← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 106

Sashe 71

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiryawa ta yi cikin mik
in Abaya mai kyau ta
auki hijab ta saka tare da li
ab, waya da key kawai ta
auka ta nufi waje.

Mami na zaune Main parlour watching TV ta ce "Mami zan
an je dubiya" Mami ta ce "Subuhanallah wani ne bashi da lafiya?" Majeederh ta ce "Eh" Ta jinjina kai ta ce "Kada ki jima" Fita tayi ta nufi wajan ba
ar motarta tare da bu
ewa ta shiga bismillah ta yi tare da yin key tai reverse gatekeeper ya bu
e mata, tana fita motar Abbu na shigowa, Aliyu dake tsaye a bakin gate ya ji he need to follow her, ya ga where she's going to?....

Babban gida ne wanda kafin kaga irinsa sai an tona, tsayawa fa
in yadda gidan yake
ata baki ne, ga wasu mahaukatan securities birjik, gidan ta ciki part part ne.

Gang team ne zaune a wani ha
an parlourn gidan wanda ya kasance mallakin Abraham shi ya zana gidan da kansa.

John ya ce "Taj me ya sa ka yi mata
arya?" Taj ya ce "Kawai ta zo ta gansa" Salamon ya girgiza kai ya ce "Baka da kirki wlh" Dry ya yi sosai duk sun cika parlourn da haya
in Shisha ya ce "Na kusa barin country
in nan" kafin su yi magana sun ji
arar doorbell.

Taj ya mi
e ya ce "Ta
arasu, ku
oye kayan drugs
in nan" Da sauri suka kwashe komai, ya bu
e mata
ofa ya ce "Wlcm Mami" Bata kula su ba sai parlourn data shiga
arewa kallo ya ninnka na gidansu a komai, ta yatsuna fuska.

Gaba
aya suka mi
e kamar marasa gsky sbd kwarjini ta yi musu duk da fuskarta a rufe yake.

Salamon dake ya fi kowa bin diddigi ya shiga
arewa yatsun
afar Majeederh har wani yellow suke don fari.

Waya Taj ya
auka kira Abraham dake can cikin wani narkakken part.

Majeederh ta kasa zama har wajan minti biyar kafin ta ji John ya ce "Gashi nan ma" Bata
ago kai ba haka nan Moment
in su ya fa
o mata, da tunanin wanda aka ce bashi da lafiya me ya fito da shi?

"Hold on.

Who is that girl standing next to him....??" Jin an ambaci yarinya ya sanya Majeederh
ago da kanta da sauri, idanunta ya sauka akan wata siririyar yarinya chocolate colour tana da kyau daidai da ita, daga ita sai half vest da wando iya laps
inta, ga wani gashin doki sai mannewa Abraham take, Wanda ya ha
e rai kamar ya ce ya shigo uku, tun faruwar abun babu wanda ya sake kulawa sbd ransa ya
aci da abinda Taj ya yi masa, Kallonsa Majeederh ta dinga yi ganin ya rame sosai idanunsa ya fa
a, a hankali ta juya ta kalli budurwar sunan Debeka ya fa
o mata wato ita ce Shegiyar dake lalata mata yaro?

Salamon ya ce "Ur mother is here" Da wani irin sauri Abraham ya kalli Doorway idanunsa ya sauka cikin nasa, ya mi
e tsaye tare da
are mata kallo yaga tana kallon Debeka wacce ta yi tsaye tana kallon Majeederh, Shi kuma ya juya ya kalli Taj irin me ya sa?

Ganin Abraham ya kasa cewa komai ta juya zata bar parlourn murya
asa ya ce "Ma....mi..

Mami" Cak ta tsaya ba tare data juyowa ba, Abraham ya nufi inda take yana zuwa ya rungumeta ta baya yana sauke ajjiyar zuciya a hankali dadai kunnenta ya ce "Am sorry Mami" Ta juya ta kallesa ta kasa ce masa komai ya ri
e hannunta har zuwa tsakiyar Parlour ya ce "Wlcm come to my house Mami" flowers ta ji suna zubu mata aka daga ita har Abraham
in, Kafin ta yi magana ta ji Gang team
in sun saki ihu tare da yin tafi sun ce "It's ur day bad boy, happy Engagement" Mami ta kalli Debaka bandai da ita ya yi Engagement
in ba?

Debaka kowa suman tsaye ta yi numfashinta ya shiga
aukewa, Abraham ya
an yi cute smile da jajeyen la
ansa ya
auki wata
aramar box ya bu
e wani
aramin Gold ring ya bayyana sai she
i yake, a hankali ya dur
oshe akan
afafuwanta ya kama hannun Majeederh cikin low voice da wani irin sound ya ce "
ar Madara Mamina, Will you marry me?" Bugawar da zuciyarta tayi ya sanya ta yi baya kamar zata fa
i sai kuma ta tsaya da kanta jikinta ya shiga rawar da bai ta
a yi ba.

Abraham na dur
oshe ya ce "Zaka auren Mami?
an ki zai zama mijinki" Taj ya ce "Wip wip Wip hureee, baka fa
a mata how much u love her ba, tell her" Ya
an langwa
ar da kai shi fa bai wani iya
ata lokaci da wani i love you ba, a aikace yake komai ya kwa
e fuska ya ce "I don't need all this, ta san ina sonta ai ko Mami?" Majeederh kamar wacce
walwarta ta tsaya ta kasa magana tana ji ya zura mata ring
in a yatsarta, ya sumbaci wajan ya ce "You're Mine" Wani kalar Ihu Gang team sukai tare da cewa "Happy Engagement Bad boy, the leader team the richer young boy" Ya mi
e tsaye yana lumshe idanunsa wanda suka azabtu da rashin ganinta sosai, John ya ce "Remain kiss, First kiss" Shi kansa Abraham mmkin yadda Majeederh batai masa komai ba yake, ta yi accepting nasa as her husband?

Bai san cewa brain
inta ce ta tsaya cak ba.

Slowly ya nufi inda take da niyyar kissing nata, Debeka dake tsaye tunaninta ya gama bata Majeederh ita ce wacce Taj ya fa
a mata Abraham ya je wajanta jiya ya kwana, Gadan-gadan ta nufi kanta da plate zata kwa
a mata Abraham ya yi saurin tare Majeederh ta hanyar rungumeta ya ce "Mami..." Plate
in ya sauka a kansa nan take jini ya shiga fita
arar plate
in ya sanya Majeederh sakin ajjiyar zuciya ya haddasa dawowarta cikin tunaninta, Abraham ya juya da saurin still holding onto her ya ce "Debeka stop" Hawaye kwance akan fuskar Debaka ta ce "Stop?

Na bar iyayena, karatuna ina level na
arshe na zama cikakkiyar low na bar
asata na biyoka sbd kawai ina sonka?

Shi ne zaka kawo wata tsohuwa wacce ta haifeka ka ce zaka aura?

To bari naga ta yadda za a yi auren" Ta
ara nufar su Abraham ya
auka Majeederh zata daka babu zato balle tsammani yaji saukar hannunta a mararsa ta dam
a tare da mur
ewa ya fisga, wani masifaffan zafi ya ratsa kwanyar kansa numfashinsa ya tsaya cak domin inda ransa yake ta ta
a, a hargitse Majeederh ta ce "No!!!!!!

Zaki nasaka shi" Debaka ta
ara mur
ewa da
arfi ta ce "Sai ayi auren muga" Baya Abraham ya yi Majeederh ta tare shi suka zube a
asa ya fa
a kanta babu numfashi........

Har yanzu a labari muke,sai mun koma asalin labari za kuga muhimmancin baku wannan labarin.....

The story is going to be different In sha Allah
muna zuwa page 50 zamu gama labari a nan book 1 ya
are.
*_Sai Mace ta turo wata ya
unanniyyar
ar dubu
ayanta tana son MIJIN MALAMA, kuma sai ta dinga sharing gari gari har Aljanu duk su karanta akan guntuwar 1k?

To Sannunku ku ta nadi ku
inku idan mun dawo labari a book2 zan muku Discount kowa ya karanta Allah ne ya ta
a zuciyata wlh........

MIJIN MALAMA 08119237616_*
Wani irin jijjiga shi ta shiga yi bayan ta mirgina ta zame jikinta sai kanshi dake saman cinyarta.

"Khalil?

Ibrahim bu
e idanunka" Duk ta rikice ganin yadda ya san
ame baya ko numfashi.

Debeka dake tsaye jikinta ya
auki rawa, Allah yana gani bata yi don ta kashe shi ba, he so much loves him,She loves him very much, his jealousy makes her feel that she will never let him be with another woman other than her.

Tsananin kishi ya rufe mata idanu ya sa ta kasa controlling kanta.

Gang team
in kallon Debeka suke sun san ko da wasa suka ta
a ta sun shiga uku.

Majeederh gently ta zame kan Abraham dake cinyarta tana zuwa bata tsaya jiran komai ba ta
auke Debaka da wani mahaukacin mari, sai da ta jera mata maruka guda biyar cif wanda suka nemi zautar mata da tunani.

Tana pointing
inta da hannu ta ce.

"Baki da tarbiyyar da zaki iya ha
a inuwa da Khalil, mara tsafta irinki sam bata dace da shi ba" Debeka da kumatunta ya kumbura ta ce "Who are you?

Waye ubanki a duniya baki
aya, da har kika mareni kike tunanin kin mari banza?" Ta cikin li
ab Majeederh ta watsa mata harara cike da tsana wacce bata ta
a yiwa kowa ba ta ce "Me?

Forget about my father, ki tambayi wacece ni kaina, I Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!

Idan kin sani better, idan baki sani ba You can search on Google zasu gaya miki" Debeka ta girgiza kai sosai ta ce "Ok shi ne sbd abin kunya wata tsohuwa dake sbd kin rasa mijin aure kika li
ewa masa ko?

Kinga sabon jini, daman ke ce wacce kika shiga tsakani kike masa yawo da zuciya har ya kasa accepting nawa matsayin budurwa balle ya kwanta dani?

Kin fa haifeshi haba Mama" Sosai Majeederh ta ji zafin maganar jin ta kirata da tsohuwo hala bata san matsayinta a wajan Abraham ba.

Ta juya ta kalli Abraham dake kwance su Taj na shafa masa ruwa ya ri
e mararsa gam zufa na yanko masa, ta dawo da ganinta kan Debeka ta ce "Me kika ce?
Chapter 71 · 0% Book details