← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 106

Sashe 90

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abraham na zaune a ha
an parlourn shi yana drawing kamar yadda ya saba shi ka
ai yake
auke masa damuwa riga ce fara a jikinsa wacce ta kama faffa
irjinsa Sleeveless jersey tank top sai wani trousers iya laps
insa ga wasu gargasa da sukai kwance luf saman dark skin
insa, kamar kullum sumarsa a curku
e ya saka wata red
in bandana saman goshinsa wacce ta tare sumar ta kwanto a gefen goshin nasa zuwa wajan kunne ga farin bluetooth dake kunnenshi, sassanyan
amshin perfume
in Boadicea The Victorious na tashi a jikinsa.

Slowly ya lumshe sexy eyes
insa hannunsa ri
e da water colours da wani
aramin pen yana using dashi wajan zanen, idan ya lumshe idanu sai ya bu
e yana tuna yadda zanen su da shap
in idanunta yadda suke.

Knocking aka shiga yi a karo na uku ya yi banza jin kamar za a
alla door ya sa shortly ya ce "In"
Aka mur
a handle
in tare da shigowa.

"Hi" Ta fa
a tana
aga masa hannu, ya ware idanu kallo
aya ya yi mata ya
auke kai, it's a girl ba zata shige 12 yrs ba, tana da tsayi da jiki irin nasu na ajeboters bata da fara ce tas idanunta mitsi-mitsi amma tana da kyau mai sanyi idan an kula.

Ganin ya
i cewa komai ta ce "My name is Zizi" Ya yi mata banza bama zaka ce yana jinta ba ta ce "Dad is looking for you" tana fa
in haka ta juya tsoransa fal zuciyarta.

Ta samu Dad
in zaune da wata yarinyar itama kusan 12yrs take kamarta da Dad ya
aci sosai "Dad na yi masa magana for almost 3times, but he just ignored me" Dad ya ce "Ya jiki, zai fito" Ta
ata rai sosai ya ce "Oh common Zizi, stop bothering yourself" Ta zauna a armchair tana sa
ale wuyan Dad
in babu jimawa Abraham ya sakko yana ha
e fuska yadda yake tafiya majestic
ai zai ja hankalin mutum ya nemi waje ya zauna.

Dad ya ce "greeted me first" Ya ha
e fuska calmly ya ce "Evening" Dad
in ya yi murmushi ya ce "Shi ne ka kulle kanka yau?

Anywhy mu yi magana mai muhimmanci, let's talk" Ya gyara zama ya ce "Me ya sa kake son musulunta?" Abraham ya yi shiru a hankali kuma ya ce "because Islam is the true religion, which we want to believe in,They believe that nothing can happen without Allah's permission, but humans have free will.

Islam teaches that Allah's word was revealed to the prophet Muhammad through the angel Gabriel" Abraham ya gyara zama ya ce "Dad tun ina
arami ka sani, i love Islam shi ne yasa ka tsane ni ba, rayuwa da Jee da sauran Musulmai ya sa na fahimci addinin sosai, na ji na yarda dashi
hundred patient, Dad idan suna cikin damuwa addu'a suke su yi karatu da holy book, Bible it's an old version, jesus is already past, we believe yana nan bai mutum ba kuma zai dawo, amma shi ba kowa bane nace Annabin Allah bawai
an Allah ba, A duk sanda na
auki ku
i na bada sada
a ina jin nutsuwa a raina, kuma You what Dad" Dad
in ya girgiza kai Abraham ya ce "Musulmai na da zuciya mai kyau, basu da gudun Christa's ko ka
an, ko bikin sallah sukai suna inviting namu, muma idan charismatic tayi muna inviting nasu, they most comes with a gifts, kaga Uncle
in Jee?

Sunan da wahala Uncle I yana da yanayi mai kyau he was a charismatic figure with great appeal to the public" Ya
arasa maganar a wahale ya jima bai magana mai tsayinta ba.

Dad
in ya ce "Zan barka ka musulunta son, zan barka if that you make you happy, but in one condition zuwa 2" Abraham ya
urawa Dad
in idanu yana jiran ya ji me zai ce masa.

Ya ce "Idan ka amince zaka auri Debaka after you married your first love, idan ka amince zaka zauna dani muna kwana tare da yawo tare" Abraham ya yi shiru kawai Dad ya ce "About the night" Abraham ya he "Ban so" Dad ya ce "Kiristi is my wife son, matata ce not my whore" Ya nuna masa Zizi ya ce "Her name is Zizi ur younger sister, ga twinny
inta nan Badi, they're my daughter's tagwaye ne" Dad ya kalle su ya ce "Zizi, Badi meet your brother Abraham" suka mi
e da sauri suna zuwa suka fa
a jikinsa tare da
ame shi, Abraham was speckless ya kasa cewa komai....

Cikin dare Dad na kwance yana bacci ya ji an kwanta kusa da shi, a hankali kuma aka shige jikinsa murmushi kawai ya yi Abraham ya yi bacci sosai a jikin Dad a ransa yana jin he will neva ever accept Kiristi as his stepmom, haka suka kasance more than a weekes kafin Dad ya bawa Abraham damar musulunta, Abraham na zaune farin ciki sosai yake amma ya kasa nunawa so yake ya sauya ya zama babba mutum mai nagarta na gaban kwantace he just want to change completely, apple laptop
insa ya
auka yana searching best imam in the world was the first abin da Google ya nuna masa shi ne Sheykh Ajlaal Sultaan Saudiyya's King, second kuma shi ne Sheikh Aliyu haydar Aliyu, third kuma shi ne Sheikh Imam Hamdan Balarabe.

Sune manyan malamai na duniya, ya dinga duba bayanan su Sheikh Aliyu nada mata Halisa da manyan yara Sheikh Imam yana da mata Fannah da yaransa kuma Sheykh mai martaba Ajlaal Sultaan kuma yana da mata
hulud Arzaan da yara twins haka kurum ya ji ya gamsu da Ajlaal Sultaan
in a karo na farko zai je
asa mai tsarki zai amshi Shaahada wajan sarkin Makkah....

MIJIN MALAMA it's a paid book pay before you read 08119237616
Abraham na zaune tare da tankwashe
afarsa almost a minutes kafin ya
ago kansa ya kalli mini dake zaune yana kallonsa calmly ya ce "Me ka ce?" A karo na farko tun zaman Abraham cikin fadar bayan izinin da Mai martaba Ajlaal Sultaan ya bada na shigo da shi ya
aga kai ya kalli Abraham sosai ya fahimci inda yaga yaron ya kuma gane shi, ya
auke kai shi ma girman kai da girman kai ya ha
u waje guda sun jima kafin ya ce "Are you ready?" Kamar ba zai magana ba amma ya share ya ce "In shaa
Allah" Yadda kalmar In sha Allah ta fita daga cikin bakin Abraham slowly kamar a yangance ya sa Ajlaal
in kallon Abraham ya jima yana kallon shi kafin ya ce "Oh" Izini ya bashi ya je ya yi alwala suka fita tare da wani not too long ya dawo jikinsa duk a ji
e ya
ara zama kamar yadda ya yi
azo.

Ajlaal ya ce "Repeat after me" Bai ce komai ba, a hankali Ajlaal ya ce "Assha
du Allah ilahalillah, wa
shadu anna Muhammadun afdahu warasuluhu" A hankali Abraham ya lumshe fararen Idanunsa cikin nutsuwa ya maimaita kalmar da Ajlaal ya fa
a, abin mamaki babu ko gargada a bakinsa ya
arasa wani irin hawaye masu zafi na sakko masa.

A hankali ya
ara cewa "I bear witness that there is no deity but God, and I bear witness that Muhammad is the Messenger of God." Yana fa
in hakan ya yi saurin kifa kansa so yake ya yi kuka amma idanun jama'a sun masa yawa, Ajlaal ya yi gyaran murya kowa ya fita cikin nutsuwa ya mi
e ya nufi inda Abraham yake tsugune yana zuwa ya
aga shi tare da jawo shi ya rungume shi with tears running down in his face a hankali ya ce "Congratulations" Abraham felt a kind of calm coming down on him all over his body, he felt like a new purified person,ya kasa tantance wanne kalar yanayi yake ciki,In a short time, he felt as if he did not owe him, and his heart felt like he had a strong heart.

Ya
ame Mai martaba Ajlaal Sultaan yana sauke numfashi, a hankali kuma ya zame tare da juyawa ya fita he can stay here yana son jinsa alone ya zaga can waje guda ya zauna, satinsa guda da zuwa Saudiya sai yau Allah ya yi ya amshi musulunci sai da Ajlaal ya gwada shi sosai kuma duk kayan da yake sawa yasa ya fitar da su ya sauya sababbi na cikakkun hausawa.

Yan zuma wani tattausan voyel ne a jikinsa milk mai shara shara ya zauna sosai, ya jima sosai kafin ya mi
e ya koma cikin gidan.

Zaytoon ta kalle shi ta ce "Congratulations dear" Ya yi dai murmushi kawai haka nan ya samu kansa da mutuwar baki,
hulud Arzaan ma ta ce "Congratulations" A hankali ya ce "Thanks" Ya juya jin motsi
yawar mata ya gani fara tas tana
arin fa
uwa daga kan wheelchair ya yi saurin mi
ewa ya
arasa tare ta ya yi ta
an fa
o jikinsa can
asa ya ce "Sorry" Ya mayar da ita saman kujerar yana kallonta sosai gani ya yi ta masa murmushi, shima ya yi mata a hankali tayi magana ya kalleta da sauri Zaytoon ta ce "Me ta ce?" Ya girgiza kai ta ce "Hawwa'u kenan, ta fara jin da
in jikin" Sunan da ya ji an kira yasa ya
ara juyawa suka kalli juna da matar sai kawai ya mi
e da saurin ya fice.

Da daddare Abraham na zaune making vedio call with his father "Congratulations sweetheart" Abraham ya kwa
e fuska ya ce "Thank you" Dad ya juyawa Zizi ta ce "Hi spider, congratulations once again" Calmly ya ce "Oh Zizi" Dad ya ce "Yaushe zaka dawo?" Kamar ba zai ce komai ba sai ya ce "After i getting married" Dad ya ware idanu sai kuma ya ce "Zan zo Naija" Da sauri ya ce "For?" Ya ce "Na nemaka auren yarinyar da kake so" Abraham ya ha
e fuska sosai ya ce "No thank you, akwai wanda zan nema" Yana fa
in hakan ya kashe vedio call
in yana lumshe idanunsa bai san me yasa gabansa yake yawan fa
uwa ba.
Chapter 90 · 0% Book details