← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 106

Sashe 68

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Uncle I ya ce "Think, U can marry Majeederh, but u can't marry your real mother, maybe a duk sanda kke rungumeta kana jin wani abu a ranka baka saki jikinka ka fahimci mene ba sbd tunanin Majeederh is ur mother amma yaudarar kanka kawai kake, itama Majeederh takai matakin da zata iya haifar
a kamar ka shi ya sa ta manta cewa abin da take kuskure ne, ina fatan ka fahimta za ku ka yi nesa da jikinta" Abraham was speckless da
yar ya jinjina kai tare da mi
ewa suka fito waje anan ya ci karo da Sona kamar ta san shi ta ce "Uncle" Ya
an yi murmushi domin yana ana bashi girma ya ce "Sorry gashi bana yawo da ku
i?" Sona ta ce "Ba komai, kai ne mijin Anti Jeederh?" Bai gane ba sbd da Hausa ta fa
a ya yi al'
awarin zai dawo mata da gift...

Majeederh ta share hawayenta kwana biyu duk ta zama raguwa mai saurin kuka ta kalli Latifa ta ce "I'm tried Latifa na ga ji da rayuwar nan, tun ina son aure har ya fita akai na, yanzu wa nake da shi wa zai aureni da za a ce mini na kawo miji nan da 2weeks wlh bana da kowa" Katifa ta yi murmushi ta ce "Kina da wanda zai aureki mana Majeederh" Majeederh ta ce "Wallahi babu, ko zance ban ta
a yi ba" Latifa ta ce "C'mon ni na amince Mijina Aliyu ya aureki ko gobe ne...

Not edited
MIJIN MALAMA na ku
i ne pay before you read.....

More information via WhatsApp number 08119237616
[7/24, 7:08 PM] Maman Aslam: Rawa jikin Jee ya fara da wani irin
ari naman jikinta na wani irin
yarma, tsoro da fargaba ya wanzu a zuciyarta, tana jin
irjinta na wani kalar
agawa da
arfi, sosai hankalinta ya tashi jin an sanya hannu tare da rufe mata baki, duk da kasancewar duhu bai hanata fahimtar waye ba, domin
amshin perfume
in Boadicea The Victorious ya riga daya fallasa waye.

Majeederh na
arin zame hannunsa ta ji ya cire nasa da sauri yana
an ja baya, cikin sauri ta mi
e jikinta na rawa ta nufi wajan socket ta kunna hasken bedroom
in, ri
e kanta tayi da kyau tana kai dubanta zuwa direction
in inda yake ta ganshi dur
oshe a kusa da kujera ya kifa kansa a armchair hannunsa duk biyun tsakanin cinyoyinsa, rawar da jikinsa yake da karkarwa ya sanya gabanta ya fa
i tare da tunanin ko bashi da lafiya ne?

Me yasa mesa?

Me ya kawo shi gidansu, har cikin bedroom
inta?

Ko yau
in ma ta katanga ya shigo?

Sake ware idanunta ta yi a kansa taga har lokacin jikinsa rawa yake ga jijiyoyin kansa da suka fito sosai.

Da sauri ta
arasa kusa da shi ta ce "Khalil" Shiru bai bata amsa ba, duk da yana jin muryarta a tsakiyar kansa, Majeederh ta rikice domin daman tun yana
arami bata jure ciwonsa balle yanzu da take ganin ya yi
an wayo idan ya yi ciwo zai iya mutuwa, a yanzu kuma Abraham ya mutu zata iya zaucewa Ubangiji ne shaidar irin son da take masa, tuna hakan yasa ta
ara yin
asa da murya ta ce "Khalil are you okay?" Ya yi mata shiru, ganin rawar jikinsa ka
aruwa fiye da kima har wata mi
a yake faffa
irjinsa na bu
ewa yana matse
afa ya sanya a ru
e cikin tashin hankali Majeederh ta kai hannu zata ta
a kafa
arta cikin sauri muryarsa bata fita sosai ya ce "Don't torch me" Ya fa
a a rarrabe murya can
asa abubuwan da suke masa yawo a jiki ya sanya baya fahimtar ta
a maimai abinda gangara jikinsa ke bu
ata.

Majeederh ta cire hannunta a hankali kuma ta juya idanunta ya sauka akan wayarsa dake yashe har ta fashe ma, cikin sauri ta
auki wayar da mamakinta tana shafa saman screen
in iphone din idanunta ya sauka akan photonta wanda take zaune a office
in ta na B.u.k idanunta lumshe a photon kamar mai bacci sai
an murmushi da ta yi wanda ya sanya dimples
inta lomawa ta yi wani irin kyau sosai.

A hankali ta lumshe idanunta tana wani irin son Abraham na
ara yawa a zuciyarta, hasken da wayar ya kawo da sunan Taj a saman screen ya sanya Majeederh kallon wayar tana mamakin me ya sa ake kiran shi by this time?

Kiran ya katse wani ya
ara shigowa a sanyaye ta saka hannu ta
aga kiran tana mannawa a kunnenta tare da yin shiru tana son ji Who's on the line?

Daga cikin wayar Taj ya yi dariya ya ce "Bad boy gani a hanya ina following naka, amma banga motarka ba, ka nutsu wallahi ba zaka iya driving a halin da kake ciki ba, kuma duk masifar taurin kan ka yau
aryar alawa
asa dole sai ka nemi mace ka kwanta da ita kamar yadda na yi maka al'
awari, idan kowa ba haka ba You won't sleep a wannan daren, shi ya nace Joshua ya zuba maka
wayar ka
an a cikin Cork
in amma ya juye" Taj ya
ara fashewa da dariya sosai ya ce "Zan yi dropping Debeka a gidanka sai ku kwanta tare kasan yadda take mahaukacin sonka, yarinyar classic beb ce yanzu zata gigitaka ka fa
a mini inda kake idan na yi dropping
inta a gidanka sai na zo na
auke ka, ni zan koma club ne Now the party has started, the classic babies are coming into the club, wallah ka yi missing Bad boy.....," Cikin tsawa Majeederh ta katse Taj idanunta har wani rufewa yake a karo na farko na rayuwarta ta ce "Uwar Debeka da uban Debeka, wato kune kuke bashi kayan Shaye-shaye ko?

Ko ke son ha
a shi da wata figaggiyar yarinya mara tsafta wacce take fama da Datti a jiki" Takaici ya sanya Majeederh yin shiru.

Taj ya ce "Au wai wajanki ya zo?" Ya fa
a yana zare idanu, yana kuma danne dariyar dake ransa.

Majeederh ta ce "Meye Sunanka?" Ya ce
"Taj" Ta jinjina kai ta ce "Baka da hankali ko?

Kana forcing na shi ya aikata abinda Muslunci ya hana?" Taj ya ce
"A'a Mami, Debeka fa budurwar shi ce, kuma a gidansa take zaune, bayan itama akwai wasu
an matan da suke zuwa wajansa,kuma duk mu'amala yake da su kenan dai a lalace yake, kuma mene haramcin daga kwanciya da mace Mami?" Wani irin rikitaccen tashin hankali ne ya rufarwa Majeederh ta runtse Idanunta da kyau, tana son hana kansa gasgata abinda Taj yake
arin fa
a mata.

Ta cikin wayar Taj ya ce "Good night Mami, ki lura dashi please cikin dare yana yawon firgita" Yana fa
in hakan ya kashe wayar tare da kifawa a jikin kujera ya dinga wata mahaukaciyar dariya kamar zautacce.

John ya ce "Taj why?" Taj ya
aga kafa
a hannunsa ri
e da pen Shisha ya ce "What?"
Da turanci John ya ce
"Me ya sa zaka sakawa Bad boy
waya a Cork?

Muma da muka saba harka idan muka sha kusan haukacewa muke, balle shi da ko sakin fuska bayayi ko Debeka da yake
agawa
afa ta baro
asar su ta biyo su bai ta
a maganar 5 minutes da ita ba, even small hug bai ta
a yi mata ba, ka manta sanda tayi masa allurar bacci sbd bu
atarta kusan kasheta ya yi fa, amma all this ka
auki abu ka bashi yanzu kasan ba zai iya ri
e kansa ba idan ya aikatawa Mamin tasa wani abu fa?

Jesus mummunar labari zai faru" Taj ya ha
e fuska irin ko a jininsa
in nan ya ce "Ni fa Am happy for him, ita Mamin tasa zata gane shi ba yaro bane"
Sai a lokacin wani da zuwansa country
in kenan kuma sun fi good time shi da Bad boy tsare girar su
aya ya ce
"This is not fair, how can you imagine yaje wajan Maminsa a haka?

Kasan mugun son da yake mata?

Ko fa president baya so kamar....." Sai kuma ya yi shiru da bakinsa.

Taj ya ce "C'mon ka
arasa fa
ar maganarka, wanne president?

Meye ha
in President da Abraham?" Salamon bai ce komai ba ya
auki kwalbar giyarsa ya ratsa ta cikin mata ya shiga rawa hankali kwance.

Taj, John, Joshua suka kalli juna John ya ce "Who's Abraham?" Taj ya ce "President's son" Joshua ya ce "Dream, idan shi
an gidan shugaban
asa ne meyasa yake zaune shi
aya tal sai Grandpa yana rayuwa kamar mara gata, sai ku
i da yake da shi kamar hauka, wallahi idan shi
an President ne bamu isa ya shigo cikinmu ba, kawai Salamon yana raina mana hankali ne" Taj ya ce "Something is fishy, Farkon ha
uwata da Abraham a University of Oxford, a lokacin na duba card
insa naga alrdy ya yi nisa a karatu, naga tambarin Germany da kuma National I.d card na germany bai bari na gama gani ba ya kar
e ya ce, asali Grandpa University of Munich dake Germany ya sashi shi kuma bai so yama tsani
asar baki
aya, muna level
arshe a University of Oxford wasu manyan mutane suka zo tafiya dashi ya kafe babu inda za shi nayi mamakin yadda suka kasa kama shi sbd at the end ma
aya ya harba shi ne muka tattara mukabar
asar, daga
arshe dai ban ina yaje ba domin ya barmu for good 1yr" John ya ce "Baka tunanin laifi ya yi wa mutanen?" Taj ya ce "Maybe, he's smart and stubborn boy to be honest ban ta
a ganin mutum bai iliminsa ba, baya ta
a zama lectures amma bugu
aya ya kewa exam, tun yana secondary haka record
in yake shi yasa aka dinga yi masa promotion da wur wuri ya gama secondary school sanda ya fara University zaka raina shi sosai, amma dake yana da jiki sosai ba a ganin shekarun nasa, kuma Grandpa
in nan nasa ku
i ne dashi kamar su kashe shi wallahi, waye zai ce Bad boy ya karanci Likitanci?
Chapter 68 · 0% Book details