Sashe 88
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Bismillah" majeederh ta juya ta kalli Uncle Isma'il idanunta ya yi rau rau a hankali ta ce "Plx Uncle kai kazo muje" Ya zare idanu ya ce "Rufa mini asiri da abin kunya, kin ga shiga gobe ai zaki ganmu" Hawayen da take ri
ewa ya shiga sakko mata ta ce "Shikenan kamar mayya" Yana ri
e dryrsa ya ce "A'a bamu haifi mayya ba" Shi kansa ya yi tunanin Abuturab
in zai fito daga motar ya kama hannun matarsa sai yaga shiru a hankali ya ce "Ki yi ha
uri, haka ko wacce mace take jin zafin rabuwa da gidan iyaye kin manta har wata
asar kika je shekaru 8 ba uwa ba uba babu kowa naki balle kuma gidan miji?
Gidan biyayya da samun aljannarki?" Ya lalla
ata tana kuka sosai haka ta shiga bayan motar Hammad ya rufe ya zaga da sauri bayan sun yi sallama da Jawaad akan idanun Uncle Isma'il,da Uncle B Jawaad suka fice daga cikin gidan sai a lokacin tausayin Majeederh ya kama Uncle's
in, Uncle I duk abin nan hankalinsa yana kan Abraham tun
azo yake neman Digits
insa ya shaida masa Maminsa tayi aure kada ya sake dawowa da maganar aure, amma magana
aya ake ta fa
a masa number a kashe yake.
Tunda suka
auki hanya take shasshe
ar kuka, tana da juriya da zurfin ciki da iya ri
e kanta amma tunda wannan
addarar ta fa
a mata ta samu kanta ta saurin karaya da al'amuran rayuwa saurin kuka da shiga tunani, tana jin rayuwar babu da
i ta kuma riga data sadda
ar bata da rabon farin ciki a duniya.
His Excellency Abu-turab ya
an lumshe idanunsa yana jin nutsuwa na saukar masa a hankali ya juya ya kalleta ya ce "Jiddo, Mrs kuka kamar yarinya?" Ta yi masa shiru ya mi
a hannun ya ri
o nata mai taushi sosai ya ha
e da nasa ya ce "Stop haka nan" Ya fa
a can
asa, ya
ara
an matsawa drawing her more closer to himself daidai kunnenta yana
ora kansa a shoulder
inta ya ce "Common baby Jiddodo, haba Wifey" Ya fa
a yana ri
ota baki
aya ta tura baki tana
asa da kanta, ta rasa me ya sa zuciyarta bata da sukuni da Gwamna
in?
Tana so ta amshe shi hannu bibbiyu matsayin mijinta hakan ba zai faru ba sai ta saki jikinta da shi.
Bai
ara ce mata komai ba yana ri
e da hannunta har suka isa Government house.
P.a Hammad ya bu
ewa Abuturab
ofa ya fito yana fitowa kuma kai tsaye cikin gidan ya shige ganin haka yasa Hammad bu
ewa Majeederh
ofa ya ce "Fito ki bisa kada ya shige" Ta fito a hankali tana jin fa
uwar gaba tayi bismillah dai ta shiga cikin gidan, babu kowa a main parlour tuni kuma His Excellency ya shige upstairs ta bisa a baya har zuwa
angaren shi ya bu
ofa tare da zama saman kujera ta nemi waje
asan carpet tare da zama sun jima a haka kafin ya ce "Yaushe zaki arba'in?" Ya fa
a without looking at her ta bashi amsa ya mi
e yana
aukan wayarsa ya ce "Oh good night" ya shige Bedroom ya barta nan zaune tana binsa da kallo, a hankali ta gyara zamanta tare da jingine kanta da jikin kujera
irjinta na
agawa taya zata fara rayuwar aure da wanda bata san halinsa ba?
Ta fahimci yana sonta amma shi
in kamar ba mutum ne mai bada kulawa da nuna damuwarsa akan iyalan shi ba.
Ta
auki niyyar kyautata masa ko hakan zai sanya ta manta abubuwan baya tayi facing future life
inta, haka ta raya daren idanunta biyu ta kasa koda runtsawa fitowar Abuturab uku yana ganinta zaune a fitowa ta
arshe taga ganshi da cup da magani bai ce mata komai ba kuma, ana sallar asuba ya fito sanye da jallabiya sai
amshin perfume
in Dolce and gabbana yake ko inda take bai kalla ba ya nufi fita zuwa masjid.
Germany, Schloss Bellevue.
Schloss Bellevue shi ne sunan dake ma
ale a jikin Hammerschmidt Villa in Bonn, babba gida wanda zai yi unguwa guda white house komai na gidan fari ne, fenti, gate glasses everything.
Sai green grass da flowers da duk suka kasance green sai rufin gidan da yake cofie ga red
aramar
ofa a tsakiya wacce data kai ka har ciki, iya gidan tsakiya abin kallo ne balle wanda suke gefe da gefe, ga wasu tarin windows da doors birjik hawan benen gidan ba zai irgu ba, ga totar
asar Jamani a ma
ale, ga kwalta kwance tako'ina securities da Escorts kamar ana ya
Cikin sauri sauri yake taka
afarsa idanunsa a lumshe hannunsa
aya a sumar kansa
ayan kuma a aljihu a haka yake rasata Escorts
in dake bashi hanya suna
aga masa hannu babu wanda ya kula, dake yasan the process of entering the house har zuwa part
in President bai sha wahala ba, har ya
arasa ha
an parlourn wanda ya ji Italian furniture's, komai fari ne the chairs are all white.
Yana shigowa parlourn ya saka
afarsa
aya ya daki
ofa glasses
in jiki ya tarwatse.
Dad ya
ago idanunsa ya sauke akan Abraham yana
an yin murmushi wato mai hali baya ta
a fasawa.
"Wlcm back Son" A hargitse ya ce "Dad!" Ya fa
a yana lumshe idanunsa sai kuma ya ware su tas akan Dad
in ya nufe shi tare da zubewa a gabansa muryarsa na
an rawa ya ce "Dad!" Dad ya ce "Yes sweetheart, go on" Abraham ya sake ha
e fuska ya
i kallon mutumin dake ta Kallonsa ya ce "Dad!
She's my girlfriend, ita ina so, ni ne zan aureta" Ya yi shiru, ya
ara ha
e fuska a dole baya son raini musamman ganin yadda Dad
in nasa yake ta Kallonsa yana murmushi ya ce "Plx Dad I'm begging u ban so na rasata, Dad I'm matured enough" Dad ya ce "You're too young dear, ba zan bari ba, babba dalili Musulma ce, kai yaro ne baka isa aure ba" A fusace Abraham ya kalli Dad
in idanunsa har ruwa yake ya
ara tarwatsa wani Glasses
in ya ce "I'm matured enough" Dad ya ce "ABRAHAM u're not, kai yaro ne, baka ka kai ka ri
e mace ba, baka kai ka ri
e gida ba, ba kai ka zama mijin wata ba, watan ma wacce take older than you" Dad ya girgiza kai yana murmushi tare da
auke kai zafin zuciyar
an nasa na bashi mmki ya ce "And the worst part of it har yanzu u're dependant" Cikin zafin rai sosai kamar zai daki Dad
in nasa ya ce "Dad, I'm not dependant; Allow me to from convert from Islam, na auri
ar madara" Dad ya ce "Ahh
ar suger, baka isa ri
e mata ba" Abraham ya ce "Na isa, ka bani dama na aureta in 9mnts za kaga ta bani babies bama
aya ba, zan iya ri
e mata" Mutumin dai kallon Abraham kawai yake.
Dad ya girgiza kai yana ha
a rai shi ma nasa zuciyar ya motsa ya ce "Ka tashi ka bani guri kafin na saka Escorts kulle mini kai, har yanzu kai yaro ne baka shige a raineka ba, u're still young" Wani irin kallon Dad
in Abraham yake yama kasa ce masa komai me ya sa Dad
insa baya son farin cikinsa ne?
A hankali ya ce "I'm not a kid anymore, ka yi mini aure kaga idan ban ma jee
ar madara ciki ba...
Latifa was shock and speechless tayi zuru tana kallon Intisar da Haseena , sai kuma ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Kuna ganin hakan babu matsala?" Intisar ta ce "Mene abin matsala?
Rama mugunta ga macuci ai halak ne, ni naga
arin yadda kika ci-gaba da zama da ita duk da cin amanar da tayi miki ki sameta turmi da ta
arya da mijinki?
Tab ai wallahi ni zuciyata bugawa zatai kuma In sha Allah sai auren nan ya mutu murus na aure His Excellency, haka kurum an
aba masa masifa da bala'i" Latifa Omar ta ce "Haka ne, shi ya sa na fa
a muku domin ku iya zama da ita, akwai ta da shiga rai Ubangiji ya mata baiwar farin jini kuma ni na da
ushe shi" Murmushi Hassenatou kawai ta yi kana sukai exchange na Digits suka shige mota daman shopping za su a shoprite.
Aaliyyah sukai clashing da Latifa ta bita da idanu trying to understand her situation, sai kuma ta ce "Na fito naga ba ke ba Anti Jeederh" Latifa Omar ta
an yi murmushi ta ce "Wajan marasa kunyar can naje danni bana
aukan raini yanzu zan ha
awa mutum jini da majina" Aaliyyah ta bu
e baki da mamaki domin bata gama fahimta ba, ta ce "Allah ya kyauta ga lunch
in an kammala yana dining area" Latifa ta ce "Anya?"
"I'm full ci kawai" tana fa
in hakan ta nufi bedroom
in Majeederh ta sameta zaune ta yi wa Baby Khalil wasa tuni ta mance da abinda ya faru, daman tana shigowa
aki suratul yasin ta karanta da addu'ar yaye damuwa da
unci sai ta ji zuciyarta fes.