← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 106

Sashe 65

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

You're just 16 fa haba Khalil" Abraham ya
are ha
a fuska tare da zuba idanunsa cikin nata sun
auki da
o suna kallon tsakiyar idanun juna ya ce "Ni ba yaro bane" Majeederh ta ce "Ni dai a wajena kai yaro ne,kaje can inda kake firgitarwa da
aton jikinka, amma ni bai fi na goyeka ba" Gani tayi da gaske yake baya so gaba
aya Annurin fuskar Abraham ya
auke kamar an watsa wuta Ya ce "Ohk" Ta share ta ce "
angaren me ka karanta?

Ba dai kayi mini allura ba" Ya ce "No!

Yanzu zan miki"
Nan da nan ta ha
e fuska itama ta ce "To wallahi na ji sau
i ma, lafiya ta lou dan ka ji" Ya mi
e cikin wata tafiya ta masu izza da ji da mahaukan ku
i ya nufi wajan bed side table ya
auki wata injection yana zu
ar ruwan ciki, a hankali yake kuma lumshe idanu yana jin kamar kansa zai rabe biyu, Majeederh ta ru
e domin babu abinda ta tsana sama da injection ta ce "Zo ka fice mini daga
aki, Allahamdulillah na ji sau
i sosai" Bai kulata baz domin a maganarta ba kana jin masharsharar zazza
i, gabanta ya fa
i ganin ya nufu inda take tama mance daga ita sai under wear ta mi
e jiri na kwasarta ta nufi har bathroom, tako
aya ya yi ya saka hannu ya ri
o ta.

"Wayoo Son Allah ban so, kayi mini mutuwa zan yi" Ji ta yi ya saketa, ta sauke numfashi.

"Am sorry Mami" Ta fahimci ha
urin na mene ta ce "Go and ask my father's forgiveness,not me Khalil, shi ka yiwa laifi ba ni ba, da al'adarmu ta ko akwai bambancin, ka je ka bashi ha
uri" Ya matsa kusa da ita tare da sunkuyar da kansa ya ce "I am sorry, Jee" Sai ta ji tausayinsa shi akaiwa laifi shi za a bawa ha
uri,amma yana da kyau yasan muhimmacin bada ha
uri akan kuskure.

Kafin ta sake magana ta ji ya
an shige jikinta ya marairaice ya ce "Ka yi ha
uri Jee" Majeederh ta ce "Ok, i for give you, but in one condition" Bai ce mata komai ya shiru akan kafa
arta ta ce "Bana son sunan nan bad boy, bana son zafin zuciyar nan naka Khalil tun kana
an 3yrs kake da zafin zuciya har yanzu nothing changes about that, bana son
atuwar sar
ar nan wannan team
in ban so idan har ka yarda am your mother, kuma.....," Cak!

Ta tsaya tare da yin
ara tana
ame Abraham jikinta na rawa da
ari sbd shigar tsinin allura da ta ji a jikinta, tsabar tashin hankali da zafin da ta ji numfashinta kusan
aukewa ya yi, kamar yarinyar goye haka Majeederh ta saki wani irin raunataccen kuka bakinta na rawa tana kallon Abraham ta ce "Amma ba na ce na ji sau
i ba, ni Maminka ka yi wa Allura..." Ta kasa magana sai kuka kamar ta kwanta a
asa ta yi ta kuka haka take ji ganin idanunsa kawai ya hanata, tunda aka haifeta ba a ta
a yi mata allura ba sai ta saka drip itama da
yar, Abraham ya saka hannu ya kama kunnensa ya ce "Am sorry, ban sakewa" Tana shasshe
a ta ce "Da
yar wajan bai kumbura ba, ina ji ma
afar cirewa za ta yi" Ya
an shafa kansa Calmly ya ce "To bari a lailaya" Kafin ya kafa
u ta mi
e da sauri zata shige bathroom sai kuma ta saka sbd dishi dishi data fara gani kanta ya shiga juyawa, allurar ta fara aiki a jikinta a hankali tayi baya zata fa
i ya yi sauri
arasawa ta fa
a saman chest
insa.

Sukutar ta ya yi har zuwa saman bed ya kwantar da ita ya ja mata duvet tare da rufeta ya
aro gudun A.c Jin ta ri
e hannunsa sosai bakinta na motsawa ya sanya Abraham zama gefen gadon ya
ora kunnensa a bakinta a hankali ya ji ta na cewa "Stay with me son, Abbu bai so na ya tsane ni ba wanda ya tsana a duniya sama dani, tayaya zan fito da miji a kwana biyu?

Good 31yrs bani da farin ciki sai yanzu dana ganka, my son are still alive kada ka barni, Abbu ya tsane ni" Zame kansa ya yi yana jin maybe ya kashe Abbu kawai, Aure?

Miji?

Sati biyu?" Sune abubuwan da bai gane ba ya jima zaune yana jinta tana surutu a hankali bacci ya
auketa kuma ya ta
a wuyanta ya ji ba fever ya sauka....

Washegari wajejen 8 na safe kiran Uncle Isma'il ya farkar da ita daga bacci ta mi
a hannu da
yar ta
auki wayar tana kaiwa kunne ta ce "Assalamu alaika, barka da safiya Uncle" Cikin sakin fuska ta wayar ya amsa mata da "Allhamdulillah Haww
a'u" Ta yi jim can ta ji ya ce "Hawwa'u da gaske yaron nan
an rainonki ne?"
oyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke tana jin nutsuwa jin maganar Little ta ce "Shi ne Uncle" Uncle ya kalli Anti ya ce "Ikon Allah, mene sunan shi?" Ta ce "Khalil" Uncle ya
ara cewa "Oh, Ibrahim-Khalil kenan?

Amma kin san ba Muslim bane?" Ta jinjina kai ta ce "Eh" Ya ce "Good, ki bashi address na gidana anjima ya zo ya saman" Ta yi shiru ita yanzu ina zata sake ganinsa ma?

Uncle Isma'il ya ce "Kin ji ko?" A hankali ta ce "Bani da Digits nasa, kuma Abbu ya hanani fita" Uncle Isma'il ya ce "Akan me kuma?

Aikin naki fa?" Ta ce "Wai na fito da miji immediately cikin 2days" Cikin
acin rai Uncle Isma'il ya ce "To ya gar
ame ki a gida tayaya zaki samu mijin?

Ko akwai wanda kuke dating da shi ne?" Cike da takaici da
acin rai ta girgiza kai ta ce "A'a" Uncle ya ce "Kina kina gida a gar
amen zaki samu mijin aure?

Ko shi ne zai nemo miki mijin ne eh?" Uncle Isma'il ya saki tsaki ya ce "Abdul'aziz baya kyautawa kansa kuma kema baki kyautawa kanki ba, ai ba mijin aure kika rasa ba" Yana fa
in hakan ya kashe wayar rai
ace.

Majeederh ta kifa kanta akan pillow tana jin zuciyarta kamar tayi bindiga damuwa ta mata yawa, ita yanzu ina zata samu mijin aure?

Waye zai aureta?

Wama take da shi ita wallahi bata ta
a soyayya bama bata san ya take ba, da
inta da wahalar cikinta duka bata sani ba, amma zo da nufin yaudararta babu wanda ya ta
a, ita ko gurgu ko tsoho ne ya zo da nufin aurenta wallahi da gudu zata amince masa ta gaji over gajiya rayuwarta a jirkice take gaba
aya,
addarar rayuwa ta sanya ta ciki tsaka mai wuya, rana zafi inuwa
ona, a dangi a goranta mata rashin aure, a gidan da aka haifeta wanda take jin tana da
anci nan ma haka, few people suke supporting nata always.

Mi
ewa ta yi da nufin shiga bathroom idanunta ya sauka akan Card
insa wanda da gayya ya ajjiye ta dauki card
in dake ta she
i taga an rubuta Dr.

Abraham Denial David, so da gaske dai likita ne shi?

How?

Ita kam ta raina shekarunsa da zama likita, number ta gani uku ta
asashe daban-daban ta dubi ta Nigeria taga ganta special one domin kusan duk digit
in 1 ne.

Ta saka number ta yi saving da _Son My world_
Kira ta yi lokacin Abraham na zaune cikin garden na gidan su idanunsa kwance a saman tsuntsayen da suke yawo wajan, a hankali yake ka
afarsa wacce take cikin ruwa hannunsu ri
e da coke yana sha da kuma shisha gabansa.

Wani cool ring tone ya shiga tashi kai tsaye ya fahimci me kira, tun
azo Gang team ke kiransa amma ya
agawa, ya
aga kiran yana mannawa a kunne yana jin sanda ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Uncle Isma'il na kiranka, check your inbox za kaga address
in gidan nasa" Tana fa
in hakan ta kashe kiran yasan haushin Allura ne dai bata shige ba.

Ya cije lip's yana shafa sumar
irjinsa yana gani ta yi mata Dm na address
in gidan a hankali cikin
asa da murya kamar shi ma da kansa bai son jin maganar shi ya ce
"Mamina mai tsoran allura".....

Innati ta
ance idanunta tana kallon Mami zuwanta gidan kenan ita da Maman Alpha sbd acan Innati take da zama ta dubeta ta ce "Ke baki isa ba, bana bu
atar lalatacciyar munafukar gaisuwarki, mijinki nake nema maza kira shi" Mami ta ce "Kiyi ha
uri Innati" Innati ta yi shiru ta juya wajan Maman Alpha ta ce "Ai ka ji tsiyar da Maryama ce uban me zai sanya tayi shiru?

Kin zo kin ja
e kamar kayan wanki" Maman Alpha dai ta yi shiru babu jimawa Abbu ya fito cikin wata dakakkiyar shadda shampo sai
aukan idanu take ya tsuguna ya ce "Sannu da zuwa Innati, anzo lafiya?" Innati ta yi mitsi mitsi da idanu ta ce "Kai bayan son zuciya ta hak
in lafiyayyiyar
arka mai zuciya mai kyau, hadda bakin uwa ke binka Audil azizu" Abbu ya ce "Subuhanallahi me na yi?" Kamar zata dage shi ta ce "Me kowa na ce kayi?

Cewa na yi bari na zo na ji wanne marar tsoran Allan ne yake rusawa yarinya farin cikinta?

A wanne dalilin ka hanata fita aiki?

Kuma da zaka karkace
uwawu bayan ta tara maka arzi
i ka ce cikin kwana biyu ta nemo mijin aure, ita
ar bori ce ko aiki da ruhainai da zasu bata mijin aure?" Abbu ya ce "Ni Majeederh ta tarawa arzi
i?

Duk fa
i tashin da nake har Ubangiji ya dafa mini?

Kuma sbd kare mutuncin kanta na ce ta fito da mijin aure, shekaru 31 banda ita wa kike gani a family bashi da Aure?

Sai fa Sona da Aaliyyah, ka kaf area
in nan namu babu mai shekarunta sai dai kullum ta yi wanka ta saka kaya ta shiga mota ta tafi aiki?
Chapter 65 · 0% Book details