Sashe 57
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
TSARIN ALLAH, Ubangiji ke da ikon
addara kuma shi ne wanda masarrafar rayuwarmu ke hannunsa, ya haliccemu domin bauta masa dayin biyya da iyaye duk mutumin da ya cika haka bazai ta
a tuzarta ba,
addara shu
iyya ce, ba za'a ta
a hana zuciya
untata ba, domin baka da ikon yin haka amma akwai mataki na kare kai, Majeederh ki yarda Allah ke tsara duk abinda zai faru, Mu so wanda ya ke son mu shi ne soyayya, mu so Mutum ya so me shi ne dacewa a soyayya, mun so abu babu damuwa maybe abin ya dace aso shi saboda nagartar da yake da ita, rasa abinda zuciyar mu ke so, bashi yake nufin rasa rayuwarmu ba, watakila rabonmu na ta wani wajan yana jiranmu, idan soyayya na gudunm
auna ta har abada tana can wata duniya idanu rufe tana nemanmu, fa
uwa a soyayya nuni na cewa hakan ba alheri bane a ranmu, ba laifi bane don munyi kuka idan an yaudaremu, babbar asara ce ka komawa wanda ya guje ka ko ya yaudareka, hakan na al
inta mana mun rasa wani abu a baya inma mu rayuwa inma mutum mu rayu da sanin Ubangiji ke zana komai cikin tsaftaccen allon lauhil mahfuz, yi kuka Majeederh akan farin ciki kada ki yi kuka akan ba
in ciki...." Anti ta yi shiru kana a hankali cikin rauni tausayi da fargaba ta ce "Ba a
aura aurenki da Alpha ba, domin ya gudu bisa ra'ayinsa na
in auren wanda Ubangiji ne ka
ai ya san dalili" Da wani irin Expression Majeederh take kallon Anti, kallon da sai da hantar cikinta ta motsa, gabanta ta fa
i domin bata ta
a ganin riki
ewar idanu lokaci
aya irin na Majeederh ba,
arar tsayawar abu a wuyan Majeederh yasa Anti ta
ata ta ce "Majeederh ki yi ha
uri ki yi ha
uri, ban san yaushe ne hakan ta faru ba, ban san mene ya sauyawa Alpha ra'ayi ba, amma nasan yana son ki ina ganin hakan acikin idanunsa, rabonki yana wani tsagin rabo mai girma rabon da zai bawa kowa mamaki,ki yi ha
uri da rayuwa Majeederh" Maimakon kuka sai taga Majeederh ta saki Murmushi, murmushi mai kyau wanda bata ta
a ganin irinsa a fuskarta ba, irin wanda dashi gwara kayi kuka irin sa yafi kuka ciwo a zuciya hakan na nufin Mutum yana cikin halin da kuka ya yi masa ka
an.
Ta mi
e tsaye ta ce "Zani gida"
"Majeederh are you okay?" Ta ce "In sha Allah" A hankali ta ce "Kiyi ha
uri ki mi
a lamuranki ga Ubangiji please" Ta
ara yin murmushi ta ce "Ba komai, bani hijabi da li
in Sona" Ba zata iya tsayar da ita ba, akan Idanunta ta saka hijabin da li
in tare da amsar ku
in napep wajan Anti ganin haka yasa Anti
walawa Aaliyyah kira ta ce "Maza jeki ku tafi akwai matsala" Jefa
afafuwanta kawai take without knowing ina take takawa, da gudu kuma Aaliyyah ta cimmata ta tsare mai napep ta ce masa Lodge Road.....
Misalin 8 na dare wani irin ciwon kai ya kama Majeederh har bata iya gani sosai ga jiri da
yar ta mi
e ta nufi part
in Abbu da yake kiranta tana zuwa ta zube a
asa wajan
afafuwansa ta kasa cewa komai.
Ya dubeta ya ce "Kin kyauta"
Da sauri ta kalle shi tana son tambayar mai tayi sai kuma tayi sbd nauyin da harshenta ya yi mata wanda ya tilasta mata kame bakin.
Ya gyara zama da kyau ya ce "Kin tuzartani cikin dangi Majeederh,kin kunyatani kin cin mutuncin shekaruna, akan namiji?
Yanzu me gari ya waya?
Kin barwa kanki abin gori kin bar mini nima koma babu komai tarihi zai kafo akan Alpha ya gudu saboda baya
aunar aurenki" Ya girgiza kai ya ce "Majeederh kin yarda ni mahaifin ne?" Da sauri ta ce "Wallahi Abbu ban ta
a kokwanto hakan ba" Ya mi
e tsaye tare da
akko Alkur'ani mai girma daman yana da alwala ya
ora hannunsa akan Alqur'ani izzu sittin ya ce "Wallahi wallahi Allah Majeederh ni ne ubanki mahaifinki, wanda jinina ke yawo a jijiyoyinki, na rantse da Allah ni ne mahaifinki ni Alhaji Abdul'aziz Khan" Ta dinga girgiza kai babu hawaye ko
aya a Idanunta ta ce "Don Allah Abbu ka bari" Ya kalleta ya ce "Amma ni ina tunanin kamar an sauya mini
iyata, kamar ke
in ba Majeederh ta bace"A rikice ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, Ya Allah wallahi bana gane komai ko fahimta" Ya zauna ya ce "Kin kasa bani abinda nake so nake buri Majeederh, na rasa yadda zan yi dake kin kasa rufa mini asiri, Hawwa'u aure fa ba dole bane tunda zaki iya ri
e kanki, kuma ni na san jinkiri ne kawai kika mijinki nan zuwa ki taimaka mini, ni mahaifinki ne" Majeederh ta ce "Ka yafe mini, ba sake cewa ina son kowa ba shi na don Yayana ne ai kaga ma bai aurenin ba shikenan sai na fara neman aiki" Abbu ya saki kuka wiwi yana cewa "Fa
a kawai kike Majeederh ki je kawai nama ha
ura kiyi aurenki kawai kuma na yafe" A rikice, rikicewar da ko sanda aka fa
a mata Alpha ya gudu ya fasa aurenta ba ta yi ba ta ri
afar Abbu ta ce
"Nayi asara Abbu, rayuwata ta halaka na shiga uku akaina kake zubar da hawaye mai yasa zaka ja mini azabar Ubangiji Abbu Innalillahi wa'inna ilahir raji'un Abbu kuka kake a kaina??" Ganin yadda halinta ya tashi
arara yasa ya
ara rushewa da kuka tashin hankali ya bayyana akan Majeederh amma ko
ison hawaye babu a fuskarta zuciyarta ta
afe ta ce "Na tuba, wallahi na tuba gobe zan nemi aiki zan fara nayi maka al'
awarin wadataka da abinda kake so iya kacin iyawata, za ka yi alfahari dani Addu'arka da albarka ka nake nema kawai" Ya share waye ya ce "Da gaske zaki aikin?" Ta ce "Na yi al
awari" Ya sauke
oyayyiyar ajjiyar zuciya ya ce "Kin cika
a, na gode
warai Allah ya yi miki Albarka" Ta mi
e da
yar zata fita ya ce "Ga mata nan da yawa na garari duka babu aure, shi fa auren nan lokaci ne kiyi ta azumi" A wannan lokacin bata fahimtar komai, dishi dishi take gani ga jiri ga kuma haki da
yar ta lalubi hanya ta nufi part
in tana ta fa
i wanwarsa a
tsakiyar
akin babu numfashi.....
Bayan kwana bakwai da faruwar komai Latifa na driving fitowar su kenan daga B.u.k sun shiga duba wani ita da Majeederh, ganin ta
auke hanya ya sanya Majeederh
ago kai a hankali tare da zubawa titin idanun sai dai bata ce komai ba, ta maida idanunta ta rufe mamakinta kuma bai shige ganin yadda Latifa take wani Mahaukacin driving ba.
A hankali ta ce "Kee" Murmushi kawai Latifa ta yi cikin sauri ta ce "Ina da hankali ba kashe mu zan ba, nasan adadin giyar dana saka ban shige limit ba" Ta juya ta kalli Majeederh suka ha
a idanu ta
aga mata gira ta ce
"Afuwa Malamarmu zan shiga Tahir Quest Palace ne" A gajarce Majeederh ta ce "Hotel?" Latifa ta ce "Eh, Abu zan amsa ai" Majeederh ta yi shiru tana tunani me zai sanya ita kowa ta shiga hotel?
Ai hakan babban zunubi ne, kayi ta ganin kartin maza ba zata iya wannan mummunan sa
on ba.
Bata ce komai suna zuwa gate
in shiga Majeederh ta ce "Wait"
"Like how?
Kamarya na tsaya?" Ta ya motsa fuska ta cikin li
ab ta ce "Amai nake ji" Jin hakan yasa Latifa tsayawa Majeederh ta fito da
afafuwanta daga cikin motar tana fitowa ta ce "Shiga,ki saman nan" Girgiza kai kawai Latifa ta yi taja motar a 150 ta shige cikin Hotel....
Tana tsaye bakin Hotel
in ta ji an ce "Malama Majeederh me kike a nan?" Da sauri ta
ago kanta ganin
an unguwarsu yasa tayi saurin jan jikinta baya daidai nan mai napep ya tsaya ta shiga, saurayin ya dinga mamakin ganinta a bakin hotel.
Har sama da awa guda Latifa bata fito ba, can sai ga motar ta ganin babu Majeederh ya sanya ta kirata a waya ta ce "Kina ina ne?" A ta
aice ta ce "Gida"
"Gida kuma?
Au tafiya ki kai" Ta ce "Kamar uzurinki babba ne, ni kuma ina jina Uncomfortable a wajan" Kafin ta yi magana Majeederh ta kashe wayar.
Lokacin da Latifa ta isa gida ta samu Aliyu tsaye a balcony sanye da wata farar singlet sai gajeren wando hannunsa ri
e da coke yana sha, kallo
aya ya yi mata ya
auke kai, ta
arasa inda yake tana murmushi ta ce "Sweetheart harka dawo?" Bai ce komai ba.
Ta saka hannu ta kar
e coke
in hannunsa tana sha ta ce "Am sorry"
"For...?" Aliyu ya tambaya yana zuba mata narkakkun idanunsa.