← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 106

Sashe 94

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuciyarta ta buga jin sunanta ra
au abakin Abraham, ta juya da sauri da tunanin ko bashi bane suka ha
a idanu ya har
e hannunsa a
irji, Jawaad ya bar wajan tayi tsaki zata bar wajan ya ce "Kina barin wajan nan ni dake ne" Ta wani kalle shi ta ce "To sannu ubana" Ya girgiza kai ya ce "Ki zauna magana nake so mu yi, bana son kuma kai hannu jikin ki balle aja mini aya" Ta
ara jan tsaki rai
ace ta ce "Kai da jikina har abada yaro" Ya mi
e tsaye ya ce "Idan dai kika sake hannuna ya ta
a ki to ko Uncle I da Uncle B basu isa su
wace ki ba" Ganin yana nufuta yasa ta juya da sauri zata bar wajan ya saurin saka mata
afa kamar zai ta
eta ta fa
i da sauri kuma ya cafko gaban rigarta yana ha
uwa hatta bra
inta tayi kamar zata fa
irjinsa ya saurin
an baya ya ri
e waist
inta sosai ta ce "Zan baka abinda bakai tunani ba, sbd kai
an yau ne daman ance ka haifi yaro banda halinsa wlh..." Hannunsa yasa ya cafke lip's
in nata tare da mur
ewa azabar da taji yasa tayi saurin ri
e masa
ugu da duk hannunta jikinta idanunta ya yi rau rau sai da ya mur
e mata bakin son ran shi kafin ya saketa ai kowa lip's
in sukai jajur sosai suke mata azaba takaici yasa wani irin hawaye zubu mata, Abraham ya tallafo fuskarta kamar mai ra
a ya ce "It's hot?" Ta yi masa shiru ya
ara le
a fuskarta silently ya ce "What??" Sai kawai ta fashe da wani irin raunataccen kuka na zallar takaici jawota ya yi jikinsa ya rungumeta zata
wace ya
ara matseta a jikinsa gaba
aya ba
in ciki ne yasata kuka gashi bata da wani
arfin kokawa dashi ta runtse Idanunta taja jin yadda zuciyarsa ke bugawa da
arfi "Gobe za mu yi aure, ni ba zan wani tsaya ro
i ba kamar su dole ya zame miki yarda" Da dukkan
arfinta tasa ta hanka
e shi, ta ce "Wallahi na tsaneka bana
aunar ganinka dana aureka gwara na zauna ba aure ko na auri wani, ko bakai mini komai ba kayi mini
anta da zama mijina
an cikina sbd kai baka da kunya wani
an mitsi-mitsi dakai har kai ka isa yin aure ba, wlh bana
aunarka" Tana fa
in haka ta shige Khalil ya zube yana ri
e kansa fargaba da tsoran rasa Jee ya wanzu a zuciyarsa...

Da asuba Uncle ya tambayi Majeederh me ya yanke?

Sai ta ce masa ta amince da Ajlaal shi take so, Sosai Uncle Isma'il ya ji da
i domin shi ma Ajlaal
in ne ya kwanta masa, daga nan ya kira Aliyu ya bashi ha
uri akan ba zai ta
a yiwa Majeederh auren dole ba, daga nan ya kira Khalil har Parlour shima ya kura masa bayani akan ya bawa Ajlaal Sultaan auren Majeederh, Khalil kasa magana ya yi sai jikinsa daya
auki rawa da sauri ya fice ya nufi hotel
in da Mai martaba Ajlaal Sultaan ya sauka, sosai ya dinga neman afuwa akan Ajlaal ya ha
ura ya bar masa Jee
insa amma fur Ajlaal ya ce "Sorry, i wishe you all the best da zan iya dana bar maka ita, but muma muna sonta" Abraham kamar zai zauce wani zazza
i ya rufe shi, shikenan ya rasa Majeederh ya rasa
ar Madara ya rasa Maluma da
yar yakai kansa gida....

Gidan Uncle Isma'il ya cika da
an uwa hadda Mami su Raihana da Ruma kowa na family Abbu ne kawai babu, kowa jira yake ji waye MIJIN MALAMA?

Tunda duk basu san shi ba...

A Masjid
in dake layin gidan Uncle Isma'il ake
aurin auren abun mamaki manyan mutane sosai ta ko'ina kamar wanda jima ana sanar da
aurin auren, cikin masallacin cike yake sosai da mutane, Aliyu Sufyan Alhassan yasha wata dakakkiyar shadda yana zaune gefe, ga Mai martaba Ajlaal ango ya shafa farar shadda sai
aukan idanu take, abin mamaki hadda Abuturab wanda da gayya Uncle Isma'il ya kira shi, Jawaad na gefe daga can
angaren Abraham ne dur
oshe yasha wata shadda fara tas kusan iri
aya data Mai martaba jikinsa duk rawa yake zuciyarsa na bugawa amma ya yi imanin Jee ba rabon shi bace Maybe Allah ya ha
a su don ya rabauta da addinin musulunci bawai dan ya zama mijinta ba hakan yasa ya ha
ura......

Manyan mutane da liman ne suke magana a hankali Abraham ya mi
e da sauri zai fice daga cikin Masjid
in daidai nan Liman ya ce.....

Ko waye zai zama MIJIN MALAMA?

Idan na so mugunta da kuma jan labarin....

Sai kawai na
akkowa Akeeth na bashi auren Malama Majeederh ai shima namiji ne?

Idan kuma nagarta nake so sai kawai bawa Sheykh Ajlaal Sultaan?

Idan kuma dangantaka nake so sai kawai Alpha ya dawo ranar auren a bashi ita?

Idan kuma ramuwar gayya nake so sai Majeederh ta auri Aliyu....

Idan soyayyar gaskiya nake so da kulawa, da kuma dole ki so ni ko zaki mutu love by forch madly love sai kawai na bawa Ibrahimul-khalil, Abraham bad boy auren Majeederh....

Na tsaya da typing tunani kawai nake
to ita matsalar ma Abraham yaro ne wai ya yi
arami bai isa aure ba....

Congratulations TEAM MAI MARTABA AJLAAL SULTAAN
*#Unexpected*
Cak Khalil ya tsaya saboda abinda kunnenshi ya jiye masa His whole body was shaking, his heart was beating hard, he couldn't believe what his ears were hearing because of surprise.

Ya juya a hankali yana kallon direction
in limim da kuma bakinsa, a
arin shi na son fahimtar meke faruwa?

Ya runtse idanunsa tare da ri
e jikinsa Ya Allah What is happening here? why should his ears lie to him?

Ya tambayi kansa a zuciya, a hankali kuma ya sake ware idanunsa akan Liman
in wanda yake cewa "Ma sha Allah, aure ya
auro bisi amintattun shaidu, da kuma amincewar ko wanne
angaren, an
aura auren Ibrahimul-khalil Denial David da Hawwa'u Abdul'aziz Khan akan sadaki 500k Naira dubu
ari biyar" At that time, Khalil looked like a madman, especially the way he looked at the imam without even blinking his eyes, abin yake ji da gani kamar a mafarki yake gilma masa kamar reflection wanda ya saba ganin kansa ciki, ya juya ya kalli Mai martaba Ajlaal Sultaan suna ha
a idanu yaga yana yi masa dariya, da sauri ya kalli Uncle Isma'il wanda shi ma Abraham
in yake kallo suna ha
a idanu da Uncle I
in Abraham ya kwa
e fuska sai kuma
afafuwansa suka
auki rawa, cikin nutsuwa Takawa ya mi
e ya isa wajan Abraham dake
arin sulalewa yana zuwa Abraham bai tsaya jiran komai ba ya rungume Takawa yana sakin wani irin raunataccen kuka mara sauti wanda Mai martaba
in ne kawai yake jinsa, ya kuma
ame shi kamar zai shige jikinsa, shi tunda aka haife shi a duniya ba zai ce ya yi kuka a gaban mutane har haka ba,He couldn't shake himself from the state of happiness and surprise he was in, ya kasa yarda yau shi ne ya auri Maminsa, Jee
insa,
ar madara Maluma, Maminsa data raine shi ya rayo da soyayyarta yau ita ta zama mallakinsa ta zama matarsa, He just belong to him ya sani, ya rungume Takawa da kyau yana sauke numfashi da wata iriyar zuciya domin abin ya tsammace shi, tsammaci abinda bakai tsammani ba, ya fitar da rai da Malama Majeederh sai gashi yanzu igiyoyin auren shi sun rataya akan ta, Wow dear Ibrahimul-khalil you're lucky.

Suna nan tsaye rungume da juna Takawa na sakin wani
ayataccen murmushi yana bubbuga bayan Abraham, Uncle Isma'il ya
arasu yana murmushi ya ce "Yau naga abin da ya daman mazaje da kuka?" Jawaad dariya yake hadda ri
e ciki ya ce "Lallai yaro ya girma ya auri Maminsa" Khalil ya
ago kai balle ya tanka haka kurum kunyar Uncle Isma'il ta dirar masa a zuciya.

Uncle Bello yana na
a babbar riga zuwa sama ya ce "What did i miss?" Uncle Ismail ya ce "He's crying" Uncle Bello ya ce "Wanne irin kuka ba da
in ji, baka son ta ne ko me?" Da sauri Khalil ya
ago da rinannun idanunsa da sukai wani irin jaa ya yi baya ka
an yana kwa
e fuska a hankali ya ce "What, ban so fa?" Yadda ya yi maganar yana zare idanu zaka san maganar ya shige shi ance bai son Maminsa, Jawaad ya ce "Yaro an shigo matakin manya, an zama MIJIN MALAMA" Khalil ya yi murmushi kawai yana girgiza kansa har yanzu Shocked bai sake shi ba, muryarsa can
asa baya fita ya ce "Ban kula ka, ranar farin cikina" Uncle's
in sukai murmushi gaba
aya Abraham ya sauya kamar bashi ne Bad boy ba, leader team na Gang
in su, har ya tsani kace masa Abraham kawai Khalil ko Ibrahim.

Suna nan tsaye Barrister Aliyu ya
arasu fuskarsa
auke da murmushi ya kalli Khalil yana mi
a masa hannu ya ce "Congratulations brother in Islam" Khalil bai kalle shi ba, bai kuma mi
a masa hannu ba fuska sake ya ce "Thank you" Ganin hakan yasa Barrister Aliyu ya dun
ule hannunsa sai kuma ya fice daga cikin Masjid
in, Khalil ya
an matsa kusa da Takawa wanda suka magana da wani mutum yana
an jinjina kansa, Khalil sai zunguro Mai martaba Ajlaal yake amma bai kula shi ba, daga
arshe ya juya gaba
aya ya sakar masa ran
wa shi aka, Khalil ya shafa kansa daya cire hular ya ce "Auchhhii, it's hurt" Sai da suka gama magana Mai martaba ya kalli Khalil yana ware idanu a hankali ya matsa dab da kunnen shi ya ce "Why?

How?" Sosai ya gane me yake nufi sai ya ce "Not here" Suna haka Abuturab ya
arasu tun kafin yazo Khalil ya yi saurin barin wajan.

Waje ya samu su Uncle Isma'il da Uncle Bello su Jawaad hadda Engr Junaid suna ta yin pictures kowa da farin ciki a fuskar shi.
Chapter 94 · 0% Book details