← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 106

Sashe 26

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har Ubangiji ya tabbatar da auren su, bata sami haihuwa ba sai da tayi shekaru ashirin da biyar a gidan shi, sannan ta haifi
ar ta Hawwa'u Majeederh Abdul'aziz Khan!

Wacce kamar ka ki tayi ta zubar saboda zallar kamannin da su ka yi.

A nan ya samu wadata ya
ara aure Majeederh na da shekara wacce ya aura ta haihu ta samu
iya mace.

Kasancewar kwanika take ta sake haihuwar wata
ar lokacin Majeederh nada shekara hu
u ana haka Fulani ta samu ciki.

Har ya isa mizanin zuwa duniya a daidai ga
ar da Malam ya bar gidan domin kawo tofi a lokacin na
udar da ta ke tun jiya ta tsanan.

Nishin da Fulani ta yi tare da salati ya dawo da Malam daga tunanin daya lula firgigit ya zube gabanta yana fa
in "Fulani kada kiyi magana haka, ba mu shirya zuwan wannan ranar ba" ta ri
e hannunsa sosai tana salati ta ce "Malam ka kira mini Hawwa'u ina son ganinta, ina son fa
a mata wani abu mai muhimmanci a rayuwarta" Malam ya fara addu'a tare da cewa "Ki fa
a mini ko ma mene, ni ne uban Hawwa'u kuma zan ri
e amana" ta girgiza kai ta ce "Al'amari ne daya shafi uwa da
arta, da kuma dangina ka je ka dawo mini da Hawwa'u, dole zata
ukaci sani a lokacin da bu
atar hakan ta zo" Ta dinga rufe ido tana salati gaba
aya wajan aka fara salati Yaya Bilkisu ta zari mayafi ta ce "Wacce
addararriyar makaranta ce har kusan almuru?

Wallahi yanzu zan je na dawo da ita, Allah ya baki lafiya Fulani"
Tana fa
in haka ta yi waje lokacin yaran duk suna makaranta banda guda
aya.

A hankali Yaran suke tafiya wajan su biyar, uku a gefe guda biyu a can gefe sai.

Wacce ta fi ko wacce nutsuwa ta
ara
ame Alkur'aninta a
irji tana sauke numfashi, a hankali ta yi kyakkyawan murmushi ta cikin li
in dake ma
ale a fuskarta.

Murmushi daya haifar da lomawar dimple
inta guda
aya.

Farin ciki yau take ta
arasa bada haddar Alkur'aninta surar
arshe kuma shafin
arshe na Suratul Bakrah.

Latifa dake kusa da ita ta ce "Majeederh kina dariya ko?" Ta jin jina kai ta ce "Uhm, Mimana na siyo mata alawa, kuma zan ga babyn da zata haifa na samu
anwa" Latifa ta ce "Laa Mima haihuwa za ta yi?" Majeederh ta bata fiya hayaniya da surutu ba sai ta
ara jinjina kan ta cikin siririyar muryarta ta ce "E, ba kiga cikinta ya yi
ato ba?

Zan je na ga baby kuma na ce mata na kammala hadda ta yi mini sada
a inji Ya mu'alim" farin ciki ya kama Latifa sosai ta ce "Ai nima zani na ga baby kuma ni ma zan ce na kusa gama haddata" Murmushi kawai Majeederh ta sake yi har ranta farin ciki take na ganin ta riga kowa kammala haddar Alkur'ani ga Mima zata haifa mata
anwa.

Tuna haka sai ya sa ta lumshe idanu tare da rungume Alkur'an ta na ji tamkar ta yi tsuntsuwa zuwa gida.

Amma kamar wacce ake
ara bayar da ita baya sbd yadda take tafiya a nutse da tarin kamala nutsuwarta ta fi ta wata cikakkiyar budurwar.

Tunda kuma ta fara girma Abu ya siya mata Li
ab kamar yadda Ya mu'alim ya bashi shawara sbd kyan da Allah ya yi mata na musamman ne tamkar zara ce a cikin sauran taurari ga sai dai
ar firit take karatu ya sata gaba Islamiyya da boko ga tarin hadisan da Abu yake
ara mata idan ta dawo, bata barci sai wajan
arfe 1 asuba na yi take tashi ta fara karatu.

Sun zo dai-dai wajan wa su matasa wani ya kalleta ya ce "Yarinyar nan daga gani munin ya yi mata yawa, tunda nake ban ta
a ganin fuskarta ba" Wani ya ce "Kuma dai gata kamar fara ce"
"Ahhab, waya fa
a maka fari kyau ne?" Suka dinga surutu
aya ne ya ce "Ni kuma nutsuwarta ke birgeni, idan ba makaranta ba ko aike bata fitowa mahaifinta ya gwammace ya je da kansa, amma sauran
an uwanta ga su nan kullum suna fitowa" Latifa za ta yi magana Majeederh ta yi saurin ri
e hannunta tana
arawa tafiyarta sauri.

Burinta bai shige tayi tuzali da Mima ba tana son jin labarin da a kullum take ce mata yana da muhimmanci a rayuwarta.

Yau kuma ta yi al
awarin bata wannan labarin.

Farin ciki ya danne yunwar da ta ke ji.

Tazarar gida
aya ne tsakanin gidansu Majeederh da na su Latifa, wannan dalilin ya sa
awancan su ya
ara
arfi duk da girmewa Latifa da Majeederh ta yi kuma suka samu nasarar shiga makaranta
aya daga ta boko har Islamiyya akwai bambancin fahimta tsakanin su, wanda ya sa Majeederh ta fi Latifa gane komai.

Tun da ga nesa Majeederh ta hango Yaya Bilkisu tana zuba uban sauri tare da share hawayen da ke bin idanunta.

Cak!

Ta tsaya sbd mummunar fa
uwar gaban daya risketa Kur'anin hannunta ya nemi fa
uwa ta ri
e sosai fararen Idanunta masu tsari kwance akan fuskar Yaya Bilkisu har zuwa lokacin data riski tsaiwar ta su.

"Allhamdu lillahi, maza zo muje
ar albarka" Majeederh ta
urawa Yaya Bilkisu Idanu domin Allah ya yi mata baiwar fahimtar abu dalilin da ya sa Abu ya ce psychologist zata karanta bayan nan sai ta koma Islamic studies.

"Haba Kulun Majade mu je mana" Kamar wacce take karantar zuciyar Yaya Bilkisu ta ce "Mimana?

Mene ya sameta?

Ta ce zata bani labarin abu mai muhimmanci, ta ce kafin na dawo zata kawo baby, ta haihu?" Tsoron ya kama Yaya Bilkisu ganin tafarar
aya Majeederh ta kasance abin da ke shimfi
e a fuskarta lallai tunani da kaifin basirar Majeederh ya shige shekarunta.

Ta ce "Eh, yanzu ma cewa tayi muje ta fa
a miki wani abu" ta tsorawa mata Idanu sai kuma ta sauke ajjiyar zuciya mai nauyi tana jinjina kai.

Sauran
annenta Ruma da
ayar kana ta kama hannun Yaya Bilkisu suka nufi cikin gidan domin suna gab da
ofar dama.

Malam ya dinga girgiza Fulani yana fa
in "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, Fulani fa
a mini abinda ki ke son fa
awa
arki Majeederh" Ta ja numfashi da
yar tana karanta kalmar shahada ta ce "Malam kayi mini wannan alfarmar kamar yadda aka baka ni ina shekara 15, to ka aurar da Hawwa'u a wannan shekarun domin akwai
oyayyiyen abu tare da ita don Allah, don Allah..." Kalamanta suka tsaya sbd ajjiyar zuciya da tayi tana
aga idanu sama daidai shigowar Majeederh ya yi daidai da wa'adinin rasuwar Fulani........

The destiny was just begun!

Duk wata mace yana da kyau ta nutsu ta bi labarin nan.

MIJIN MALAMA
Paid book
1 and 2 pay 1k to join us 08119237616
She is too young a lokacin da Ubangiji ya amshi ran mahaifiyarta Fulani.

Majeederh ba zata iya cewa ta shiga maraici ba sbd Abbu ya
auke mata dukkan wani nauyin na uwa ya ha
a da na shi na uba.

Yarinyar da aka haifa lokacin mutuwar Fulani wacce take bin Majeederh ta amsa sunan Aaliyah, motsin ka
an Aaliyyah zata ce Anty Jeederh domin ita ta kewa kallon uwa mahaifiya, Albarkaci kyauttukan da Majeederh ke samu tun lokacin
uruciya har zuwa matakin girma ya taimakawa Abbu wajan rushe gidan shi tare da gina wani sabo rayuwar ta fara sauya musu, ba sauyi mai yawa ba.

After 20yrs
Shekaru sun ja a lokacin da ta kammala karatun secondary wanda ya yi daidai da
ara yin saukarta ta uku, lokacin tana da Shekaru Ashirin, Ruma kuma Sha Takwas, Raihana nada shekaru Sha Bakwai.

Sai Aaliyyah mai shekara Sha biyar.

Filin taron cike yake tab, da manya da
ana nan mutane, sarakuna da
an siyasa, sai kuma masu ku
in jiyar da suka
ara sawa taron ya yi armashi.

Zazzafar Musaba
a ake gabatarwa tsakanin makarantar su Majeederh Ahlul Madar, sai Nurul huda, a lokacin ne duk wacce ta lashe zata amsa sunan Gwarzuwar Jiha kuma babbar malama wacce zata dinga wakiltar
asar jihar baki
aya.

A hankali ta
ago kanta inda take tsaye tana bin tarin tarin jama'ar da suke wajan da kallo, ta na jin idanunsu a kan ta.

Ta samu kanta cikin wani irin fa
uwar gaba, wacce bata ta
a jin irinta ba.

"Malama Majeederh, ke muke saurare" aka
ara maimaita sunanta a karo na babu adadi.

Ta rufe ido tare da mai da kanta
asa cikin nutsuwa da kamala ta shiga rera karatun Alkur'ani mai tsarki wajan ya
auki shiru sai sautin muryarta dake ta shi.

Wannan shi ne karo na uku da Malama Majeederh ke jan ragamar musaba
ar makarantar su, wacce ta zame abin alfahari wannan ga
ar ne kuma idan ta samu nasarar lashe wa zata samu zarafin zama gwarzuwa a garin su, kuma ta zama cikakkiyar Malama.

Kammala karatun na ta mai cike da Tajwid da makarujil-huruf ba tare da gyara ko tini ba ya sanya wajan ya
aukar kabbara.

Ta lumshe idanunta hawaye ma su zafi tun bayan rasuwar Fulani ya samu damar fitowa daga cikin kyakkyawan Idanunta.

Gaba
aya ta cika burikan mahaifiyarta aure kawai ya rage mata a yanzu.

Kyaututtuka ta samu hadda kujerar makka Governor dake mulki a lokacin ya amshi sunanta tare da yi mata al'
awarin samar mata da scholarship a
asar waje.

Ba ta yi wata murna ba har suka isa.

Mami ce ta riga kowa shiga gida, hakan ya sa ta shiga har ta cire mayafin jikinta ta ajjiye
ar fos
in tata tare da dawowa parlour ta zauna.

Tana zama sassanyar muryar Majeederh mai cike da nutsuwa da kamala babu hayaniya a cikinta ta ratsa kunnen Mami.

Sauran
an-uwanta na b
iye da ita.

Aaliyyah, Ruma, Raihana.

Mami ta dubi Majeederh dake
arin shigewa bedroom
inta ta ce.

"Wai lafiya na ganki ba kuzari?

Kamar kazar da
wai ya fashewa?" Mami ta fa
a furta hakan lokacin da take kallon Ruma dake fa
in.
Chapter 26 · 0% Book details