Sashe 45
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta yi shiru tuna muryar da ta ji kamar bata Aliyu ba, a hankali ta ce "No, Latifa Omar ke magana, Aliyu fa?" Ta yi saurin tambayar hakan cike da bin umarnin zuciya.
Almustapha ya ce "Ok, mai wayar yana kwance asibiti" A ru
e cikin tashin hankali idanunta har ya ciko da hawaye ta ce "Subuhanallahi!
Wanne asibiti" Musty ya ce "Aminu Kano"
"Am on my way" kafin ta ajjiye wayar ya ce "Amma kamar dare ya yi, da kin bari zuwa safiya" Ta girgiza kai kamar yana ganinta ta ce "I can't, ba zan iya bacci bangan shi please" Musty ya ce "Ok, daman daya farka ke ya kira, so na kira ki wayar a kashe shi ne ya ce a nemi Malama Majeederh kuna tare" Ya fa
i hakan yana gyara
arnar da ya yi a baya.
Daga haka ya yi hanging off.
Papa dake jin duka maganganun Musty da Latifa ya ce "Me ya sa kayi mata
arya Almustapha Sufyan Alhassan?" Almustapha ya shafa kansa ya ce "Shi ne mafita Papa, zan so a
aura auren shi da Latifa in prioud time.
"He doesn't like her" cewar Papa.
Almustapha ya ce "Yanzu mene amfanin haka Papa?
Duk jiya yake kira mana suna
aya Majeederh, Hawwy, Hawwa'u, na tambaye shi me ya sa yake son Latifa bayan Majeederh ce a bakinsa?"
"Me ya ce?" In ji Papa.
"He refused to answers my question" Hajia ta juya kan Aliyu dake jin duk abin da suke fa
a amma idan ka ganshi zaka
auka bacci yake, hannunsu dake danne da
irjinsa kawai ke motsawa dalili bugawar da zuciyarsa ke yi.
"Me ya sa Zaki?" Ya bu
e gajiyayyun idanunsa da sukai jajur kamar ba zai magana ba har Hajia ta
ara cewa "Meke faruwa ne?" Ya yi saurin ri
e hannun Hajia ya ce "Ban sani ba, Amma ina sonta a gefena" "Aurenta za ka yi?" Hajia ta tambaya tana ri
e nasa hannun.
"A duk sanda na ji ina son aurenta sai na ji na tsaneta, amma idan na cire batun auren sai na ji babu wacce nake son gani sai Majeederh, i want to see by my side, ko sunanta na ji zuciyata bugawa take don Allah ki taimaka mini Hajia please" Papa ya yi zuru yana ganin ikon Allah, wani abu mai kama da almara.
Bai ta
a ganin hakan ba, ko a film na hausa, Indian movie ko series balle novels, ace wacce mutum ke son aura daban wacce kuma take zuciyarsa daban "Ikon Allah" Cewar Papa Hajia ta ce "Ikon gaske, Yanzu me ka keso" Cikin sauri Aliyu ya ce "Majeederh na keson gani Hajia please" Hajia ta zabga tagumi Idanunta jajur alama ta jima tana kuka domin tun jiya Aliyu bai san inda kansa yake ba sai yanzu, Papa ya sauke numfashi cike da jimamin al'amarin da kuma tausayin
an nasa ya ce "Zan nema maka auren ita Majeederh a wajan Mahaifinta idan ka amince, kada ka sanwaltar da rayuwarka akan ta" Aliyu ya girgiza kai ya ce "Ba aurenta zan ba" Almustapha dake tsaye har
e da hannu ya ce "Ok ita Teddy ce da za a ajjiye maka ita kai ta Kallonta?
Me ya sa ka ke son kan ka har haka?
Kana ganinta, But you don't want to marry her? what kind of nonsense and stupidity is that??" Aliyu ya marairaice ya ce "Ka tausaya mini Yaya, ni ka
ai na san halin da nake ciki idan kai baka rarrashi su Hajia ba waye zai taimaka mini?" Jikin Almustapha ya yi sanyi ya ce "Papa Hajiya help him don Allah kada wani abu ya same shi" Papa da ran shi ya fara
aci ya ce "Ok kai ma da kake da hankali kenan ko?
To ba zan
auki wannan haukan ba, zan je na nema masa auren Latifa Omar
ilan hakan zai sanya ya manta da batun Majeederh" Wani irin rikitaccen kuka Aliyu ya saka jikinsa sai rawa yake ya ri
e Hajia da
arfi numfashinsa na sar
ewa yana ri
irjinsa, Almustapha ya shiga fa
in "Dr...
Dr...
Dr.." Likitoci suka ha
u akan Aliyu da
yar suka dawo da numfashinsa tare da yi masa allurar bacci dake jininsa mai
arfi ne sai bacci ya gagari idanunsa ya dinga surutai.
Dr ya kalli su Papa ya ce "Alhaji zaku tafka babban kuskure idan zaku dinga yin abin da zai
ata masa ran shi" Papa ya kasa magana sai kan shi da yake jinjinawa.
Suna haka wayar hannun Almustapha ta fara ringing ganin sunan
Latifa Omar
ya sanya ya
aga kiran "Ok" ya furta yana barin cikin
akin, not too long suka dawo tare da Latifa da kanta ke
asa sanye da hijabi ta yi sallama tare da dur
osawa ta ce "Ina yini ya mai jiki?" Hajia ta dinga kallon Latifa Omar frm head to toe a ta
aice ta ce "Alhmd" kana ta mi
e ta bar
akin, Papa ma ya fita Almustapha ya ajjiye wayar Aliyu ya fice wajan ya rage daga Latifa Omar sai Aliyu dake kwance.
A hankali ta mi
e ta zauna a gefen gadon ta ce "Nasan ba bacci ka ke ba, ya jikin?" Aliyu sai ya ji tamkar muryar Majeederh lokacin da take cewa _
I don't want to interfere
_ Da sauri ya bu
e idanunsa tare da sauke su akan Latifa Omar wacce a yanzu ta zame masa Majeederh Abdul'aziz Khan sak!
Duk da bai san fuskarta ba amma zubin yadda idanunsa suka kalle masa Latifa sai yaga kawai Majeederh ce gabansa, ya mance drip a hannunsa ya tashi zaune yana kafeta da idanunsa wanda suka sauya Latifa na
arin magana ta ji gaba
aya ya jawota ya ri
eta tsam a jikinsa ya
ameta yana sauke wata mahaukaciyar ajjiyar zuciya cikin magagin allura ya ce "Don't leave me alone please, ban so kada ki barni please Hawwy" Ya ri
e ta yana cusa kansa a wuyanta, Latifa Omar tsoro ya kamata sbd babu wani namiji daya ta
a yi mata hakan a tsayin rayuwarta, gefe na zuciyarta kuma bata jin zata iya hana shi yin haka sbd Allah ka
ai ya san irin son da takewa Aliyu.
"Ba zan barka ba, ni
in taka ce Allah da Manzonsa ma sun shaida hakan" Ta fa
a a sanyaye ta kuma rasa fa
uwar gaban na mene?..
_*5 Month later...*_
Majeederh ce ke ta fe a hankali kanta a
asa hannunta ri
e da littafai yadda take tafiya zai tabbatarwa da mai Kallonta a mugun gajiye take, kusan haka
in ne domin karatu ya yi mata yawa bata da lokacin komai da kowa sai karatu tsayin watanni biyar da zuwanta Egypt bata ta
a kiran number kowa a Nijeriya ba, haka kuma bata da
awa idan ba
hulud Arzaan ba, hakan ya sa da yawan student suke mata kallon mai masifar girman kai suka yi tunanin
ar gidan wani ce a duniyar ma bawai a Nijeriya ba, Ilimin da Majeederh take da shi ya
ara mata kwarjini a idanun malaman jami'ar da sauran
alibai, ita kuma suka za
a matsayin shugaban
alibai duk da ta ce bata so amma aka tilasta mata amsa, da yawan Student na zuwa ta
ara musu haske, wasu kawai don su ji maganarta wasu kuma ko Allah zai sanya suga fuskarta suga mene dalilin rufe fuskar.
A cikin watanni biyar harshenta ya juye sak cikakken Balarabiya ba zaka ta
a cewa ta san hausa ko English ba idan tana larabci, to ta je garin larabawa uwa uba
angaren Arabic take karanta.
Duk rashin son maganarta sai da ta saba da
hulud Arzaan ba tare da sanin dalili ba, haka kawai take son yarinyar kamar Aaliyyah,
hulud Arzaan ta taka rawa sosai wajan wayar da Majeederh ta jata har shopping ta kwasu mata abayas masu mahaukacin kyau tsada very expensive classic one and unique.
Li
in ma ta sauya mata irin na Larabawa da suke sawa, a cikin 5 Month
in nan Majeederh a rame take bata gaba bata baya jia iyau kamar kazar matsiyata ramar kuma ta samu asali akan abinda ke hanata bacci kullum yake sanyata azumi wanda babu fashi ya zame mata jiki kullum.
"Majeederh...
Majeederh" Kiran ya dakatar da ita daga tafiyar da take
hulud Arzaan ta
arasu tana dariya ta ce "Shi ne kika taho ko?" Majeederh ta
an saki numfashi ta ce "Kin tsaya gulma"
hulud Arzaan ta ce "Gulmar ta yi mini amfani kam" Ita dai Majeederh bata ce komai ba sbd an kusa kiran sallar Magriba bata so ta yi mata a hanya
hulud Arzaan ta ce "Musaba
ar Alkur'ani za a yi, Ta duka
asashen duniya na Muslunci" Majeederh ta waro idanu ta ce "Ma sha Allah, za mu ga manyan malamai mu tada haddarmu mu ma"
hulud Arzaan ta ce "Au haba?
Kin san me gaba
aya ko wacce
asa ta bada sunan wanda zai wakilce su,
asar ku Nigeria kawai ta rage" Majeederh ta yi shiru tana tunani wa Nigeriya zata za
a?
Allah ya sa ko waye ya dawo musu da martabar
asar su.
Kafin ta yi magana
hulud Arzaan ta ce "Kuma Saudiya ta sallamawa Misira kamar yadda suka bu
ata ayi Musaba
ar a nan
asar, kuma hadda Granny ta a mutanen da zasu zama masu tantance
asar da tayi nasara" Majeederh ta ce "Kullum ana bani labarin Granny Finally zan ga Granny"
hulud tayi dariya sosai ta ce "Like serious, ba ruwanta idan kin ganta sam ba zaki ce ta haifi Sarki Sultan ba" Majeederh ta ware idanunta ta cikin li
ab ta ce "Kai, ke jinin sarauta ce?"
hulud Arzaan ta yi shiru domin bata son cewa Majeederh ita surukar gidan ce babanta kuma
anin Sarki Sultan ne.
Suna hira har suka
arasa gidansu Majeederh ta yi part
inta
hulud Arzaan ta shige nata.
Wanka Majeederh ta yi kana ta yi sallah sannan ta sha ruwa, tana mai yin watsi da maganar
hulud Arzaan.
A nutse ta jawo wayarta ta kunna cikin nutsuwa ta danna number Abbu, ringing
in farko ya
aga ta cikin wayar ta ji ya ce "Ko baki fa
a ba nasan Majeederh ce" Ta sauke numfashi ta ce "Asslaymu Alaika Ya Abbu" Ta fa
a a nutse.