Sashe 27
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Babu mamaki ba
in cikin na samu saurayi take mini a wajan taron candy da musaba
ar su" Mami ta kalli Ruma tana ri
e ha
a ta ce "Bana son sharri da rashin ta ido Ruma, Majeederh ba yayarki ba ce?
Ina ruwanta da saurayinki?" Ruma ta ha
e rai sosai ta ce
"Mami da ruwana mana, salon kawai ta shafa mana ba
in jini duk kyan nan nata fa bata ta
a yin saurayi ba, ba a ta
a cewa ana son ta ba"
Mami ta ce "Allah Al-hakkamu, akwai abin mamaki ace mace kamar Majeederh shekaru Ashirin amma babu mushinshi ni gaku nan
annenta shirin kai ku
aki muke" Raihana dake tsaye tana cire mayafi ta ce "A to idan abun ya gagara, kawai sai ta auri
an da zan haifa"
Wani irin fashewa da dariya Ruma ta yi hadda ri
e ciki ta ce "Amma Raihana kin fi
an iska iya iskanci, ki ce kawai tsohuwo zaki aura masa" Aaliyyah ta ja tsaki tare da tura baki ta shige domin bata da ikon magana yanzu Anti Jeederh zata mata fa
a wai tana rashin kunya bayan su ma rashin kunyar su ke.
Zuciyar Majeederh sam babu da
i she's just 20yrs ita ba taga girman da tayi da har za a fara mata surutun bata da saurayi ko ba tayi aure ba.
Jiki a sanyaye ta shiga bedroom tare kwanciya akan gado.
Wayarta ta fara ringing ganin sunan Latifa Omar ya saka ta amsa kiran.
"Latifa" ta kira sunan bayan ta amsa sallamar ta.
Latifa dake zaune kusa da mahaifiyarta ta ce "Malamarmu ya gajiya?
I just want to say, congratulations!
Kin zama babbar malama kamar yadda Abbu yake muradi" Majeederh ta lumshe Idanu ba tare da ta ce komai ba, ita ka
ai ta san wasi
ar jakin da take karantawa a zuciyarta.
"Majeederh"
Latifa ta sake kiran sunanta jin ta yi shiru ta ce "Lafiya kike kowa?"
"Allhmdu lillahi"
Cewar Jeederh murya can
asa domin bata fiya son surutu baz musamman idan bata cikin yanayi me da
"Me damunki?
Dole akwai damuwa a tare da zuciyarki Majeederh tun ba yanzu ba na fahimci abin da zuciyarki ke muradi" Majeederh ta ja pillow ta rungume tana bu
e manyan Idanunta farare tas da su cikin sauke numfashi tare da nuna yadda abin ke cinta ta ce.
"Latifa ba ni da kyau ne?" Mamaki ya kama Latifa ainun domin ko ita da take mace wani lokacin da
yar take kai zuciyarta nesa wajan
auke ganinta akan Majeederh.
"Duba madubi yanzu? after zan kira na ji result" Ta na fa
in hakan ta kashe kiran.
Majeederh ta yi shiru tana tana tunanin maganar Latifa Omar ta mance rabon da taga fuskarta a madubi.
Ita
in ba ma'abociyar ganin kanta a madubi ba ce.
Ta mi
e tsaye tana ajjiye wayarta cikin tafiyarta ta nutsuwa ta
arasa wajan madubi Idanunta rufe sbd tsoran abin da zata iya ganin wanda zai sanya ya zama dalilin da maza suke gudunta.
Aaliyyah dake tsaye tun
azo ta yi murmushi tana le
a yayar tata ta ce
"I have never seen a beautiful as someone as you" ta
ara kallon ta ta ce "Wallahi Anti Jeederh ban ta
a ganin macen da take da kyau, kuma take
oye kyan nata ba, da ace Maza na ganin ki kamar yadda muke ganinki da tuntuni kin manta da yin aure, ko sau
aya ne ki cire li
in kema Kiyi saurayi su Anti Ruma su daina miki gori" Majeederh ta bu
e ido tana sakin kyakkyawan murmushi akan fuskarta ta dafa kafa
ar Aaliyyah ta ce
"Kin damu ne?"
.Sosai Anti Jeederh, ai gori suke miki ni kuma bana jin da
i, ina son ki riga su yin aure..
"Uhm Aaliyyah"
Cewar Majeederh domin asirin ciki sai hanji maganin cuta Allah.
Aaliyyah ta ce "Please mana Anti Jeederh jibi idan za mu je ganin lefen Widad zan miki light make up na yi miki
auri mai kyau, sau
aya dai ka da ki sanya abaya ki saka lace ko atamfa"
Majeederh was just smiled.
Kafin ta tsorawa kanta idanu ta cikin madubi ta ce.
"Aaliyyah kyau masifa ne an ta
a fa
a miki haka?" Ta girgiza kai ta ce "No at all, me ya sa Anti Jeederh?" "Akwai mazan da kyau ke ru
ar su, baya barin su susan halin da zuciyar su ke ciki, da gaske so na gaskiya su kewa mace ko kyanta ya sa suke santa?"
"More explanation please" Aaliyyah ta fa
a da mamaki domin bata gane ba.
Majeederh ta kwasu chocolate guda uku a hand bag
in jakarta, ta farke guda
aya ta ajjiye, kana ta ajjiye guda
aya wacce bata farke ba.
Sauran
ayar ta ri
e hannunta.
"
auki
aya na baki" Aaliyyah ta dinga kallon chocolate
in daga
arshe ta saka hannu ta
auki wacce ba a bu
e ba.
"Me ya sa ita?"
"Sbd ita ce a leda, kuma yadda ledar ke
yalli ta ban sha'awa" Majeederh ta har
e hannu a
irjinta ta jima kafin ta ce
"Duk iri
aya ce fa?" Aaliyyah ta tura baki gaba ta ce "To ni dai Anti Jeederh wannan ta fi" Murmushi kawai ta yi ta ce "Wannan shi ne illar mace mai kyau, ta na saurin jan hankalin namiji sosai, da yawa sbd kyanta suke so sai an yi aure a fara samun matsala, shi kuma kyau sam baya tabba ranar
aurin aurenki ma mijin da zaki aura zai iya ganin wacce ta fiki kyau, to da ga nan yabar ganin na ki kyan sai na ta, duk wanda yake so na tsakani da Allah ko ban bu
e fuskata ba dole watarana ya bayyana a gabana da soyayyar shi, aure kuma lokacin ne let them do, idan sun samu ma su auren su ok" Aaliyyah ta sauke numfashi sbd samun kwanciyar hankali da bayanan Majeederh, ko babu komai ta san cewa ba ba
in jini Anti Jeederh ta yi ba kawai lokacinta ne bai ba.
...Ya Allah..
Ta ce tana duba tsantsar kyan da Ubangiji ya yi mata, fara ce tas irin farin Fulanin Usul, gashin Idanunta dogwaye sun kwanta luff har saman fatar Idanunta, girar fuskarta har ha
ewa take sbd tsabar yawa kuma bata askewa.
Gashin kanta jaa bashi da duhu sosai kuma
arfa irin na cikakkun Hausawa.
"No"
Ta ce sanda Idanunta ya sauka a
irjinta domin duk wata baiwa a nan Ubangiji ya gama sauke mata su.
Ita kanta mamaki take balle kuma
a namiji, ta ri
e jikinta sosai jin tsigar jikinta na tashi akwai abin da take tsananin so da
auna tun kafin ta kai wannan matakin, a lokacin bata san mene ba har ta dawo ta sani ta fara yin azumin kare kai.
Misalin 8:30 na dare bayan idar da sallar Issha duk suna zaune a parlour suna cin abincin dare.
Tuwon samo bita ne, da miyar ku
ewa wacce ta ji bushasshen kifi
amshi sai ta shi yake.
Abbu ya gyara zama bayan ya wanke hannunsa ya ce "Rumana ki mini Hawwa'u"
"To Abbu" ta mi
e tare da shigewa Bathroom
in Majeederh ta sameta zaune saman ladduma hannunta ri
e da azkar tana dubawa ta yi murmushi ta ce "Malama Uwar malamai, don Allah ki taimaka ki samu mijin aure domin mu dai ba zamu jiraki ba" ko motsawa Majeederh ba ta yi ba balle ta
aga kanta.
"To kyakkyawar gidanmu Abbu na kira" ta juya bayan ta sanar mata.
A hankali ta rufe azkar
in ta mi
e tsaye hijab nata har
asa kai tsaye main parlour ta nufa duk suna zaune.
"Abbu, Mami barka da dare" Mami ta ce "Ai na
auka waya kike sai na yi tunani baki da wanda zai kira, ashe
an gado ake"
Ita dai Majeederh couldn't speak.
Abbu ya ce "Ki fara shirye-shirye scholarship
inki ya kusa fitowa zuwa Al-Azhar University" Ta
ago kai da sauri gabanta na fa
uwa ina take jin Al-Azhar University?
Ita yanzu gaba
aya ma at her age ba karatu take bu
ata ba, ta samu iya wanda ko wacce mace take burin samun wanda zai ri
e ta har zuwa gidan mijinta.
"Hawwa'u"
"Na'am Abbu" "Ki na ji na ai ko?" Ta jinjina kai alamar eh kafin ta
ago kai ka
an ta ce "Abbu Al-Azhar fa a Egypt take, Abban Latifa ya ce aure za tayi, Abbu ni ma ka barni na yi...,"
"Na barki ki yi me?" Ya tambayeta a
an hassale.
"Ina jinki" ta yi shiru Mami ta ce "Tana nufin kabarta ta yi aure ita ma, wanda ba shi da ko saurayi shi ke maganar aure", Aaliyyah ta ce "Ai wani ya zo zai auri Anti Jeederh Abbu yana ya kore shi wai ba yanzu za ta yi aure ba sai ta gama makaranta, kuma ina ta yi candy" Mami ta ri
e baki ta ce "Aaliyyah Uban naki kike so ki ce yana kurarwa Majeederh samari?" Aaliyyah ta girgiza da sauri ta ce "A'a Mami ba haka nake nufi ba, su Anti Ruma ne suke mata gori wai bata ta
a yin saurayi ba, kuma ai Abbu ke cewa samarin nata sai ta gama makaranta har su Master su P.h.n.d"
Abbu ya yi gyaran murya tare da cewa "Haka na ce, tsarina kenan ba ita ka
ai ba har ke" Ya juya kan Majeederh dake tsugune kanta a
asa ya ce "Karatun iya secondary bai isa ba, idan kuma kina da wanda yake son ki da aure ki sanar masa gobe ya zo ya saman sai na yi miki auren idan shi kike so" ganin ran Abbu ya
aci sosai ya sa Majeederh cewa "Ka yi ha
uri, Abbu to ka kai Raihana kaga ita akewa refitin a ss 1 take na bar mata scholarship
in" da sauri Mami ta ce "A'a, Raihana da Rumana duk aure za su yi, idan da rabo sai su yi karatun a
akin mazajen nasu" Abbu ya ka
a babbar riga yana cewa "Shawarar da na yanke kenan, idan har ta kawo mini wanda zata aura gobe ni kuma zan aurar da ita" Ya yi waje abinsa.