Sashe 20
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Almustapha ya
ara
aga hannu zai mari Aliyu,cikin sauri Aliyu ya ri
e hannu ya ce
"Kasan Allah ka
ara marina zan karya hannunka,ka bar ganin kai yaya na ne, idan kun shirya korata kamar yadda Mahaifin Majeederh ya koreta fine I'll leave the house" abu kamar wasa dambe ya sar
e tsakanin wa da
ani cikin
acin rai Hajia ta zabgawa Aliyu mari ta
ara zabga masa mari ta ce "Ka nutsu Zaki, ka nutsu" Aliyu ya fashe da kuka ya rungume Mahaifiyarshi ya ce
"What should I do Hajia?
Dame zan ji ne?
Wallahi idan kuka matsa mini zan iya aikata komai, Hajia I love Majeederh don Allah ki nemo mini ita, hajia hajia....,"
Da Hajia da Almustapha su kayi kan Bar Aliyu Sufyan Alhassan wanda ya fa
i a
asa sumamme...
Government House
Labarai ake ta ko'ina gaba
aya kuma akan Malama Majeederh Abdul'aziz Khan ne, Human rights sun shiga maganar,
ungiyar mata ta shiga maganar, shugaban
an hisba.
Ya sauke
oyayyiyan numfashin tare da juyawa ka
an ya kalli tulin jaridun da aka wallafa, gefe guda kuma yana mamakin gidan Jaridar Hausa lastest News, domin sun fi ko wanne gidan jarida
aukan zafi da kuma aibata Malama Majeederh.
Sama sama yake kallon photon ta, bai ta
a ganinta ba amma muryarta kullum tana yi masa amsa kuwwa a kunne.
"Ham...mad" Hammad ya yi sauri ya rusuna ya ce
"Your excellency" "Waye me wannan Shirman?" Hammad ya
ara yin
asa ya ce "Wata
ar Jarida ce, Latifa Omar"
Abu-turab ya ce.
"A dakatar da gidan jaridar" with so much respect Hammad ya ce
"With pleasure Your excellency" ya jinjina kai kawai, Hammad ya juya cikin sauri.
Kai tsaye akai sanarwar da yawun Gwamna tare da bada umarnin rufe gidan Jaridar.
Abu-turab ya kasa komawa gida, tun safiyar yake jiran ya ji ance an samu Malama Majeederh Abdul'aziz Khan amma shiru har biyar na yamma ya yi.
Tajju ne ke driving hannunsa ri
e da Envelope yana ta yawo amma bai samu Majeederh ba, gashi har an kwana wani daren na shirin yi kamar ance masa ya juya idanunsa ya sauka akanta tana nan zaune bakin bolar ta
ame jaririn kamar za a kwace mata shi, ta fita hayyacinta duk jini ya
ata jikinta, cikin sauri Tajju ya gangara gefen titi tare da yin parking yana Hammadala a ransa ya fito,bai san mene a envelope
in ba amma yasan dole yana da ala
a da wannan jaririn babu ko tabbata musamman yanzu daya tuna wata rana.
Yazo daidai tsakiyar titin yana
arin tsallakawa wata
atuwar tifa tayi awon gaba da shi....
#Bar Aliyu Sufyan Alhassan
#Dr Jamal
#Abu-turab
Na'ima Sulaiman Shu'aibu
08119237616
Not editing
Cikin sauri Barrister Aliyu zaki ya shiga mota tare da bin bayan Abraham, His Excellency Abu-turab ya shiga zagayawa a wajan yana sauke numfashi a wahale jiri na neman
aukan shi, ganin yadda yake shirin rasa Jiddo a lokacin na biyu.
Al'amarin na neman zame masa tamkar ta le
o ta koma ne, ga
oshi ga kwanan yunwa.
Wanda bashi da mara ba da inuwar giginya na nesa kasha da
Ya fesar da numfashi tare da juyawa ya kalli Uncle Isma'il wanda ya fito tare da tsayawa a harabar gidan nasa, gaba
aya ya shanye mamakin da Abraham ya shayar da shi ta hanyar zubawa bakin gate idanu a tuninsa ko Abraham zai dawo da Malama Majeederh.
Amma zaton shi ya sa
a tunaninsa.
"Uncle a
aura auren kawai" Uncle Isma'il ya dubi His Excellency, duba na tsanaki.
"Matsayin auren fa?" His Excellency ya ce "Zan sanya a rufe ko wacce tashar mota, data jirgin
asa, zuwa na sama, dana ruwa, zan zuba jami'an tsaro a kama shi zuwa gidan yari, ita kuma sai a akai mini ita gidana"
"Kada ka tsauwala, gaggawa aikin shai
an Your Excellency" ya
ara girgiza kai ya ce "Majeederh ba auren sada
a za mu yi mata ba, tana da daraja sosai
addara ce kawai ta fa
a mata, yadda aka juya mata baya ni ba zan bari ba" cikin girmamawa His Excellency Abu-turab ya dubi Uncle Isma'il kamar zai rusuna ya ce
"Afuwan bana nufin haka, ka fahimci ni, ka dubi halin da nake ciki Uncle"
Mahaifin Aliyu Sufyan ya numfasa ya ce
"Ita mace allura ce a cikin ruwa, mai rabo ka
auka, ina tunanin abar maganar zuwa sanda wannan
in zai dawo da ita" "Mahaukaci ne fa, zai iya aikata abinda ya furta" cewar Abuturab.
Murmushi kawai Uncle Bello ya yi, domin ya fahimci hutar son Majeederh a cikin idanun His Excellency.
Sun sha bamban da Abraham, shi a fili yake nuna maitar shi wanda yake sawa ayi tunani jikin Majeederh da kyanta ke fisgar shi tare da ingiza shi zuwa tubalin da bashi kenan ba.
Shiru ya biyo bayan maganar ta su ko wanne akwai abinda yake sa
awa a ran shi.
Abu-turab ya kasa jurewa hankalinsa yana can kan Jiddo, zuciya ke raya masa yanzu ga su can
an iska yaron can mai idanu a tsakiyar kai yana yi mata tijara da keta mata haddi, ya samu damar da shi baya tunanin zai samu musamman da bai hango soyayyar shi a zuciyar Malama Majeederh ba.
"No, i can't take it"
"Me za ka yi?" Inji Uncle Isma'il.
"Zan nuna masa ni ke mulkarshi, zan yi amfani da
arfin iko, na manta waye ni, na ajjiya matsayina akan samun Malama Majeederh amma wani na can da ita" "Ba zai cutar da ita ba" cewar Uncle Isma'il.
"Zai aikata abinda ya ce, ai Mahaukaci ne"
"Depression ne"
"Ba su da mara ba, abin da ke gidan
aura shi ne a Goje, ka bani dama ka kuma share mini fage"
Sai a lokacin Haseenatou ta yi murmushi mai ciwo ta ce "Abin mamaki baya
arewa, ra
umin dawa ya ga na gida,ko a labaran Hikaya, da film da littafan hausa ban ta
a ji ko ganin yadda ake rurrumar auren mace mara tsafta wacce ta haihu ba aure ba sai yanzu" Daga Mama har Abu-turab kallon Haseenatou su ke.
"Yes, duk soyayya ta rufe ku,kun makance kun kasa ganin gaskiya na tabbatar da a hayyacinku ku ke ko da ku
i aka ha
aku ba zaku ta
a sha'awar aurenta ba, to yanzu baku da mara da wanda su ke turo" ta fa
a rai
ace domin har ranta bata
aunar auren Abu-turab da Majeederh.
Ta yi
wafa ta ce
"Abin da sake an bawa mai kaza kai" Sona da ke tsaye ta ri
ugu ta ce
"Abin nema ya samu, matar dan doka ta haifi
arawo, ka dai ki ce halin dangin miji ne ya motsa miki?" Kamar Sona na karantar zuciyar Haseenatou, bata da burin daya shige irin Abu-turab ya auri
ar uwar shi Intisar ta gyara tsaiwa tana kallon Sona ta ce "Aikin banza talaka ya girmi sarki, ina abun yake?
Ai da tsohuwar zuma ake magana"
"Hankaka mai da
an wani naka, na aza cewa kan ki ki kewa farauta, to ai ke kin yi ka
an kuma Anti Jeederh dashen Allah ce, murucin kan dutse bai fito ba sai daya shirya, kuma
addara bata bar kan kowa ba" har huci Sona ta ke don masifa ta
ara watsawa Haseenatou harara ta ce
"Hannu
aya baya
aukan jinka, kin yi ka
an a wannan wasan kina iya komawa ki samo nagartattun
an wasa sai a fafata kuma....,"
"Stop it" Uncle Bello ya fa
a yana nunawa Sona hanyar shiga cikin gida ya ce "
ar banza uwar magana,ba ki
auka a
asa ba" murmushi kawai Uncle Isma'il ya yi domin surutun
ar ta shi a yau ya yi rana.
Almustapha shi ma ya ji da
in bayanin Haseenatou, Ubangiji ya sa Aliyu zaki ba zai ta
a samun Malama Majeederh ba har abada.
Musty ya kada baki ya ce
"Idan kaga kare yana sunsuna takalmi
auka zai, ba bu rami mai ya kawo rami Allah dai ya kyauta" Hajia ta watsa masa harara.
Duk abinda ake Abbu yana ciki bai fito ba, ba
in ciki kamar zuciyarsa zata fito wai yau
ar shi ta lalace?
Take
arin lalata masa family?.
Ganin yadda duk a kayi shiru kowa yana jimanta al'amarin a ran shi.
Uncle Bello ya ce "Ina tunanin mu bar wannan maganar, zamu
ara zama idan komai ya daidaita"
"Ba zai dawo da ita ba" cewar Abu-turab.
Uncle Isma'il ya ce "Zai dawo da ita, da hannun daya
auketa ka sanya cewa wacce ta haifeka ba zata cutar da kai ba, to Abraham ba zai ta
a iya cutar da Maminsa ba"
His Excellency ya dubi Uncle Isma'il, ganin kamar shi ne babba kuma waliyyin Malama Majeederh, ya ce.
"Ka bani dama, ka yi mini alfarma a
aura auren nan" daga ba
ofa Abbu dake fitowa ya ce
"Ni na ce ka auri Majeederh, kuma yanzu na ce kada ka aureta domin zata
ata maka iri, kuma sam bata dace da kai ba" Abu-turab ya ce "Don't say that Abbu, kayiwa mata uzuri, kuma ka nasan ita alheri ce a gareni" murmushi kawai Abbu ya yi kana ya ce
"Allah ya taimaka, ko mene ya faru ka kuka da kan ka" yana fa
in haka ya nufi motarshi, Mami na bin bayansa suka shige ya ja ya rufe.
Uncle ganin Abu-turab ya kafe ya ce "Ka je, zuwa dare sai ka zo mu yi magana"
"Thank you" "It's my pleasure Your Excellency sauka lafiya" Haseenatou kamar zuciyarta tayi bindiga haka ta shige fuuuu!
Ta nufi mota shi na motarshi ya shiga
aya daga cikin motocinsa Chevrolet Silverado.
Ash colour, dake tafiyar sirri ce ya sa baya bu
atar motar gidan Gwamnati hatta P.a
insa Hammad bai taho da shi ba.
Hajia da Papi tare da Almustapha suka ta fi suma gidan ya rage daga Uncle Isma'il sai Uncle Bello da Yaran da suke cikin gidan.
Sosai Abraham ya take giyar motar gudu yake ba tare da ganin abin da yake gabansa ba, idanunsa sun yi jajur ta jikin madubin motar ya hango Aliyu dake biye da su.