← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 106

Sashe 66

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba batun aure a ranta ta mayar da kanta tamkar namiji sbd gogagawa da take da su ta zama kamar wata feminist sai dai ta bawa wasu shawarar zama gidan miji da yadda za su yi ha
uri da rayuwar aure amma ita tana zaune gabanmu tana ha
a kafa
a da uwarta?" Innati ta ce "Ka gama?" Ya yi shiru ta gyara zama tana saka hannu a
irji ta fito da yagulallen nono duk a bushe ta ce "Me ya wannan Audil azizu?" Ya saurin cewa "Don Allah Innati ki yi ha
uri Please" Ta girgiza kai ta ce "Ni fa
ar banza ce, shiru dai kawai nake bance komai ba, idan kana jin kai ka haifi Kululu to ni kuma ni na haifeka ina umartarka daka gaggauta janye shara
in ka akan ta, ko kawai na saki nonon ya fa
asa kasan me hakan ke nufi" Abbu ya ce "In sha Allah" Ta ce "Maza kirata, ai ba wani ya
unanne bane ya tara arzi
in gidan" Abbu ya ce "Asabe kirata" Mami ta mi
e tare da nufar part
in Majeederh not too long suka dawo tare, ta yi wanka ta shirya cikin wata designer
in Abaya mai kyau da tsada tayi rolling kanta kyanta ya bayyana idanunta ya fa
a kamar Balarabiya.

Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!

Ta tsuguna ta gaida Maman Alpha da Innati da kuma Abbu bai amsa ba ya ce "Ki koma aiki" Innati ta ce "A'a daman waye ya sanya ta fara aikin ba kai ba, cewa za ka yi ka janye maganar miji ta nemo a nutse ba tashin hankali" Ya fa
i yadda ta ce Majeederh ta ce "Na gode Abbu" Fita ya yi Innati ta bisa da idanu ta ce "Yanzu ma jin kansa yake wani
an iskan me ku
i ne, rabon daya taka ya je ya gaidani anfi shekara Ashirin wallahi tallahi" Maman Alpha ta ce "Shi ne ina ta kiranki shiru ko Majeederh?" Ta sunkuyar da kai ta ce "Zan zo In sha Allah" Sun jima kana sukai sallama...

Yau tunda ta tashi da ciwon mara a hankali take duba lokacin tana jiran zuwan Latifa kafin ta shige B.u.k Allah yasa yau ba mutane a office
in nata tana zaune saman duguwar kujera zufa na yanko mata, ta saka hannu ta ri
e wajan dake mata ciwo daidai mara duk iya yadda takai ga dauriya ta kasa jure zafin ciwon jikinta
ari yake, hannu ta kai da nufin
akko wayarta ta fa
o daga kujerar ta kwanta saman carpet rolling
in kanta ya cire yalwatacciyyar sumarta tayi
ai a saman carpet
in sbd zamewar ribbon kanta, kiran sunan Allah kawai take domin ta gama fidda ran mutuwa ma za ta yi idanunta har ya fara
aukewa sai fari, shigowarsa cikin office
in ya yi daidai da sar
ewar numfashinta a rikice ya
arasa shiga ciki yana cillar da wayarsa yana zuwa ya zube a
asan carpet
in duk da kyan kayan jikinsa da
amshin dake ta shi yana zuwa ya saka hannu ya
agota zuwa jikinsa gashin kanta na rufe masa fuska ya shiga girgizata ya kasa cewa komai, can ta ja numfashi jinta a jikin mutum yasa ta fashe da kuka Majeederh bata
aunar ciwo ko ka
an balle wannan ciwon cikin da take jin kamar ta mutu bata ta
a jin irinsa ba, ta
ame wanda take jikinsa sosai a hankali muryarsa na fita da
yar ya ce "Sorry, meke miki ciwo?" Ta kasa bashi ba tare data san waye ba sbd bata hayyacinta ta kama hannunsa da manna a mararta ta ce "Zan mutu, ciwo wayyo" Ya yi shiru yana jin kansa na sarawa tsigar jikinsa na tashi ta
ara danna hannunsa a marar ta ce "Ka danna mini....

MIJIN MALAMA na ku
i ne, don Allah ki biya ki karanta da
yar nayi typing sbd masifaffen zazza
i ga wani nataccen ciwon kai........

More especially chat me via WhatsApp 08119237616
[7/20, 7:55 PM] Maman Aslam: Zame hannunsa ya yi da
an sauri yana jin kamar ya yi abinda take bu
ata
in, but he can't do that.

Ya dubeta yaga gaba
aya a hargitse take gashi ya rufe mata fuska, a nutse cike da kalama ya mi
a hannunsa da yake fidda wani
amshi ya fara
arin tattare gashin fuskarta, baya da abinda yake burin gani sama da fuskar a yanzu.

Kafin ya
arasa daga bayansa an ce"Oh hello!" Cak!

Ya tsayar da hannunsa yana mai dungule su, gently ya mi
e tsaye tare da goya hannunsa a baya as asual kamar yadda ya saba.

Ya juya sukai idanu biyu da Abraham, kamar yadda shi ma Abraham
in ke kallon Mutumin, Bad boy ya janye fararen Idanunsa cikin sigar tuhuma ya ce "Who are you?

And why are you here?" Ya tambaya a
an gajarce cikin nutsuwar murya ganin wanda ke gabansa kamar yana da bala'in nutsuwa.

Mai martaba Ajlaal Sultaan ya basar yana mai da idanunsa ga ha
an agogon wrist
in sa.

"Am talking to you?" Ajlaal ya
an rufe ido ya bu
e kamar ya zame face mars
insa sai kuma ya nuna masa inda Majeederh ke kwance kamar numfashinta ya
auke ya ce"Ur Mom" Abraham bai jira jin waye wannan mutumin ba ya nufi kan Majeederh yana dur
osawa, da wannan opportunity
in Mai martaba Ajlaal Sultaan ya samu dama ya fice daga office
in, yana jin duniyar kanta na juya masa.

Abraham kansa ya kulle ya rasa wanne kalar taimako zaiwa Majeederh, a hankali ya
ora kanta a cinyarsa yana shafa sumar kanta slowly kamar bai tsoran ta
awa tashin hankalin Abraham
aya kada Majeederh ta mutu ta barsa, ya shiga bubbuga kumatunta a hankali ta bu
e idanu tana jan numfashi da
yar, idanunta ya sauka akan fuskarsa, ta marairaice fuska sosai kamar yarinyar goye ta ce "Little my son, mutuwa zan yi cikina" Kallonta shi dai kawai yake ta kama hannunsa da kyau za ta yi magana ya girgiza mata kai alamar ta yi shiru, sunkuyawa ya yi gaba
aya tare da sunkutar ta baki
aya ya nufi duguwar kujera ya kwantar da ita, Majeederh azaba ta sanya ko idanu ta kasa bu
ewa,
irjinta na yin sama da
asa ta jima ba ta yi ciwon ciki kamar haka ba.

"Ina ke maki ciwo?" Abraham ya fa
a a takaice kuma a
an rarrabe, ba zata iya cewa komai ba sai hannunsa data kama ta ri
e ita ba abin ta ce masa ya yi mata addu'a ba, gashi bata ma gama yarda shi likita bane, ga tsoron kada ya sake yi mata wata allurar sai kawai ta nuna masa ya danna mata cikinta.
aga kanta ya yi ya mayar kan cinyarsa a hankali ya
ora hannunsa ta saman rigarta ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da ta ji saukar hannunsa daidai inda yake mata ciwo, slowly ya shiga danna mata yana shafa kanta cike da kulawa kana ganinsa kasan bai wani iya ba, idanunsa sun yi jajur yana mamakin yadda tsigar jikinsa ke tashi kamar waya na jan shi sometimes, a haka har ya ji saukar numfashinta damtsen hannunsa data
ame, abubuwa biyu suke yawo a kan Abraham, idanunsa kuma kafe a kan fuskar Majeederh dake bacci lokaci zuwa lokaci take yatsuna fuska.Ta
auki almost 45 minutes tana baccin wahala sbd lafawar ciwon, idanunta ta shiga bu
ewa da
yar bakinta
auke da addu'a,
amshin perfume
in Boadicea The Victorious dake tashi a hankali yana ratsa cikin hancinta ya sanya ta juya ga mmkinta sai ta jita kwance male male a cinyarta mutum ta runtse Idanunta da
arfi,
irjinta na bugawa ta shiga furta "Asstagafirullah" Yau ita Majeederh ke kwance jikin wani?

Ta shiga uku "Sorry" Ta ji husky voice
insa mai tasiri a zuciyar duk wanda ya ji, wata
oyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke jin muryar wanda take kan cinyarsa sai a lokacin ta lura gaba
aya ta
amesa ta yi bacci sosai duk da na wahala ne, ta mi
e zaune cikin sauri ta tashi tsaye tana ri
e kanta da kyau ta
auki vail
inta ta yi rolling
arin kawai take bayan ta yi baya ta zauna to others sofa ta kallesa taga gaba
aya ba ita yake kallo ba, kansa a kife yake hannu
aya a tsakiyar kansa ya hargitsa sumarsa.

"Are you okay?" Gently ya
aga kansa ya kalleta da idanunsa da sukai jajur kamar gauta ta
ara cewa "Are you okay?"
"How can i be okay kina jikina Maa?" Ya bata amsa, ta ce "Me?"
"You scared me" A hankali ta ce "Sorry" Ya shafa kai yana danne laps
insa kamar mai mata ra
a ya ce "How do you feel now?"
"Allahamdulillah!" Ta ce masa tana nuna masa hand bag
inta da phone da car key
inta ta ce "Mi
o mini" Ya dubi kayan ya ce "Home?

Ok I'll drop you" Ta ha
e fuska nan da nan duk da yanayin da take jin kanta bai hanata cewa "Khalil"
i amsawa don baya son sunan ta ce "How many times do I have to tell you sai ka
ara girma, before you start driving me?

Ko so ka ke na shiga ka watsar dani a titi kafin naga aurenka?" Ya yi shiru sai kallonta yake ta
auke tana kallon wayarsa dake kawo haske tun
azo ta ce "Zuwa nan da shekaru 10 idan na gama rainonka sai na sallama maka Matsayin driver, Under age like you kamata ya yi a hanaku driving, ka kawo mini all bunch of keys
inka na mota" Speaking calmly ya ce "Ohk" Ta ce "Pick your call" Ya ta
e fuska kawai kalmar yaro na yi masa yawo a brain
insa.
Chapter 66 · 0% Book details