← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 106

Sashe 15

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A inda take zaune take jiyo
amshin perfume
in da har abada ba zata mance ba.

Abinda bata sani ba dab da ita Oga Abraham Daniel David ne zaune cikin wani milk
in voyel mai manyan zane ana iya hango faffa
irjinsa mai
auke da zanan tattoo kansa kwance luff yana
yalli sai sabga
amshin Boadicea The Victorious, idanunsa kafe a kanta babu ko
iftawa.

Uncle Isma'il ya yi sallama kana yasa aka yi addu'a.

Ya gyara zama ya ce.

"Bincike da result ya tabbatar Khalil jinin Abraham ne" a kusan tare Governor Abu-turab da Bar Aliyu suka ce..
arya yake
ana ne" Abraham ya lumshe idanunsa ya bu
e ya ce "Babu me zarar yi ma Jee ciki kaf cikin ku, I'm lucky ni me sa a ne" duk suka kalli Abraham Abbu kuma ji ya yi kamar ya sha
e yaron.

"Ba musu za kuyi nan ba, kuna son rusa mini
ar fahimtar da nayi, His Excellency, Barrister, Abraham na yarda duk kuna son Majeederh, shawara
aya zan baku Majeederh ba budurwa ba ce
addara ta fa
a mata" Zaki ya ce "Zan zauna da ita haka"
Uncle ya girgiza kai ya ce "Kuyi fa
a, fa
a na samun soyayyar Majeederh zan ga waye MIJIN MALAMA, zanga mai zarrar sace zuciyarta,
a dai na Abraham ne, ban san ya akayi aka samu cikin ba wanda gaba
aya yanzu Abraham zai bamu labari anan zamu tabbatar da gaskiyar shi".

"Idan tana da burin dawowa gidana to ta
auki shegen yaron nan mai gadon tsiya, wanda ya zo da
azanta zuwa gidan marayu, kuma ki za
i Abu-turab matsayin mijinki shi ne ya dace dake" lokacin guda Majeederh da Abraham da Aliyu suka kalli Abbu banda Abu-turab daya sauke wata
oyayyiyar ajjiyar zuciya.

"Abbu gidan marayu, ni na haifeshi ina raye kuma zan kai shi gidan marayu?" "Idan kin yarda ni ne ubanki, ni ke da hak
in za
a miki miji" ta runtse Idanunta zuciyarta na bugawa bata san lokacin da ta ce.

"Na amince, na amince Abbu albarkar ka nake nema" idanun Abraham kamar za su fa
o.

"You're liar, ki auri wani,ni kuma na ci gaba da tarayya dake kina haifar shegu, ba zan barki ki zauna lafiya da wanda kika aura ba" tayi masa banza.

Abbu ya kalli Abu-turab ya ce "Idan ka shirya kawo sadaki yanzu a
aura auren ka tafi da matarka" Abu-turab ya ce "A shirye nake Abbu" Majeederh na zaune ta ji an
agata cak tare da yin sama da ita har jaririn hannunta kafin kowa ya yun
ura Abraham ya yi waje da Majeederh yana zuwa ya saka key ya bu
ofar mota ya cilla Majeederh ciki idanunsa rufe
walwar ta
in hankalin na motsawa "Kai Mahaukaci ne?" Ya dubeta yana sunkuyawa dab da ita ya zura mata seat blt ya
aurawa kansa.

A karo na biyu ta sake cewa "Kai Mahaukaci ne?" Ya bu
e ido ya ce "I don't know, amma yau zan iya bamban cewa ni mahaukaci ne or not?

Domin a yau zan
ara baki wani cikin na kwanta take a karo na biyu, daman wancan i have been drug ban san ya ki ke ba, wannan shi ne aikin hankalina, wanda zan yi na hauka ya fi wannan,zan iya tsayawa tsakiyar titi babbar mota tabi ta kanmu, me, you, and our son duk mu mutu" Majeederh ta runtse Idanunta tasan tabbas zai aikata.

Da gudu Bar ya fito Abu-turab na mara masa baya, suna fitowa motar Abraham Daniel David na fice daga cikin gidan da gudu...

End of free pages
In sha Allah a nan na tsaya da free pages mu ha
u a paid grp.

Yanzu zamu je asalin labari nan tsakiya ne, book1 shi ne asalin tashin hankalin littafin duk wani abu daya faru a nan ya faru.

Book2 anan zamu ji yadda jaruman namu za su yi fa
a akan Majeederh.
an waye?

Ya akai sai bayan shekara biyu ta haihu?

Dashe akai mata?

Cikin Aljanu ne?

Ko Abraham, ko Abu-turab ko kuma Zakin Hajia?

Wa zai ci riba.

Book1 500
Book2 500
Gaba
aya har mu kammala littafin 1k ne.

Zaka iya fara biyan ku
in book1 kafin mu fara book2.... 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman fidelity bank...

Evidence of payment 08119237616.

Zamu fara posting as soon as kun kammala payment.

THANK YOU
Kafin kammalawa Wannan page
in gaba
aya sadaukarwa ne ga HASEENATOU AUTAR MANYA.

ELEGANT ONLINE WRITER'S, MIJIN MALAMA GRP 1,2.

ALLAH YA SAKA MUKU DA ALHERI
TALLAH
Shin kuna bibiyar littafin *DAU
AR GORA!* Wanda *HAWA__B__KUMO (REAL-SMASHER)* ke kawo maku?

Wai
this is an emotional story ever,idan ba kya bi maza ki nema ki fara kada ayi babu ke,*DAU
AR GORA!* Labari ne dake
unshe da sar
iya akan
addarar wata baiwar Allah *AYSHATOU AYATULLAH* wacce tayi fama da matsalar yoyon fitsari at a very young age,she really went through tsananin rayuwa,
iyayyar Family'n uba,kowa yana
yamar zama da ita,saboda larurar data sameta lokaci
aya,ba kuma wai dan haifeta da shi ba,ku nema ku karanta kada ayi babu ku..
*DAN
ANO*
Kallon
yama Inna Tabawa matar
anin Babanta data kama baki kamar an yi pausing
inta ta bita da shi dawani murya take cewa "toh!

Yau muke ganin tsiya da wasali..

Ke yanzu da girmanki gotai
sai ki saki fitsari a jikin kayanki?

O'ohh!

Ikon Allah..

Ni Tabawa na ga abunda ya isheni bai ishi Allah ba" ta ri
e ha
a tana sake jinjina al'amarin,kamar an cillota kuma kamar me jiran ayi da ita,Inna Larai tai wuff ta fito daga
aki jin maganganun da Tabawa ke fa
a ta
ora da fa
in "ai Tabawa in fa
a maki iskanci ne da kuma ganin ta samu masu
aure mata,amma babu wani rashin lafiyar dake damun yarinyar nan,samun guri ne kawai..

Allah na tuba yau aka fara yin ciki?

Kou a kanta aka fara haihuwa da za'a raina ma mutane hankali ace ta gamu da wani larurar dake hanata ri
e fitsari..

Zallar ta
ara ce dai ke damunta,tou kuma kin san abunki da goyon kaka,babu abunda baza tayi ba da sunan larura" hawayen da suka ciko idonta tai saurin sa hannu ta goge,da sauri ta wuce za ta bar gurin,Inna Larai ta kalli yara
n gidan tace "Kaiii!

Kui mata ihu kou za ta ji haushi ta dena abunda take,kui mata wa
ar me fitsarin kwance ni na saku,duk wanda yayi kuma zan bashi Nera 5-5,manya kuma zan baku 20-20" ihu da tafi suka hau yi,kafin kace me
ananan yaran gidan sun
auko murafen languna da
ananun gallon suka fara ki
a.

Kamar cikin watan ramadhan lokacin tashe,haka muryoyin yara da manyan gidan masu jin haushinta babu gaira ba dalili suke tashi cikin wa
e suna fa
in "me fitsarin kwance,amalaala!

Wace ce?

Me fitsarin kwance..

Amalala..

Me fitsarin zaune..

Amalala..

Me fitsarin kwance!" Inna Larai tace "baku kama sunanta ba,ku fa
a ku
aga murya kowa yaji,idan tai zuciya gobe ta daina" kamar Inna Larai ta zugasu kuwa suka ci gaba da ki
a suna wa
a "wace ce?

Aya me fitsarin kwance,amalaala!

Aya me fitsarin kwance..

Amalala..

Aya me fitsarin zaune..

Amalala..

Aya me fitsarin kwance!!" Ba wa
ar da suke yi ne yafi ta
a mata zuciya ba,yanda wasu ciki ke zagayeta har suna kama mata zani suna janta,wasu na dungure mata kai shi ne abunda yafi komai sawa taji ta muzanta a idanun duniya,da wani irin sauri ta dur
ushe bakin
ofar
akinta,banda kuka babu abunda take kamar ranta zai fita,bata ta
a jin ta yi loosing hope ba irin yau,zuwa yanzu kam gaba
aya rayuwar ma ya fice mata a rai,musamman irin tozarci da wula
ancin da take kan fuskanta daga danginta,abun yai mata yawan da ciwon zuciya yake neman kamata nan take,daga jiya zuwa yau sosai take cikin barazana/wala
anci da tsokanarsu,har tunanin fita take kou wani uzuri ya kamata da dole zaisa ta ha
uwa da
wani cikin mutanen gidan ba Baba Wada kou su Inna Asama'u ba,wani lokaci har
ofar
akin ake zuwa ai mata
an kira...
#Za ku samu littafin DAU
AR GORA!

Na
aya kyauta.

For 2 & 3 shi ne na ku
i akan
500,SP 1k,za'a tura ku
in ta wannan account
in 0060746882-Hauwa Muhammad Usman,access bank,kou a tura zuwa 8165726609-Hauwa Usman Muhammad,Opay digital wallet.

Mutanan Nijar/Mali zaku tura dala
ari,SP jaka
aya,ku tura shaidarku zuwa 08165726609.

Ku bi zazzafan al
alamin #REAL-SMASHER domin samun cikakkiyar amsarku game da wannan matsala data ta
o wanda ya zama ruwan dare a
auyuka har da birni,labari ne mai cike da fa'idodi wanda sai kun bi za ku fahimci mene ne a cikinsa..

A lullume garin yake, sakamakon yanayin sanyin da ake ciki, wanda ya fara tun watan Ogusta zuwa watan da ake ciki na Nuwamba.

Hazo ne ya yi wa samaniya ado, ga iska mai
arfi dake ta shi tana
ara haddasa sanyin shiga jika, yanayin hunturun daban yake dana ko wacce shekara.

Mafi yawanci lokuta a irin wannan
arnin manyan cututtukan da suke gaba da sanyi suka fi ta shi, irin su mura, asthma, sikila, ciwon ido, lamoniya, bushewar fata, ha
o, hatsarurruka a titi da sauransu.

Daidai by pass na First bank motar su ta tsaya akan titi saboda go-slown da hazon ya ha
a, tafiyar 9min (4.8km) ce tsakanin Lodge Road zuwa Aminu Kano teaching hospital.

A hankali ta
ago kanta dake sunkuye tun shigarta cikin motar, fararen Idanunta dake ma
ale cikin farin Glasses mai
auke da photochromic ta watsa akan titin a nutse.

Da
yar ta fisgi numfashi saboda a
irji yake tsaya mata.

"Jeederh!"
Latifa dake zaune a mazaunin driver hannunta ri
e da string motar ta kira sunanta, tasan ta ji ta sarai don haka bata bu
atar ta amsa, Latifa ta ci gaba da cewa.

"We live by our own destiny, kuma Allah na son mu haka, You should not worry about that"
Sai a lokacin Majeederh ta
an juya ka
an jikinta a kame tana curewa waje guda, ji take kamar ita ka
ai ke jin sanyin, duk da cewa Latifa ta rufe Glasses
in motar ta kashe a.c.

Baki ta bu
e ta cikin li
inta za tayi magana,sai kuma tayi shiru can dai ta ce.
Chapter 15 · 0% Book details