Sashe 13
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsoron t
aya kada bakin mahaifinta ya kamata ya sanya ta lalace kum ta bi duniya kamar yadda kalamansa suka bayyana haka, mene ya sa ya kasa yarda da ita ya kasa fahimtar ba zata ta
a aikata zina ba, ya kasa amincewa
addara ce ta fa
a mata.
Kuka take son yi ku zuciyarta za tayi mata sanyi amma ta kasa sai ma wani abu daya tsaya mata a
asan ma
oshi da
yar take jan numfashi.
A raunace ta
aga kai sama ta ce
"Allah na gode maka, Allah na gode maka da wannan jarrabawa, yadda kayo ni a Musulma mai yadda da
addara Ubangiji ka sanya na cinye wannan
addarar, zuciyata ta kasa jurewa Allah kai kasan abinda yake
oye Ubangiji idan rayuwata a wannan duniyar shi ne alheri ka tabbatar dani a raye ka bani ha
urin jure
alubalen cikinta, idan mutuwata ita ce hutu a gareni Ya Allah ka
auki raina a wannan lokacin, ka yafe mini kurakuraina ka kula mini da abinda na haifa" Ta rufe idanu tana
ame jikinta tana jan numfashi da
yar ta ce
"Asstagafirullah Ya Allah, Asstagafirullah, Asstagafirullah Ubangiji kana kallo,kana ji, kana gani albarkacin imanin da nayi da kai, albarkacin kare addininka da nayi, Ya Allah ka bani ha
uri kwatankwacin ha
urin da Annabi Lu
ya yi da mutanensa, ka bani ikon jure yanayin rayuwa kwatankwacin juriyar da Annabi Yusuf ya yi, Allah ka bani
arfin zuciya wacce zan fuskanci ko wanne
alubale, kwatankwacin Yadda ka bawa Annabi Sulaiman
arfi ikon, Allah ka kula dani kwatankwacin kulawar daka bawa Annabi Musa a cikin gidan Fir'auna...
Ya Allah Asstagafirullah!"
Jira take taga ta inda mutuwarta zata fara, amma shiru hakan na nufin rayuwata ita ce alheri a gareta.
Abu-turab na zaune
asan carpet ya sanya Mama a gaba hannunsa na
e da bandeji cikin kulawa ta ce "Abu-turab me ka ke so?"
"Majeederh nake so Mama" ta ce "Nemi Soyayyarta idan ta amince ba zan hana ba"
Ya yi shiru ta ce "Idan baka da abun fa
a jeka, ka sani a gaba" ya kalleta ya ce "Kamar ba zata amince ba" Mama ta dube shi sosai tana duba yanayinsa ta ce
"Idan har baka sanya son zuciya cikin lamarinka ba babu shakka zata amince, ka yarda da kan ka shi ne kawai" tana kallon T.v ta ce
"fight for the truth, fight for your love, idan har ka fa
a mata wahalar daka sha akanta Majeederh zata ji tausayinka, sai dai bana son ta aureka don jin tausayi sai don cewa tana Son ka"
"Tausayi yana zama so"
"Inji ku Hausa ba, babban kuskuren da kuke kenan, gurbin tausayi daban na So daban go and search"
"Mama please ki....,"
Cikin fa
a ta ce "Abu-turab ba zan tilasta
ar mutane ba, fita ka bani waje" ya mi
e jiki a sanyaye yabar bedroom
in, Jidda na nufar inda yake ya daka mata tsawa.
Mama ta ce "Na gode Allah tunda
arka ce" yarinyar ta fashe da kuka sosai da gudu kuma ta nufi bedroom
in Majeederh ta sameta zaune inda take..
"Mami" Majeederh ta zubawa yarinyar idanu sai ta
an saki fuska ta ce "Call me Jidda"
"Dady ya ce Mami" Majeederh ta jingina da bed ta kallon yarinyar sosai tayi kama da mahaifinta.
Jidda ta ce
"Ina son Daddy, kema kina son shi?" Majeederh shiru ba amsa ta
ara cewa "Zaki zama Mamina?" Sai a lokacin ta ce "Ai ni Mamin kowa ce come here"
Barrister na zaune looking so worries ya
ara ramewa ya yi ba
i kamar ba kyakkyawan matashin nan ba mai jini a jika.
"Aliyu Meke damunka?" Ya dubi Hajia ya ce "Me kika gani Hajia?" Ta ha
e rai sosai ta ce "Why are you asking my question with a question?"
an Najeriya ne fa?" Almustapha ya bada amsa yana hararar Bar Aliyu Sufyan Alhassan.
"Lafiya nake" "
arya ka ke, na san halinka dole da abinda yake damunka" Aliyu ya rasa me zai ce, ya fa
awa mahaifiyarsa damuwarsa tamkar ya tona sirrin aurensa ne, kuma zata tsani Matarsa Latifa Omar, amma seriously yana cikin damuwa ya mance when last da ya yi mu'amalar aure da Latifa, ya manta rabon da ya ji
amshin girkinta kullum abinci da
auri ya manta rabon da yag kitso a kanta, ya mance rabon da ya ji kalmar adawo lafiya daga bakinta.
Yana bu
atar kasance da matarsa ha
urinsa ya fara gazawa.
Ya ri
e kansa, da mutuncinsa sbd gudun fa
awa halaka, amma irin su Latifa sune suke sanya maza neman mata da aikata zina.
"Ni banga abinda ka rasa a gidanka ba, amma ka sanya wa kanka damuwa akan wata
ar iska haba Aliyu" Barrister ya kalli Almustapha ya ce
"Mai
aki ai shi yasan inda yake masa yoyo, ba zan hana ka aibata Majeederh ba amma ba kowa ake halinsa ba" Almustapha ya kalli Aliyu sai kawai ya mi
e tsaye.
A tare suka fice daga cikin gidan nasu, Bar Aliyu ya yi Lodge Road wanda dalilin Majeederh ya kama haya a unhwhaty, shi ma Almustapha ya nufi hanyar gidansa.
Maimoon na zaune ita da
awarta wacce suke neighbor da ita.
"Maimoon kin ji da
i, Allah ya baki miji wanda yake wada taki da komai na rayuwa" Maimoon tayi dry sosai ta ce "Allah sarki, wallahi bani da matsala da mijina sa
ani bai ta
a ha
ani da shi ba, yana da ha
uri sau
in kai, sometimes na fisa rikici ma, gaskiya samun miji kamar Almustapha da wahala, yana da kare hak
in aure da nasa, kullum cikin kyautatawa iyalansa yake" Maryam tayi murmushi ta ce
"To Allah ya bamu irin taki" "Haba ya bawa
an gaba dai, ke kina
akin mijinki ai ki ce kawai Allahamdulillah,kin san duk wani kwanciyar hankalin aure shi samun daidaito tsakanin ma'aurata, yarda da juna, ha
uri, tausayi.
Ni kam i trust my husband" Shira suka ci gaba da yi.
Suna zaune Maimoon ta ji anyi horn ta mi
e da sauri ta ce "To ga
an halak nan" Maryam ta ce "A'a zama bai ganni ba, lemme have my way" sukai dry kana sukai sallama.
Maryam na fita compound na gidan Almustapha na fitowa ya dinga kallonta domin bai ta
a ganinta ba.
Ya shafa kai lokacin da take cewa "Sannu da zuwa"
"Thank you, can i know you?" Ta ce "Matar ma
ocinka ce Habib"
"Oh, you're too beautiful" Mamaki ya kama Maryam sai tayi
an murmushi ta ce "Harna kai Matarka Maimoon?" Ya yi murmushi yana kashe mata idanu guda ya ce "Haba waccar Dabbar?" Maryam ta zare ido ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un Matarka ka ke kira da Dabba?" Ya watsa hannu ya ce "Yes, Kinga bani number ki please" Number ta bashi ta shige tana Ka
a masa jiki, ji ya yi kamar ya bi bayanta domin ya tabbatar mijinta baya gari.
Cikin dare Abu-turab na zaune ya samu sanarwar gaggawa an samu motar jami'an tsaron shi a wani gefen hanya, gaba
aya jami'an sun mutu guda
aya ya yi saura Captain shi ma yana gadon asibiti.
Misalin 2 na dare Uncle Isma'il na harabar gidansa yana duba jaridar ranar inda yake ganin cewa Governor yana asibitin Cameron domin duba lafiyar shi, kamar yadda aka samu sanarwar ta bakin mai kula da lafiyarsa.
Ji ya yi an tsaya gabansa ya mi
e da sauri da
arfi ya ce "Abraham innalillahi,mene ya sameka...
MIJIN MALAMA
Book1 500
Book2 500
Mutum zai iya biyan book1 kafin a fara book2...
Idan kuma yana da hali zai iya biyan 1k
in baki
aya. 08119237616 kuyi magana ta nan.
MIJIN MALAMA
Nimcyluv sarauta
*10...
Masu Arewabooks follow my account
akwai gift ga wanda suka fi kowa share da comments acan
https://www.arewabooks.com/u/nimcyluv
Abraham ya zube gaban Uncle Isma'il ya ce "I want to convert to Islam, I want to become a Muslim, how much will I give" Uncle Isma'il da mamaki yake kallon Abraham
in, Yaushe ya dawo?
Mene ya same shi yaga jikinsa da wannan raunin?
Mene ya ja hankalin shi zuwa ga addinin Musulunci duk da sauri irin na mahaifinsa Denial, duk da kasancewar Kakansa Pasto a church
in da tafi ko wacce girma.
"Lafiyarka
aya?
Mene yaja hankalinka zuwa ga Musulunci?
Yaushe ka dawo?" Uncle Isma'il ya jerawa Abraham tambayoyin cike da mamakin domin kansa ya riga cushe.
Abraham ya kasa cewa komai domin bashi da kalaman da za su iya fahimtar da Uncle halin da yake ciki,
But speaking the truth, he wants to be a complete, pure Muslim.
Na gartaccen mutum mai tsafta.
Al'amarin daya wakana akan idanunsa sun bashi malam tsoro da tu'ajujji wani abu mai sunun tsoro Abraham bai sani ba. that is the first way he will take to surprise Majeederh.
Uncle ya kalli ko'ina kafin ya tattausa murya ya ce
"Ka bari zuwa gobe sai muyi magana mu shiga ciki" Sai a lokacin cikin gur
atacciyar Hausar shi ya ce "Uncly, Jee"
"Jee?" Uncle Isma'il ya maimaita kenan bai mance da ita ba?
"Abraham Maminka Majeederh bamu san inda take ba, we lost her" Ya fa
a cikin damuwa.
Abraham ya
ago kansa tare da saka hannunsa ya dafa cinyoyin Uncle Isma'il ya ce
"She slapped me, insulted me, said she hates me, babu ni rayuwarta abada" Baki sake Uncle Isma'il ya ce
"Ita Majeederh?
Wait a ina ma ka ganta?
Mene ya sanya harta mareka?" Ya
aga gajiyayyun idanunsa wanda babu ladama ko ka
an a cikin su ya ce "Tana wajan Governor na garin, his prvt house" Uncle Isma'il ya dinga jinjina kai yana tunanin abinda ya kai Majeederh wajan His Excellency, mutum mai tsananin karamci da tausayin na
asa da shi Al'ummar shi yana da tabbacin ba zai ta
a cutar da Majeederh ba.
Ya duba agogon hannunsa yaga lokacin ya ja, gashi ance ma baya
asar yana Cameron.