Sashe 73
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Who are you, Ibrahim?" Sosai ya jita ya basar ya ce "Yunwa ina ji" Ta ce "Ibrahim-Khalil" Ya zuba mata idanu sosai ta ce "Who are you?
Where are you coming from?
Me kke
oyewa?" Shortly ya ce "hiding?" Ya girgiza kai ya ce "Jesus" Ta numfasa cikin dabara ta ce "Ka ta
a ganin ayi aure ba a san mutum ba?
Iyaye family e.t.c?" A hankali ya ce "Me kike son sani a kaina?" Ta ce "Ur Father, country da sunan mahaifiya" Murmushi kawai taga ya yi, tare da yin baya ya kwantar da kansa yana rufe idanun, bottle
in hannunsa ya matse nan take ta fashe juice
in ya zube hannunsa ya fara zubar da jini.
"Khalil" ya yi mata shiru tana danne tsoranta ta ce "Abraham" Idanunsa ya bu
e tare da zuba mata su, wani irin ja taga yayi wanda bata ta
a ganinsa ba, a nan kuma ta
ara tabbar da zuciyarsa rauninsa kuma iyayensa.
Murmushi taga ya sake yi wanda ya fito da kyansa duk da baya yanayi na jin da
i cikin sauyin murya ta ji ya ce "Mother?
Uhm" A hankali ya sunkuyar da kansa ya ce "I don't know her, ban santa ba, she's alive or not I don't know" Kallonsa kawai take a hankali ya sake cewa "Idan an ce uwa ke nake kallo, kece mace ta farko data kula dani ta nuna mini soyayya ta uwa, wacce na rayuwa da wannan soyayyar har yanzu, Bayanke maza ne kawai suke tare dani Gang team
in nan su ne ahhalina, ina da 10yrs na gama secondary school na fara University a wata
asa" Ya yi shiru ta ce "Wacce
asa?" Calmly ya ce "Germany" Ta ce "Ohk ina jinka" Ya
ara lumshe idanunsa wanda duk suka rine ya ce "Daga nan na sauya University, har dai na kammala" Ta jinjina kai ta ce "Ur Father??
Mahaifinka fa?" Ya ce "I hate him" Da mamaki ta ce "Why?
Me ya sa me ya yi maka?" Murmushi kawai ya yi ya
i ce mata komai.
Ta ce "Ok Shi ne ya biya maka ku
in makaranta?" A nan ya yi wata kalar dry so
sai yana girgiza ya ce "Funny, ina yaga ku
in kai ni Germany?
Kuma Karatun Likitanci, Welder fa yake" shi kansa ya san ya yaudari kansa sai ya ji kansa ya masa girma na
aryar da ya yi.
Majeederh ta ce "Kuma ina kai kke samun ku
i?
Me ha
inka da Gang team
in nan?"
uri ya yi mata da idanu ta ji ya saki dry ya ce "you're asking too much, are you trying to change me? use your chance on me" Ya
ara yin murmushi kawai idanunsa jajur jijiyoyin kansa duk sun fito kallo zakai masa kasan ba da
in hirar yake ji ba, ya watsa hannunsa tare da cusa yatsunsa cikin suma ya birkitata ya zuba idanu ya ce "You can because I love you, kawai dai Gang team is my happiness in bani da lafiya sune, suke iya
aukan haukana" Idanunta ta ji ya ciko da hawaye sbd tausayinsa ya yi kamar bai gani ba ya ce "Me kike so?" Ta ce "Bana son Debeka" Da wani irin sauri ya
ago ya kalleta bai ce komai ba, ta ce "Bana son Shaye-shaye, yawon banza, kula matan banza, bana son fa
a da kowa ka koyi controlling kanka, kana zuwa wajan mahaifinka bana son gajeren wando ka maida hankali akan sana'arka, idan ba wani doke ba bana son shiga cikin Gang team
in nan" Tunda ta fara magana yake kallon bakinta da idanunta ta ce "Kana jina?" Calmly ya ce "Ohk" A wannan karan da
yar muryarsa take fita ta mi
e tsaye zata ta fi ya bita da idanu ya saka remote ya cire password sai da ta je bakin
ofa ta ji ya ce "Zan aureki dole, Abraham baya
arya" Da sauri ta fice daga cikin gidan tana sauke numfashi.
Akan idanun Bar Aliyu ta fito da sauri ta shiga motarta tare da yin key, dake ya sauya mota bata sani ba, kuma bata hayyacinta hakan yasa sam bata gansa ba.
Kifa kansa ya yi a kan hannun motar yana jin zuciyarsa kamar ta fito gaba
aya ya rasa yadda zai yi da rayuwarsa, he want Majeederh in his whole life, amma tsoranta yake sauya masa take a ko wanne lokaci, duk sanda ya yi attempting fa
a mata he loves her sai yaga kamar ba ita ba, nan da nan ransa ya
aci.
He couldn't sleep, eat, everything komai nasa ya tsaya ya yi asarar contract da yawan gaske.
Failing a Shari'a ba a magana.
A hankali ya kunna motarshi kai tsaye gidansu ya nufa, lokacin Hajia da Almustapha na zauna a parlour.
Tunda ya shigo Hajia ke Kallonsa har ya nemi waje ya zauna yana mai da numfashi ta kasa daurewa ta ce "Aliyu lafiya?" Ba tare daya bu
e ido ba ya ce "Good, ina yini Hajia?" Ta yi shiru ta kasa amsawa.
Wayarta ta
auka ta kira Dije ta ce "Ki ha
awa Babana abinci yanzu" Dije ta ce "Done Hajia" Ta
auke kallonta ga Aliyu ta ce "Almustapha ya matar taka?" Ya ce "Da tare zamu zo ma, bata jin da
i ne" Ta ce "Ohk, Allah ya sauwa
e" Ya
an juya ya ce "Papa fa?" A nutse ta ce "Ya je meeting, kasan an fara shirye-shiryen tsayar da
an takara" El ya ce "Kai, Shi Papa mene ha
in sa da wani takara ne, ban son ya tsaya wata siyasa wlh" Ta yi Murmushi kawai El ya
ara cewa "Ohk i understand, jam'iyyar su ai ke kan mulki a yanzu, baya so mulki ya fita daga hannunsu" Almustapha ya yi dry ya ce "Kuma wallahi na ji jam'iyyar hamayya da
arfinta ta fito, suna da
an takarkaru har biyu dole sai sun yi primary election za
en cikin gida kafin fitar da gwani, amma da ina za
e Abuturab zan za
a, he's a kind of person that i have never seen before, a dai
an siyar nan tamu, ya ta
a neman takarar ko house of representatives or assembly na manta, yanzu na kamar ya yi aure wai, amma baya
asar jinya yake" Aliyu zancen ya ji yana hawa kansa haka kurum kuma Abuturab
in bai masa ba.
Hajia ta ce "To Aku, duk ina kake jin wannan labaran?" Almustapha ya ce "Hajia media, a twitter a nan nake ganin latest news na
an takarkaru, musamman wanda suka ke viral suna trending in the world" Almustapha ya ce "Kuma
yawa da shi so Masha Allah" Sai a lokacin Aliyu ya bu
e ido tare da kallon Almustapha ya ce "To kai mace ne?
Da zaka na description kyan
an uwanka namiji?" El ya ce "Kai ban ta
a cewa kana da kyau bane?
Idan kaga abu mai kyau ka yaba shi ne kawai, day before yesterday na je gidanka ai" A tsorace Aliyu ya ce "But baka fa
a mini ba?" Almustapha ya dinga kallon Aliyu, shi kuma Aliyu tsoro da kunya ya kama shi "Na je, matarka ta iya girki sosai fa, na ganta tare da wata kamar munafuka mai li
ab" Wata
oyayyiyar ajjiyar zuciya Aliyu ya sauke, Majeederh ce ta yi girkin.
Suna zaune Dija ta kawo Hajia ta saka Aliyu a gaba sai gashi ya tashi da abincin cikin babban plate Kallonsa kawai take tayi tambayar duniya ya ce "lafiya"....
Abuturab na zaune feeling better gaba
aya kwanan shi biyu da dawowa
asar daga Switzerland.
Idanunsa ya bu
e da
yar jin Maysoon na cewa "Ka fita duba lafiyarka, ka dawo and you're still sick wai meke damunka ne Yalla
ai?
Ina ta
arin ganin na kyautata zamana da kai but i couldn't, ka hana ni duk wata dama da zan kafa soyayyata a zuciyarka" Hawaye na zubu mata hannunta dafe da cikinta wata tara ta ce "Nasan baka so na, amma ni ina son ka, bani da tabbacin zan haife cikin nan lafiya, inma mu mutu tare inma na mutu na barsa ko ya mutu ya barni, don Allah ka nuna mini soyayya a kwanakin nan kafin cikar EDD
ina na ro
a Haydar" Kuka Maysoon ta saki sosai tana dafe cikinta, Abuturab ya zuba mata Idanu a hankali ya mi
a mata hannu ya ce "Come" Ta
arasa ya zaunar da ita saman cinyarsa idanunsa akanta ya ri
o fuskarta ya ce "Maysoon" Tana kuka ta ce "Sir" Ya ce "Ina da
ulafuci ina da naci, zuciyata nada kafiya akan abinda take so,ki yi mini uzuri ki amsheni a yadda nake, first love
ina tana wani wajen ke kuma Allah ya
addara zan zauna dake matsayin mata, ina baki ci sha, suttura ina saka miki ku
i a bank duk wata, Maysoon ina jin zafi a zuciyata ina jin ra
i ki taimaka mini na samu abinda nake so ta hanyar addu'a, yadda nake son ta ko mulkin nan dake tunkaro ni bana so haka, mene matsalarki?" Kuka take sosai ta ce "Are you going to insulate me?
Kana fa
a mini
arara baka so na, dole akai maka, me ya sa ba zaka duba irin son da nake maka ba Yalla