← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 106

Sashe 72

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To ina nan ina addu'a da izinin Ubangiji babu wata
ar iska data isa ta ja hankalin Khalil sai matarsa da sunna wacce addini ya bashi ita duk wuya duk tsanani, ba zai ta
a aikata zina ba, naga kamar baki da cikakken hankali idan baki sanni ba su abokan nasa sun sanni, na raineshi da hannu na yi masa wanka da hannuna, na goyasa a bayan nan nawa, ya yi bacci a jikina akan
irjina tun yana 3yrs a duniya, Abraham is my son, ni nake da ikon za
a masa matar data dace da rayuwarsa wacce zata taimake shi ya
ora shi akan tubalin zuwa aljanna, wacce zata ribaci ra'ayinsa ga taimakon al'umma, wacce zata dawo da shi akan hanya, mace mai tsafta da hankali nutsuwa kamala, mai addinin ba wacce ke bin gidan maza ba" She slowly heard him say "The woman you are praying for me to marry is none other than you" Debeka ta saki dariya ta ce "Kenan kanki kikewa fatauci ko?

Sannu uwar guzuma kune hajiyoyin dake lalata
ana nan yara kenan no wonder"
Abraham na jin su, maganganun Debeka kamar saukar mashi haka yake ji, amma ya yi shiru yana son Majeederh bakinta ya bu
e ta fara kwatarwa kanta
anci ba sai an shigar mata fa
a ba.

Hakan ya sanya ya yi shiru yana mayar da numfashi yana jin yadda lokaci guda jikinsa ya
aukeki zafi sosai, mararsa sai harba masa take tana wani irin yi masa masifaffen ciwo.

Ganin Majeederh ta
i cewa komai ya sanya Debeka cewa "Na miki al'
awarin zan tafi, ban miki al'
awarin zan bar miki shi na har abada ba, domin don ni akai Abraham, mahaifinsa ma ya san da zamana, ke uwar ri
o ci ki zauna a matsayinki na hakan, don't interfere this is family issues, wlh wlh wlh ko wa kika aura masa, ko ke ya aura ku shirya zaman mace biyu a cikin gidan, ba lallai ki yarda ba, amma zaki tabbatar da hakan lokacin da na shigo cikin gidan Abraham Denial David matsayin mata, no one's can stopping me even him" Tana fa
in hakan ta juya ta
auki wayarta ko kayanta bata
auka ba ta fice daga cikin gidan.

Takaici ya sanya Majeederh juyawa itama zata bar gidan.

A shagwa
e ya ce "Kin kureta kuma zaki tafi?" Ta juya suka ha
a idanu ya narkar da nashi idanun cikin nata, da sauri ta janye nata sbd abubuwan da take gani cikin
wayar idanun nashi ya dafe mararsa ya ce "Mami come and see zafi sosai" Bata saurare shi ba, domin gaba
aya a dame take jin kanta, ganin zata fita ya sa ya daddafa ya mi
e tsaye yana dafe da mararsa "Taj Close the door" Cikin sauri ya sakawa
ofar password.

A hankali ya juya ya kalle su,
aya bayan
aya suka mi
e tare da barin parlourn zuwa can garden suka fara hausan dambe a tsakaninsu.

Tun kafin ya
arasu inda take ta ha
e fuska sosai, bai damu ba walking slowly yana marairaice fuska cikin salo na jan hankalin wanda ya sanya Majeederh
auke Idanunta sbd tsigar jikinta dake tashi tana zubewa, Abraham ya
arasa yana sauke numfashi can
asa ya ce "Ta nakasa miki ni" Ta yi masa banza ya
ara narke fuska ya matsa tayi saurin ja baya, yana binta tana yin baya har ta
arasa jikin
ofa, ya saka hannu
aya ya dafe jikin
ofar ya yi mata rumfa da
irjinsa da sauri ta runtse Idanunta ta ce "Leave" Ta fa
a muryarta na rawa, sbd gani tayi gaba
aya ya sauya mata kamar wani babban mutum ya ha
e fuska kamar bashi ne mai yawan ce mata
Sorry Mami ba
Wani irin kallo yake mata magana yake son yi amma bai ma san me zai ce ba, sbd abin baya kansa kuma bai saba ba.

Hana ya mi
a zai ri
e nata tayi saurin make hannunsa ta ce "As frm today kada ka sake ri
e mini hannu,ko gigin shigewa jikina" Slowly ya ja idanunsa ya lumshe yana jin wani abu na bin jikinsa musamman da tayi maganar kamar fa
a ta
areta a sanyaye.

"Me kike tsoro?

Idan na ri
e?" Ta yi masa banza tunda magana take son yi amma ta lura idanunsa yana saitin bakinta ka
an yake jira.

Ya
ara matsawa tare da sakar mata
irjinsa wanda yake bu
e sbd
aga
arfe, ji tayi numfashinta yana fisga da
yar ta ce "Ka danne mini
irji, ni Maminka?" Ya ware idanu sosai wanda da
yar yake bu
ewa ya ce "Tafiya zaki?" Kamar
aramar yarinya ta
aga masa kai sbd ta gama tsorata, a karon farko cikin harshen Hausa ta ji ya ce "To ni fa?" Hausar ko da
i a baki ba tayi masa ba, abin dry kuma idan ya yi magana.

Ta ha
e fuska ta ce "Look!

Wai meke damunka ne Son?" Silently ya ce
"Call my name, bana so son" Da wani Expression na tashin hankali ta ce "Ok open the door" Speaking calmly ya ce "In one condition" Kamar tayi kuka ta ce "Wai son mene haka?

What exlty wrng wiz you?

Ni mahaifiyarka kakewa haka?

Kana neman albarka?" Wani lalataccen murmushi ya saki iya la
a da sauri ya matsar da bakinsa daidai kunnenta ya ce "You're not my mother, u never be my mom, you're my life partner" Yana fa
in hakan ya zame bakinsa tare da kai hannu ya
age li
in, yadda fuskarta tayi jajir ya san kuka take daga can cikin zuciya.

Ya
aga gira yana zuba hannu a aljihu kamar wanda akaiwa dole ya ce "Uncle I told me that, ke uwar ri
o ce, ba kene kika
auki ciki kika haife ba, and i also agree with him, tunda muryarki idanunki attacking
ina ina jin sha'awarki, Uncle I ya ce zan iya aurenki" Jikinta ne ya shiga rawa tana girgiza kanta ta ce "Yanzu kai auren nawa zakai?" Ya
ata fuska yana lumshe idanunsa har ga Allah muryarta ka
an azabtar da shi take, Abraham bai wani damu da kyau ba a rayuwarsa, babban dalilin daya hana shi kula mata sbd duk yara ne shi kuma yana mutuwar son babbar mace, maturel enough.

"Har ciki zan baki ma" Sulalewa tayi zata zube a
asa don tashin hankali ya yi saurin taro ta, tare da kwantar da kanta a chest
insa a hankali ya yake bubbuga bayanta, wani irin kuka ne ya kwancewa Majeederh tana jin kamar ranta zai fita, me ya sa Uncle Isma'il zai mata haka?

Sbd kawai ba tayi aure ba zai lalata tsakaninta da Abraham ya sanya masa ra'ayin da bashi da shi a zuciya?

Ya ja mata raini?

Duk yadda take da dauriya da ri
e kanta tana mamakin yadda take da saurin kuka a gaban Abraham, he couldn't feel yadda tears
inta suke rige rigen sauka a
irjinsa, bai hanata kukan ba sai ma access
in daya bata ya kwantar da ita jikinsa ya ri
e gam ganin har wani jijjiga da take, kuka ne wanda yake fitowa tun daga
asan zuciyarta wanda ta tara shi shekara da shekaru yake cinta a rai.

Idan ta bu
e baki da nufin yin magana sai ta ji wani kukan ya sake taso mata, Abraham idanunsa sukai jajur daman yasan zai sha fama da Maminsa ya riga ya fahimci rauninta tuni, duk wanda ya fahimci rauninka kuma ya gama da kai.

Ganin kukan ba mai
arewa bane ya sa ya
an kwantar da kansa a wuyanta a hankali maganarsa ke fitowa kamar ra
a ya ce "Crying Mama, Crying jee cry as so much as you can!" Kamar wacce ya
arawa volume haka ta
ara narkewa jikinsa tana wani irin kuka mai cin rai.

A hankali ya fara rarrashinta duk da bai iya ba cikin kunnenta yake hura mata iska silently with sexy voice yake cewa "Shiii, sorry" Jin tsigar jikinta na tashi ya sanya tayi saurin ha
iye kukan sai hawaye, a hankali ta kalli Abraham kamar yadda yake kallonta ta ce "Enough is enough ka bar maganar iya nan" A hankali ya ce "Ohk, until we get Marriage" Idanunta na wani wajan ta ce "Tsaurin idanunka ya yi yawa, sbd
addara ta fa
a mini har na kawo yanzu ba aure shi ne kake tunanin zan aureka?

Kalleka U just 16 yrs, gwanini da kai kake cewa zaka aureni?

Kai tsakani da Allah baka ji kunya?" Ta gyara tsaiwa ta ce "I understood, baka son ganina babu aure ne?

To i promise you zan fito da mijin aure ka ji Yarona, kabar maganar u still be my son my baby" Abraham she dry ba ta bashi magana take amma bakinta rawa yake inda take kalla kuma da ban.

A hankali ya taka har inda take tsaye ya
an le
a fuskarta tayi saurin rufe Idanu ya ta
e baki numfashinsu na ha
iye can
asa daga shi sai ita ya ce "I want you Jee, i want to you to be in my side, Ina son ka
ar madara" Ta watsa masa harara ta ce "Har abada,
uruciya ke damunka" Hannu ya mi
a zai ri
eta ta yi saurin yin baya ta ce "Is prohibited in my religion" baya ya ja ka
an yana
aga mata hannu a taushashe ya ce "Ohk, Your religion is difficult" Ya
an shafa kansa yana maida hannunsa baya a shagwa
e ya ce "Marry me, I'll give u all the happiness in our life" Majeederh ta yi shiru, wannan kamar wani opportunity ne na gyara Abraham zuwa yadda take so, zata gyara masa rayuwarsa da tarbiyya da komai.

Murmushi ta yi ta ce "Khalil" Calmly ya ce "Maa" Kujera ta nuna masa, ya mi
a hannu zai ri
e ta ta
ara janye wa ta ha
e fuska.

Zama ta yi saman kujera, shi kuma ya nufi wajan fridge ya bu
e ya
auki Favorite juice
insa da apples guda biyu, gently ya juya ya ce "Maa i need food"
Ta yi masa shiru har ya gama kwasu komai, ya dawo ya zauna ya
alle murfin lemon idanunsa lumshe yake
an sha yana ya mutsa fuska he lost his appetite.
Chapter 72 · 0% Book details