da Aljanu nake kama?" Innati ta zare idanu tana dafe
irji ta ce "Yanzu to mene haka?

Ina ruwanki da zancen Aljanu da sanyin safiyar nan don Allah?

Allah ya yafe miki" A raunace kamar bata son yin magana ta ce "Na ta
a ji kince na tsorataki" Innati ta ce "To bance komai ba, ke kuma kwa
ayayyiya wacce ta sha nonon maita ki ke idan wancan yaron ne zaki gani, abin da naga komai ina kan gani" Ta fa
a tana nuna Ruma da hannu ita kuma ta tura baki gaba, ta juya kan Mami ta ce "Ban yi mamaki ba, haihuwar Legas ce ke sai abinda Ubangiji ya
addara za mu gani, duk
an iska ne Legas
in ai" Abbu dai bai ce komai ba sbd yasan halin mahaifiyarsa kamar wacce take da matsala idan tana abu sai dai kawai su dinga jinta.

Majeederh ta yi shiru a
akinta inda take kwance akan gado sai juyi take, bata san meke damun zuciyarta ba, wacce kullum ke
aryata ta akan zata iya samun wanda zai aureta ya rusa zuwanta Egypt.

Ta juya a hankali tana
ame pillow jin tsigar jikinta na tashi wani abu yana mata yawo a jiki, wanda ta kasa sabawa da jinsa a kullum, yanzu ko ta
auki azumi ma sai ya karye bata san meke kawo wannan abun ba, ta
ara juyawa tana kiran sunan Allah ko zata daina jin abin amma ina, ruwan saman da akayi ya
ara haddasa bayyanar abu a jikinta kamar cin wutar kara.

Mi
ewa tayi ta nufi toilet tana zuwa ta dinga she
awa kanta ruwan sanyi a hankali ta dur
oshe akan
afafuwanta duk yadda ta kai da ha
uri, juriya, da mi
a lamura ga Ubangiji sai da ta fashe da wani raunataccen kuka har da shasshe
a.

Da
yar bacci ya
auke ta, ta farka da wani irin zazza
i ta juya tare da kallon Mami dake zaune bakin gado ta zabga uban tagumi ta ce "Kin farka?" Majeederh ta mi
e zaune tana mistake idanunta da suka kumbura "Mami"
"Kuka ki ka yi Majeederh?" Ta yi shiru domin bata
arya Mami ta sauke numfashi ta ce "Hawwa'u, kina ji cewa a ranki bana kyautawa ko?" Majeederh couldn't speak Mami ta ce "Majeederh bani da iko dake, haka kullum mahaifinki yake ce mini, shi ya sa na tattara komai na ja bakina nai shiru, to na ce me?
Chapter 39 · 0% Book details