← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 106

Sashe 83

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

THANK YOU I LOVES YOU SO MUCH GUY'S
Tunda suka shiga cikin jirgin Abraham ya rasa tunaninsa idanunsa jajur kansa a kife yana jin gaba
aya kamar bashi ba, jikinsa ne kawai cikin jirgin amma tunaninsa da ruhinsa ya barsu a nan Nigeria, babu kuma wanda ya yi attempting kula shi daga Escorts
in Dad
insa har Grandpa. 5 hours 42 minutes, ya kai su Germany, jirkinsu ya sauka a airport
in Berlin Brandenburg Airport (BER).

Ya
auki wajan minutes kafin gently ya fito dan kansa, da sauri ya shiga taka matattakalar benen zuwa
asa, tun kafin ya
arasa wata black
in Mercedes-Benz S600 ta tsaya a gabansa, aka bu
e masa back seat ya shiga yana sauke numfashi motar Escorts a gaba ta Abraham a tsakiya sai ta Grandpa na bin baya, sai wasu Escorts
in a bayansu.

Tafiya sukai sosai sun
auki hanyar zuwa Hammerschmidt Villa in Bonn, sai suka samu sa
on gaggawa akan su shige da shi President's Palace.

Suka juya kan motar tare da nufar Bellevue Palace in Berlin.

Tun daga bakin shiga Federal President's Palace
in zaka dinga cin karo da wasu manyan manyan sojoji ga wasu Escorts na musamman.

Hakan zai tabbatar da yadda shugaban
asar yake da
arfin iko sosai.

Kai tsaye motocin ciki suka shiga tun kafin a gama parking Abraham ya fito da sauri kamar zai tashi sama.

Ko'ina na gidan fari ne tas idan ka
auke green grass
in dake waje, kai tsaye part
in daya tabbatar sai samu Dad
in nasa ya nufa, cikin sa a ya same shi tsaye ya juya baya da
ofar shigowa cikin parlourn nasa, hucin da ya ji yasan stubborn boy
insa ya
arasu babu mai zarrar shigowa part
in nasa kai tsaye dole sai shi.

Gently ya juya idanunsa ya sauka akan Abraham dake tsaye jikinsa na rawa sosai ya ce "Wlcm back my dear"
Wani ihu Abraham ya yi yana nuna Dad
in nasa ya ce "Who the hell do you think you are?

Eh?" Dad
in ya ce "Son i need u" A hargitse ya ce "I hate you Dad, i hate you, i don't want see your face" Dad ya
arasa wajan Abraham zai ta
a shi ya ce "Fa
a mini wani abu, da
in me kake ji a zaman Nigeria?

Ko sbd kana son babbar mace Musulma?" Abraham ya yi shiru.
e kunne ka ji da kyau, kai da Nigeria har abada, zaka zauna dani a nan, ka je can uban yarinya na wula
antan ka bayan ka fi shi komai na rayuwa?

You're my darling, President's son, kana da komai ka zauna wajan wanda basu da ko sisi" Abraham ya ture hannun Dad
insa daga kafa
arshi yana huci ya ce "Su
in sun fiye mini kai" Dad ya yi murmushi kawai yana
ara jinjina
uruciyar
an nasa
"Sbd wacce kake kira Mami?

Ta fa
i nawa za a bata da rainon da tayi maka shi kenan?" Abraham ya ce "Aurenta zan yi, ina son ta" Dad ya koma ya zauna saman wata
atuwar kujera mai kyau yana girgiza
afa ya ce "Ba zaka sauya ba, my child is still young" Abraham ya sa
afa ya tar watsa Glasses
in dake kusa da shi ya ce
"Young?

To ka jira zan kawo maka
an da zanwa Jee ciki ta haihu, stay away from my life ka manta kana da
a kamar yadda na manta ina da uba, me ka ta
a mini na kyautatawa daga haihuwa zuwa yanzu eh?

Sau
aya baka ta
a kwana tare dani ba, ban ta
a jin
umin jikin ba, ban ta
a ganin soyayyarka ba, cutarwarka kawai na sani, azabarka kawai na sani you're the reason behind anything duk abinda na aikata kai ne sila, ka za
i karuwarka fiye dani" Dad
in kallon yaron nasa kawai yake, yana mamakin yadda ya kasa mance lokacin daya same shi tare da Kiristi akan gado, memory na nan a kansa moment
in ba zai ta
a goshewa a wajansa ba, wannan ya riga a ransa wanda ya sa ya yi masa tsana mai muni.

A hankali ya ce
"Listen Son, zo nan I'll explain everything to you" Abraham ya ce "Everything?" Ya girgiza kai kawai ya rasa me zai ce tunda ya fara maganar ya
i yadda ya kalli cikin idanun mahaifin nasa.

Ya juya zai fice Dad ya ce "Ina zaka?" Ya ce "Nigeria" Dad ya mi
e ya ce "Kai ba zaka kaji wani iri ba?

Ka zauna a inda ake wula
anta ka?

Kuma waccar yarinyar kake son lalata
ungiyarka a wajanta?

Me ka gani a wajanta?" A hargitse Abraham ya ce "Abinda ka gani a wajan Kiristi, Jee da kake gani tafi mini komai na duniya, mulkin ka
in me?

Kaga ta
a ji na nemi sisi wajaka Dad?

Duk abinda na mallaka ku
i na ne, halak
ina ne kamar yadda Jee ta fa
a mini na nemi halak duk wahalarsa, to yanzu na girma baka isa ka fa
a mini yadda zan da rayuwata ba am maturel enough Dad" Dad
in masifar
an nasa da zafin ransa har mmki yake basa daman can haka yake?

Shi ba zai
orar da komai akan rayuwar Abraham ba yana sawa dai ana bincika masa.

Private Investigators.

"Sweetheart na tara maka dukiya, na ajjiye maka komai na jin da
i Debeka na jiranka hatta gidan da kake son rayuwa sai ka za
a, I am the president of Germany, I am your father, I have the power to choose what is right for you, I will decide, wancan Musulmin old woman
in ta maka
atuwa kaje ka nemi wacce zaka ji da
i tare da ita, ba zaka ta
a komawa Nigeria ba" Wani irin dariyar takaici Abraham ya yi har yana dur
oshewa a
asa idanunsa na zubar da hawaye ya ce "Exlty, that's exactly who you are" Ya girgiza kai yana jan numfashi tare da ri
irjinsa ya ce "I need love and care not money, soyayyar ma dana nema a baya a wajanka ka wula
anta ni yanzu ban so ban so" Yana fa
in hakan ya mi
e zai fice daga cikin Parlourn Dad ya ce "Come in"
Wasu sabbin Escorts ne wanda Abraham bai sani ba, suka dam
e shi "Take him out" Abraham ya ce "Don't do this to me, ina son Malumana i love jee i love Mamina ka sanya su cika ni na mata al'
awarin zan koma" Ya fara abu kamar hauka hauka hakan yasa Dad tunanin ya samu matsala few minutes ya saka akai masa wata mahaukaciyar Injection ta bacci akai kai sa wani part can
arshen Palace
in aka gar
ame..

Har wajan sati uku Abraham sunan Majeederh a bakinsa ya yi ta surutu shi ka
ai damuwa ta samu gurbi a zuciyarsa tayi daram, ya daina cin abinci ya daina magana daman dariya bata dame shi ba zai ma iya irga sanda ya yi ta.

Haka aka dinga masa allura ana saka masa drip sbd rashin cin abinci.

Dad
in ya ce da dai Abraham ya auri Musulma kuma older gwara kawai yaga gawar
an shi duk da irin son da yake masa.

He will never allow him to be MIJIN MALAMA ba.

Ba zai ta
a barinsa ya zama MIJIN MALAMA ba, wannan babban abin kunya ne ga mabiya addinin su na Kirista magoya bayan Yesu su ji labarin
an shi yana auran Malama, ba zai ta
a faruwa ba hakan zai iya sawa ya samu matsala da kujerarsa ta shugaban
asa,He doesn't want that to happen hakan ba zai ta
a faruwa...

After 1 mnt.

Majeederh na zaune a dining room tayi shiru tun ranar data dawo daga hospital ta koma shiru shiru.

Yau kuma ta tashi bata jin da
in gaba
aya tayi tunanin ko al'ada za ta yi?

Tana wannan tunanin Latifa ta yi sallama Mami ta ce "Latifa da sanyin safiya?" Latifa ta ce "Wlh Mami, an tashi lafiya?" Ta ce "Allahamdulillah" Latifa ta zauna tana kallon Majeederh ta ce "Lafiya kike?" Ta
an lumshe ji
un idanunta tana girjiza kai can a hankali ta ce "Headache" Mami ta ce "Gashi bamu da paracetamol a gidan nan" Latifa ta bu
e jakarta ta ce "Ga wani maganin ciwon kai mai kyau ne, tun sanda Aliyu ya ce waje da bashi da lafiya maganin yake yana da kyau sosai" Majeederh ta kalli maganin sai kuma ta jawo gorar ruwa tare da zubawa cikin cup maganin kala biyu ne ta ha
a ta watsa a baki, ta ha
iye da
yar dan ba zata iya kallo ai mata wata allura ba.

Ji tayi amai na zuwar mata ta kifa kanta ta kifa saman dining tana mai da numfashi.

Mami ta ce "Latifa ki rufawa kan ki asiri kina zama
akin mijinki, ki daina biyewa yawon majeederh kada azo ayi haihuwar guzuma dake da ita, ita ba aure ke kuma ki kashe naki" Lafita ta ce "Haba Mami, wai ba zaku yadda da
addara bane?

Mene laifin Majeederh a rashin aurenta bafa yin kanta bane itama da za
i za a bata wlh da tuni tana gidan mijinta da yaranta, amma miji bai zo ba zata auri kanta ne?" Mami ta ce "Ke wane ya ce miki miji ne bai zo ba?

Bata niyyar aure ne amma a yawon da take na Ngo da fa
ar kar da matan da take ka
ai ya isa wani ya ganta ya
yasa, ba lissafin aure a cikin lissafin rayuwarta" Latifa ta girgiza kai ta ce "Jinkirin aure ne kawai ta samu, Ubangiji ka
ai ya san manufar hakan itama ba da ra'ayinta ba, nasan Majeederh nasan halinta da wani yace yana sonta da aure tabbas zata fa
a mini, Mami da aure da haihuwa duk na Allah ne, amma duk kun bi kun juya mata baya sbd kawai ba tayi aure ba?
Chapter 83 · 0% Book details