Sashe 11
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai kawai ya bu
ofa ya shiga, shiru gidan babu motsin komai sai wani slow music dake ta shi, ga parlourn kaca-kaca sai wari da
aurin abinci yake, kwalayen exotic birjik plate
in abinci har a saman kujera, nan da nan cikin Bar Aliyu Sufyan Alhassan ya fara juyawa ya toshe hanci da sauri yana haurawa sama tare kiran
"Latifa, Latifa"
Yana
arin bu
ofar bedroom
in ta tayi saurin fitowa, ya shiga kallonta frm head to toe, towel ne a jikinta iya qiwwa gashin kanta duk a har gitse ya dubi gefen bakinta ya ga jambaki.
"Lafiya?" Aliyu ya ce
"Su waye a gidan?" Ta ce "Friends
ina ne, yanzu zasu bar maka gida" ya yi jim kafin ya ce "Yanzu dake da friends
in mahaukatan ina ne Wife?
Ki kalli gidan nan kamar bola wanne irin abu ne, kema kalleki babu tsafta ba komai irin
amshin perfume
in nan ma babu, babu mamaki part
ina ba haka yake ba gyara a haka ki ke ihun kada nayi aure?
Ko son ki zai kasheni idan har zaki dinga gallaza mini da
azantarki wallahi tsanarki zan yi" ya juya rai
ace bai ta
a ganin
azanta irin ta Latifa ba ta rasa yadda za tayi amma tayi farin ciki domin ita tunaninta ya manta da batun Latifa...
Gidan ya yi shiru Mama tana part
inta, His Excellency Abu-turab ya fita zuwa Wajan meeting a Government house, securities
in na bakin
ofa.
A hankali ya dinga le
o kansa ta wajan gate
in dake kusa da bedroom
in Jeederh, shigar yau ta musamman ce gashin kansa ya
arya hargitsewa ya kwanto gaban goshinsa, hannunsa ri
e da wani teddy da flower mai kyau rabin faffa
irjinsa a bayyane sbd yagewar da rigarsa tayi wandon jikinsa 3gauter ne, ga
atuwar sar
a a wuya.
Ya kama gate
in tare da dirowa cikin gidan, da sauri ya nufi bedroom
in cikin sa a yana kama handle
in bedroom ya jisa a bu
e, Abraham ya lumshe idanunsa masu cike da kewa ba sallama ba knocking ya tura kansa cikin bedroom
in daidai lokacin ta fito daga toilet tana sanye towel iya cinya...
Not editing
Jiya na yi Busy na je unguwa ga wajan aiki
An fara biyan ku
in littafin tuni...
Yi magana domin biyan naka 08119237616
*Ina Mata 'yan gayu masu son kayan gayu kuzo ga dama ta samu*. _BY JAY_ *ta kawo maku Kayan masu kyau da inganci indai mace tasan gayu to* _BY JAY_ *ne gurin siyayyar ta.*
We have
*Laces* _(Dubai laces, london laces, Switzerland laces,)_ dan uban su
*Atampha of all kinds*
*Veils*
*shadda*
*shoes*
*qualitative handbags*
*Jewelries* etc
Abun sha
awa ana shine Kayan mu ba a jikin kowa zaku gansu ba dan kaya ne unique na mata yan gayu da suka san kan gayu ku dai kawai ku mana magana ta Wannan no din *09060450181*
Ko kuma ku danna Wannan link din domin samun damar ganin kayan mu
https://chat.whatsapp.com/IBD74Cka3X2E2AqZyg0Nfo
MIJIN MALAMA
*_Arewabooks@Nimcyluv_*
_Please ayi following Acct na sister na
https://arewabooks.com/u/ayshadansabo
*8......*
Kamar an dasa Abraham haka tsaya jikinsa na rawa kansa ya sara sosai, wannan shi ne karan farko daya yi mata kyakkyawan kallo, kallon da ba zai ta
a shafewa a cikin
walwarsa musamman yanzu da yake cikin yanayin ciwon hauka, haukan kuma bai sanya ya manta wani kyakkyawan gurbi dake zuciyarsa ba.
Ko a baya bai san haka kyan jikinta da surarta yake ba.
Malama Majeederh na tsaya gaban mirror ta
auki wani body lotion tana dubawa
ago kan da za ta yi taga mutum tsaye a bayanta ta cikin mirrorn.
"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!" Ta furta cikin tsoro ta rufe Idanunta domin bata gama tantance waye ba, ta
ara bu
e idanu ta cikin madubi ga mamakinta hawaye ta gani kwance cikin idanunsa sai a lokacin ta kalli cikakkiyar fuskarsa.
"Little?" ta ce da mamakin domin ita ta gama sanyawa a zuciyarta baya raye a duniya.
Yana tsaye bai motsa ba, hawayen idanunsa bai tsaya ba, abubuwa ne da yawa suke son dawowa cikin tunaninsa wasu tsofaffin memories na gilmawa ta cikin jijiyar dake motsawa tunanin ko wanne
an adam a cikin
walwa.
Su yake ya tambayeta "Me take a nan?
Ya yaga ta take?
Waye ya ta
a ta yanzu ya yanke hannun ko waye, me ta yiwa jama'ar gari?
Shin daman haka addinin na su yake, mabiyansa basa yiwa kansa adalci, basu kyakkyawa na ciki ba ina ga bare?"
Bakinsa ya a yi masa nauyi, tunaninsa ya tsaya kamar yadda take kallon cikin idanunsa haka ita ma yake kallonta,irin kallon nan da ba kowa ne ya isa ya fassara ma'anar shi ba.
"Jee" Abraham ya fa
a tare da yin inda take, kafin ta juya da nufin matsawa ko
aukan hijabi gaba ta jita nan na
e jikin mutum ya
ameta a
irjinsa kamar wani zai
wace ta, tamkar zakin daya shekara yana neman abin farauta bai samu ba sai yanzu.
Duk yadda da su
wace jikinta kasawa tayi, fargabarta
aya kada wani ya shigo zargin da ake mata ya tabbata, domin babu wanda zai yarda ba da saninta Abraham ya shigo ba.
"Ka yi hauka?" "No!"
Ya bata amsa, amsar data bata mamaki tasha ce masa "Ka yi hauka ne" kai tsaye zai ce mata "Yes, Mahaukaci ne ni Jee" amma yanzu ya bata amsa da "No!"
Hakan na nufin akwai wani abu a
asa.
A lokacin kuma ta lura da yanayinsa, shigarsa, sauyin tunaninsa da kamanninsa everything.
Majeederh tsayawa tayi tana kallon Ikon Allah, ba zata iya ciwon baki ba, ba zata iya kokawa ba don haka ta ja idanunta ta runtse
irjinta na
agawa a saitin nasa
irjinsa sosai kuma hakan ke ta
a Abraham, tun tuni ta san Abraham bai san wani abu mai kama da tsoro ba, bai san ha
uri ba, balle ace kayi ha
uri ya yi, bai ladama ba, bai san ya yi laifi ba, taurin kai ba zai ta
a abinda bai niyya ba.
Abu
aya ne da shi yana da tsananin tausayi baya
aunar ganin hawayen mace yanzu zai riki ce.
Mamakin ganinsa kuma ya sata kasa
aukan mataki.
"Am not crazy Jee, ni ba mahaukaci ba, am not bad, an kai ni gidan mahaukata, kada ki bari wallahi zan kashe kowa"
Jeederh ta tattara
arfinta ta hanka
e Abraham tare da nufar wajan wardrobe zata
auki hijabi cikin saur ya biyo ta tare da ri
e hannunta ya sa
afa ya daki wardrobe
in nan take ta tsage murfin ya fa
o.
Ta sanya hannu ta zabga masa mari, ta
ara zabga masa mari rai
ace irin
acin ran da ko a gaban Abbu bata nuna ba lokacin daya koreta daga gidansa Idanunta ya kawo ruwa ya kwanta ta nuna shi da hannu tama kasa cewa komai.
Murmushi Abraham ya yi yana shafa fuskarsa wane yatsun hannunta ya kwanta sosai cikin gur
atacciyar Hausar shi maganar a rarrabe da
arfi kuma ya ce..
"Beat me, beat me...If that will make you happy" ya cije baki tare da sanya hannunsa ya hargitsa kansa da zafin nama ya dinga kaiwa ko'ina duka hannunsu ya fara zubar da ji ni ya juya zuwa inda take kamar zai shigeta ya ce
"Idanunki ya bayyana laifina,ni na ce maka I'll be back, sooner or later, bana da laifi Jee babu laifi wajeni" duk ya dagula hausar tashi wacce yasan ta fahimta.
Ya kama hannunta ta
wace da sauri cikin kakkausar murya da ri
e kanta ba tare data bari ya fahimci halin da take ciki ba ta nuna masa
ofa ta ce "Out, ka je can kayi haukanka mahaukaci"
"No, am not"
"You're Mad" da
arfi ya ce "Am not, you stop listening to me" ya fa
a yana matse kafa
arta idanunsa kamar za su fa
asa ya zaunar da ita saman gefen gado, tare da zubewa a gabanta ya
ora kansa saman cinyarta kamar yadda ya sama, wani irin raunataccen kuka ya
wace masa, ya dinga yi kamar wani
aramin yaro tunda take bata ta
a ganin hawayensa ba balle kuka yau gashi yana rusa mata kuka kamar ance masa Denial ya mutu ko David ko Kiristi.
Ba zata iya tantance lokaci daya shafe yana kukan ba, zuciyarta motsa rauni irin na
iya mace ya so kamata tausayi irin na uwa da
anta
wance akan fuskar Malama Majeederh.
Tana son bashi baki akan ya tashi ya tafi, ya
ara yin nesa da ita fiye da yadda ya yi ta bashi labarin halin da itama take ciki, tasan fa
a ba zai ta
a yiwa Abraham ba, ko mutanen duniya ne za su taro a nan babu abinda ya dame shi.
A hankali ta sanya hannu zata
ara
aukan hijabi caraf ya ri
e hannun tare da
wace hijabin ya zuba mata narkakkun idanunsa wanda sukai jajir while he's still crying.
Hannunta ta sanya duk biyun a fuskarsa ta ri
e cikin kyakkyawan lafazi ta ce "Why?
Why?"
"Am sorry!"
Ta dube shi ya ce mata sorry baya yi masa wahala, ya ce Sorry ga jama'a kuma babu uban wanda ya isa.
"Why?" Ta sake tambaya.
"Don't judge me, because of your barracks that I have been doing for years"
Ya fesar da numfashi yana kallon jikinta sosai ba abinda ya dame shi mamakinta yake sai yanzu ya fahimci dalilinta na kwasar tarkace ta zuba a jikinta.
"Jee ban ji komai a small marin da ki kayi mini ba, da gaske Mahaukaci ne ni?
Dad ya
aukeni sun kai ni gidan mahaukata kullum ana mini injection suna sayawa ina jiwa kai ne ciwo, suna son fasa tunani na" ya sunkuyar da kai kafin ya ce.
"Jesus"
"Ki yarda this time around mu tafi, muyi auren Choci" Sai a lokacin ta share hawayen idanunsa ta ce.
"Little ina cikin masifa, ina cikin jarrabawar Ubangiji, don Allah ka tafi leave me alone"
"I knw everything, Abbu ya barki zuwa waje right?
Jama'ar addininki sun wula
antaki right, Uhm where's is the baby?" Bata ce masa komai ba har yanzu yana dur
oshe gabanta ya ce
"Meye abun damuwa?