Sashe 31
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta zauna a
asan carpet yana zaune a cinyarta ta tallafo fuskarsa cikin kyakkyawan lafazi da magana wacce
aramin yaro zai fahimta ta ce
"Little ya sunanka?"
"Little" ya bata amsa
"Ba pronoun ba, asalin sunanka me ake ce maka" yadda yake kallon cikin Idanunta ka
ai zai tabbatar mata bai ma san akan me take magana ba, balle ya bata amsa.
Majeederh bata son sunan Little ya bisa, lokacin data tsince shi bakin masallaci he just 3yrs bai san komai ba, ba zai iya tuna komai ba.
Shekarunsa biyu a wajanta ciff da wasu watanni.
Tana tsintar shi kuma kai tsaye
an sanda taiwa reporting amma sam ya
i zama a wajansu tun a lokacin ya dinga
ameta yana cewa
Mamina
.
Ganin yadda ya kasa sukuni ya sa ta bu
aci subar mata shi a duk sanda iyayensa suka bayyana zata bada shi, sosai aka sha fa
a domin Mami da Abbu idanunsu suka shafawa toka, sai dai Uncle Isma'il da Uncle Bello da Yaya Bilkisu suka shiga cikin maganar.
Aka je orphanage tare da cike komai da komai aka an mallaka mata shi abadan.
Tun a lokacin tasu a sanya masa suna amma fur ya
i cewa komai he just watching her face a duk sanda ta tambayi sunan shi.
Har kawo yanzu da yake zaune akan cinyarta yana kallonta.
"You don't even know your name?"
"Little,
ar madara"
Ta ha
e fuska tare da
aukan spoon ta shiga bashi Indomie yana ci yana gya
a kai tare da wasa da stone na gaban rigarta.
Little na masifar son abinci, cikin abinci bashi da favorite sbd yadda yake mutuwar son food.
Duk wasan shi da zarar ya fara jin yunwa yake nutsuwa ya sanyata a gaba da tambayar
"Mami food, I want to eat food" sau tari biyu take raba albashinta duk wata ta sai gatan
in Indomie da egg da kuma chocolate domin bata bashi ko sisi na makaranta zata ha
a masa breakfast box hadda chocolate ciki.
Da ku
in ta take biyan school fees bata son duk wani abu daya danganci maraya little ya yi kuka da shi.
Da fari ta
auka rashin sanin sunan is nothing amma yanzu school sun matsa basa bu
atar wani little cikakken sunansa suke so, wannan dalilin ta shiga taraddadin sanin wanne irin suna zata bawa Little
in nata?
ar madara"
Ya dawo da ita daga tunanin ya watsa hannu ya ce "Na cinye"
"Zaka
ara?" Ya girgiza kai ta
alle bottle water tare da tsiyaya masa a cup ta bashi bayan ya sha ta ce "Say Allahamdu lillahi" ya fa
i exactly abin da ta ce.
"Mami zan siya miki mota babba irin ta Uncle Akeeth, zan baki ku
i ki dinga siya mini Indomie da abin yin
arfi"
arfi kuma?"
"Eh Mami, ina son yin
arfi na dinga dukan Uncle idan yana saki kuka" Nan da nan Majeederh ta ha
e fuska cikin tsoro da fargaba ya ce "Sorry Mami" ya fa
a yana kame kunnenshi.
Ta kama hannunsa ta ce
"Little zaka iya dukana idan ka girma?" Ya zare idanu ya ce "A'a"
"Why?" "You're my mother" ta ce "Good, Uncle Isma'il mahaifina ne, duk abin da ya yi mini daidai ne yana so na, ba zai bari na wula
anta ba, ka zama good boy mai ha
uri da rayuwa ka rage zafin zuciya,na shiga uku ni Majeederh idan ka girma a haka da zafin zuciya wacce Mace ka ke tunanin zata iya zama dakai" da sauri ya ce
"You!
Mami ke zaki iya zama" ta watsa masa harara ta ce "Yaro ba Mutum ba sai ya girma, daman duk lalacewarks ni ya zamewa dole zama da kai ok" ganin tana son sanya masa tunanin daba nasa ba yasa ta sauya topic
in da cewa.
"Muje bacci"
Gaba
aya suka kwanta akan gado kanta akan pillow nashi kan a hannunta suka kalli juna lokaci
aya kamar yadda suka saba yin wa
ar su a koda Yaushe suka ha
a baki wajan fa
Darling promise you wait for me, i go think of you everyday my love
Little fararren ha
oran shi waje ya ce "I love you Mami" ta rungume shi tana fa
"I love you too sweetheart"
Tana kallon shi har bacci ya
auke shi yana ri
e da ita kamar mai tsoran ta gudu ta basshi, duk sanda zai bacci koda rana ne dole sai ta zauna ya dinga cewa "Mami ba zaki tafi ko'ina ba?
Mami zaki iya tsaya ido ya bu
e?" Da yawan lokaci haka yake cewa ta fahimci har yanzu a ransa ji yake zata gudu ta barshi.
Ta shafa sumar kansa tare da yi masa addu'a ta shafa masa a haka bacci ya
auke ta rungume da
anta Little.
Kana ganinsu kasan soyayya ce da Ubangiji.
Love for blood, love from God.
Babu mai rabawa sai Allah.
Washegari ta su makara, an kusa idar da sallah ta farka tayi alwala tare da sallah tayi azkar.
Tana kammalawa ta matsa ta shiga tashin Little amma kamar bai san me take ba, wani irin nauyin bacci ne da shi musamman idan ya samu yadda yake so, an kawo wuta ga iskar Subhi gata fanka.
Sai a
auke shi a zura shi a buhu bai sani ba.
aukar shi sai ban
aki acan ta dire shi ta sakar masa shower.
Ya bu
e ido da sauri jin ruwa akan shi.
Ta
auki
aramin towel ta
aura masa a
ugu kana ta zare masa wando tana ji yana ta dariya yana jan gashin kanta tayi masa shiru.
A haka tayi masa wanka da towel a jikinsa tana gamawa ta
auke shi ta shafa masa lotion
in shi ta taje masa sumar kan da mataji riga da wandon Adidas ta saka masa red and black suka amshi jikinsa kana ta sanya shi gaba ya yi sallah.
Kasancewar cikin dare ya ci abinci bai nemi abinci sassafe ba.
Fargaba ta risketa domin bata da raguwar wata Indomie, sai kawai taga ya kwanta ya juya mata baya bacci ya sake
aukan shi.
Hamdala tayi a ranta tana fita daga cikin bedroom
in ta zuwa main parlour.
Ba kowa aciki ta nufi
akin Abbu yana zaune saman ladduma yana jan carbi ta tsuguna ta ce
"Ina kwana Abbu?"
"Lafiya lou Hawwa'u, ya
an naki?" Sosai tai mmkin yadda ba damuwa a fuska ya tambayi Little "Bacci yake" ya ce "to Allah ya yi albarka, Yaya Bilkisu na nemanki wai tunda aka fara sabgar biki bata ganki ba ko laifi akai miki?" Tayi shiru kawai
"Akwai damuwa ne?"
"Zani Anjima" hannu ya sa ya fito da
ari biyu da hamsin ya bata ya ce
"Ki hau napep, ko Yaya Bilkisu zata baki na dawowa na ji ance fetur ya
ara farashi"
"Na gode, Allah ya
ara arzi
i" ya dubeta ya ce
"Daga nan ki je kiyi photo zan tura da wasu takardunki tafiyarki ta matso" yanzu bata data cewa burinta Ubangiji ya bata ha
uri da juriyar yadda take ji Allah ya tsare imaninta da mutuncinta na
iya mace
"Ki na ji na?"
"Eh, Abbu" ta
aga kai cikin sanyin nan nata ta ce "Me zan karanta acan?
Shekara nawa zan?" Abbu ya ce
"Islamic studies, zai
auke ki shekara uku zuwa hu
u" kenan a lokacin tana da shekaru Ashirin da hu
u kafin kammala tunaninta ta ji ya ce "Sai ki juya zuwa Islamic language, zai
aukeki zuwa shekaru hu
u haka" lokacin shekarunta Ashirin da takwas babu lissafi aurenta gaba
aya a maganar Abbu.
Bata son musu da duk abin da Abbu ya shimfi
a mata tana ganin hakan shi ne daidai tunda abin da ya hango ba lallai ta hango shi ba.
Tana zaune ta ji Mami ta ranga
a uwar bu
e wacce ta sanya Majeederh saurin rufe Idanu fa
uwar gaba ya sameta haka kurum.
Mami ta shigo tana gyara
aurin zani ta ce
"Allahamdu lillahi, ma sha Allah ashe Rumana
ashin arzi
i ce, shi ya sa ake cewa ko kana gudu haifi ka yar" Abbu kallonta yake yana jiran jin me zata ce ta zaune dab da shi ta ce "Yanzu Matar Isma'il Luba take shaida mini an kawo ku
in na gani ina so na Rumana Dubu
ari biyu har sanya rana, kai Allhamdu lillahi kafin nan da wata guda an kawo ku
in Raihana kaga sai mu ha
e bikin waje guda" Majeederh ta mi
e tsaye tana jin jiri na
aukanta shikenan za su aure gori zai
ara tabbata.
Tana
arin fita Mami ta ce "Babbar yaya magajiyar uwa, Majeederh Imran ne fa wanda kika ce bakya so?
Shi ne ya kawo ku
anwarki Rumana saurayin yaya zai zama mijin
anwa" Majeederh ta ha
iye yawu da
yar kafin ta tattaro abin da ya yi masa saura a baki ta ce "Allah ya sa albarka" "Amin Amin ke kuma Allah ya sawa karatu albarka"
A parlour ta samu Rumana na ti
ar rawa tana cewa "Ko an
o ko an su aure ya
auro murna muke daga fuska har zuwa ranmu, zan zama matar Imran"
Tana rawa Raihana na yi mata rawa Aaliyyah na kitchen tana ha
a breakfast.
osai take soyawa a lokacin da kunun gya
a.
Hukuncin Ubangiji ne kawai ya kai Majeederh
akinta ta zube a bakin gado tana ri
e kanta da zuciyarta take bugawa.
Little daya tashi tun
azo ya ce
"Mami kai ne?
Ciwo?"
Ta sauke
oyayyiyar ajjiyar zuciya tana
aro Murmushi ta ce "My little son" ya yi murmushi ya dur
osa a gabanta ya ce
"Good morning
ar madara Mamina" ta ja hancinsa tana shafa sumar kansa ta ce "Ok jeka ka yi brush kafin na dawo" ya ce "Zani Mami"
Ta ha
e fuska ta ce
"Yanzu zan dawo ok" ya
aga mata kai
ari biyu da hamsin
in da Abbu ya bata ta
auka tare da sanya hijabi har
asa ta
auki li
ab ta saka tare da ficewa ya bita da kallo.