← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 106

Sashe 62

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mai da wu
ar ni ba tsararki ba ce" Aaliyyah ta ri
e ha
a ta ce "Hooo
aasa, to aini walkice daidai da
ugun ko wanne lalatacce, kuma Majeederh kuturwa uwa ce zama da ita dole murucin kan dutse bai fito ba sai daya shirya" Raihana taja tsaki ta ce "To ai ga sararin subuhana
in nan, sai a zuba muga idan za a kwashe daidai, ba girin girin ba ta yi mai" Majeederh dai ikon Allah kawai take kallo domin ita bata ma iya karin magana da habaici ba shi yasa ta rasa fahimtar me suke cewa, Mami na zaune watching all of them.

Aaliyyah ta saki dariya ta ce "Ai gurbin idon ba idanun bane, ni masallacin kurawa ce bawa kare limanci daidai yake da datse iskar dake sha
a, kiyi a hankali domin na kawo kai nasan fari na san ba
i kada ki ja nayi miki wankin babban bargo, domin naga fahimtar ki daidai yake da fahimtar yaron goye, bana son kuma ya kasance duk kun far bakinki kiyi haihuwar guzuma" Raihana ta ce "Me kike nufi da haihuwar Guzuma?

An fa
a an
ara fa
a idan Majeederh tayi zuciya gobe muji loud speaker Liman na sanar da
aurin aurenta, waye bai san cewa Majeederh ba auren ne a gabanta ba?

Office
in data bu
e na mene?

Gari gari da take zuwa da sunan kaiwa marayu taimako bayan
arya ne na mene?

Ke yarinya wahainiyarki ta kiyayi ramata, ta dauwama ba tayi aure ba har Mahadi ya bayyana" Aaliyyah idanunta a cicciko da hawaye ta ce "Bar gaigaye za kici tumu ne,
addara zane gwara ita tata
addarar ya fito sarari mun gani, kuma komai ya yi farko zai yi
arshe" Ruma ce ta fito daga
aki ta ce "Kaza uwar tune tune mene ya faru kuma?" Kafin Aaliyah tayi magana Abbu ya shigo gaba
aya suka nutsu ya dinga binsu da kallo kafin ya ce "Kun kyauta, ko wacce ta fice mini daga cikin gida" Raihana ta ce "Abbu ka yi ha
uri baya nan fa, gidan shiru tsoro nake ji" A fusace ya ce "Ya kashe ki, kuzo ku fi ce mini" Jiki na rawa suka
auki mayafi da handbags
in su ya ce "Shashai, ku dinga fa
a kamar ba jini
aya ba zan yi maganin ko wannenku kada
an banzan yada dake dawo mini gida" Ya juya kan Aaliyyah ya ce "Dage, basu girmeki ba?" Ta ce "Kayi ha
uri Abbu Anti Jeederh sukewa gorin aure hadda sharri" Ya kalleta ya ce "To kashin awakai, ita Majeederh Ubangiji bai bata baki bane?

Sai ke rasai?

Ba ita ta sake musu ba da tana cin ubansu tun farko za ayi haka?" Mami ta dinga kallon Abbu sai bata ce komai ba, ya dawo kanta ya ce "Asabe kin kyauta,na kuma gode" Ya kalli Majeederh ya ce "Da safe ki same ni".....

Washegari da safe bayan Majeederh ta shirya cikin wata tsadaddiyyar Abaya Marron irin turkies Abaya
in nan ta samu Abbu a parlourn shi yana zaune ya yi shiru bayan sun gaisa ta ce "Abbu gani" Ya ce "Hawwa'u, Hawwa'u, Hawwa'u" Ya yi pointing nata ya ce "Sau nawa na kira sunanki?" Ta ce "Uku Abbu" Ya jinjina kai ya ce "To wallahi Allah na gaji da ganinki a gidan nan" Da wani irin Shock take kallon Mahaifinta tashin hankali ya bayyana akan fuskarta tsoro da wasa fargabar Abinda zai biyo baya ya wanzu a zuciyarta Abbu ya ce "Shekararki 31 a duniya kina gantali,duk sha'aninki suna gidan mijinsu harda yara uku wasu hu
u amma ke kina yawon neman abin duniya?

Yaran da aka tsuguna aka haifa akan idanunki duk suna
akin mazajan su banda ke, kina jerawa da Majaufiarki kamar sa'arki?

Ka kaf Family ke
aya ya rage idan kika
auke Aaliyyah da Sona?

Wallahi wallahi idan ina ganinki a gidan nan zuciyata zafi take daurewa kawai nake idan kuma na ci-gaba da ganinki tabbas zuciyata bugawa za ta yi sbd ba
in cikin ki......

Littafina na ku
i ne, biya ki karanta cikin kwanciyar hankali da salama da fitar da hak
ina.......

MIJIN MALAMA it's a paid book, pay before you read......

For me information via WhatsApp number 08119237616
[7/18, 2:41 PM] Maman Aslam: A tare suka isa wajan, sukai cirku-cirku da yin shiru cikin tashin hankali gaba
ayansu suke kallon abin da ke faruwa.

Abbu was about to fall down because of the violence he went through, sanyin safiya ne amma hakan bai hana zufa yanko masa ba, all over himself, He could not believe that he was seeing his daughter hugged by a giant in his house.

Hankalin Majeederh ya yi masifaffen tashi, ta runtse Idanunta sosai ganin yadda Little Abraham ya rungumeta, irin rungumar uwa da
anta.

Abraham ya
an yi killer smile yana cewa "Jee, Maa good morning" Ta kasa amsa shi sbd shocked
in data shiga, kame kanta kawai take tana son
arfafawa zuciyarta yana jikinta rawa.

A hankali ta fara
arin zame shi, ya
an cire kansa daga Chest
inta while hannunsa ri
e da waist nata a haka yake bin fuskarta da kallo, ya jima kafin ya
an marairaice ya ce "Mami guess what?" Majeederh ta kasa kallonsa, gaba
aya ta gama tsarguwa da kanta, tana jin idanun jama'a na yawo a kanta.

Jin ta yi shiru kamar tunaninta na wani wajan yasa Abraham saka tattausan hannunsa mai
auke da gargasa luf ya juyo da fuskarta daidai nashi yana
an ran
wafawa ya ce "Mami na siya miki lastest cars, take the keys Jee it's yours" Sai a lokacin ta
a zame shi tana murmushin dole ta ce "What brought you so early this morning?" Ya dinga kallonta sai kuma ya
auke idanunsa daga gareta yana zuba hannu a aljihu tare da bada fa
i speaking calmly ya ce "Your cars, kawo miki motocinki da gaidaki tun jiya na tilasta Grandpa a motocin da ya yi order ya bani biyu a jiyan suka zo...." Ya yi shiru yana sauke numfashi kamar yai gudu sbd tsayin maganar ya
auki almost good 30 seconds kafin ya
aga
afa ya ce "I couldn't sleep Maa, ina jin tsoro kada ki
ara guduwa ki barni" Tausayinsa ya kamata ganin yadda ya kwa
e fuska ya marairaice mata, kwa
ayin soyayyar uwa wacce ya rasa ke
awainiyya da shi.

Abbu dai har lokacin ya kasa koda motsin kirki ne.

Mami ta yi shiru zuciyarta na bugawa sbd tashin hankalin hukuncin da Abbu zai
auka.

Aaliyyah a kallo
aya da tayi masa lokacin da yake magana ta fahimci waye, sai dai girmansa ya yi bala'in tsoratar da ita sosai.

A hankali Majeederh ta yi
asa da murya cikin turanci ta ce "Ko, My son take your car's I don't need it, ba kaga ina da su ba?" Ya
ata rai sosai ya
i cewa komai.

Daga bayansa ya ji an ce "Da kyau, irin tarbiyyar dana baki kenan ko Majeederh?

Ni zaki wula
anta ki tuzarta?

You really disappointed me,
ato a cikin gidana Majeederh?

Kika ri
e shi babu kunya ba tsoran Allah, sbd kin girma kin tsofe a cikin gida mutum baligi kamar tantiran
an iskan yaron nan kika rungume sbd ta ido ta gaba guduwa daga idanunki" Abbu ya girgiza kai cikin tashin hankali ya
ara da fa
in "Wannan
an iskan bashi ya yi attempting harbina da bindiga ba?

Me ya kawo shi cikin gidana?" Gaba
aya jikin Majeederh ya
auki rawa muryar mahaifin nata har tsakiyar kanta take isa, ido cikin ido take kallon Abraham ta ce "Ka yi
arin harbin Mahaifina Khalil?" Kasancewar da turanci ne ya fahimta da mamaki kuma ya ware manyan sexy eyes
insa akan Maminsa kana ya juya zuwa ga wanda yake ta ihu!

Idanunsa ya sauka akan Abbu ya
an yi jim yana binsa da idanu kamar yadda shi ma Abbu ke kallonsa sai ya
aga kafada ya ce "Yhhhh, amma ban komai ba" A hargitse Majeederh take kallon shi tana ja baya ta ce "He's my father, kayi
arin kashe mahaifina?" Bai damu da surutun Abbu ba, abin daya fara bashi tsoro ganin tashin hankali akan fuskar Maminsa.

Ya dubi Abbu sai a lokacin ya lura da Mami ya ha
e mata fuska ya juya kan Aaliyyah kallo
aya ya yi mata ya
auke kansa, ya sake
aga kafa
a irin ko a jikinsa
in nan ya ce "He's liare...." In brief ya fa
awa Majeederh abinda ya faru ya
ora da cewa "He look familiar a time
in na ji kamar nasan shi, dalilin daya saka ban komai,sai yanzu na san inda na san shi" Majeederh da shocked take binsa da kallo tasan gaskiya ya fa
a amma ta ha
e fuska sosai ta ce "Mahaifin nawa ke
arya?
arya fa?" Ya yi shiru kansa a
asa.

Da sauri Abbu ya
arasa wajan Abraham yana zuwa ya shiga zabga masa wasu mahaukatan maruka, Majeederh ta runtse idanunsa sosai tana jin saukar ko wanne mari har
asan zuciyarta ji take kamar dalma ake watsa mata a saman fatar jikinta a duk sanda Abbu ya mari Little.

Yatsun Abbu suka fito ra
au a fuskar Abraham duk da kasancewar shi ba
i.

"kayi ha
uri Abbu dan Allah" Majeederh ta fa
i haka ba tare data san lokacin da maganar ya kwace mata ba.

Abbu ya kalleta ya ce "Sbd na daki ya
unannen wannan yaron kike bani ha
uri Majeederh?

Yaron daya hauro mini gida kamar
an fashi ko kidnapper?

Yaron da bashi da tarbiyya, duk musulmin
warai bazai ta
a yin shigar da ya yi ba" A hankali ta ce "Little ne fa Abbu?" Mami ta yi murmushi kawai, Abbu ya ce "Ba Little ba ko waye, ko ce miki akai ban gane shi ba?.....," Ya yi kanta tare da
aga hannu zai mareta, cak!
Chapter 62 · 0% Book details