Sashe 44
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi kawai Aliyu ya yi domin
arin magana kawai yake yana fa
in hakan ya shiga mota, daidai nan Latifa ta
arasu ta ce
"Meke faruwa, kai da.....,"
Sauran maganar ta ma
ale ganin Captain Alpha tsaye jikinsa sai
ari yake shi ka
ai ta yi saurin nufar Aliyu ta ce "Yaushe ka zo?"
....
Not too long
"Tafiya za ka yi?" Latifa ta sake tambaya ba tare daya kalleta ba ya ce
"In sha Allah" Ta ce "Ok then, Bye zan ki raka na ji jikin" Ya ware idanu akan Lafita ya ce "Ok love"
Ya yiwa motar key tare da yin reverse ya bar wajan da gudu.
Da sauri Alpha ya shiga ta sa motar har lokacin jikinsa
ari yake yana jin Anti na kira amma ya yi banza.
Gaba
aya Khan's family suna can kan Aaliyyah dake ta faman kukan tafiyar Majeederh da
yar suka lalla
ata tare da shiga napep su kai gida.
New life
Airplane
in Emirates ya sauka a filin sauka da tashin jirgi na Cairo International Airport, kasancewar tsakanin Nigeria da Egypt tafiyar 5 hours 25 minutes ce.
Ya sanya su ka yi saukar dare, weather garin ta bambanta data
asa Nigeria, Ruwan sama: 1 Laimar iska: 30 Iska 18km/h tun a step
in farko na jirgin
ofofin fatar jikinta suka bu
e suka shiga amsar sa
on sauyin yanayin da suka samu.
A hankali Majeederh ta
aga kanta sama tana ganin sararin samaniya sama
aya ce kaf duniya, amma ta bambanta da saman data gani a taushashe ta ce
Majeederh a Misira
Misira/ Egypt
Kasar Misra,ko Masar tana kudu maso gabashin Afrika, kuma tana kudu maso yammacin Asiya,
aya daga cikin muhimman siffofin da take ta
ama da su shi ne na kasancewarta a kan mararraba ta kusa da nahiyar Turai.
Sannan kuma tana matsayin
asar da ta kasance mashiga tsakanin Afirka da nahiyar Asiya.
Har ila yau kuma, ita ce ta ha
a hanyar safara ta cikin ruwa, tsakanin tekun Mediterrenean da tekun Indiya ta hanyar Bahar maliya.
Harshen
asar Larabci ne, Shugaban
asar Abdul-Fatah El-sisi ya wadata
asar shi da komai, ku
asar kuma Fam ne, ita ce
asar da tafi ko wacce yawan Al'umma a cikin
asashen Larabawa, ga babban birninta Al'
ahira har ila yau gata a
arshen kogin Nilu, wanda shi ne kogi mafi girma a duniya.
Majeederh ta bu
e ido jin ana tambayarta da larabci "Shin ko lafiya kike?" Majeederh ta kalli kyakkyawar farar budurar dake tsaye kusa da ita kafin ta ce.
"Lafiya lou" Budurwar ta ce "Ma sha Allah, Sunana
hulud Arzaan daga Saudiyya na zo nan karatu tare da mijina Ajlaal" Ta yi mata bayanin cikin larabci.
Majeederh ta sake murmushi ta cikin li
in kafin ta ce "Ma sha Allah, Allahumma Barik"
"May i knw You?"
Cewar
hulud Arzaan Majeederh ta ce "Me zai hana?" Ta gabatar mata da kanta ganin yarinyar nada nutsuwa,
hulud Arzaan ta juya idanu ta ce "Ina mijinki?"
"Bani da aure" Majeederh ta fa
a a ta
aice,
hulud Arzaan da bakinta baya shiru ta ce "Oh sorry, kuma Abbanki ya barki barin
asarku zuwa wata babu muhrrami?
Ba kyau hakan, shi namiji Garkuwa ne"
"Nawa Uban da kansa ya tursasani zuwa, ko da zan mutu a nan" Majeederh ta fa
a a zuciyarta tana
ara karaya da lamarin mahaifinta.
Daga nan gaba
aya babbar mota ce ta sake kwasar su zuwa inda aka tana ta domin su, zuwa wayewar gari kuma za su fara shiga Al-Azhar University.
Tana kwance idanunta a sama tunanin rayuwarta da makomarta kawai take na yadda zata iya gabatar da rayuwa a
asar Misira babu kowa nata, har dare ya tsala bacci ya kasa
aukan idanunta a lokacin kuma ta mance da batun wanda suka ha
u a jirgi.
Ta mirgina ka
an tana ri
e mararta dake mata wani irin mur
awa tsigar jikinta sai tashi take tana zubewa kofofin gashin jikinta duk suka bu
e alamar a shirye suke da kar
ar abin da suke bu
ata.
Ta
ame jikinta tare da jurewa waje guda tana jin gaba
aya duniyar na yi mata zafi, al'amarin da take ji ya tsananta ta mi
e tare da tsugunawa tana girgiza kanta a raunace ta ce
"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!
Ubangiji ka kawo mini
auki, Allah ka dubeni ka kare mini martaba da kimata har zuwa
akin mijina idan ina da rabon yin aure idan bani da rabo Ubangiji ka tsare mini imanina ka kare mini budurcina har zuwa sanda raina da ruhina zai dawo gareka" Jikinta duk
yarma da
ari yake ji take kamar ana kwara mata wuta a fatarta mararta ta kumbura,
irjinta ya
ara girma fiye da
ima tabbacin tana kan bu
atar namiji.
Tana nan har ta ji kiran farko na sallar Subhi da sauri ta mi
e tsaye tare da shiga toilet ta sakarwa kanta shower tana sauke wani wahalallan numfashi, ta fito
aure da towel duk a tsorace take na rashin sabo.
Duguwar riga ta saka ta bu
e fridge ta
auki fruits da ruwa da dabino ka
an ta ci ta sha ruwa sosai kana ta
auki niyyar azumi kamar yadda ta saba.
Raka'atul fjr ta yi tana zaune
hulud Arzaan ta shigo cikin kyakkyawar shiga ta ce "Zo mu je masallaci"
"A masallaci ake sallah?"
hulud Arzaan ta ce "Eh"
Ta fa
a ne kawai amma hankalinta duk yana kan fuskar Majeederh bata ta
a ganin zubi da tsarin halitta kamar na Majeederh Abdul'aziz Khan ba, har ta shirya cikin wata abaya ruwan huda idanun
hulud Arzaan akanta ta sanya hijabi mai kyau kana ta saka Li
ab sabo.
A hanya
hulud ta ce
"Kuma are you sure a Nigeria kike?" "In sha Allah" cewar Majeederh "You look familiar"
"Me??" Majeederh ta tambaya domin bata ji ba,
hulud ta watsa hannun ta ce "Mafi mushkila".....
Suna shiga Al-Azhar University Majeederh ta cike komai da komai akai sa a department
aya suke da
hulud Arzaan, course
in farko Majeederh ta
auke komai da komai a kanta domin da gaske karatun ta zo ba wasa ba, burin mahaifinta zata cika har
arfe biyar suna cikin makaranta.
Abbu ne tsaye a gaban wani mutum ya ce "Maganar gaskiya nake maka, gidana da nake ciki nake so a rushe komai a sauya sabo kafin bikin
ata Ruma" Alhaji Bashir ya ce "Taya zaka biya?" Abbu ya ce "Ni nake da hanyar biya, mai
a kamar Majeederh har a fa
a masa wani abu?" Alhaji Bashir ya yi dariya ya ce "
arka jarinka, to yanzu dai gasky ko zan maka wannan kwangilar sai na
ara maka ku
i a
alla dubu
ari biyar akai shi ne ribata, idan kuma ni zaka bani auren yarinyar ma shikenan zai na yi maka ha
en gida 200by 200 matsayin sadakinta kaga data dawo sai ayi maganar biki, ko kuma a
aura auren idan ya so sai na bita can" Abbu ya yi shiru Alhaji Bashir ya ce "Think about that Malam Abdul'aziz, bayan gida har kyauta zan maka muddin zaka aura mini Majeederh" Abbu ya ce "To a nawa zaka iya bani?" Alhaji Bashir ya zaro takarda ya ce "Fa
i adadin miliyan nawa ka ke so, ni kuma take zan baka zaka tashi daga matsayin Malam ka koma Alhaji" Jikin Abbu na rawa ya ce "Na amince, na amince wallahi zan baka auren Majeederh.....
Alhaji Bashir ya gyara tsaiwa yana shu'umin murmushi ya ce "Bana
aukan asara ba kuma zan fara akan ka ba, ka yarda zaka bani auren yarinyarka Majeederh?
Ni kuma na baka dukkan abin da ka ke so?" Abbu bai dugun tunanina ba ya ce "Na baka aurenta
ata Majeederh halak makal, ko bayan bana raye" Alhji Bashir ya ce "Baka raye to waye zai tashi matsayin shaida?" Ya yi jim kafin ya ce "Allah da Manzonsa su ne shaidar hakan?" Alhaji Bashir ya ha
e fuska ya ce "Na san da haka, amma mutane hu
u shaidu nake so" Abbu ya shiga nazari idan ya ce a'a ya san tabbas zai dauma cikin wannan gidan nasa da baya samun ci-gaba, mafarkinsa na zama wani a duniya ba zai tabbata ba, hanya
aya ce wacce ta kasance madafar shi shi ne
Majeederh
Abbu ya ce "Zuwa dare sai ka dawo ni kuma zan ha
a maka shaidun" Alhji Bashir ya ce "Never mind, Allah ya kaimu" Su kai sallama Alhji Bashir ya shiga mota ya tafi, Abbu kuma ya koma gida.
Yana shiga ya samu Mami zaune ya nemi waje ya zauna tare da yin shiru yana mamakin abin da ya hana Majeederh kiransa gashi har anyi kwana biyu.
"Lafiya?" Ya sauke numfashi ya ce "Ina yaran?
Aaliyyah, Raihana, Ruma?" Mami ta ce "Ruma ta tafi raka Imran, Aaliyyah da Raihana sun je gidan Widad" Abbu ya numfasa ya ce "Rumana ta dinga janye jikinta daga yaron nan"
"Wanne yaron?" Abbu ya tsareta da idanu babu alamar wasa ta yi saurin cewa "Naga aurenta zai yi shiyasa bana damuwa" Abbu ya ce "Kina da tabbacin haka?
Baki san meke
oye ba" Mami ta yi saurin cewa "Me ka ke nufi?
Bayan shi ya ce yana son ta zai aureta?" Bai ce mata komai ya mi
e ya shiga duba gidansa lungu da sa
o deep down na zuciyarsa yana tunanin wa zai kira matsayin shaidu?...
Da daddare misalin
arfe tara Latifa Omar na kwance idanunta a sama kewar rashin Aminiyyarta na damunta, ga rashin kiran Aliyu wayarsa ma gaba
aya a kashe take, she so much loves you ya yi tasiri a zuciyarta sosai.
Ta
ara juyawa idanunta rufe a hankali ta sake jawo wayarta tare da danna kira a number da tayi saving da
Heart choice
Cikin sa a kiran farko ta ji an
aga a marairaice cikin damuwa ta ce "Sweetheart" Almustapha ya yi shiru yana gyara zaman wayar a kunnenshi tare da juyawa ya kalli Aliyu dake kwance saman gadon asibiti ya yi mahaukacin ramewa "Hello"
Muryar Latifa ta sake dawo da shi hayyacinsa ya ce "Majeederh Abdul'aziz Khan, right?" Latifa ta zaro idanunta waje zuciyarta na bugawa, mene ha
in Aliyu da Majeederh?