← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 106

Sashe 17

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shekarar ki goma da aure Ita kuma tana yawan barba
a" Ruma dake zaune ta ce
"Ni wallahi kallon mai ciki na kewa Majeederh haihuwa yau ko gobe"
Latifa ta ce "Ko a film da littafan hausa ban ta
a jin Mace ta samu ciki babu
a namiji ba, Majeederh ba zata ta
a aikata zina ba,ciwo ne kuma Allah yana iya jarabtar bawansa mumini da haka, i trust with all Majeederh Allah na tare da ita, rashin aure da wuri baya nufin lalacewar tarbiyyar mutum!"
Tana fa
in haka ta fice daga cikin gidan ko wajan Majeederh bata shiga ba.

Tun da Majeederh ta shiga bedroom bata sake fitowa ba, hatta shigowar Abbu ta ji amma bata fito ba, jama'ar gidan ba su damu ba Aaliyyah ce kawai ta shiga damuwa.

Wasa wasa har
arfe biyu na dare ko abinci bata ci ba, lokacin Aaliyyah na zaune ta kasa barci ta mi
e a hankali ta fita zuwa bedroom
in Jeederh taci sa a yana bu
e, a dur
oshe ta samu Majeederh ta ha
a uwar zufa jikinta na rawa da karkarwa daga ita sai rigar barci.

"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!

Anti Jeederh jikin ne?" Ta nufeta ganin kamar zata mutu ya sanya ta fita a gigice ta shiga kiran sunan
an gidan.

"Abbu, Mami, Anti Ruma, Raihana mun shiga uku Anti Jeederh zata mutu"
Kafin ka ce me duk sun fito tsakiyar Main parlour, Abbu fuska a
aure ya kalli Aaliyyah ya ce.

"Kirata nan"
"Ba zata iya fitowa ba" cikin tsawa ya ce "Ban damu ba, tama mutu mana?" Aaliyyah na
arin juyawa sai ga Majeederh ta fito abinda basu ta
a gani ba shi ne hawaye akan fuskarta, ko mahaifin daya haifeta ba zai ce ya ta
a ganin kukan Majeederh tana babba ba sai yanzu.

Malama Majeederh ta zube a tsakiyar parlourn "ki fa
a mana mene yake damunki?" Cikin dauriya muryarta na rawa ta ce
"Abbu
ari ne, haka Dr Jamal ya ce" ya kalleta yana son jin tausayinta amma ya rasa mene ya hana shi jin hakan..

Ta kasa daure ciwon ta ce "Ka tausaya mini Abbu" "ki tausaya kan ki Majeederh!" Cewar Abbu.

Ihu!

Ta sanya a karo na biyu, tana ambaton sunan ALLAH.

A wannan sa'in rayuwarta na cikin tsauni biyu ne, halin RAI ko MUTUWA.

"Ya ALLAH" ta furta jikinta na rawa kamar an jona mata wutar lantarki.

"Anti Jeederh mu je asibiti, idan ba a cire miki wannan
arin na cikinki ba, tabbas zai iya kai ruhinki zuwa kushewa"
"La'ilaha illallah!" Ta ce.

Ba ta ta
a jin azaba da ra
i irin na yanzu ba, kamar ana hura mata wuta a mararta haka take ji.

Wani nishi ta yi mai
arfi, Idanunta suka kakkafe tana girgiza kai numfashinta na sama, Aaliyyah ta gigice ta kasa yin ha
uri kawai sai ta fashe da kuka "Kada ki mutu don Allah, kada ki barni Anti Jeederh" banda Aaliyyah ba wanda ya damu.

Majeederh ta ri
e hannun Aaliyyah ta sake yin wani nishin mai
arfi wanda ya fi na baya sai ga kukan jariri ya cika parlourn, zuciyar Abbu ta buga, aka shiga kallon kallo jikin kowa a sanyaye, Mami tayi ta maza ta
aga Majeederh sai ga jariri ya
ara sa fa
owa
asa, sai ihu yake.

"Mun shiga uku, MAJEEDERH haihuwa kika yi?

Jariri nake gani haka?

Babu aure babu miji ina aka samu ciki har nake ganin haihuwa?" Ba ta da amsa domin ita kanta ba ta tsammaci ciki ne a jikinta ba, bata ta
a kawowa
a take
auke da shi ba, me ya sa Dr Jamal ya ce mata
ari ne?

Yaushe ta samu ciki a ina kuma?.

Cikin kuka Jeederh ta ce
"Ban sani ba, ban sani ba, ba ni da masaniyar ciki ne a jikina, ban san
an waye ba, ban san yaushe na samu ciki ba, ban ta
a aikata zina ba, wallahi wallahi ban san cikin waye ba, ban ta
a sanin ina
auke da ciki ba"..

Cikin fushi damuwa da takaici Abbu ya ce "Allah Ya isa....
*2.......*
A raunace tana
arin danne jaririn ta rarrafa zata ri
e mahaifinta, Abbu ya yi saurin ja baya yana nunata da hannu idanunsa sun yi jawur ya ce "
an shege a cikin gidans?

A tsakiyar parlourna Majeederh?

Kina ta rayuwa da cikin shege a jikinki kina ce mana ciwo ne, ashe ni mahaifinki ki ka yaudara!

Ki ka munafurta?"
Ya dafe
irjinsa abinka da farin mutum nan da nan fuskarshi tayi jajir.

"Allah ya isa, Allah ya isa tsakanina dake...,"
"Na shiga uku,Abbu" cewar Majeederh wacce ko motsi bata iyawa ga jikinta gaba
aya jinin haihuwa ya wanke shi.

Aaliyyah kuka take sosai ta dur
oshe gaban Abbau ta ce.

"Don Allah Abbu kada ka tsinewa Anti Jeederh, kada ka aibata ta ka
auki
addara wacce zata iya fa
awa kan kowa, idan ka tsine mata da wanne zata ji, Abbu ka...," Tsawa ya dakawa Aaliyyah ya ce "Aaliyyah da wanne suna ki ke amsawa a makaranta?"
Cikin tsoro ta ce "Aaliyyah Abdul'aziz Khan!" Abbu ya nuna Malama Majeederh da hannu ya ce "To daga rana mai kamar ta yau na haramtawa Majeederh amsa sunanta tare da nawa, na zareta daga cikin yarana, na haramta mata dukkan amfani da wani abu daya shafi sunana ni Abdul'aziz ko sunan familyna Khan" Tun da ya fara magana Malama Majeederh ta kafe mahaifinta da idanu zuciyarta ta fara daina aiki, Idanunta ya sauya tare da jirkicewa zufa ke yanko mata ta ko'ina jikinta
ari yake, da sauri Ruma ta janye jaririn tare da sanya reza ta yanke masa cibiya,ganin Mabiya wato mahaifa bata fa
o ba ya sa ta nemi abu ta
ulle jikin cinyar Majeederh.

Ruma ta saka hannu zata
auki jaririn domin ganin me Jeederh ta haifa Abbu ya ce "Ruma idan hannunki ya
ara ta
a wannan shegen la'anannan yaron zan miki Allah ya isa kamar yadda na yiwa uwarsa"
"Kayi ha
uri Abbu" cewar Ruma.

Mami duk abin da ake tana tsaye a gefe ta kasa cewa komai, idan ta kalli Malama Majeederh sai ta dawo da idanunta kan Jaririn.

Aaliyyah ta zube ta ce "Abbu me ya sa hakan?

Zaka bawa Anti Jeederh tikiti shiga duniya da hannunka,bayan komai ta aikata kana da kamasho akai ba ita
aya ba, mene ya sanya zaka hofintar da MACE MUTUM kamar Anti Jeederh,ita
in haske ce, farin ciki ce ta ji da iya jarrabawar da take ciki ta rashin aure da kallon da jama'ar gari suke mata, kayi bincike Abbu, kada ka yi ladama a lokacin da bata da amfani"
Hannu ya sanya ya
auke Aaliyyah da mari yana huci ya ce "Ba zan ta
a ladama akan na rabu da wannan shai
aniyyar yarinyar ba, wacce ta cuceni ta cuci tarbiyyar dana bata, babu abin da zan iya cewa Majeederh sai Allah ya isa, ban yafe ba, ban yafe har na koma ga mahalaccina ba zan yafe mata ba" ya juya ya kalli sauran yaranshi da matarshi ya ce
"Ni Abdul'aziz Khan na yanke dukkan mu'amalar dake tsakanina da
ata Majeederh Abdul'aziz Khan, ko da wasa ta
ara ambaton sunana a matsayin ni ne mahaifinta wallahi sai na tsine mata, domin ni a wajena bata da maraba da gawa!

Duniya ce ki je zaki gani"
Ba fatan gaskiya Majeederh take ba, ba kuma neman afuwar Abbu take ba, domin shi
in kaifi guda ne, amma tasan zai yi ladama a lokacin da bata da amfani kamar yadda Aaliyyah ta ce.

Burin Jeederh shi ne Allah ya bayyana mata uban Jaririn nan, ko itama zata samu damar tsine masa, tayi masa Allah ya isa kamar yadda Mahaifin daya kawota duniya ya yi mata, ta yi masa mummunan fata a rayuwarshi ta yi masa addu'ar
aukewar dukkan wani jin da
i walwala na tsayin rayuwa, damuwa da
unci su mamaye farin cikinsa, duhu ya maye gurbin hasken daya haska duniyarshi.

"Tashi ki
auki shegen dan
i ki bar mini gida" Aaliyyah kamar zata haukace ta ce "Mami ki sanya baki don Allah, Abbu ina Anti Jeederh zata nufa? shin tana da gidan da ya fi wannan ne?" Sai a lokacin Ruma ta ce "Aaliyyah kada ki sanya na fara zargin kema kin munafurci Abbu" Aaliyyah ta juya ta kalli Ruma ta ce "Me kike nufi?" Ruma ta ce "Ina nufin abin da kunnuwanki suka je yi miki, kin jima da sanin Majeederh nada cikin shege ki ka
oye"
Wani irin mugun kallo Aaliyyah ta watsawa Ruma ta ce "Ki ji tsoron Allah, kuma akwai
iyama, Mami do something"
"Something?" Mami repeated.

"Don Allah" Aaliyyah ta sake furtawa Idanunta ya kumbura sosai, tausayin Malama Majeederh ya kamata tasan tunda Majeederh ta kasa cewa komai hakan na nufin abubuwa da yawa.

Mami ta kalli Majeederh ta ce "Ki duba Majeederh babu alamar dana sani a idanunta, ni kai na da nake uwarta ta yaudareni, sai yanzu nake mamakin abin da ya hanata aure ashe mu muke hauka ita ta jima da sanin kan
a namiji shi ya sa babu littafin aure a cikin littafan da take wallafawa, kin ja mana abin fa
Da sauri Abbu ya ce
"Ta jawa kanta dai, domin ban ha
a komai da ita ba, ta je hak
in Addinin Musulunci ma ka
ai ya ishe ta, kafin na bu
e idanu ki fice daga gidan nan"
Zuciyarta tayi nauyi bata da hanyar kare kanta, fatan ta Ubangiji data yarda da shi,kuma take bautawa ya bayyana gaskiya ya wanketa a wajan Mahaifinta ko da ba zai amsheta matsayin
a ba.

Ta juya ta kalli Jaririn ko Jaririya domin bata san me ta haifa ba, amma tasan samuwar babyn na nufin wani abu!

Only God knows.

Da hannu biyu ta
auki jaririn ta mi
e da
yar jiri na
aukarta, ga wani ciwo da cikinta ke mata har yanzu mahaifa bata fa
o ba.

Kanta a
asa cikin wata murya mai tsananin rauni wacce ko fita ba tayi sosai sbd yadda numfashinta yake ri
ewa ta ce.

"Me ya sa zaka mai dani Gawa bayan da rai a tare da gangan jikina?

Bayan da numfashi a
irjina?
Chapter 17 · 0% Book details